‘Yan Hana Ruwa Gudu Sun Killace Tinubu, Sun Hanashi Sanin Halin Da Kasa Ke Ciki – Ndume

IMG 20240512 WA0033

Sanata Ali Ndume na jam’iyyar APC, ya bayyana cewa akwai wadanda suka yi bababkere suka tattare ko’ina shugaban Tinubu bai san cewa ‘yan Najeriya na fama da tsananin bakin yunwa ba. ” Ina tabbatar muku ku sani cewa shugaba Tinubu baa su i san halin da ake ciki a kasar nan ba. Wasu sun tattare ko ina bai iya hangen abinda ke faruwa da talawa ‘yan Najeriya ba. “’Yan Najeriya na kara fusata matuka, gwamnati ba ta yin komai kan karancin abinci, don haka akwai bukatar ta yi wani abu…

Read More

Zargin Luwadi Da Madigo: Majalisar Wakilai Ta Bukaci Tinubu Ya Soke Yarjejeniyar SAMOA

IMG 20240226 WA0252

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa bayan da Honorabul Aliyu Sani Madaki ya kai kudurin gaban majalisar wakilai ta nemi a dakatar da Yarjejeniyar Samoa da ake zargi da Auren Ji’nsi. Rahotanni sun bayyana Majalisar Wakilai ta nemi Gwamnatin tarayya da ta dakatar da aiwatar da yarjejeniyar Samoa bisa zargin Maganar “LGBTQ Majalisar ta umarci kwamitinta mai kula da tsare-tsare na kasa da ya binciki yarjejeniyar cikin makonni hudu. Kudurin Majalisar ya biyo bayan kudirin da shugaban marasa rinjaye, Aliyu Madaki, da wasu mutane 87…

Read More

Yunwa: Gwamnatin Tarayya Ta Amince A Shigo Da Shinkafa Da Sauran Kayayyakin Abinci Daga Waje

images 2024 03 14T070645.613

Gwamnatin tarayya ta amince da shigo da muhimman kayan abinci kamar su shinkafa wake da alkama da sauran kayayyakin masarufi a fa?in ?asar. A wani taron manema labarai da ya kira wannan Litinin, ministan noma da samar da abinci na Najeriya, Sanata Abubakar Kyari, ya bayyana hakan, inda ya ce shugaba Tinubu ya amince da janye ?udin fito kan muhimman kayan abincin ne har tsawon kwanaki 150, domin neman wadatuwar kayan a Najeriya. ?an Najeriya dai na fama da tsa?ar kayan abinci tun bayan da shugaban ?asar ya bayyana janye…

Read More

An Sake Zaben Tinubu A Shugabancin ECOWAS Karo Na Biyu

IMG 20240708 WA0041

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa, aby sake za?en shugaban kasa Bola Tinubu a matsayin shugaban ECOWAS karo na biyu cikin shekara guda. Sauran shugabannin ECOWAS, sun yanke shawarar sake za?arsa a taron ?ungiyar karo na 65 wanda ya gudana a fadar gwamnati da ke Abuja ranar Lahadi. Tinubu, cikin jawabinsa bayan sake za?arsa a matsayin shugaban ECOWAS, ya ce zai ci gaba da jan ragamar ?ungiyar domin kawo sauye-sauye masu alfanu. “Na amince na ci gaba da jan ragamar shugabancin wa?annan maza da mata…

Read More

Sama Da Kashi 64 Na ‘Yan Najeriya Za Su Fuskanci Barazanar Yunwa – Majalisar Dinkin Duniya

IMG 20240225 WA0030

Majalisar Dinkin Duniya ta yi garga?in cewar ‘yan Najeriya miliyan 82 – kimanin kashi 64 na ‘yan ?asar – ka iya fuskantar matsalar yunwa nan da shekarar 2030. Haka kuma Majalisar ta yi kira da gwamnatin ?asar ta magance matsalar sauyin yanayi da matsalar ?wari da sauran abubuwan da yi wa harkar noma barazana. Jaridun Najeriya sun ambato jami’in Majalisar Dinkin Duniyar, Taofiq Braimoh – wanda ya wakilci kodinetan ayyukan jin ?ai na hukumar abinci da ayyukan noma na majalisar – na bayyana haka lokacin da yake jawabi kan matsalolar…

