Kungiyar Inyamurai Ta Soki Buhari Kan Kisan Da ‘Yan Bindiga Ke Yi A Arewa

?ungiyar ?abilar Igbo ta Ohanaeze Ndigbo ta bayyana takaicinta kan yadda ?an bindiga a arewacin Najeriya ke kisan jama’a saki ba ?aidi.

Mai magana da yawun ?ungiyar Chief Alex Ogbonnia ya shaida wa jaridar Punch cewa yadda al’ummar arewa wa?anda a baya ke zaman ?an ga ni kashenin shugaba Buhari ke fitowa suna zanga-zanga kan matsalar tsaro a baya bayan nan, na nuna yadda al’amura suka ?al?alce.

”Ba wai a arewa ka?ai ake zubar da jini ba, dukkan sauran sassan Najeriya ma irin na faruwa a halin da ake ciki” inji shi.

Ita ma ?ungiyar ci gaban al’ummar Yarabawa ta Afenifere ta bayya takaicinta, kan yadda ta ce ?asar na cikin halin ni ?asu, don haka ya kamata Buhari ya yi amfani da dukkan damarsa don sake fasalinta.

Related posts

Leave a Comment