Tsohon Sanata, Kabiru Marafa, ya bukaci karamin ministan tsaro, Bello Matawalle da ya janye kalamansa na bayyana kungiyar dattawan Arewa (NEF) a matsayin “Jidali” ga yankin Arewa da muranenta. Sanata Marafa, wanda ya wakilci mazabar Zamfara ta tsakiya a majalisar dattawa tsakanin shekarar 2011 zuwa 2019, ya bukaci hakan ne a wata sanarwa da ya fitar ranar Lahadi. Marafa ya shawarci Matawalle wanda tsohon gwamnan jihar Zamfara ne da ya fito fili ya nemi gafarar dattawan yankin Arewa da daukacin ‘yan Arewa bis wa?annan kalamai na sa. ” A matsayina…
Read MoreCategory: Siyasa
Siyasa
Jiga-Jigan APC A Shiyyar Arewa Ta Tsakiya Sun Goyi Bayan Dakatar Da Ganduje
Masu ruwa da tsakin jam’iyyar APC sun fara juyawa Ganduje baya kan batun dakatar da shi a gundumarsa da ke jihar Kano Wannan na zuwa ne bayan wani tsagin APC a gundumar Ganduje sun sake fitowa sun tabbatar da dakatar da shi a karo na biyu Amma jiga-jigan APC a Arewa ta Tsakiya sun bayyana cewa dama kujerar tasu ce, don haka suka roki Tinubu da NEC su maye gurbin da ?an yankinsu Masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC a yankin Arewa ta Tsakiya sun goyi bayan dakatarwar da…
Read MoreMasu Zargin Uba Sani Kan Bashin El-Rufa’i Sun Jahilci Aikin Majalisa – Barista Ibrahim Bello
An bayyana cewa dukkanin jama’a da ke zargin Gwamnan jihar Kaduna Sanata Malam Uba Sani da cewa da goyon bayansa tsohon gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufa’i ya ciyo bashin da ake bin jihar, sun jahilci aikin majalisa. Mataimaki na musamman ga Gwamna Uba Sani kan harkokin Masarautu Honorabul Barista Ibrahim Bello Rigachikum ne ya bayyana hakan a yayin wata tattaunawa da manema labarai da ya yi a Kaduna. Barista Ibrahim Bello wanda tsohon ?an majalisar tarayya ne mai wakiltar karamar hukumar Igabi ta jihar Kaduna ya ?ara da cewar…
Read MoreAn Kafa Kwamitin Shirya Bikin Cikar Tinubu Shekara A Karagar Mulki
Kusan shekara ?aya bayan hawa mulkin Shugaba Bola Tinubu, Gwamnatin Tarayya ta kafa kwamitin mutum 28 domin su shirya shagulgulan cikar mulkin Tinubu shekara ?aya. Sakataren Gwamnatin Tarayya, George Akume ne ya kafa kwamitin, kuma ya rantsar da su a ofishin sa, a ranar Juma’a, kuma ya bayyana masu cewa dalilin hakan shi ne domin a bayyana wa ‘yan Najeriya irin ci gaban da wannan gwamnati ta samar cikin shekara guda. Akwai Kwamitin Addu’o’i a Coci, Kwamitin Addu’o’i a Masallaci, Kwamitin ‘Yan Kai-kawo, Kwamitin Ka?e-ka?e da Raye-raye, Kwamitin Kula da…
Read MoreKafa Kwamitin Bincikar El-Rufa’i Babban Darasi Ne Ga ‘Yan Siyasa – Aisha Yesufu
Fitacciyar ‘yar fafutuka a Najeriya, Aisha Yesufu ta yi shagu?e ga tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai da na Kogi, Yahaya Bello. Aisha ta yi hakan ne yayin da tsoffin gwamnonin ke cikin mawuyacin hali bayan kammala wa’adinsu a matsayin gwamnoni. Yesufu ta bayyana haka ne a shafinta na X inda ta ce ‘yan siyasar Najeriya sun dauka shekaru takwas za su tabbata. Ta ja kunnen ‘yan siyasar Najeriya da su mayar da hankali yayin da suke kan madafun iko. “A wurin ‘yan siyasar Najeriya, shekaru takwas za su tabbata, abin…
