Za A Buga Wasan Karshe Na Kofin Zakarun Turai A Paris

Za a buga wasan karshe na gasar cin kofin zakarun Turai watau Champions League na bana a Paris, bayan da aka dauke daga Rasha saboda kutsen da kasar ta yi a Ukraine. A baya an shirya buga wasan mafi girma a Turai a filin wasa na Gazprom Arena da ke St Petersburg a ranar 28 ga watan Mayu. Amma a yanzu hukumar kwallon Turai – UEFA ta ce a filin wasa na Stade de France da ke Paris. Hukumar Uefa ta nuna godiya ga shugaban Faransa, Emmanuel Macron saboda “nuna…

Read More

Buhari Ya Taya Senegal Murnar Lashe Kofin Afirka

Shugaban ?asa Muhammadu Buhari ya taya takwaransa na Senegal Macky Sall murna, bayan da kasarsa ta lashe gasar cin kofin nahiyar Afrika. Tawagar Teranga Lions ce ta yi nasarar lashe kofin na gasar AFCON da aka kammala a Kamaru makon da ya wuce. Shugaba Buhari ya yi murnar ne yayin da yake karbar bakuncin jakadan Senegal a Najeriya Babacar Matar Ndiaye a fadarsa da ke Abuja

Read More

An Bankado Badakalar Kudade A Kungiyar Bercelona

Wani rahoto kan yadda aka gudanar da hada-hadar ku?a?e a ?ungiyar kwallon kafa ta Barcelona ya nuna cewa an aikata manyan laifuka da suka sa?a doka. An yanke shawarar gudanar da binciken ne a watan Oktoban bara bayan gano cewa ana bin kungiyar bashin sama da dala biliyan ?aya da rabi. Shugaban Barcelona Joan Laporta ya ce kulob din ya kai koke makon da ya wuce ga masu shigar da kara na cikin gida don ya gano an aikata ba daidai ba a lokacin mulkin Josep Maria Bartomeo da ya…

Read More

Da Dumi-Dumi: Kocin Super Eagles Ya Ajiye Aiki

Kocin ?wallon ?afa na tawagar Super Eagles ta Najeriya, Austin Eguavoen, ya ajiye aiki a matsayin kocin riko bayan an fitar da kungiyar daga gasar Kofin ?asashen Afrika ranar Lahadi. Bayan nasarorin da suka samu a wasannin rukuni, kungiyar ta kasa yin nasara a kan Tunisiya a wasan zagaye na ‘yan 16. A wani taron manema labarai wanda aka yi bayan wasan, Eguavoen ya ce ya yanke hukuncin komawa tsohon matsiyansa na mai kula da harkokin wasanni na NFF. Eguavoen ya ce “abin da zai faru shi ne; ni ne…

Read More

Wasanni: Najeriya Ta Shiga Mataki Na Gaba Bayan Doke Sudan A Gasar Nahiyar Afirka

Kafar tawagar Najeriya daya ta kai zagaye na biyu a gasar cin kofin Afirca, bayan da ta doke Sudan 3-1 a wasa na biyu a cikin rukuni na hudu ranar Asabar. Super Eagles ta ci kwallo biyu tun kan hutu ta hannun ‘Samuel Chukwueze da kuma Taiwo Awoniyi. Bayan da suka koma karawar zagaye na biyu Nageriya ta kara na uku ta hannun Moses Simon. Sudan ta zare daya a bugun daga kai sai mai tsaron raga ta hannun Walieldin Khidir. Da wannan sakamakon Super Eagles wadda ta doke Masar…

Read More

Gasar Nahiyar Afirka: Najeriya Ta Lallasa Masar Da Ci Daya Mai Ban Haushi

Najeriya ta doke Masar da ci 1-0 a rukunin D na gasar cin kofin Nahiyar Afirka ta 2021. Dan wasan Najeriya wanda ke buga wasa a Leicester City Kelechi Iheanacho ne ya zura kwallon a minti 30 da soma wasa. Wasan shi ne mafi zafi kawo yanzu saboda girman ?asashen a tarihin gasar cin kofin Afirka An yi fafatawar ne a birnin Garoua na Kamaru da misalin ?arfe hu?u na yamma agogon Najeriya da Kamaru.

