BASHIR ADAMU, JALINGO. Rahotannin dake shigo mana yanzu daga Jihar Taraba na cewa Kungiyar Masu Hakan Ma’adinai ta Kasa, Shiyyar Arewa Maso-Gabas ta zargi Gwamnatin Jihar Taraba ta hannun Kwamitin Kula da Hana Tonan Ma’adinan Kasan Jahar, karkashin jagorancin, Janar Jeremiah Faransa (mai ritaya) da kama musu a kalla membobi 3,500 tare da tozatar dasu, da kwace Gwalagwalansu na Miliyoyin Naira a Karamar Hukumar Tongo na Jihar Adamawa. Sakataren Kungiyar na Shiyyar Arewa Maso Gabas, Kwamarade Salisu Shu’aibu Mai-zare yayi zargin a wurin wani taron Manema labarai da ya kira…
Read MoreCategory: Tsarin Rayuwa
Tsarin Rayuwa
Fulani Na Matsayin Ginshikin Samar Da Dabarun Gina Zaman Lafiya _ Kungiyar Arewa
Al’ummar Fulani a Najeriya sun amince su sanya kansu cikin dabara don ba da gudummawarsu mafi inganci ga ci gaban kasa da samar da zaman lafiya. An cimma wannan matsayar ne a taron tuntubar juna na shugabannin Fulani daga sassan kasar nan, wanda aka gudanar a Abuja ranar 6 ga watan Agusta. Kungiyar Arewa New Agenda (ANA) ce ta shirya taron, wata kungiya mai zaman kanta da ke tabbatar da zaman lafiya da ci gaban Arewacin Najeriya. A cewar sanarwar bayan taron da kungiyar ta fitarShugaban kungiyar, Sen. Ahmed Abubakar…
Read MoreMatsalolin Zamantakewar Zaman Lafiya A Al’umma: Kungiya Ta Shirya Wa Alkalai Taro A Kaduna
Kungiyar rajin tabbatar da kyakkyawar zamantakewa a tsakanin al’umma wato “Nigerian Institute of Chartered Arbitrators” a turance ta shirya wa Alkalai wani taron kara wa juna ilimi kan yadda za a magance yawan rigingimu dake faruwa a tsakanin al’umma, musanman a yankin arewa. Taron wanda ya gudana a gidan tarihi na Arewa dake Kaduna ya samu halartar daukacin wasu Alkalan jihar Kaduna ?ar?ashin jagorancin Alkalin Alkalan jihar mai Shari’a Grand kadi Muhammad Danjuma. Da take zantawa da manema labarai jim ka?an bayan kammala taron shugabar kungiyar ta ?ano da kaduna,…
Read MoreBauchi: Shugabannin Izala Sun Nemi Alfarmar A Saki Sheikh Dutsen Tanshi
Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Bauchi na bayyana cewa Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya jagoranci manyan malamai na kungiyar Izala zuwa Bauchi domin nemawa Sheikh Idris Abdulaziz sauki a shari’ar da ake ta zarginsa da tayar da hankalin jama’a. Fintiri tare da shugaban kungiyar Izala Sheikh Abdullahi Bala Lau da sakatarenta Sheikh Kabiru Gombe da kuma wani malami mazaunin Kano Sheikh Abdulwahhab sun gana da gwamnan jihar Bauchi Bala Muhammad. Babban sakataren yada labarai na Fintiri, Humwashi Wonosikou, ya tabbatar wa majiyarmu ganawar, inda ya ce gwamnan…

Read MoreKaduna: An Shawarci Matasa Su Dage Wajen Neman Na Kansu – Mai Kwai
An Shawarci matasan yankin ?aramar Hukumar Kaduna ta Arewa da jiha baki daya da su dage wajen neman na kansu su rage dogaro da neman aikin gwamnati. Shawarar ta fito ne daga bakin wani ?an Kasuwa kuma ?an siyasa mai suna Alhaji Abdullahi Ibrahim mai kwai a yayin wata tattaunawa da ya yi da wakilinmu a Kaduna. Mai Kwai wanda ya bayyana Matasa matsayin ?ashin bayan cigaban kowace al’umma, bisa ga haka cigaban su shine cigaban jama’a baki daya. “Ina son yin amfani da wannan dama in yi kira ga…
Read MoreTsadar Rayuwa: Ma’aikatan Kananan Hukumomi Na Neman Karin Albashi Da Kashi 300
Kungiyar kananan hukumomi ta kasar, NULGE ta nemi gwamnatin Shugaba Bola Ahmad Tinubu ta yi wa ma’aikata karin albashi da abun da bai gaza kashi 300 cikin 100 na albashin da kowannensu ke karba ba. Sai dai a wannan karon a iya cewa bukatar ma’aikatan kananan hukumomin ta ci karo da bukatar uwar kungiyar kwadago ta NLC wadda ta nemi gwamnatin Najeriyar ta yi wa ma’aikata karin kashi 200 domin rage radadin janye tallafin mai. NULGE ta ce ta cimma matsaya ne kan karin na kashi 300 bayan taron kolin…
