Tinubu Ya Yaba Hakuri Da Sadaukarwar ‘Yan Najeriya

IMG 20240308 WA0066

A yayin bikin Easter na bana, Shugaba Bola Tinubu ya yabawa ?an Najeriya bisa hakurin da suka yi a ?an watannin da suka gabata kan gwamnatinsa. Shugaban ?asan ya ce sadaukarwar da ?an Najeriya suka yi ta fara haifar da ?a mai ido.

Sai dai, yana son su ci gaba da nuna ha?ura da juriya domin ganin ?asar nan ta samu ci gaba da ha?in kan da ake bu?ata.

Mai ba shugaban ?asa shawara na musamman kan harkokin ya?a labarai, Ajuri Ngelale, ya jaddada cewa gwamnatin ta du?ufa wajen cimma wannan manufa.

“Shugaba Bola Tinubu ya bi sahun mabiya addinin Kirista don tunawa da Ista, wani muhimmin lokaci da kuma bikin tunawa da nasarar rayuwa kan mutuwa. “Shugaba Tinubu ya lura cewa sadaukarwar da Yesu Kiristi ya yi ga bil’adama, darasi ne mai muhimmanci ga shugabanni da dukkan ?an Najeriya da su jajirce wajen rashin son kai da nuna tausayi, da tsayin daka wajen neman ?asa mai ha?in kai, zaman lafiya da wadata.

“Shugaban ?asan ya kuma yabawa ?an Najeriya bisa irin sadaukarwar da suka yi a cikin ?an watannin da suka gabata domin al’ummar ?asar ta samu hanyar farfa?owa da kuma ci gaba mai ?orewa.

“Yana mai tabbatar musu da cewa irin ha?urin da suka shuka ya fara tsirowa kuma za a samu ci gaba mai ?orewa, sannan cikin ?an ?an?anin lokaci zai samar da ?a?a masu yawa.”

Related posts

Leave a Comment