Emefiele Ya Ragargaza Tattalin Arzikin Najeriya – Shugaban Kasa

Shugaba Bola Tinubu ya ce tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya, CBN, Emefiele ya ragargaza tsari da fasalin tattalin arzikin Najeriya.

Da ya ke magana yayin taron Paris a Faransa, Bola Tinubu ya ce tattalin arziki ya lalace a ?ar?ashin Emefiele.

“A ?ar?ashin Emefiele wasu shafaffu sun ku?ance, ku da ke zaune ?asashen waje kuma ku ka daina tura wa iyayen ku ku?i.” Haka Bola Tinubu ya shaida wa “yan Najeriya Mazauna Faransa.

SSS sun yi cacukui da Emefiele, sun jefa shi magar?ama bayan Tinubu ya dakatar da shi.

DSS sun kama shi, ba da da?ewa ba bayan Gwamnatin Tarayya ta bayar da sanarwar dakatar da shi.

Sanarwar da dam?e Emefiele ta fito daga bakin Kakakin Ya?a Labaran SSS, Peter Afunanya, a cikin wata sanarwar manema labarai da ya raba.

Related posts

Leave a Comment