Read More

Yarjejeniyar SAMOA: Malaman Addini Sun Yi Tir Da Rattaba Hannun Gwamnatin Tarayya

images 2024 03 14T070645.613

Malaman addinin musulunci da-dama sun fito sun yi magana bayan jin labarin Najeriya ta shiga yarjejeniyar Samoa. Abin da ya jawo surutu da korafi shi ne ganin cewa akwai batun halatta aure da dangantakar jinsi a wannan yarjejeniya. A hudubobin da aka gabatar a garuruwa dabam-dabam, malaman addinin musulunci sun nuna ba za su goyi bayan alakar jinsi ba. Sheikh Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemu wanda malami ne a jami’a a hudubarsa ta Juma’a ya yi tir da yadda aka amince da yarjejeniyar. Shehin malamin ya ce bayan an shiga…

Read More

Babu Batun Luwadi Da Madigo A Dokar Da Muka Sanya Wa Hannu – Fadar Shugaban Kasa

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa ministan ya?a labarai da wayar da kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ba za ta goyi bayan duk wani yun?uri na auren jinsi ko ?aure wa ‘yan luwa?i da masu ma?igo a Nijeriya ba. Ministan ya fa?i haka ne a yayin da yake martani kan labarin da aka ya?a a ranar Alhamis cewa Gwamnatin Tarayya ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya da aka yi a ?asar Samoa, wadda za ta ba da dama a…

Read More

Majalisar Dattawa Ta Gano Shigowar Wani Gurbataccen Man Fetur Mai Hatsari A Najeriya

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa mjalisar Dattawan Najeriya ta ankarar da ‘yan ?asar cewa an shigo da wani nau’i na gur?ataccen man fetur da kuma dizel cikin ?asar. Da yake gabatar da wani ?udiri a ranar Laraba, Sanata Asuquo Ekpeyong ya ce a ranar 16 ga watan Yunin 2024 wani rahoto ya nuna cewa wasu jiragen dakon kaya 12 sun kai tan 660 na man dizel zuwa birnin Lome na Togo, inda daga nan aka rarraba su zuwa ?asashen Afirka ta Yamma musamman Najeriya.…

Read More

An Tsame Manoma Da Kananan ‘Yan Kasuwa Daga Harajin Cinikayya A Najeriya

images 2024 03 14T070645.613

Gwamnatin Najeriya ta tsame manoma da ?ananan ?an kasuwa da masu kamfanoni daga biyan haraji na cinikayya. Shugaban kwamitin shugaban ?asa kan yi wa haraji garambawul a Najeriya, Taiwo Oyedele ne ya sanar da matakin a shafinsa na X. Ya ce muhimman sauye-sauyen da aka yi za su magance matsalolin da aka gano da kuma sanya masu ?ananan sana’oi cikin wa?anda aka tsame daga biyan harajin cinikayya, tsame masu kamfanoni da masu sarrafa kayayyaki kamar manoma: matakan da za su magance kauce wa biyan haraji. Ya ce an bijiro da…

Read More

Yadda Malami Ya Yi Badda Bami Da Kudaden Da Muka Kwato Hannun Barayin Gwamnati – Shugaban Kwamitin Bincike

Tsohon shugaban kwamitin kwararru da aka kafa domin bincike da kwato kudin jama’a da aka sace, Okoi Obono-Obla ya fadi inda aka kai kudaden. Mista Obono-Obla ya yi ikirarin cewa dukkanin kudin da aka kwato a zamanin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari an mayar da su ga barayin kasar ne. Ya kara da cewa gwamnatin Buhari ta gaza a wajen yaki da cin hanci da rashawa, gwamnatin da ya ce al’ummar Najeriya suka dorawa yarda in ji rahoton Obono-Obla, wanda Buhari ya nada shi matsayin hadiminsa, ya yi wannan ikirarin…

Read More

Kallo Ya Koma Sama: Gwamna Abba Ya Sha Alwashin Kwato Naira Biliyan 5.6 Na ‘Yan Fansho Da Ake Zargin Ganduje Ya Sunkume

