An Yanke Wa Indiyawan Da Suka Kashe Wani Musulmi Daurin Shekaru Goma

Wata kotu a Indiya ta yanke wa wasu maza 10 hukuncin daurin shekaru 10 a gidan yari saboda samun su da laifin dukan wani musulmi har ya mutu, shekaru hudu da suka gabata. Tabrez Ansari, mai shekaru 24 ya mutu ne kwanaki ka?an bayan harin da wasu mutane suka kai masa bayan sun zarge shi da satar babur a jihar Jharkhand da ke gabashin ?asar. Wani faifan bidiyo da aka ri?a ya?awa, ya nuna yadda aka tilasta wa marigayin ya yi kalaman yabo ga abin bauta na addinin Hindu, yayin…

Read More

Taliban Ta Bada Umarnin Rufe Kantunan Kwalliya Da Gyaran Gashi A Afghanistan

?an Taliban sun ba da umarnin rufe wuraren kwalliya da na gyaran gashi a ?asar Afghanistan a wani sabon tarna?i da mata ke fuskanta. Wani mai magana da yawun ma’aikatar kula da harkokin kyautata ?abi’u ya shaida wa BBC cewa kantunan suna da wata ?aya su yi biyayya da umarnin, daga ranar 2 ga Yuli da aka fitar da sanarwa. ?an Taliban dai tuni suka haramta wa ‘yan mata da mata daukar karatu a azuzuwa da zuwa wuraren motsa jiki da na sha?atawa, kuma a baya-bayan nan ma sun hana…

Saudiyya: An Kama Sama Da Mutum 17,000 Da Suka Yi Yunkurin Aikin Hajji Ba Izini

Hukumomin Saudiya sun kama tare da tsare mutum 17,615 da suka yi yun?iurin yin aikin hajjin ba tare da izini ba. Jaridar Saudi Gazzet ta ambato sShugaban kwamitin tsaro na aikin hajjin bana Lt. Gen. Muhammad Al Bassami na bayyana haka, yama mai cewa 9,509 daga cikinsu mutane ne da suka sa?a ka’idar bizar aiki da ta zaman ?asar. Ya ce an kama mutum 33 da ake zargi da jagorantar mutanen ba tare da izinin hukumomin kasar ba. Al-Bassami ya ce hukumomin ?asar kuma sun tisa ?eyar mutum 202,999 da…

Read More

Ketare: Kotu Ta Haramta Wa Tsohon Shugaban Kasar Brazil Rike Mukamin Siyasa

Tsohon shugaban kasar Brazil, Jair Bolsonaro, ya bayyana hukuncin da kotun kolin kasar ta yanke na dakatar da shi daga rike mukamin gwamnati har zuwa 2030 a matsayin cin amana. Kotun ta same shi da laifin yin amfani da karfin ikonsa na shugaban kasa zamanin da yake mulki. A yayin wani jawabi da ya yi ne wanda aka yada ta talabijin a watan Yuli na bara, inda a lokacin ya nuna shakku kan sahihancin tsarin zaben kasar ta hanyar kwamfuta ba tare da ya nuna wata sheda mai karfi ta…

Read More

Hajjin Bana: Tsananin Zafin Rana Na Jikkata Mahajjata

Hukumar lafiya ta Saudiyya ta ce akalla mahajjata bakwai ne suka mutu sakamakon tsananin zafin rana da ake fuskanta a ?asar, wanda ya haura maki 40 a ma’aunin salshiyos. Mai magana da yawun ma’aikatar ya ce a ranar Laraba ka?ai an samu mutum 2200 da zafin ranar ya yi musu illa, ciki har da fiye da mutum 250 da zafin ya kayar da su. Rahotanni dai sun bayyana cewar hajjin Bana ya samu karbuwar Mahajjata masu yawa wanda ba a samu ba a tarihi a baya, inda aka ?iyasta cewa…

Read More

Ketare: Barayi Sun Sace Kuros Din Fafaroma

‘Yan sandan ?asar Jamus, a ranar Talata, sun bayyana cewa an sace kuros ?in da tsohon Fafaroma, Benedict XVI, ya saba sanyawa a ?irjinsa daga wata coci da ke kudancin ?asar. An ce Fafaroma Benedict ya sadaukar da kuros ?in da aka sace ga wata coci da ke mahaifarsa, wato Bavaria da ke ?asar Jamus, kamar yadda ABC News ta wallafa. Barayin sun ha?a da satar ku?i baya ga kuros ?in Yan sandan sun bayyana cewa barayin da ba a san ko su waye ba, sun tafka mummunar satar ne…

Read More

An Kaddamar Da Ranar Yaki Da Kyamatar Addinin Musulunci A Duniya

Rahotannin dake shigo mana daga birnin New York na ?asar Amurka na bayyana cewar Majalisar dinkin duniya ta gudanar da bikin ranar yaki da kyamar addinin Musulunci karon farko a tarihi. An dai gudanar da gagarumin biki a babban dakin taro dake shalkwatar majalisar dinkin duniyar da ke New York ta Amurka.  Kamar dai yadda fassara ke nunawa, Kyamar addinin Musulunci na nuna jin tsoron Mabiya addinin ko nuna musu wariya ko kuma fargabar cutarwa daga gare su ko kuma alakanta su da ta’addanci.  Manema labaran da suka halarci gagarumin bikin sun…

