Shan Paracetamol Ba Bisa Ka’ida Ba Na Lalata Hanta – Likita

Wata fitacciyar likita, Esther Oke ta baiyana cewa shan ?wayoyin maganin paracetamol ba bisa ?a’ida ba babban ha?ari ne ga lafiyar ?an-adam.

Oke ta baiyana cewa ?an Nijeriya da dama sun ?auki tsawon shekaru su na shan paracetamol ba bisa ?a’ida ba sakamakon jahilci.

Ta yi ?arin bayani cewa irin wa?annan magungunan masu rage ra?a?i na ?auke da sinadari mai ?arfi na paracetamol wanda ya ke lalata hantar ?an-adam idan a na shan shi ba tare da ?a’ida ba.

“Shan ?wayoyi kamar guda 3 a maimakon 2 da wasu su ke yi ya sa?awa yadda ?a’idar shan magani da duniya ta amince da ita.

“Bincike ya nuna cewa ?wayoyi biyu na magani a ka yarda a sha kuma sau uku a ranar har zuwa kwanakin da likita ya rubuta,” ta yi garga?i.

Ta kuma bada shawarar cewa kada mutane su sha magunguna sai da sahalewar ?wararren likita.

-Daily Nigerian.

Related posts

Leave a Comment