Da Yiwuwar Farashin Litar Mai Ya Yi Tashin Gwauron Zabo – IPMAN

?ungiyar dillalan man fetur masu zaman kansu IPMAN ta ce akwai yiwuwar nan da lokaci ka?an farashin man fetur zai zarce naira 600 a kan kowace lita.

IPMAN ta ce hakan zai faru ne sanadiyyar rashin tabbas kan samuwar dala ga ?an kasuwa masu shigo da tataccen man fetur daga ?asashen waje.

Bayanai sun nuna cewa da zarar ‘yan kasuwa masu zaman kansu suka fara shigo da man fetur a wata mai kamawa, farashin litar mai zai haura sama a fa?in ?asar.

Related posts

Leave a Comment