Read More

Wasanni: Messi Ya Harbu Da Cutar Korona

Gwajin da Akayi Lionel Messi ya tabbatar da cewa ya kamu da cutar Covid-19, kuma hakan yasa ya killace kansa, in ji kungiyarsa ta Paris Saint-Germain a yau Lahadi. Dan wasan wanda ya lashe kyautar Ballon d’Or sau bakwai yana daya daga cikin manyan ‘yan wasan PSG hudu da suka kamu da cutar gabanin wasan cin kofin Faransa da PGS din za ta Kara da Vannes. Tauraron dan kasar Argentina na fama da rashin katabus a babban birnin na Faransa tun bayan ficewar sa daga kungiyar Barcelona a bazarar da ta…

Read More

Wasanni: An Nada Sabon Kocin Kungiyar Super Eagles

Hukumar kwallon kafa ta Najeriya NFF ta bayar da sanarwar na?a Jose Peseiro a matsayin sabon kocin Super Eagles a ranar Laraba. Hukumar ta ce Jose Peseiro wanda ?an asalin ?asar Portugal ne shi zai maye gurbin Gernat Rohr da ta kora. Tuni NFF ta na?a Augustine Eguavoen a matsayin kocin rikon kwarya domin ya ja ragamar Super Eagles a yayin da ake shirin soma gasar cin kofin Afirka. A cikin sanarwar da ta fitar NFF ranar Laraba ta ce kwamitin zartarwata ne ya amince da na?a Peseiro ne bayan…

Read More

Wasanni: Najeriya Na Zawarcin Jose Mourinho

Da yake zantawa da manema labarai a birnin Ikko na Jihar Legas, Shugaban Hukumar kwallon kafa ta Najeriya Amaju Pinnick ya tabbatar da cewa hukumar za ta nemi sabon kocin ‘yan kwallon kasar nan ba da dadewa ba. Shugaban hukumar yace sun zauna da Serbian Mladen Krstajic da Jose Mourinho a yunkurinsu na neman kwararren kocin da zai rike tawagar Super Eagles na kasar. “Mun yi magana da to Mladen (Krstajic) amma bayan nan ya samu aiki da Maccabi Tel Aviv. Haka Jose Mourinho, ba zan ce maku ba mu…

Read More

Manchester City Ta Lallasa Newcastle Ci 4 Da Nema A Gasar Firimiya

Mai rike da kofin Premier League, Manchester City ta ci wasa na takwas a jere, bayan da ta doke Newcastle United 4-0 ranar Lahadi a babbar gasar Ingila. City ta yi nasara ne a kan Newcastle United a gasar Premier League karawar mako na 18 da suka fafata a St James’ Park. Mai jan ragamar teburin Premier ta fara cin kwallo a minti biyar da fara tamaula, bayan da mai tsaron bayan Newcastle, Ciaran Clark ya kasa hana Joao Cancelo bugo kwallon da Ruben Dias ya sa kai ta fada…

Read More

Wasanni: Gamayyar Kungiyoyin Kwallon Yashi Sun Bude Ofis A Abuja

Daga Muhammad Sani Yusuf Nassarawa An Bayyana Wasanni a Matsayin Hanyar Taimakawa Matasa da Ayyukan Da Kuma Hanasu Fadawa Ayyukan Ashsha. Da yake Kaddamar da Ofishin Shugaban Hukumar Kwallon Kafa ta Kasa Amaju Pinnick Wanda ya samu Wakilcin Babban Sakataren Hukumar Kwallon Kafa ta Kasa Dr. Muhammad sanusi, Ya Tabbatar da bada Cikakkiyar Gudumawa Ta Kowacce Fuska Don bunkasa Harkokin Wasanni Musamman Kwallon Yashi a Nijeriya, Musamman Ganin yadda Matasa ke Samun aiki Sanadiyyar Wasannin. Dr. Sanusi ya jinjinawa shugaban Gamayyar Kungiyoyin kwallon Yashi na Africa Mahmud Umar Hadejia tare…

Read More

Messi Ya Lashe Kyautar Gwarzon Dan Kwallo Na Duniya

Dan kwallon tawagar Argentina mai taka leda a Paris St Germain, Lionel Messi ya lashe kyautar Ballon d’Or ta bana, karo na bakwai kenan a tarihi. Bayan da ya bar Barcelona kan fara kakar bana, Lionel Messi ya kara lashe babbar kyautar tamaula a duniya ta kashin kansa, duk da Barcelona na fuskantar kalubale a kakar nan. Messi wanda ya karya tarihin yawan kwallon da Pele ya ci a kungiya daya – dan kasar Argentina ya ci kwallo a kalla 20 a kaka 13 a jere a Turai, shine kan…

