Rahoton dake shigo mana daga Fadar Shugaban ?asa Muhammadu Buhari ta ce shugaban ?asar lafiyarsa ?alau bayan an samu rahoton cewa makusantansa sun kamu da cutar korona a ?arshen mako. Mai magana da yawun fadar Femi Adesina ne ya bayyana hakan lokacin da ya bayyana ta cikin shirin Sunday Politics na gidan talabijin na Channels ranar Lahadi. Da aka tambaye shi ko Buhari ya killace kansa sai ya ce: “Ina ganin shugaban ?asa lafiyarsa ?alau, yana ci gaba da ayyukansa kamar yadda ya saba. Amma idan wani na kusa da…
Read MoreCategory: Kiwon Lafiya
Kiwon Lafiya
Da Dumi-Dumi: Sabuwar Korona Ta Yi Babban Kamu A Fadar Shugaban Kasa
Rahoton dake shigo mana yanzu daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Sabuwar nau’in cutar Korona ta barke a fadar Shugaban kasa, Aso VIlla, inda manyan hadiman Shugaba Buhari da manyan jami’an gwamnati suka kamu da cutar. An bankado cewa sakamakon gwajin da aka gudanar ya nuna cewa akalla manyan na kusa da Buhari guda hudu sun kamu da cutar. Daga cikinsu akwai Sakataren din-din-din na fadar Shugaban kasa, Tijjani Umar; Dogarin Buhari, ADC Kanal Yusuf Dodo; CSO Aliyu Musa da mai magana da yawunsa, Malam Garba Shehu. Hakazalika akwai…
Read MoreFargabar Korona: Da Yiwuwar A Sake Kulle Najeriya
A daidai lokacin da ‘?an Najeriya ke kokarin kai komo wajen neman abin dasu saka a bakin salati, da kuma zaman dardar da ake yi na hare-haren ?an bindiga da ya addabi mutane a Najeriya, hukumar NCDC ta bayyana cewa akwai yiwuwar sake garkame kasar nan idan aka ci gaba da samun yawan wa?anda suka kamu da Korona a kasar nan. Shugaban hukumar NCDC, Ifedayo Adetifa,ya bayyan cewa Korona ta yi ?amari yanzu a kasar nan akwai yiwuwar gwamnati ta ?au sabbin matakai a kasar nan. A karon farko tun…
Read MoreAdamawa: An Fara Aikin Fida Kyauta Ga Mata Masu Yoyon Fitsari
Rahoton dake shigo mana daga Yola babban birnin Jihar Adamawa na bayyana cewar an fara yi wa mata masu fama da cutar yoyon fitsari aikin fida kyauta. Aikin fi?an na gudanane karkashin kungiyar “Fistula Foundatio” wanda Alhaji Musa Isa ke jagoranta tare da hadin gwiwar ma’aikatan kiwon lafiya ta jihar Adamawa. Ana gudanar da aikin ne a asibitin kwararru dake birnin Yola fadar gwamnatin jihar Adamawa. Yawancin matan dake dauke da cutar yoyon fitsarin dai sun fitone daga karkara dake sassa daban dabŕn a fadin jahar Adamawa . Za ayi…
Read MoreMa’aikata Na Turereniyar Yin Rigakafin Korona Kafin Cikar Wa’adi