Read MoreBadakalar Yahaya Bello: Babban Lauya Ya Yi Kiran A Yi Gaggawar Tsige Gwamnan Kogi
Yayin da ake ci gaba da neman tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello, Gwamna Usman Ododo ya sake shiga matsala. Wani fitaccen lauya a Najeriya, Deji Ajare ya bukaci Majalisar jihar Kogi ta tsige Gwamna Ododo kan hawan ?awara ga dokokin kasa. Ajare ya ce abin da gwamnan ya aikata na tserewa da Yahaya Bello ya saba dokar kasa wanda ya cancanci hukunci, kamar yadda ya wallafa a shafin Facebook. Ya bukaci kakakin Majalisar, Umar Yusuf da ya fara shirin tsige gwamnan da gaggawa saboda neman maslaha kan abin da ya…
Read MoreBa Da Amincewar Majalisa Bane El-Rufa’i Ya Ciyo Bashin Dala Miliyan 350 – Zailani
“Tsohon Gwamnan Kaduna Elrufa’i Ya bijirewa Umarnin Majalisar Dokokin Jihar A lokacin da Ya Karbo bashin $350m” A Cewar tsohon kakakin majalisar ta 9 na majalisar dokokin jihar Kaduna, Yusuf Zailani yace bai yi amince da bashin $350m ba amma El-rufai ya yi gaban shi. Amma Gwamnatin Elrufa’i tayi fatali da Umarnin Majalisar Inda Ta karbi rancen ba tare da amincewar Majalisar ba. Ya bayyana hakane a zauren majalissar jihar yayin da aka kafa Committe ta binciko Badakalar da akayi lokacin Mulkin Nasiru El-rufai Daga 2015 Zuwa 2023
Read MoreTinubu Ya Yi Wa Arewa Gata – Martanin Bello Matawalle Ga Dattawan Arewa
?aramin ministan tsaro, Bello Matawalle ya ce makaho ne ka?ai zai iya cewa Bola Ahmed Tinubu ya gaza a mulkin da ya fara. Matawalle ya caccaki ?ungiyar Dattawan Arewa NEF a Karkashin Jagoran Profesor Ango Abdullahi kan barazanar da ta yi cewa Arewa za ta sauya shugaba Tinubu a 2027 Tsohon gwamnan ya ce Tinubu ya shirya yi wa Arewa ayyuka masu yawa kuma NEF ba ta da ikon yanke hukuncin wanda ?an Arewa za su za?a Duk wanda ke kallon Bola Ahmed Tinubu a matsayin wanda ya gaza ko…
Read MoreMulkin Najeriya: Tinubu Ya Hau Kura Ba Takunkumi – Atiku
Tsohon Mataimakin Shugaban ?asa, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa salon ?irka gadangar?amar satar ma?udan ku?a?e ne kawai da har Ministan Sufuri, Dave Umahi ya bayyana cewa titin jirgin ?asa da ake ginawa daga Legas zuwa Kalaba, zai lashe Naira tiriliyan 15.6. Atiku wanda ya yi takarar shugabancin Najeriya a za?en 2023, ya ce Naira tiriliyan 15.6 fa ba ?aramin ku?i ba ne, domin sun kai adadin kasafin ku?a?en jihohin Najeriya 36 baki ?ayan su. A ranar Alhamis ce dai Minista Umahi ya gana da wasu gidajen talabijin, inda ya bayyana…
Read MoreJiga-Jigan APC Masu Jiran Mukami A Gwamnatin Tinubu Sun Shiga Rudani
Jiga-jigan jam’iyyar APC da ke tsammanin samun mukaman siyasa, musamman wadanda suka yi aiki wajen zaben Shugaban kasa Bola Tinubu sun shiga rudani, inda suka kaji da jiran gawon shanu har yau ba su sami mukami ba a wannan gwamnatin. Daya daga cikin jiga-jigan wanda ya nemi a sakaye sunansa ya bayyana damuwarsa kan yadda gwamnatin Tinubu take bai wa wadanda ba ‘yan siyasa manyan mukamai masu gwabi tare da yin watsi da ‘yan siyasan da suka wahala wajen kafa wannnan gwamnati. “Ina mai tabbatar da cewa mutane sun damu…
