Hukumar ?akile cutuka masu ya?uwa a Najeriya ta ce cutar kwalara na ci gaba da ya?uwa a a Najeriya inda aka samu ?aruwar ya?uwar cutar da kashi 44. Rahoton da hukumar ta fitar ranar Litinin ta ce cutar ta kashe mutum 30 a mako ?aya a jihohin Bauchi da Katsina da Neja da Jigawa da kuma Abuja. Cutar ta fi yin kisa a jihar Bauchi inda mutum 11 suka mutu a mako ?aya, Katsina mutum 10 sai Neja mutum 6 da kuma Abuja mutum ?aya. Sannan mutum 1,162 suka kamu…
Read MoreCategory: Kiwon Lafiya
Kiwon Lafiya
Amurka Ta Tallafawa Najeriya Da Rigakafin CORONA Miliyan Hudu
Ofishin jakadancin Amurka a Najeriya, ya ce tallafin riga-kafin wani bangare ne tallafin allurar guda akalla miliyan 25 cikin miliyan 80 da za a rabawa kasashen nahiyar Afurka. Amurka ta mi?a alluran karkashin shirin Covax, inda aka mika ga jami’an gwamnatin Najeriya a babban birnin kasar Abuja. Hukumomin Najeriya sun ce, ana fatan riga-kafin samfurin Moderna za su kara ?aimi wajen ganin an yi wa ‘yan kasar riga-kafin cutar korona. Kawo yanzu kashi 1 cikin 100 na al’ummar kasar miliyan 200, aka yi wa rigakafin korona samufurin , da ita…
Read MoreCORONA: Da Yiwuwar A Sake Kulle Najeriya – Gwamnatin Tarayya
Mahukunta a Najeriya sun yi gargadin cewa kasar ta fara shiga mataki na uku na annobar korona a kwanakin baya baya nan, har ma an sami kimanin mutum goma da suka kamu da sabon nau’in annobar mai suna delta. Sai dai sun ce ana ci gaba da bin dukkan matakan da suka kamata don ganin an dakile yaduwarta. Wani jami’i a Kwamitin Shugaban Najeriya da ke yaki da annobar korona, Dakta Muktar Muhammed, ya shaida wa BBC Hausa cewa yanzu haka mahukunta na duba yiwuwar sake kafa dokar kulle a…
Read MoreKano: Cutar Amai Da Gudawa Ta Mamaye Karamar Hukumar Rano
Rahotanni daga Jihar Kano na bayyana cewar kimanin mutum sama da 200 ne suka kamu da cutar amai da gudawa a ?auyuka 16 da ke yankin karamar hukumar Rano a jihar Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya. Hukumomi a yankin karamar hukumar Rano sun ala?anta bullar cutar da gur?atacen ruwan sha da rashin tsaftar muhalli. A makwannin da suka gabata ne dai Ma’aikatar Lafiya a Kano ta ce daga watan Maris zuwa watan Yunin da ya gabata mutum sama da dubu uku ne suka kamu da cutar amai da…
Read MoreAlamomin ?arin Ciki Ga Mata Masu Juna Biyu
Likitoci sun bayyana cewa mai ciki za ta ga wasu alamomi da ke nuna mata cewa ta yi bari. Wasu daga cikinsu sun hada da ciwon mara da zuban jini ko fitan gudan halittar mutum ko zuban ruwan da dan tayi ke kwanciya a ciki. Sannan duk wasu alamu da mai ciki ke ji da suka hada da tashin zuciya da kasala duk za ta daina jinsu. Bincike ya nuna cewa bari babbar matsala ce a Najeriya, inda kashi 30 cikin dari na masu juna biyu ke yin bari. A…
Read MoreCutar Kwalara Ta Hallaka Mutane 20 A Jihar Bauchi