Domin tabbatar da an yi wa ma’aikata rigakafin korona kafin cikar wa’adin gwamnatin Najeriya, rahotanni sun ce ma’aikata na rige-rigen yin rigakafi musamman a hukumomi da ma’aikatun gwamnati a Abuja. A ranar 1 ga watan Disamba gwamnatin Najeriya ta ce za a hana wa ma’aikatan da ba su yi rigakafin korona ba zuwa wurin aiki. Wannan ya sa ma’aikata da dama ke rige-rigen domin yin rigakafin korona kafin cikar wa’adin na gwamnati. Hukumomin Lafiya a Najeriya sun ce sun fara bi ofis zuwa ofis domin yi wa ma’aikatan gwamnati rigakafi.…
Read MoreAdamawa: An Shirya Wa Dalibai Mata Hanyar Kula Da Lafiya
Domin ganin an dauki matakin kariya daga cututtuka musammanma a tsakanin dalibai hakan yasa aka shiryawa dalibai mata taron gangamin wayarwa da kai dangane da yadda zasu kula da lafiyarsu. Taron gangamin wanda ya gudana karkashin jagorancin Kungiyar mata na wanzar da zaman lafiya tare da hadin gwiwar Dan Lawan Adamawa Alhaji Sadiq Umar Daware wanda akayi a Yola. A jawabinta Uwar gidan gwamnan jihar Adamawa Hajiya Lami Umar Fintiri wanda kwamishiniyar ilimin jahar Adamawa Wilbina Jackson ta wakilta ta kirayi daliban da sukasance masu kula da lafiyarsu a koda…
Read MoreKiwon Lafiya: Masana Sun Yi Kira Ga Jama’a A Kaduna
Daga Muhammad Sani Yusuf Nassarawa Lafiya itace babbar jari ga kowanne dan Adam hakanne yasa masana harkokin lafiya ke bada shawarwari ta yaddda mutum zai kula da lafiyarsa. wasu masana harkokin lafiya bisa koyarwar addinin Musulunci sun bayyana muhimmancin lafiya ga alummasunyi wannan kirane alokacin wata lacca da ta gudana a Ismail Bin Muhammad dage Unguwar Nassarawa kaduna Tunda farko malami mai gabatar da laccar akan Muhimmancin lafiya wanda shine shugaban masu bada magani bisa koyarwar Addinin Islama Dr Yahaya Ishaq Sabil ya bukaci alumma da su dauki matakan kariya…
Read MoreShan Paracetamol Ba Bisa Ka’ida Ba Na Lalata Hanta – Likita
Wata fitacciyar likita, Esther Oke ta baiyana cewa shan ?wayoyin maganin paracetamol ba bisa ?a’ida ba babban ha?ari ne ga lafiyar ?an-adam. Oke ta baiyana cewa ?an Nijeriya da dama sun ?auki tsawon shekaru su na shan paracetamol ba bisa ?a’ida ba sakamakon jahilci. Ta yi ?arin bayani cewa irin wa?annan magungunan masu rage ra?a?i na ?auke da sinadari mai ?arfi na paracetamol wanda ya ke lalata hantar ?an-adam idan a na shan shi ba tare da ?a’ida ba. “Shan ?wayoyi kamar guda 3 a maimakon 2 da wasu su…
Read MoreKorona Na Cigaba Da Kisa A Najeriya – NCDC
Hukumar takaita yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta bayyana cewa mutum 16 ne suka rasa rayukan su a dalilin kamuwa da cutar korona a kasar nan. NCDC ta bayyana cewa a ranar Laraba mutum 8 ne suka mutu amma sai aka hada da mutum 8 din da suka mutu daga jihar Edo a ranar 8 ga Nuwanba. A ranar mutum 65 ne suka kamu da cutar. Zuwa yanzu mutum 212,894 ne suka kamu, an sallami mutum 204,675 sannan har yanzu mutum 5,297 ba dauke da cutar. Cutar korona ta yi…
Read MoreCutar Korona Ta Sake Bulla A Jihar Kaduna
