Najeriya Ta Rasa Makama Tun Bayan Rantsar Da Tinubu – Babachir Lawal

IMG 20240519 WA0133

Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Injiniya Babachir Lawal ya yi magani kan kamun ludayin gwamnatin Bola Tinubu. Babachir ya ce tun bayan hawan Tinubu karagar mulkin Najeriya ta ruguje ta rasa madafa. Tsohon sakataren ya ce cire tallafin mai shi ne babban kuskuren da Tinubu ya yi tun kafin nadin mukamai a gwamnatin. Na hannun daman tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana haka yayin hira da gidan talabijin na Trust. Har ila yau, Babachir ya ce sanar da cire tallafin shi ne ya jefa jama’ar kasar cikin mummunan yanayi da…

Read More

Gwamnatin Buhari Ce Mafi Muni A Tarihin Najeriya – SDP

Muhammadu Buhari, President of the Federal Republic of Nigeria (cropped3)

Shugaban jam’iyyar SDP na Najeriya, Shehu Gabam ya zargi gwamnatin Muhammadu Buhari da ta gabata da rashin magance matsalolin Najeriya, lamarin da ya ce ya haifar wa gwamnati mai ci fusknatar tarin matsalolin tattalin arziki. Yayin wata hira a shirin ‘Politics Today’ na gidan Talbijin na Channels, Gabam ya zargi gwamnatin Buhari da gazawa wajen magance matsalolin ?asar. ”Na sha fa?a a lokuta da dama cewa gwamnatin Buhari ita ce gwamnati mafi munin gwamnati da aka ta?a gani na tarihin Najeriya, mulkinsa ne ya gadar wa gwamnatin Bola Tinubu matsin…

Read More

Majalisar Dattawa Ta Bukaci A Ba Kananan Hukumomi’Yancin Kai

IMG 20240310 WA0183

Majalisar Dattawa ta nemi Shugaba Tinubu ya shige gaba domin nema wa kananan hukumomi ‘yanci a wajen jihohi, wanda suka ce hakan zai iya magance matsalar tsaro da ake fama da ita da tururuwar da mutane ke yi zuwa birane da kuma rashin aikin yi. Sanata Abdurrahaman Kawu Sumaila ne ya gabatar da kudurin wanda ya ce akwai bukatar a zauna da gwamnoni da masu ruwa da tsaki domin tattauna yadda za a yi kananan hukumomi su samu ‘yancinsu da suka rasa a baya. Kawu Sumaila ya ce a wannan…

Read More

Kaduna: Da Ni Ne Gwamna, Da El-Rufa’i Ya Gane Shayi Ruwa Ne – Shehu Sani

images (36)

Daga Ibrahim Ammani Tsohon ?an Majalisar Dattawa mai wakiltar Kaduna ta tsakiya Sanata Shehu Sani ya soki lamirin gwamnatin Jihar kan gaza yin wani kata?us akan tsohon gwamnan jihar El Rufai da mu?arrabanshi wa?anda suka talauta jihar da mugun bashi. Da yake zantawa da manema labarai a Kaduna Sanata Shehu Sani yace abin takaici ne yadda gwamnatin jihar ke shirin cika shekara guda akan mulki amma barayin da suka talauta jihar suna walwala cikin gidajensu ba tare da wata takura ba. “Ina tabbatar muku da ni ne Gwamnan jihar Kaduna…

Read More

Alaramma Ya Fasa ?wai, Ya Fallasa Yadda Aka Saye Malamai A Zaben 2023

IMG 20240512 WA0041

Alaramma Ismail Maiduguri ya zargi wasu daga cikin malaman musulunci da kiristanci da biyewa ‘yan siyasa lokacin zabe Malamin Al-Kur’anin ya ce yawan cikan sahu a masallatai da coci ake amfani da su a wajen sayen bakin malamai Gwani Ismail Maiduguri ya ce tun da an karbi kudin ‘yan siyasa, dole yanzu ba za a iya kokawa da irin mulkinsu ba Ismail Maiduguri ya tofa albarkacin bakinsa game da halin da Najeriya take ciki a karkashin jagorancin Bola Ahmed Tinubu. Alhafiz Ismail Maiduguri ya ce a yanzu ‘yan siyasa sun…

