Rundunar ‘Yan Sanda Ta Karyata Labarin Mamayar ‘Yan Bindiga

Labarin dake shigo mana daga Minna babban birnin Jihar Neja na bayyana cewar Rundunar ‘yan sandan jihar tace bata kama wasu bakin haure a kasar nan suna rarraba makamai ta jirgin sama ga ‘yan bindiga a jihar ba. Kwamishinan ‘yan sandan jihar, Monday Kurya ya sanar da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya a Minna a ranar Juma’a cewa, lamarin bai taba faruwa ba a kowanne sashi na jihar ba. Kurya ya kwatanta rahoton da labarin bogi dake yawo a soshiyal midiya saboda bai taba faruwa a jihar ba, inda ya yi…

Read More

Miyyeti Allah Ta Yi Nasarar Cafke ‘Yan Bindiga A Jihar Kwara

Wata tawagar hadin kai ta ‘yan sandan Jihar Kwara tare da mambobin kungiyar Miyetti sun kama wasu mutum hudu da suka dade suna yi wa ‘ya kasuwa da makiyaya fashin kayansu da dabbobinsu a karamar hukumar Ifelodun ta jihar. An ruwaito cewa an kama mutanen da ake tuhuma da aikata wadannan laifukan, kamar haka: Bello baneri da Umaru Shehu Auwalu da Mamma Muhammed wadanda dukkansu mazauna rugar Fulani da ke Oro-Ago ne bayan da suka kai wa wani Alhaji Yaya Ishaku hari yayin da yake komawa gida daga kasuwa kuma…

Read More

Zamfara: Akwai Lauje Cikin Nadi A Sulhun ‘Yan Bindiga – Shugaban Sasanci

Labarin dake shigo mana daga Gusau babban birnin jihar Zamfara na bayyana cewar shugaban kwamitin sassanci da yan bindiga Alhaji Abdullahi Shinkafi ya koka kan yadda ake tafiyar hawainiya wurin bincike da hukunta yan bindiga dake addabar Jihar har da ma?wabta. Ya yi wannan jawabin ne a ranar Talata bayan kwamitinsa ya gudanar da wani muhimmin taro da masu ruwa da tsaki kan harkar tsaro a jihar. “Babban matsalar da muke samu shine jami’an tsaro da alkalai da lauyoyi da ke kare masu laifin, idan ka kama yan bindiga da…

Read More

Zamfara: Tuban Turji Ya Haifar Da ‘Da Mai Ido – Nasiha

Labarin dake shigo mana daga Gusau babban birnin jihar Zamfara na bayyana cewar jama’a sun dinga martani kan rahoton dake bayyana cewa gagararren ‘dan bindiga Bello Turji, wanda ya saba kashewa da garkuwa da jama’a a Sokoto da Zamfara ya tuba. Idan za a tuna, a watan Disamban 2021, shugaban ‘yan bindigan ya rubuta wasika zuwa ga shugaban kasa Muhammadu Buhari, Gwamna Bello Matawalle da Sarkin Shinkafi kan yana so a tsagaita da ruwan wuta. A yayin jawabi a wani taro a Gusau a ranar Lahadi, mataimakin gwamnan jihar, Hassan…

Read More

Ana Yunkurin Hallaka Ni – Yakubu Dogara

Labarin dake shigo mana daga jihar Bauchi na bayyana cewar tsohon kakakin majalisar dokokin tarayya, Yakubu Dogara, ya aike da sakon korafi ga Sufeta Janar na yan sandan ?asar nan, Al?ali Usman, kan yunkurin da ake na kashe shi. Ya kuma yi zargin cewa baya ga shi, masu mummunan nufin na harin rayuwar wasu mutum uku, cikin su har da shugaban CAN na ?aramar hukumar Tafawa ?alewa. Dogara, wanda ke wakiltar maza?ar Dass/Tafawa Balewa/Bogoro, ya fa?i haka ne a wata takardar ?orafi da ya tura kai tsaye ga shugaban ‘yan…