IMG 20240630 WA0131

Wata sabuwar batarna?a ta kunko kai a Kano, yayin da Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir-Yusif ya sha alwashin ?wato ku?a?en fansho N5.4bn da gwamnatin tsohon Gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje ba ta biya ba, amma kuma ta fitar da ku?a?en. Gwamna Abba Kabir-Yusuf na Jihar Kano ya ce a shirye ya ke ya yi amfani da duk wata hanya ta doka wajen kar?o ku?a?en fansho da Gwamnatin Abdullahi Ganduje ta ke cirewa duk wata daga albashin ma’aikata da suka kai sama da Naira biliyan 5 kuma ba a sanya su a…

Read More

Najeriya Ba Ta Taba Yin Shugaba Mai Gaskiya Da Rikon Amana Kamar Tinubu Ba – Shettima

IMG 20240504 WA0033

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya roki ‘yan Najeriya wurin kimanta gwamnatin Bola Tinubu a kasar. Shettima ya bukaci ‘yan kasar su yiwa Tinubu adalci yayin kimanta gwamnatinsa duba da kokarin da yake yi wurin daidaita kasar. Shettima ya bayyana haka ne a ran Juma’a 28 ga watan Yunin 2024 yayin wani babban taro a Abuja, Tsohon gwamnan Borno ya ce Tinubu na aiki ba dare ba rana domin ganin ya inganta kasa . Ya kuma ba da tabbacin…

Read More

ECOWAS Na Bukatar Sama Da Dala Biliyan 2.6 Wajen Samar Da Rundunar Tsaro – Ministan Tsaro

Ministocin Tsaro da na Ku?i na ?asashen ECOWAS sun yi ganawar a Abuja, babban birnin Nijeriya, inda suka tattauna kan yanke shawarar yawan dakarun da ake bu?ata da kuma yawan ku?a?en da ake bu?ata don samar da rundunar tsaron yanki. Ministan Tsaron Nijeriya ya kara da cewa ba za a yi amfani da rundunar yankin wajen ?aukar mataki a kan juyin mulkin ba, illa kawai ya?i da ta’addanci. ?ungiyar Raya Tattalin Arzikin ?asashen Afirka ta Yamma ECOWAS tana bu?atar dala biliyan 2.6 duk shekara don samar da ?a??arfar rundunar tsaro…

Read More

Badakalar Biliyan 432: Zuwan El-Rufa’i Kotu Shure-Shure Ne Da Ba Zai Hana Mutuwa Ba – Hon Mahmud Lawal (Bola Ige)

IMG 20240627 WA0007

?an Majalisar dokokin jihar Kaduna mai wakiltar mazabar birnin Zariya Honorabul Mahmud Lawal, ya bayyana matakin da tsohon gwamnan Kaduna Nasiru El-Rufa’i ya ?auka na zuwa kotu kan binciken da ake yi mishi a matsayin abin dariya kuma shure-shure ne da ba zai hana mutuwa ba. Honorabul Mahmud Lawal wanda aka fi sani da suna Bola Ige ya bayyana hakan ne a yayin tattaunawar da ya yi da wakilinmu a Kaduna. Honorabul Lawal wanda yana ?aya daga cikin ‘ya’yan kwamitin da majalisar dokokin jihar Kaduna ta kafa domin bincikar bada?alar…

Read More

Majalisar Zartarwa Ta Jingine Batun Karancin Albashi Har Sai Abin Da Hali Ya Yi

images 2024 03 14T070645.613

Ministan ya?a Labarai da wayar da kan al’umma, Muhammad Idris, ne ya bayyana hakan a ranar Talata yayin da yake zantawa da manema labaran fadar gwamnatin game da shawarwarin da aka cimma yayin zaman majalisar. Majalisar Zartarwa ta Tarayya ta jingine cigaba da naziri da tattaunawa akan batun sabon mafi karancin albashi domin baiwa Shugaban Kasa Bola Tinubu damar fadada tuntuba da masu ruwa da tsaki. A cewarsa, shugaban kasar yayi nazarin rahoton da kwamitin nan me bangarori 3 ya gabatar masa akan mafi karancin albashi kuma zai cigaba da…