Read More

Ba Za Mu Amince Da Harajin Internet Ba Har Sai An Samar Wa ‘Yan Najeriya Hanyoyin Samu – Sanata Ndume

IMG 20240512 WA0033

Sanata Ali Ndume ya soki harajin yanar gizo da babban bankin Najeriya ya bullo da shi kwanan nan, inda ya bayyana cewa Gwamnatin tarayya ba za ta iya ci gaba da dorawa ‘yan Najeriya haraji ba tare da kara musu kudaden shiga ba. Dan majalisar Dattawa na jam’iyyar All Progressives Congress mai wakiltar mazabar Borno ta kudu ya bayyana haka a shirin Siyasar Yau na Channels Television a Jiya Juma’a. Ndume ya jaddada cewa harajin da aka saka ta yanar gizo zai kara dora wa ‘yan Najeriya nauyi, Yana mai…

Read More

Baragurbin Ministoci Ne Suka Sa Ba A Ganin Kokarin Tinubu – Sanata Ibrahim

IMG 20240510 WA0026

Yawancin ministocin da shugaban kasa Bola Tinubu ya na?a ba sa kokari a cewar Jimoh Ibrahim, Sanata mai wakiltar Ondo ta Kudu a jam’iyyar APC. Ibrahim ya kuma ce wasu daga cikin ministocin akwai zargin cin hanci da rashawa a tare da su, yayin da wasu Yan Dagaji ne kuma ba sa tabuka komai. Sanatan ya bayyana haka ne a wata hira da gidan talabijin na Channels. A cewar dan majalisar tarayyar, Tinubu yana da tsarin “mafi kyau” da zai tafiyar da mulkin kasar, amma babu wani tsari da mataimaka…

Read More

Majalisar Wakilai Ta Ki Amincewa Da Kudurin Dakatar Da Sabon Tsarin Harajin Internet

IMG 20240307 WA0056

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa Majalisar Wakilai ta ?i amincewa da kudirin dakatar da sabon harajin internet da Babban bankin Najeriya ya bu?aci Bankuna Su fara A zaman majalisar na ranar Laraba, Hon. Mansur Manu Soro ya nuna damuwarsa, inda ya nuna cewa shirin karbar harajin bai dace ba, musamman idan aka yi la’akari da kalubalen da ‘yan Najeriya da dama ke fuskanta a halin yanzu. ‘Yan majalisar sun bayyana imanin cewa bai kamata alhakin sarrafa kudaden da aka tara ya kasance ?ar?ashin kulawar…

Read More

Kano: Kwamitin Bincike Kan Bangar Siyasa Ya Fara Zama

IMG 20240229 WA0298

Rahotannin dake shigo mana daga jihar Kano na bayyana cewa kwamitin da gwamnatin jihar ta kafa domin binciken kan rikice-rikicen siyasa ya fara zamansa na jihar. Kwamitin karkashin jagorancin mai shari’a Zuwaira Yusuf, zai yi bincike ne a kan rikice-riciken siyasa da mutanen da suka ?ata da tashin hankalin da aka yi a 2015 da 2019 da kuma 2023. A cikin jawabin da ta gabatar a lokacin ?addamar da zaman farko na kwamitin, Zuwaira Yusuf ta ce kwamitin zai yi ?o?arin za?ulo wa?anda suka ?auki nauyi da kuma wa?anda suka…

Read More

‘Yan Arewa Ba Za Su Goyi Bayan Tinubu Ba A Zango Na Biyu – Ayodele

IMG 20240226 WA0252

Shugaban cocin Evangelical Spiritual Church, Primate Elijah Ayodele a ranar Lahadi ya gargadi shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya kasance yana da wata dabara game da tsarin da yake bi don tafiyar da yankin Arewacin kasar nan saboda ba za su goyi bayan burinsa na wa’adi na biyu ba. Primate Ayodele ya yi ikirarin cewa za a yi jerin gwanon gangamin ?in goyon bayam Shugaba Tinubu a Arewa kuma wasu na kusa da shi za su ci amanarsa. A wata sanarwa da mai taimaka masa kan harkokin yada labarai…

Read More

Kaduna: Kungiyar ‘Yan Jarida Ta Nada Shugaban Ma’aikatan Fadar Gwamnati Mukamin Uban Kungiya