Read MoreKano: Talauci Ya Sa Jama’a Cin Bashin Garin Tuwo
Labarin dake shigo mana daga birnin Kano jalla babbar Hausa na bayyana cewa duk da cewa tashin farashin kayayyaki a Najeriya bai kai ?ololuwa ba amma talakawa na matu?ar shan wahala a sakamakon haka. BBC ta yi wani bincike game da yadda mutane da yawa ke gudanar da rayuwarsu a ?asar da matsin tattalin arzi?in ta ke neman yi wa katutu. Najeriya wadda ita ce ?asa mafi girman tattalin arzi?i a Afrika na fuskantar tsadar rayuwa tun gabanin shugaba Bola Tinubu ya sanar da cire tallafin mai a watan Mayu,…
Read MoreFadar Sarkin Musulmi Ta Ayyana Yau Laraba Daya Ga Muharram
Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Sokoto na bayyana cewa kwamitin duban wata na fadar mai martaba Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ya sanar da cewa ranar Laraba ita ce ?aya ga watan Muharram, abin da ke alamta shiga sabon watan Musulunci. Cikin wata sanarwa da kwamitin ya wallafa a shafinsa na Twitter, ya ce bayan gaza ganin watan a ranar Talata, hakan ya sa wata cika kuma yau ?aya ga watan Muharram.
Read MoreLegas: Shugabannin Arewa Sun Bukaci DSS Ta Yi Gaggawar Sakin Sarkin Hausawa
Majalisar Shugabannin Arewa shiyyar jihar Legas sun yi kira da babbar murya ga hukumar DSS ta yi gaggawar sakin Sarkin Hausawan Legas Alhaji Aminu Idris Yaro da matarsa da suka kama ba tare da ?ata lokaci ba. A cikin wata takardar sanarwa da majalisar ta fitar wadda ta samu sanya hannun sakataren ta Jarman Legas Alhaji Yerima Shettima, ta bayyana cewar Sarkin Hausawan na tsare a hannun DSS tun kwanaki uku da suka gabata ba tare da wata kwakkwarar hujja ba. “Majalisar Shugabannin Arewa ta fahimci cewa kamun da aka…
Read MoreZa A Kara Farashin Kudin Burodi A Najeriya
?ungiyar masu gidajen burodi a Najeriya ta ce za ta ?ara farashin burodi da kashi 15 cikin ?ari daga ranar 24 ga watan Juli. A cikin wata sanarwa da ta fitar, bayan kammala taron shugabanninta na ?asa, ?ungiyar ta ‘Association of Master Bakers and Caterers of Nigeria’ ta ce ta ?auki matakin ne bayan la’akari da nunnukawar farashin kayan aiki. Sanarwar wadda ta samu sa hannun shugaban ?ungiyar na ?asa, Alhaji Mansur Umar ta ce tashin farashin ya biyo bayan cire tallafin man fetur da gwamnatin Tarayya ta yi. A…

Read MoreRundunar Soji Ta Banka Wa Jirgin Ruwan Satar Danyen Mai Wuta
Rahotanni daga yankin Naija-Delta na bayyana cewa Jami’an tsaron Soji sun cinna wa jirgin ruwan dakon mai da aka kama ?auke da ?anyen mai na sata wuta a yankin Escravos na Naija-Delta. Wannan ne irin haka na biyu a cikin wata tara. A ranar Litinin ne kamfanin man fetur na ?asa NNPCL ya sanar da kama jirgin ruwan ma?are da ?anyen man fetur. Hukumomi sun ce jirgin wanda ke kan hanyarsa zuwa ?asar Kamaru, na ?auke da ?anyen mai lita 800,000, wanda ya sato daga wani yanki na jihar Ondo…
Read MoreAn Bayyana Yankunan Da Za A Iya Samun Ambaliyar Ruwa A Najeriya
Gwamnatin Tarayya ta fitar da sanarwar hasashen ambaliya a shekara ta 2023, inda ta ce jihohi 14 da al’ummomi 31 za su iya ganin ruwan sama kamar da bakin kwarya da zai iya haifar da ambaliya daga ranar 4 zuwa 8 ga watan Yuli. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da ma’aikatar kula da muhalli ta tarayya ta fitar. A cewar sanarwar, an gano jihohin da al’ummomin da suka hada da: Plateau – Langtang, Shendam Kano – Sumaila, Tudun Wada Sokoto – Shagari, Goronyo da Silame Delta –…