Read MoreGwamnatin Tinubu Ta Bar Jaki Ta Koma Dukan Taiki – Atiku
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya soki karin ku?in eutar lantarki da gwamnatin tarayya ta yi ya an mai cewa zai kara jefa ?an Najeriya cikin tsanani ne da bakin talauci. Idan ba a manta ba a cikin wannan mako ne gwamnati ta kara ku?in wutar lantarki ga masu shanta a rana na a?alla awa 20. Sai dai tun bayan haka, da yawa mutane suka rika yin tir da wannan kari suna masu cewa yin haka zai da?a jefa ?an Najeriya ne cikin halin ?akanikayi. Shugaban ma mataimakin shugaban…
Read MoreBa Da Tallafin Lantarki Ya Nuna Tinubu Mutum Ne Mai Tausayi – Ministan Labarai
Ministan Ya?a Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce ci gaba da bayar da tallafin wutar lantarki kashi 85 cikin 100 da gwamnatin Shugaban ?asa Bola Tinubu ke yi ya ?ara nuna gwamnatin a matsayin dimokira?iyya mai son jama’a. Ya bayyana hakan ne a ranar Juma’a a jawabin sa na bu?e Taron Ministoci Karo na 4 a Cibiyar ‘Yan Jaridu ta ?asa da ke Abuja. Ministan ya ce: “A kwanan baya, Gwamnatin Tarayya ta fitar da wani tsari na cigaba a fannin samar da wutar lantarki, wanda…
Read MoreAn Zargi Tinubu Da Nuna Wariya Wajen Rabon Mukamai
Ana ci gaba da nuna damuwa game da na?e-na?en da Shugaban Kasa Bola Tinubu ke yi, inda ake ganin yana fifita abokansa da abokan siyasarsa tare da watsi da ‘cancanta’ lamarin da ya sha alwashin zai magance wajen nada wadanda za su dafa masa. Sai dai sabanin wannan alkawari, wasu ’yan Nijeriya suna nuna damuwa sosai kan yadda Shugaban yake nada abokai da iyalai da abokan siyasa a kan mukaman mulki, a wasu lokuta ma ba tare da lura da cancantarsu ba. Baya ga masu sukar rashin lura da cancanta…
Read MoreBabu Tausayi A Karin Kudin Lantarki A Yanzu – Atiku
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar ya yi tir da yadda gwamnatin Najeriya ta ?ara kudin lantarki. Babbanjagoran adawan kasar bai goyon bayan karin kudin shan wutar lantarkin da aka yi wa ‘yan rukunin farko da ake kira Band A. Atiku Abubakar ya soki karin kudin lantarki a Najeriya Atiku Abubakar ya zargi gwamnatin tarayya da kawo tsare-tsare masu zafi ba tare da ba da isasshen lokacin saukake wahalhalu ba.‘Dan takaran shugabancin kasar a zaben 2023 ya ce an yi karin kudin lantarkin ne a lokacin da ‘yan Najeriya suke…
Read MoreKano: Abba Gida-Gida Ya Kafa Kwamitin Bincikar Ganduje
Gwamnan Jihar Kano, Abba Yusuf, ya kafa kwamitoci biyu na binciken sayar da kadarorin gwamnatin jiha, rigingimun siyasa da kuma binciken ?acewar wasu mutane da aka daina jin ?uriyar su daga 2015 zuwa 2023. Da ya ke ?addamar da kwamitocin a ranar Alhamis, Gwamna Abba ya sha alwashin sai an hukunta duk wani da aka samu da hannu wajen aikata laifi ko laifukan da za a binciko. Cikin wata sanarwar da Kakakin Ya?a Labaran Gwamna, Sanusi Bature ya fitar a ranar Alhamis, gwamnan ya tunatar wa kwamitin binciken salwantar Kadarorin…