IMG 20240504 WA0067

Kungiyar wakilan gidajen jaridu na ?asa reshen jihar Kaduna (Correspondents Chapel) ta na?a shugaban ma’aikatan fadar gwamnatin jihar Alhaji Sani Liman Kila a matsayin uban ?ungiyar. Da yake jawabi a wajen taron nadin da ya gudana a ofishin Shugaban ma’aikatan a fadar gwamnatin jihar Kaduna, shugaban kungiyar wakilan ‘Yan Jaridar Alhaji Abdulghaffar Alabelewa yace la’akari da irin kauna da gudummuwa da Sani Kila ke ba ‘yan jarida a fa?in jihar ne ya sa kungiyar ta karrama shi da mukamin uban ?ungiyar. Shugaban ‘yan jaridar ya ?ara da cewar ‘yan jarida…

Read More

Tinubu Na Amfani Da Wike Wajen Ruguza PDP – Jigon PDP

images (25)

Jigo a jam’iyyar PDP, Dele Momodu, ya dora alhakin duk matsalolin da jam’iyyar ke fuskanta a kan yunkurin da jam’iyyar APC mai mulki ta yi na kawo cikas ga ‘yan adawa a kasar. Momodu, ya bayyana haka ne lokacin da ya ke jawabi a a shirin ‘siyasa a yau’ na gidan talabijin din Channels a ranar Alhamis, 2 ga watan Mayu. Tsohon dan takarar shugaban kasar ya zargi jam’iyya mai mulki karkashin jagorancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu da yunkurin murkushe ‘yan adawa. APC za ta yi duk mai yiwuwa don…

Read More

Sanatoci Da ‘Yan Majalisar Wakilai Sun Samu Gagarumin Karin Albashi

images 2024 03 14T070645.613

Duk Sanata guda ya samu ?arin Albashin milyoyin ku?i daga Milyan 13.5 zuwa milyan 21 gwari gwari kowane sanata ya samu ?arin Naira milyan 7.5 Yan majalisar tarayya suma ba abarsu a baya ba yayin da kowanne su ya samu ?arin Naira milyan biyar 5. Daga Naira milyan takwas da rabi zuwa Naira miliyan 13 goma sha uku yanzu kowanne sanata yana samun albashin naira miliyan 21,000,000 a duk watan duniya. A mulkin shugaba Tinubu A ?ar?ashin mulkin shugaba Tinubu Sanatocin Najeriya sun samu ?arin Albashi me tsoka sanata ?aya…

Read More

Zargin Nuna Wariya: Mun Ba Ministan Abuja Mako Biyu Ya Gyara Kurakuransa- Kungiyar Fararen Hula

images (25)

Gamayyar kungiyoyin fararen hula na Arewacin Najeriya tare da hadin gwaiwar kungiyar dake kishin Arewa wato, Northern Patriotic Front a turance, sun baiwa Ministan Abuja Barasta Nyson Wike makonnin biyu domin ya gyara zargin da su kayi masa na nuna wariya a jagorancin da Shugaban kasa Bola Tinubu ya danka masa Amana a matsayin Ministan Abuja. Jagoran kungiyoyin, Wanda jigo ne a jam’iyyar APC kana tsohon dantakarar Shugabancin Najeriya Kwamared Ali Abacha ne ya bayyana haka ga wakilimu a safiyar Alhamis din nan a garin Kaduna. A cewar Abacha ”…

Read More

Sai Mun Hada Hannu Za Mu Yi Nasarar Kawar Da Matsalar Tsaro – Gamayyar Kungiyoyin Arewa

Exif JPEG 420

Gamayyar kungiyoyin Arewacin Najeriya (CNG) sun bayyana matsalar tsaro da yankin arewa ke fama dashi a matsayin wata fitina da kowane mahaluki a yankin ya kamata ya bada gudummuwa wajen maganceta. Mai magana da yawun gamayyar kungiyoyin Alhaji Nastura Ashiru Sherif ya bayyana hakan ga manema labarai jim ka?an bayan ganawarsu da gwamnonin arewa a taron da gwamnonin suka gudanar a Kaduna. Ashir Sherif yace sun gabatar da kuduri a gaban gwamnonin na matakan da ya kamata a dauka domin shawo kan matsalar tsaro da garkuwa da mutane dake addabar…