Read More

Adamawa: An Damke Mutumin Da Ya Hallaka’Ya’yansa Ta Hanyar Jifa

Labarin dake shigo mana daga jihar Adamawa na bayyana cewar rundunar ‘yan sanda ta ce ta kama wani mutum da ake zargi ya jefe ‘ya’yansa biyu da kuma dukan su da sanda har sai da suka mutu. Ana zargin mutumin mai suna Elisha Tari mai shekara 25 da yi wa ‘ya’yan nasa duka, mai shekara biyu da mai shekara uku, bayan sun rabu da mahaifiyarsu wata biyu da suka wuce. A cewar sanarwar da rundunar ta fitar ranar Asabar, binciken farko-farko da aka gudanar sun nuna cewa mutumin mazaunin ?aramar…

Read More

‘Yan Bindiga Sun Tilasta Jami’a Sauya Muhalli A Kaduna

Rahoton dake shigo mana daga jihar Kaduna na bayyana cewar Jami’ar Greenfield ta koma matsuguninta na cikin garin Kaduna bayan yan bindiga sun kai hari a harabar makarantan na dindindin da ke babban hanyar Kaduna zuwa Abuja a watan Afrilun 2021. Kimanin dalibai da malamai 23 ne aka sace yayin harin da yan bindigan suka kai yayin da dalibai biyar suka mutu a hannun yan bindigan daga bisani cikin daji. Shugaban jami’ar, Farfesa Simon Daniel Katung yayin bikin daukan dalibai karo na 4 ya gargadi dalibansa su daina wallafa bayanai…

Read More

Katsina: ‘Yan Sanda Sun Yi Galaba Kan ‘Yan Bindiga

Labarin dake shigo mana daga jihar Katsina na bayyana cewar Dakarun ‘Yan Sandan sun kashe ‘yan bindiga da dama a Jihar bayan wani samame da suka kai musu da tsakar dare a ranar Alhamis. A cewar sanarwar da kakakin ‘yan sandan Katsina SP Gambo Isah, lamarin ya faru da misalin ?arfe 1:00 na dare bayan an yi wa jami’an tsaron kiran neman ?auki a ?aramar Hukumar Kurfi. Ya ?ara da cewa da jin haka ne dakarunsu suka isa wurin kuma suka far wa maharan.

Read More

An Hallaka Matar Dake Boye ‘Yan Bindiga A Kaduna

Rahotannin dake shigo daga Jihar Kaduna na bayyana cewar wasu fusatattun matasa sun hallaka wata mata a garinMariri da ke karamar hukumar Lere ta jihar Kaduna, Hajiya Bilkisu, bayan da aka gano cewa tana boye barayin da ake nema ruwa a jallo a gidanta. Al’ummar yankin sun samu labarin haka ne bayan da sojojin ‘Operation Safe Haven’ suka cafke ‘yan bindigar a gidan Bilikisu, kamar yadda jaridar PM News ta ruwaito. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar Samuel Aruwan ya…

Read More

Nasarawa: ‘Yan Bindigar Da Suka Sace Kwamishina Sun Rage Farashi

Rahoton dake shigo mana daga Lafiya babban birnin jihar Nasarawa na bayyana cewa Yan bindigan da suka yi garkuwa da kwamishinan ya?a labarai, al’adu da yawon bu?e ido na jihar Nasarawa, Lawal Yakubu, sun rage yawan ku?in fansa zuwa miliyan N20m. An ruwaito cewa yan bindiga sun yi awon gaba da kwamishinan ne a gidansa da ke Nasarawa Eggon, hedkwatar karamar hukumar Nasarawa Eggon ranar Litinin. Bayanai sun nuna cewa an ?ara tura dakaru na musamman daga Barikin Doma, hedkwatar ?aramar hukumar Doma, Wani ?an gidan su kwamishinan, wanda ya…