Read MoreKaduna: Masarautar Zazzau Ta Dakatar Da Marafan Zazzau
Majalisar masarautar Zazzau ta amince da dakatar da Marafan yamman Zazzau bayan wani zama da ta yi a ranar Litinin. A wata sanarwa da ta samu sa hannun mai magana da yawun masarautar, Abdullahi Aliyu Kwarbai, ta ce matakin ya biyo bayan samun basaraken da laifin ?aukar doka a hannun shi. Sanarwa ta ?ara da cewa: “A sakamakon haka, Majalisar Masarautar Zazzau ta amince cikin gaggawa da dakatar da Alhaji Mustapha Adamu Ubaidu, Marafan Zazzau daga masarautar har sai abin da hali ya yi.” Dakatarwar, kamar yadda sanarwar ta nuna…
Read MoreDole Mu Dauki Mataki Domin Kare Alkur’ani – Kungiyar Kasashen Musulmi
?ungiyar ?asashen Musulmi ta nemi a ?auki matakin kauce wa sake ?ona ?ur’ani, ‘yan kwanaki bayan wani ya ?ona kwafin littafin mai tsarki a Sweden. ?ungiyar mai mamba 57 ta gana a birnin Jeddah na Saudiyya don lalubo martanin da za su mayar kan ?ona ?ur’anin da Salwan Momika, ?an asalin Ira?i mai shekara 37, ya yi bayan ya tattaka shi a ?ofar wani masallaci a birnin Stockholm. ‘Yan sanda ne suka ba shi kariya kafin ya aiwatar da aniyar tasa, wanda ya ce ya yi hakan ne don ya…
Read MoreTa’aziyyar Rasuwar Malam Ahmad Azare Malami Na A Sakandare – Aisha Ammani
Na tuna malamin literature ?ina a lokacin da nake ?aramar sakandiri, Ahmad Yunusa Azare. Uncle Ahmad yana da kirki matu?a gaya. A hankali yake magana saboda haka ?alibai suka sanya masa suna iri iri. ?aya daga cikin sunan da yafi shahara shine “Ezumezu” wani boka matsafi acikin littafin “The God’s Are Hungry” saboda yanda yake kiran sunan, ka san nace maka a hankali yake magana. Ina son yanayin shigar sa, yana son shiga cikin manyan kaya. Ban ta?a ganin sa da wando da riga ba, wata?ila saboda bashi da jiki…
Read MoreRasuwa: Ta’aziyyar Rasuwar Malam Adamu Azare, Malami Na A Sakandare – A’isha Ammani
Na tuna malamin literature ?ina a lokacin da nake ?aramar sakandiri, Ahmad Yunusa Azare. Uncle Ahmad yana da kirki matu?a gaya. A hankali yake magana saboda haka ?alibai suka sanya masa suna iri iri. ?aya daga cikin sunan da yafi shahara shine “Ezumezu” wani boka matsafi acikin littafin “The God’s Are Hungry” saboda yanda yake kiran sunan, ka san nace maka a hankali yake magana. Ina son yanayin shigar sa, yana son shiga cikin manyan kaya. Ban ta?a ganin sa da wando da riga ba, wata?ila saboda bashi da jiki…
Read MoreRasuwa: Ta’aziyyar Rasuwar Malam Ahmad Azare, Malami Na A Sakandare – A’isha Ammani
Na tuna malamin literature ?ina a lokacin da nake ?aramar sakandiri, Ahmad Yunusa Azare. Uncle Ahmad yana da kirki matu?a gaya. A hankali yake magana saboda haka ?alibai suka sanya masa suna iri iri. ?aya daga cikin sunan da yafi shahara shine “Ezumezu” wani boka matsafi acikin littafin “The God’s Are Hungry” saboda yanda yake kiran sunan, ka san nace maka a hankali yake magana. Ina son yanayin shigar sa, yana son shiga cikin manyan kaya. Ban ta?a ganin sa da wando da riga ba, wata?ila saboda bashi da jiki…
Read MoreGidauniyar Dangote Ta Yi Sha Tara Ta Arziki Ga ‘Yan Gudun Hijirar Najeriya Daga Sudan
Gidauniyar Aliko Dangote ta bayar da tallafi ga wasu ‘yan Najeriya da ya?in Sudan ya tilasta musu komawa ?asar. Mutane 125 da suka koma Najeriya ranar Asabar da ta gabata suka ha?ar da gajiyayyu, kowannensu ya samu tallafin naira 100,000 da wasu kayyakin ihsani a cikin jaka, daga gidauniyar ta Dangote. A cikin watan Mayu fiye da mutum 2,278 suka samu tallafin 100,000 kowannensu da abubuwan ihsani domin samun saukin ha?uwa da iyalansu, bayan dawo da su ?asar daga Sudan. Daga cikin mutanen da aka kwaso cikin makon da ya…
Read More