Rahotanni daga Jihar Bauchi na bayyana cewar a kalla mutane 20 ne suka riga mu gidan gaskiya sakamakon kamuwa ta annobar cutar Kwalara (amai da gudawa) da ta barke a jihar ta Bauchi. Mutane 322 ne aka ruwaito sun kamu da cutar da ta yadu a kananan hukumomi tara a jihar ta Bauchi inda ta jefa jama’a cikin mawuyacin hali na tsaka mai wuya. Kwamishinan lafiya na jihar Bauchi, Dr Aliyu Mohammed Maigoro, shine ya bada wannan karin bayanin yayin taron manema labarai a ranar Talata. Maigoro ya yi bayanin…
Read MoreKano: Cutar Amai Da Gudawa Ta Hallaka Mutum 15
Rahotanni daga Jihar Kano na bayyana cewar a kalla mutum 15 ne suka rasa rayukansu a kauyen Koya dake karamar hukumar Minjibir ta jihar Kano bayan zargin barkewar cutar amai da gudawa a yankin. Dagacin kauyen, Malam Sulaiman Muhammad, ya tabbatar da aukuwar lamarin ga manema labarai inda yace annobar ta fi shafar mata da kananan yara. Mazauna kauyen da suka zanta da manema labarai sun ce wadanda cutar ta shafa suna ta kwarara amai da gudawa babu ?aukautawa. Jami’an lafiya da suka isa kauyen bayan aukuwar lamarin sun hori…
Read MoreMa’aikatan NAFDAC Sun Tsunduma Yajin Aiki
Jami’an Kiwon Lafiya masu aiki a karkashin Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Kasa (NAFDAC), sun bi sahun Kungiyar Likitocin Najeriya sun tafi yajin aiki. Ma’aikatan wadanda su ma mambobi ne na Kungiyar Jami’an Kiwon Lafiya na Najeriya, sun bayyana cewa na su yajin aiki, na gargadi ne, wato kwanaki bakwai, domin su bayar da wa’adin biya masu bukatun su da kakkokin su cikin sati daya, ko kuma su tsunduma yajin aikin da babu ranar komawa bayan mako guda nan gaba. Mataimakin Shugaban Kungiya mai suna Idzi Isua…
Read MoreYajin Aikin Likitoci: Ministar Kudi Za Ta Bayyana Gaban Majalisa
Rahotonni da muke samu daga majalisar dokokin tarayya na bayanin cewar Kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila, ya bayyana aniyar majalisar na gayyatar ministar ku?i, Zainab Ahmed, domin tazo ta musu bayani akan wasu bu?atun da ?ungiyar Likitoci ta ?asa NARD ta shigar na dalilin tsunduma yajin aiki a kwanakin baya. A ranar Asabar ?in data gabata ?ungiyar likitoci NARD ta janye yajin aiki da ta fara tun 1 ga watan Afrilu bayan ?ulla yarjejeniya da gwamnatin tarayya. Likitocin dai sun shiga yajin aiki ne saboda rashin cika musu al?awurra da…
Read MoreGwamnatin Tarayya Ta Bu?aci Jihohi Su Dakatar Da Yin Rigakafin Korona
Gwamnatin Nijeriya ta umarci jihohi 36 da babban birnin tarayya da su gaggauta dakatar da yi wa al’umma Rigakafin cutar Corona, ta farko ta AstraZeneca da zarar sun yi amfani da rabi daga cikin kasonsu da aka raba masu domin samun damar bayar da rigakafin ta biyu ga wadanda aka yi wa ta farko. Ministan lafiya Osagie Ehanire wanda ya bayar da umurnin ya ce gwamnatin Najeriya ba ta da tabbas kan lokacin da za ta samu karin rigakafin bayan Indiya ta dakatar da fitar da dukkanin rigakafin da cibiyar…
Read MoreGwamnati Ta Bu?aci Jihohi Su Dakatar Da Yin Rigakafin Korona