Read More

Kaduna: An Tarwatsa Shirin ‘Yan Bindiga Na Hada Bama-Bamai

Rahotannin dake shigo mana daga jihar Kaduna na bayyana cewar Jami’an tsaro sun kama buhunan takin zamani 27 da ake zargin ‘yan bindiga na shirin ha?a abubuwan fashewa da su a Jihar. Sanarwar da Kwamashinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida na Kaduna Samuel Aruwan ya fitar ta ce dakaru sun far wa sansanin jagoran ‘yan fashi Lawal Kwalba bayan sun samu bayanan sirri a yankin Dende na ?aramar Hukumar Chikun. “Dakarun sun gano batiri-batiri da kuma buhuhunan takin zamani 27…wa?anda ake kyautata zaton za su ha?a abubuwan fashewa da su…

Read More

NEJA: Dakarun Soji Sun Hallaka Tarin ‘Yan Bindiga

Labarin dake shigo mana daga Minna babban birnin Jihar Neja na bayyana cewar rundunar Sojan Sama ta ?asa ta ce dakarunta sun yi nasarar kashe tarin ‘yan bindiga a Jihar Neja. Sanawar da rundunar ta fitar ta ce a ranakun karshen makon nan ta kai harin a kan Aminu Duniya lokacin da yake jagorantar wani taro da mayakan kungiyar a garin Kurebe na Karamar Hulkumar Shiroro. “Sai dai babu tabbas ko shi ma Aminu Duniya ya mutu a harin,” a cewar sanarwar. “Yayin da sojojin kasa suka toshe hanyoyin yankin,…

Read More

Za Mu Magance Matsalar Tsaro Cikin Wata Shidda – Kungiyar Fulani

Rahotannin dake shigo mana daga babban birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Kungiyar Fulani ta ?asa da ?asa mai suna Tabital Pulaaku International a Najeriya ta ce za ta shawo kan matsalolin tsaro da suka addabi kasar cikin wata shidda idan ta samu ha?in kan gwamnatin ?asar. Kungiyar ta sanar da hakan ne a wurin wani taro na masu ruwa da tsaki da ya gudana a babban birnin tarayya Abuja a ranar Lahadi. Tsohon Gwamnan Jihar Bauchi Isa Yuguda, shi ne za?ab?en shugaban kungiyar kuma ya shaida wa BBC Hausa…

Read More

Kurkukun Kuje: An Damke Fursunoni 480 Da Suka Arce

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar hukumomin birnin sun yi nasarar cafke wasu mutane 480 da ake zargin fursunoni ne da suka tsere daga gidan Kurkukun kuje daga gine-ginen da ba a karasa ba da kangwaye a yankunan Maitama da Wuse II. Shugaban jami’an kar-ta-kwana da ke farautar fursunonin, Mista Bennett Igweh, ya ce fursunoni da galibinsu maza ne sun mayar da kwangaye da gidajen da babu mutane da filaye maboya domin cigaba da aikata muggan laifuka. Ya kuma kara da cewa jami’an sun kuma…

Read More

Tsaro: Kungiyar Matasan Arewa Ta Yi Kiran Buhari Ya Kori Monguno

Kungiyar Matasan Arewacin Najeriya ta yi kira da babban murya ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya yi hanzarin sallamar mai bashi shawara akan harkar tsaro Janar Monguno wanda shine me ba shugaban ?asa shawara da akayi wanda yafi kowanne rashin tabuka komai a tsawon shekarun dimokura?iyya. A gida a ba tsira ba, a hanya haka, a gonaki, da duka wuraren neman abinci, biyan fansa ya zama kaman ba komai ba, shi saboda yana inda tsaro yake, yasan yan ta’adda basu iya kaiwa gareshi, shi yasa yake yadda ya ga…