Hukumar da?ile cutuka masu ya?uwa a Najeriya NCDC ta ce an samu ?arin mutum 65 sun kamu da korona a fa?in Najeriya a ranar Juma’a. Al?alumman sun nuna jihar Kaduna ce ta fi yawan wa?anda suka kamu a ranar Juma’a da mutum 20. Sai jihar Gombe inda aka samu ?arin mutum 10. A Abuja an samu mutum 9. Ga jerin jihohin da aka samu ?arin masu korona a Najeriya Kaduna-20 Gombe-10 FCT-9 Rivers-9 Bauchi-6 Lagos-3 Delta-2 Edo-2 Kano-2 Oyo-2 jimillar mutum 212,511 yanzu korona ta shafa a Najeriya amma 204,184…
Read MoreCutar Korona Ta Sake Bulla A Bauchi
Hukumar NCDC da ke ?akile cutuka masu ya?uwa a Najeriya ta ce an samu ?arin mutum 89 da suka kamu da korona a ranar Asabar. Bauchi ne inda cutar ta fi kama mutane a ranar Asabar inda al?alumman suka bayyana ?arin mutum 26 da suka kamu da cutar. Cutar ta kuma kama ?arin mutum 17 a Edo da Abuja Mutum 15 suka kamu a Legas inda cutar ta fi bazuwa a Najeriya. An kuma samu ?arin mutum 10 da cutar ta kama a jihar Filato, yayin da cutar ta kama…
Read MoreAdamawa: An Kona Jabun Magunguna Da Suka Haura Naira Miliyan 12
Cibiyar kiwon lafiya ta gwamnatin tarayya wato FMC yola tare da hadin gwiwar hukuman inganta magunguna da abinci ta kasa NAFDAC su tarwatsa tare da kona magunguna da kudinsu ya kai sama da Nera milyan goma sha biyu. Da yake jawabi a yayin kona magungunan shugaban kwamitin kan lamarin dake FMC yola Ahmed Baba Usman yace wasu magungunan an karbesune a lokacin da suna daf da daina aiki a yayinda wasu kuma biyo bayan dokan kulle da akasa sakamokon cutar korona wanda a wancan lokacin an samu karancin marassa lafiya,…
Read MoreZa A Rufe Asibitoci Da Makarantun Kiwon Lafiya A Kaduna
Gwamnatin jihar Kaduna ta nuna damuwan ta kan karuwar kwalejojin kiwon lafiya masu zaman kansu da asibitoci marasa lasisi, tana mai cewa nan ba da jimawa ba, za ta fara rufe irin wadannan cibiyoyi a jihar. Kwamishinar lafiya, Dakta Amina Baloni, ce ta bayyana hakan, yayin da take amsa tambayoyi daga manema labarai a Taron manemai labarai na kwana daya da ya gudana a jihar mai taken, “Inganta Fannin Lafiya ta hanyar aiwatar da Asusun Bayar tallafi ga Asibitocin Kula da Lafiya,” wanda Gidauniyar Save the Children ke ta dauki nauyi…
Read MoreLafiya: An Samu Rigakafin Zazzabin Cizon Sauro
Hukumar lafiya ta duniya (WHO) ta amince da a fara bayar da wani riga-kafin zazzabin cizon sauro. Wannan shi ne riga-kafin na Malaria na farko da aka amince da ingancinsa a duk fadin Duniya. A kasashen Afirka za a fara raba riga-kafin wanda kamfanin GlaxoSmithKline na kasar Birtaniya ya kirkiro. Malaria zazzabi ne wanda ke kashe akalla mutum 400,000 a duniya a kowace shekara, amma ya fi addabar kasashen Afirka.