Gwamnatin tarayya ta umarci jihohi 36 da babban birnin tarayya da su gaggauta dakatar da yi wa al’umma Rigakafin cutar Corona, ta farko ta AstraZeneca da zarar sun yi amfani da rabi daga cikin kasonsu da aka raba masu domin samun damar bayar da rigakafin ta biyu ga wadanda aka yi wa ta farko. Ministan lafiya Osagie Ehanire wanda ya bayar da umurnin ya ce gwamnatin Najeriya ba ta da tabbas kan lokacin da za ta samu karin rigakafin bayan Indiya ta dakatar da fitar da dukkanin rigakafin da cibiyar…
Read MoreBauchi: Uwargidan Gwamna Ta Yi Gargadi Akan Kyamatar Masu Tarin Fuka
Uwar gidan Gwamnan jihar Bauchi, Hajiya Aisha Bala Mohammed tayi Gargadi ma al’umma da su guji nuna kyaman masu dauke da chutar Tarin fuka Tayi wan nan gargadin ne a taron tunawa da ranar Tarin fuka na Shekarar 2021 Wanda hukumar kulawa da ciwon sida da Tarin fuka da kuturta ta Jihar, da hukumar tallafin kasar Amurka (USAID) ta shirya aka gudanar a Jihar Bauchi Aisha tace abunda ma dauke da cutar yake so shine kauna da soyayya wanda hakan zai basu kwarin gwiwa wajen tunkarar yin magani sosai Uwar…
Read MoreZa A Kashe Biliyan 396 Wajen Sayen Rigakafin Korona – Ministar Ku?i
Gwamnatin Tarayya tana tsara kashe Naira biliyan 396 don yin allurar rigakafin Korona a shekarar 2021 da 2022, domin shawo kan matsalar cutar wadda ke addabar Duniya gaba ?aya. Ministar Kasafin Kudi da Tsare-tsaren Kasa, Zainab Ahmed ce ta bayyana hakan a ranar Laraba bayan taron mako-mako na Majalisar Zartarwa ta Tarayya, wanda Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo ya jagoranta. Zainab ta bayyana cewa wannan adadi na iya raguwa matuka kasancewar Gwamnatin Tarayya na karbar karin gudummawar allurar rigakafin daga kamfanoni masu zaman kansu. Ministar Ku?in ta ?ara da cewa…
Read MoreLikitoci Sun Yi Barazanar Tsunduma Yajin Aiki
?ungiyar likitoci ?asar nan sun yi barazanar zasu tsunduma yajin aiki matu?ar gwamnatin ?asar nan bata biya musu bu?atunsu ba. ?ungiyar tace zata saurari gwamnati daga nan zuwa ?aya ga watan Afrilu idan ba’a biya musu bu?atun su ba zasu shiga yajin aiki, kamar yadda Dailytrust ta ruwaito. A wata sanarwa da ?ungiyar ta fitar bayan babban taron ta na ?asa, ?ungiyar ta bayyana cewa bu?atun nata sun ha?a da biyan likitoci albashin su da aka ri?e.Da kuma biyan albashin watan Maris da muke ciki kafin 31 ga watan Maris…
Read MoreBauchi: Gwamna Da Uwargidansa Sun Karbi Rigakafin Korona
Gwamnan Jihar Bauchi Bala Mohammed tare da Uwargidansa Hajiya Aisha Bala Mohammed, sun karbi allurar rigakafin cutar Korona tare da sauran makarraban gwamnati da masu sarautun gargajiya da limamai dana Massallatai da Chochi-Chochi, a fadin Jihar baki daya. Tarun kaddamar da fara rigakafin ya samu hallartar mataimakin Gwamnan Jihar, Sanata Baba Tela, da jama a da dama cikin su harda yan’jaridu masu dauko rahotanni daga sassan fadin Jihar, wanda ya gudana a dakin taro na gidan gwamnatin Jihar Da yake jawabinsa jim kadan bayan kaddamar da aikin rigakafin da kuma…
Read MoreBauchi: Gwamnati Ta Karbi Rigakafin Korona