Read More

‘Yan Fashin Jirgin Kasan Abuja Sun Yaudari Gwamnati – Garba Shehu

Labarin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Fadar shugaban kasa ta ce, ‘yan ta’adan da suka yi garkuwa da fasinjojin jirgin kasa dake jigila daga Abuja zuwa Kaduna sun yaudari gwamnati. Hadimin Shugaban kasa a fanin yada labarai Malam Garba Shehu, ya bayyana haka inda ya shaidawa BBC cewa gwamnatin tarayya ta biya wa shugaban wanda suka yi garkuwa da fasinjoji jirgin kasa bukatarsa amma ya saba alkawari. Garba Shehu yace Shugaban ‘yan ta’addan ya nemi gwamnati ta saki matarsa mai juna biyu kuma bayan haka…

Read More

Babu Gaskiya A Labarin ‘Yan Bindiga Za Su Kai Hari Zariya – Gwamnatin Kaduna

Rahotannin dake shigo mana daga jihar Kaduna na bayyana cewar Gwamnatin Jihar ta karyata jita-jitar da ke cewa wasu ‘yan bindiga suna shirin kai hare-hare Zaria. Wata sanarwa da Kwamishinan Tsaron Cikin Gida na Jihar, Samuel Aruwan, ya fitar ranar Laraba ya nemi mutanen birnin na Zaria da su yi watsi da jita-jitar yana mai cewa ba su da kanshin gaskiya. “An jawo hankalin gwamnatin Kaduna kan wani sako da ake watsawa sosai da ke ba mutane shawarar cewa su guji shiga ko fita daga Zaria, wanda ke ikirarin cewa…

Read More

Borno: An Yi Nasarar Damke Masu Kai Wa Boko Haram Kayan Abinci

Sojojin Najeriya na bataliya ta 195 sun ce sun kama mutane bakwai masu jigilar kai wa mayakan Boko Haram da masu satar mutane kayayyaki. Hukumomin sojin sun ce sun yi nasarar kama mutanen ne da suka hada da Hadiza Ali da Kelo Abba da Mariam Aji da Kamsilum Ali da Ngubdo Modu da Abiso Lawan da wasu, a wajen babban birnin jihar Borno, Maiduguri. An ruwaito cewa wannan na kunshe ne a wasu bayanan sirri da wani masanin harkokin tsaro Zagazola Makama, ya samu tare da bayyanawa manema labarai. Rahoton…

Read More

Katsina: ‘Yan Bindiga Sun Yi Gaba Da Surukar Sanata

Labarin dake shigo mana daga Jihar Katsina na bayyana cewa wasu gungun ‘yan bindiga sun yi awon gaba da mutum hudu cikin su har da surukar Sanata mai wakiltar maza?ar Katsina ta arewa a majalisar Dattawa, Sanata Ahmed Babba Kaita. Wani mazaunin garin Kankia, Malam Muhammad Sani, ya ce maharan sun farmaki garin ne a farkon awannin ranar Litinin kuma suka ci karen su babu babbaka na tsawon awanni. Ya ce faramakin ya faru ne a Anguwar Bakin Kasuwa, inda yan bindigan suka kutsa kai gidan Mani Babba Kaita, ?anin…

Read More

Sokoto: An Damke Tsohon Sojan Da Ke Taimakon ‘Yan Bindiga

Hukumar NDLEA mai ya?i da miyagun ?wayoyi a Najeriya ta ce ta kama wani tsohon soja mai shekara 90 da zargin yi wa ‘yan fashin daji safarar ?wayoyi a Jihar Sokoto. Wata sanarwa ta ce an kama Usman Adamu ne ranar Laraba, 3 ga watan Agusta a garin Mailalle na ?aramar Hukumar Sabon Birni. “An kama shi da tabar wiwi mai nauyin 5.1kg,” a cewar kakakin NDLEA Femi Babafemi. Kazalika a ranar Alhamis, hukumar ta kama wata mota a JIhar Zamfara ma?are da ?wayar Diazepam 50,000 a kan hanyarta ta…

Read More