Saudiyya: An Kama Sama Da Mutum 17,000 Da Suka Yi Yunkurin Aikin Hajji Ba Izini

Hukumomin Saudiya sun kama tare da tsare mutum 17,615 da suka yi yun?iurin yin aikin hajjin ba tare da izini ba.

Jaridar Saudi Gazzet ta ambato sShugaban kwamitin tsaro na aikin hajjin bana Lt. Gen. Muhammad Al Bassami na bayyana haka, yama mai cewa 9,509 daga cikinsu mutane ne da suka sa?a ka’idar bizar aiki da ta zaman ?asar.

Ya ce an kama mutum 33 da ake zargi da jagorantar mutanen ba tare da izinin hukumomin kasar ba.

Al-Bassami ya ce hukumomin ?asar kuma sun tisa ?eyar mutum 202,999 da suka yi yun?urin shiga ?asar don gudanar da aikin hajjin ba tare da izini ba.

Shugaban kwamitin tsaro na aikin hajjin ya kuma yaba wa askarwan ?asar bisa jajircewa da ya ce sun yi a lokacin gudanar da wanna gagarumin aiki cikin ?warewar aiki da basira.

Related posts

Leave a Comment