Read More

Tinubu Ya Ci Amanar El-Rufai Da Yahaya Bello – Jigon PDP

IMG 20240430 WA0047

Rahoton dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa Jigon jami’yyar PDP, Segun Showunmi ya magantu kan yadda Shugaba Bola Tinubu ya yaudari na hannun damansa. Showunmi ya nuna takaici musamman kan yadda shugaban ya ci amanar Nasir El-Rufai da Yahaya Bello duk da wahalar da suka sha masa. Jigon PDP ya bayyana haka a shafinsa na X inda ya ce da saka hannun Tinubu a dukkan matsalolin da tsoffin gwamnonin biyu ke ciki. Ya ce zai yi wahala Majalisar Dattawa ta ?i tantance El-Rufai a matsayin Minista…

Read More

Kwamitin Binciken Ganduje Kan Harkallar Kadarorin Gwamnati Ya Fara Zama

Kwamitin shari’a da Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jihar Kano ya kafa don binciken gwamnatin tsohon gwamna, Abdullahi Ganduje, ya fara zaman. A ranar Litinin ne kwamitin shari’a da Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jihar Kano ya kafa don binciken gwamnatin tsohon gwamna, Abdullahi Umar Ganduje, ya fara zamansa. An dora wa kwamitin shari’zai alhakin bincike kan zargin karkatar da kadarorin gwamnati da waus abubuwan da suka faru a mgwamnatin Ganduje na tsawon shekaru takwas. Kwamitin karkashin jagorancin Mai Shari’a Faruk Lawan yana da mambobi da suka hada jami’an gwamnatin…

Read More

Matsalar Tsaro: Rashin Sanin Makaman Mulki Ya Kai Gwamnonin Arewa Amurka – Lamido

IMG 20240429 WA0026

Tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya soki gwamnonin Arewa kan tafiyar da suka yi Zuwa ?asar Amurka. Sule Lamido ya bayyana ra’ayinsa a wani sakon da ya wallafa a Facebook, inda ya bayyana cewa tafiyar ta nuna Rashin fahimtar tsarin mulkin kasar da gwamnonin suka yi. Ya kuma jaddada cewa, tsaro yana ?ar?ashin gwamnatin tarayya ne kawai, domin yana cikin ajandar zartarwa da majalisar dokoki. Sule Lamido yayi nuni da rashin alaka tsakanin ayyukan gwamnoni da ayyukan da kundin tsarin mulki ya dora musu. Ya soki matakin da suka…

Read More

Zanga-Zangar Tsige Ganduje Ta Barke A Hedkwatar APC

images 2024 03 06T195109.222

Wasu masu zanga-zanga sun yi dafifi a hedikwatar Jam’iyyar APC mai mulki da ke Abuja, suna neman shugabantan riko na kasa, Abdullahi Ganduje, ya sauka daga mukaminsa. Masu zanga-zangar suna kuma kira ga Shugaba Bola Tinubu da Sakataren Gwamnati, George Akume, su duba yiwuwar mayar da shugabancin jam’iyyar yankin Arewa ta Tsakiya. Suna neman Ganduje ya sauka ne kwanaki biyu bayan shugabannin APC na jihohi sun jaddaga goyon bayansu da amincewa ga shugabancinsa. Shugabannin jam’iyyar daga jihohin da ke fadin Najeriya sun sanar da goyon bayansu ga Ganduje ne a…

Read More

Kotu Ta Yi Watsi Da Karar Dake Kalubalantar Kujerar Minista Hannatu Musawa

IMG 20240426 WA0058

Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta yi watsi da karar da ke neman soke mu?amin da shugaba Bola Tinubu ya bai wa Hannatu Musawa a matsayin ministar fasaha da al’adu da tattalin arziki. Mai shari’a James Omotosho, a cikin wani hukunci, ya ce wadanda suka shigar da karar ba su da hurumin yin karar. Mai shari’a Omotosho ya kuma bayyana cewa ko a inda aka baiwa masu karar damar shigar da karar, ita kanta karar ba ta kamata a shigar da ita ba. Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya…

Read More