Read More2027: ‘Yan Arewa Ba Su Da Zabi Sai Tinubu – Kungiyar Cigaban Arewa
Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewa Wata kungiyar Arewa, Think Tank, ta bayyana cewa Arewa ba za ta iya dakatar da kudirin tazarcen Shugaban ?asa, Bola Ahmed Tinubu ba a babban za?en 2027. A cewar ?ungiyar, a yanzu Arewa ba ta bukatar karfin siyasa, ta fi bu?atar shugaban da zai kula da shiyyar ta hanyar samar da ababuwan more rayuwa da ilimi. Shugaban Arewa Think Tank, Muhammad Alhaji Yakubu, ne ya bayyana haka yayin da yake amsa tambayoyin ?an jarida bayan taron addu’o’in ?arin shekara da…
Read MoreTinubu Ya Yaba Hakuri Da Sadaukarwar ‘Yan Najeriya
A yayin bikin Easter na bana, Shugaba Bola Tinubu ya yabawa ?an Najeriya bisa hakurin da suka yi a ?an watannin da suka gabata kan gwamnatinsa. Shugaban ?asan ya ce sadaukarwar da ?an Najeriya suka yi ta fara haifar da ?a mai ido. Sai dai, yana son su ci gaba da nuna ha?ura da juriya domin ganin ?asar nan ta samu ci gaba da ha?in kan da ake bu?ata. Mai ba shugaban ?asa shawara na musamman kan harkokin ya?a labarai, Ajuri Ngelale, ya jaddada cewa gwamnatin ta du?ufa wajen cimma…
Read MoreBashir El-Rufa’i Ya Yi Wa Uba Sani Wankin Babban Bargo
Labarin dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewa Bashir El-Rufai ya zargi Gwamnan jihar Uba Sani da kaucewa ayyukan da ya rataya a wuyansa ta hanyar kaurace wa jihar da zama a Babban birnin tarayya Abuja. Kafafen labarai sun rawaito Bashir, Nasir El-Rufai, ya kuma soki Gwamna Sani, abokin mahaifinsa, kan yadda ya dabaibaye kansa da wasu gungun mataimaka marasa cancanta da aka nada su kawai don neman goyon bayan siyasar sa. Bashir ya kara da cewa, maimakon amincewa da gazawar Gwamnatinsa Uba Sani ta zabi kawar da…
Read MoreMuna Fata INEC Ta Dauki Darasi Daga Zaben Senegal – Atiku
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya taya sabon za?a??en shugaban Senegal Bassirou Diomaye Faye murnar lashe za?en ?asar da aka yi a ranar 24 ga watan Maris ?in 2024. Cikin wani sakon X da ya wallafa a yammacin Juma’a, Atiku ya ce nasarar gudanar da za?en lafiya ?alau, ya nuna akwai kyakkyawan fatan ?asashen da ke ?ar?ashin mulkin soji su ma za su iya komawa kan tsarin dimokra?iyya a nan gaba. “A wajenmu Najeriya da wasu wuraren, akwai babban darasi da ya kamata mu koya a za?en Senegal “Wannan…
Read MoreKungiyar ‘Yan Kishin Kasa Sun Bukaci Tinubu Ya Kori Shugabar NIPOST
Wata Kungiyar Masu Kishin kasa ta bukaci Shugaban Kasa Bola Tinubu ya Sauke Shugaban hukumar aikawa da sakonni ta kasa NIPOST Tola Odeyemi, Saboda rashin sanin makamar aiki. Masu kishin kasan Sun bayyana hakan ne a Cikin wata Sanarwa da suka fitar a Abuja, Karkashin Jagorancin Kwamared AbdulWahab Tajuddeen, inda suka zargi Tola Odeyemi da karya ka’idojin aikin gwamnati. Acewar Masu korafin Shugaba hukumar tana barin kayayyakin jama’a na lalacewa a ofisoshin hukumar musamman a jihar Legas da kuma Abuja. Haka kuma, suna Zarginta da rashin zama a ofishinta inda…
Read More