Read MoreDa Dumi-Dumi: Kungiyar Likitoci Ta Janye Yajin Aiki
?ungiyar likitoci da aka fi sani da NARD a ta?aice, ta tsagaita yajin aikin gama garin da take yi na tsawon makonni shida domin bai wa Gwamnatin Tarayya damar biya mata bu?atunta. A jiya Litinin NARD ta ba da sanarwar tsagaita yajin aikin da ta shafe kwanaki 64 ta na yi, kamar yadda shugaban ?ungiyar na ?asa, Dr Godiya Ishaya, ya bayyana a tattaunawar da Kamfanin Dillancin Labarai na Nijeriya (NAN) ya yi da shi a Abuja. Ishaya ya ce ?ungiyar ta ?auki matakin tsaigaita yajin aikin ne duba da…
Read MoreTinubu Ya Fayyace Gaskiyar Abin Da Ke Damunsa
Rahotanni daga birnin London na kasar Birtaniya na bayyana cewar Babban jigon APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya bayyana cewa yana cikin koshin lafiya kawai dai ana cigaba da duba lafiyarsa ne a Landan. Tinubu ya bayyana hakan ne yayin jawabi ga yan Arewa mambobin majalisar wakilan tarayya da suka kai masa ziyara ranar Juma’a. Tinubu, wanda tsohon gwamnan Legas ne ya kwashe watanni uku yanzu a birni Landan tun bayan da aka yi masa aikin tiyata a gwiwa. Amma yanzu yace kawai yana hutawa ne sannan ana duba lafiyarsa lokaci…
Read MoreGwamnatin Tarayya Ta Haramta Tafiye-Tafiye Ga Wasu Mutum 2000
Kwamitin da ke yakar annobar korona a Najeriya ya haramtawa mutum dubu biyu shige da fice a kasar na tsawon shekara guda, saboda kaucewa gwajin annobar korona a tashoshin jiragen saman kasar. Shugaban kwamitin, Mukhtar Muhammad ne ya shaida hakan a Abuja lokacin ganawa da manema labarai. Muhammad ya ce sun wallafa sunayen wadanan mutanen bayan samun bayanansu daga jami’an da ya kamata suke bincike da gwaji kan ‘yan Najeriya da baki da ke shigowa kasar, sakamakon sake barkewar anobar korona karo na uku. Ya ce gwamnati ta dage akan…
Read MoreMasara Mai Guba Ta Bulla A Jihar Kano
Rahotanni dake shigo mana yanzu haka daga Jihar Kano na bayyana cewar anyi nasarar damke wasu mutane wa?anda ake Zargi da safarar wata nau’in masara dake dauke da guba a Jihar Kano. Shugaban hukumar ya?i da rashawa ta Jihar Kano Barista Mahmud Balarabe ya bayyana hakan lokacin da yake zantawa da manema labarai a birnin Kano. Ya bayyana cewar sun yi nasarar kama mutum biyu kafin daga bisani suka samu kama na ukun, wanda bincike ya nuna cewar shi yake kula da wani Sito wanda aka tara masarar a ciki,…
Read MoreSai Mun Tantance Likitoci Kafin Mu Biya Albashi – Buhari
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce ba za a biya kudaden da likitoci ke bi ba har sai an gudanar da shirin tantancewa. Ya kuma ce za a sake nazarin alawus dinsu bayan an magance ‘rarrabuwa mai zurfi tsakanin matsayin likitocin da ke yajin aiki’. Shugaban kasa ya fadi hakan ne yayin wata ganawa da jami’an kungiyar likitocin Najeriya a fadar shugaban kasa, a cewar wata sanarwa da babban mai taimaka masa na musamman kan harkokin yada labarai da hulda da jama’a,…
Read MoreKiwon Lafiya Na Bukatar Kulawar Gaggawa A Kano – Garko
Harkar kiwon lafiya harka ce da ta rataya awiyan gwamnatocin jihohi dana tarayya dama kananan hukumomi , kamar yadda dokar kundin tsarin mulkin kasa ya tanada. Wakilin muryaryanci.com ya samu damar zantawa da mataimaki na Musamman ga shugaban karamar hukumar Garko dake jahar Kano a inda yayi kira ga Gwamnatin jahar kano da ta daga darajar Asibitin Garko zuwa ga Babban Asibitin kula da marasa lafia wato ‘ General Hospital’ Hon Baban Tatu ya roki Gwamnatin Jahar kano Karkashin jagorancin Khadimul Islama Abdullahi Umar Ganduje da ta duba wannan koke…
Read More