Ketare: An Dakatar Da Ayyukan Ceto A Kasar Turkiyya

Hukumomi a Turkiyya sun ce sun dakatar da ayyukan ceto a dukkan wuraren da girgizar ?asa ta afku a ?asar, ban da wuri biyu, yayin da ake fargabar ba za a sake ceto wasu da rai ba. Tun daga safiyar Asabar ba a sake samun wani da rai ba daga ?araguzan gine-ginen da suka rushe. An ci gaba da aikin neman masu rai a wuraren da lamarin ya fi ?amari na Kahramanmaras da Htay, amma za a tsagaita aikin a can ?in ma a yau Lahadi. Da yake ziyara a…

Saudiyya: Sheikh Shuraim Ya Ajiye Limancin Ka’abah

Rahotannin dake shigo mana daga ?asar Saudiyya na bayyana cewar Limamin din-din-din na masallacin Makka Sheikh Saud Ash Shuraim ya ajiye aikin limancin masallaci. Cikin wata sanarwa da shaifin Haramain Sharifainya fitar a shafunsa na sada zumunta, ya ce Shuraim ya yi murabus ?in ne bayan shafe shekaru 32 yana gudanar da aikin limanci. Imam Shuraim ya ce wasu dalilansu na kai da kai ne suka sanya shi ajiye ma?amin shugabancin limanci. Zai iya komawa ya ci gaba da jagoranin sallar tarawihi a matsayin ba?on limami, wanda za a sanar da…

Read More

Rasha Ta Tura ‘Yan Mata 100 Ukraine Domin Nishadantar Da Sojojinta

Shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin ya bada umurnin tura ‘yan mata da yan gidan rawa faggen yaki domin sanyaya zukatan mazajen fama dake yaki da kasar Ukraine. Wannan na cikin shirin murnar cika shekara guda da fara yakin Rasha da Ukraine. An umurci kwamandojin su shirya sharholiya wa jami’an Sojojin. Sama da yan mata 100 za’a tura cikin jirage a Donbas inda za’a kwashe kwanaki biyar ana hutu da sharholiya. Wani jami’in sojan Rasha mai matsayin Kanar ya bayyana hakan a shafin ra’ayi da sada zumunta. Sojan wanda aka yiwa…

Read More

Shugaban Rasha Ya Bada Umarnin Tsagaita Wuta A Yaki Da Ukraine

Shugaban Rasha Vladimir Putin ya bayar da umurnin tsagaita bu?e wuta na sa’a 36 a Ukraine, farawa daga gobe Juma’a. Umurnin tsgaita bu?e wutar da zai fara aiki daga 12 na dare agogon Moscow, na zuwa lokacin da kiristoci ‘yan darikar Orthodox a ?asar Rasha ke bikin kirsimeti. Putin ya bukaci Ukraine da ta yi na’am da hakan, amma Kyiv ta mayar da martani nan take na yin watsi da bukatar. Umurnin mista Putin na zuwa ne bayan da shugaban cocin ‘yan darikar Orthodox a Rasha, Patriarch Kirill ya bukaci…

Ketare: Dubai Ta Soke Harajin Barasa

Gwamnatin Dubai ta soke haraji na kashi 30 cikin 100 a kan barasa domin bun?asa harkokin yawon bu?e ido a ?asar. Har ila yau, Dubai za ta soke biyan kudaden lasisin barasa, ta yadda za ta saukaka samun lasisin ya zamto a kyauta ga masu shan barasar a Hadaddiyar Daular Larabawa. Tare da bunkasar tattalin arziki ta hanyar yawon shakatawa, Dubai na ?aya daga cikin biranen da aka fi ziyarta a cikin UAE da kuma duniya baki daya. Matakin na baya-bayan nan dai wani yunkuri ne da gwamnatin kasar ta…

Read More

An Kama Wadanda Suka Yi Murnar Shiga Sabuwar Shekarar 2023 A Iran

Rundunar ‘yan sandan Iran ta kama wasu ‘yan ?wallon ?afar ?asar bisa zarginsu da shirya bikin shiga sabuwar shekara a birnin Tehran na ?asar, kamar yadda kamfanin dillancin labaran ?asar ya ruwaito. Wasu daga cikin wa?anda aka kaman sun ha?ar da tsoffin ‘yan wasa da kuma ‘yan wasan da ke taka-leda a yanzu. Kamfanin dillancin labaran ?asar na Tasnim bai bayyana sunayen ‘yan ?wallon da aka kaman ba, bai kuma yi ?arin bayani game da ?ungiyoyin da ‘yan wasan ke taka wa leda ba. Rahotonni sun ce wasu daga cikin…

Read More

Iran Ta Damke Shahararriya Jarumar Fina-Finan Kasar

An kama tauraruwar fim Taraneh Alidoosti a Iran yayin da zanga-zangar ?in jinin gwamnatin ?asar da ake yi ta shiga wata na hu?u. Kamfanin dillancin labarai na kasar ya ce an kama jarumar ne bayan ta wallafa wani sako da hukumomi suka kira na ?arya da kuma ?okarin tunzira masu zanga-zanga a shafinta na sada zumunta. Shahararriyar da ta samu lambobin yabo da dama ta yi Allah-wadai da hukuncin kisan da aka yanke wa wani mai zanga-zanga a farkon watan nan. A makonnin baya, ‘yar fim ?in ta sanya wani…

Read More