Read More

Taron Zaman Lafiya: A Tsaye Muke Har Sai Mun Kawar Da ‘Yan Ta’adda A Najeriya – Tinubu

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce Gwamnatin sa ba za ta huta ba har sai an kawar da ta’addancin ‘yan fashi da sauran matsalolin tsaro a kasar nan. Hakan kamar yadda ya ce kasar na fuskantar sauyi yayi a sabili da sabbin dabarun ya?i da jami’an tsaro suka ?auka ya fara bayar da sakamakon da ake bu?ata. Shugaban ya yi wannan jawabi ne a lokacin da yake bayanin bu?e taron zaman lafiya da tsaro na yankin Arewa maso Yamma mai taken “Hadin kai na yankin Arewa maso Yammacin Najeriya” wanda…

Read More

Mafita Guda Da Ta Rage Wa ‘Yan Najeriya Ita Ce Rungumar Noma – Shugaba Tinubu

IMG 20240225 WA0030

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa fadar Shugaban Kasa ta yi kira ga ‘yan Najeriya su rungumi noma gadan-gadan don magance tashin farashin kayan abinci da ake fuskanta a kasar. Mai ba shugaban kasa shawara na musamman kan harkokin yada labarai, Bayo Onanuga ne ya yi wannan kiran yayin taron da ya yi da wata kungiyar editocin yanar gizo ta ACOE a Abuja. Shugaban kungiyar ACOE, Martins Odiete ne ya fitar da sanarwar bayanan Bayo a taron manema labarai da ya yi a ranar Asabar…

Read More

Bashin Da Ake Bin Najeriya Ya Haura Tiriliyan 121 – Hukumar Kula Da Basussuka Ta Kasa

IMG 20240429 WA0024(1)

Ofishin Kula da Basussuka na ?asa (DMO) ya bayyana cewa ?ididdigar basussukan da ake bin Najeriya zuwa watan Maris ya kai Naira tiriliyan 121.67, watau kwatankwacin Dalar Amurka biliyan 91.46 kenan. Babban Daraktan Hukumar DMO, Patience Oniha ce ta bayyana hakan a ranar Juma’a, a cikin wata sanarwar da ta fitar a Abuja. Oniha ta ce wannan tulin bashi ya ha?a da wanda ake bin gwamnatin tarayya da kuma jihohi 36 da Babban Birnin Tarayya, FCT Abuja. Ta ce zuwa watan Maris, adadin basussukan cikin gida da ake bin Najeriya…

Read More

Dambarwar Sarautar Kano: Hukuncin Kotu Ya Tabbatar Da Sarautar Sanusi – Gwamnatin Kano

FB IMG 1719040581705

Gwamnatin Kano kar?ashin Abba Kabir Yusuf ta ce hukuncin babbar kotun tarayya ya ?ara tabbatar da tu?e Aminu Ado Bayero da sauran sarakuna hu?u, tare da tabbatar da sarautar sarki Sanusi. Ta ce daga nan zuwa lokacin da kotun ?aukaka ?ara za ta yi hukuncin, Aminu Bayero da sauran sarakuna hu?u za su ci gaba da zama a matsayin wa?anda aka sauke. Sakataren watsa labarai na mai girma gwamnan Kano, Sanusi Bature ne ya bayyana haka a wata hira da Channels tv cikin shirin siyasa a ranar Jumu’a. “Ya kamata…

Read More

Dambarwar Sarautar Kano: Kotun Tarayya Ta Jingine Nadin Muhammadu Sanusi ll

Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Kano na bayyana cewa a ranar jiya Alhamis ce Mai Shari’a A. M Liman ya yanke hukuncin cewa kotu ta jingine na?in Sarki Muhammadu Sanusi II kuma ta hana Gwamnatin Jihar Kano rushe Masarautu biyar da ya yi. Mai Shari’a ya ce ba daidai ba ne a ?i bin umarnin kotu tun da farko. A ranar Laraba ce Fitaccen Lauya Femi Falana ya ce Babbar Kotun Tarayya ba ta da ikon tsoma baki cikin lamarin masarautu, wanda hurumi ne da iko na Gwamna da…

Read More