Kimanin magungunan rigakafin Mashakon Numfashi da akafi sani da suna (Korona Bairos) guda dubu 80,570 daga cikin dubu 150,000 wanda gwamnatin Jihar Bauchi ta karba don raba ma al’umma daga hukumar kiwon lafiya ta kasa a matakin farko. Mataimakin Gwamnan Jihar ne Sanata Baba Tela, ya fada ma manema labarai hakan, jim kadan bayan ya marabci maganin rigakafin, yau da sanyi safiyar Laraba, a dakin ajiye magani a Asibitin koyarwa na tunawa da Abubakar Tafawa Balewa (ATBUTH) dake Bauchin. Baba Tela yace ana sa ran fara bada rigakafin ne ga…
Read MoreBa Za Mu Tilasta Yin Rigakafin Korona A Jihar Kogi Ba – Gwamnatin Tarayya
Karamin Ministan Lafiya Dakta Olorunnimbe Mamora, ya ce Gwamnatin Tarayya ba za ta tilasta wa Jihar Kogi ko wata jiha a Najeriya karbar allurar rigakafin Korona ba. Ministan ya bayyana hakan ne a ranar Talata yayin wata tattaunawa da yayi da manema labarai a birnin tarayya Abuja dangane da shirin gwamnati na fara aiwatar da rigakafin cutar Korona. Mamora yana mayar da martani ne ga kalaman da Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, ya yi cewa ba zata sabu ba ya yi alluran rigakafin, ya kara da cewa mazauna jiharsa ba…
Read MoreDa ?umi-?umi: An Yi Wa Buhari Allurar Rigakafin CORONA
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kar?i allurar rigakafin korona a ranar Asabar. Likitan shugaban ne Dr Shu’aibu Rafindadi ya yi wa shugaban allurar misalin ?arfe 11:53 a fadarsa a Abuja. An kuma yi wa mataimakinsa Farfesa Yemi Osinbajo allurar bayan yi wa shugaba Buhari. An kuma gabatar da katin shaidar kar?ar allurar ga shugaban da kuma mataimakinsa. A jawabinsa bayan kar?ar allurar, shugaba Buhari ya yi kira ga ?n Najeriya su fito domin a yi masu allurar. A ranar Juma’a ne Najeriya ta ?addamar da allurar rigakafin korona a ?asar…
Read MoreCORONA Ta Kama Obasanjo
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa yana ?aya daga cikin fitattun mutane a Najeriya wa?anda cutar nan ta sar?ewar numfashi Coronavirus/COVID-19 ta kamashi a kwanakin baya. Chief Olusegun Obasanjo yace amma bayan awanni 72 da aka sake masa gwaji sai aka tabbatar mishi da cewa ya warke tatas daga cutar, kuma zai cigaba da gudanar da harkokin shi ba tare da tarnaki ba. Obasanjo ya bayyana hakane a wajan bikin zagayowar ranar haihuwarsa inda ya cika shekaru 84 da haihuwa. Obasanjo yace amma cutar bata nuna wata Alama…
Read MoreDa ?umi-?umi: Allurar Rigakafin CORONA Ta Iso Najeriya
Allurar rigakafin CORONA na Oxford-AstraZeneca da NAFDAC ta amince dasu sun iso kasar Najeriya da tsakar ranar Talatar nan a filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe dake Abuja, ta wani kamfanin jirgin sama na Emirates. Shugaban kwamitin ya?i da cutar na fadar shugaban kasa (PTF) kan COVID-19, Boss Mustapha, ya fada a ranar Asabar cewa Najeriya za ta karbi kaso na farko na kimanin allurai miliyan 4 na COVID-19. A filin da aka karbi kayan rigakafin akwai manyan jami’an gwamnati da suka hada da Shugaban PTF, Boss Mustapha; da Ministan Lafiya,…
Read More