Read More

Wasanni: Xavi Zai Zama Sabon Kocin Kungiyar Bercelona

Al Sadd ta bada sanarwar cewa Xavi Hernandez ya tashi a ranar Juma’a, 5 ga watan Nuwamba, 2021. Jaridar AS ta fitar da wannan rahoton. Hakan ya kara tabbatar da rade-radin cewa Xavi Hernandez zai koma kungiyar Barcelona. Hakan na zuwa ne bayan an kori Ronald Koeman daga aikinsa. Kungiyar Al Sadd tace Barcelona ta biya fam miliyan €5 domin ta dauke mai horas da ‘yan wasan. AS tace Al Sadd ta fitar da jawabi tace Xavi ya amince ya koma Barcelona bayan biyan kudin da ke kansa, kamar yadda…

Read More

Wasanni: Tottenham Ta Kori Kocinta

Kungiyar Tottenham ta kori Nuno Espirito Santo, bayan wata hudu a kan aikin horar da kungiyar. A ranar Asabar Manchester United ta je ta doke Tottenham da ci 3-0 a wasan mako na 10 a gasar Premier League. Tottenham ta sha kashi a wasa biyar daga cikin bakwai da ta fafata a babbar gasar Ingila a bana. Kungiyar tana ta takwas a teburin Premier da tazarar maki 10 tsakaninta da Chelsea, wadda ke saman teburin kakar bana. Dan kasar Portugal mai shekara 40 ya karbi aikin horar da Tottenham a…

Read More

Wasanni: Bercelona Ta Sallami Mai Horas Da ‘Yan Wasa

Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta sallami mai horar da ‘yan wasanta Ronald Koeman Bayan ya jagoranci kungiyar a wasanni 14 kachal. A wasan laliga mako na 10 da kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta buga a jiya laraba ta sha Kashi da ci daya mai ban haushi daga kungiyar Rayo Vallecano da take Mataki na 5 a teburin laliga. Ko a ranar lahadi data gabata, kungiyar Barcelona tayi rashin nasara a hannun Realmadrid da ci 2:1 Wanda hakan yasa kungiyar Madrid tai nasara a jere har sau 4 a…

Read More

Wasanni: Kungiyar Arsenal Ta Sayi Dan Wasa Mai Shekara 4

Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta kammala dukkanin shirye shiryen ta na sayen wani yaro mai shekaru 4 mai suna Zayn Ali Salman a matsayin ?an wasan kungiyar. Hankalin shugabannin kungiyar ta Arsenal ya kai ga yaron ne a wani wasan ?wallon ?afa da yayi, inda suka nemi wakilan da su amince yaron ya ziyarci birnin London. A tarihin Shahararriyar ?ungiyar kwallon kafan Zayn Ali Salman ya kasance ?an wasa mai ?ananan shekaru da ta ta?a saye, kuma sayen nashi ya ?auki hankalin duniya. Kocin Kungiyar ta Arsenal Mikel Arteta…

Read More

Wasanni: Korar Kocin Newcastle Ta Rikitamu – Kocin Arsenal

Kocin Arsenal Mikel Arteta ya ce korar da aka yi wa kocin Newcastle Steve Bruce za ta sanya kociyoyi su rika daina karbar aikin horaswa a kan lokaci. An kore shi daga kungiyar ne a ranar Laraba, kuma cikin wata tattaunawa da ya yi da Telegraph, Bruce ya bayyana damuwar da ya shiga da shi da iyalansa tsawon shekara biyun da ya yi a kungiyar. Arteta ya ce da dama daga cikin masu horaswa sun shaida masa cewa dole sai sun yi nazari kafin su karbi aikin horaswar ko wacce…

Read More

Wasanni: Salah Ya Cigaba Da Rike Kanbi A Liverpool

Mohamed Salah ya ci gaba da nuna bajintar sa a Liverpool bayan da ya zura kwallaye biyu a wasan da suka doke Atletico Madrid da ci 3-2 wanda hakan ya bada damar samun rukunin B a gasar zakarun Turai. Atletico ta yi rashin nasarar da ‘yan wasa goma a fili, bayan da aka kori Antoine Griezman a mintuna na 52 sakamakon yadda ya daga kafa fiye da kima har zuwa fuskar dan wasan Liverpool Roberto Firmino, bayan kwallaye biyu da ya zura a ragar Liverpool. Sauran wasannin rukuni-rukuni na gasar…

Read More

Kungiyar Bercelona Ta Tafka Asara A Kakar Wasanni Ta Bana

?ungiyar ?wallon ?afa ta Barcelona ta sanar da tafka asarar Yuro miliyan 481 a kakar da ta wuce, kamar yadda ta fitar da hada-hadar kasuwancin 2020-21 ranar Laraba. Kungiyar ta Caamp Nou ta ce ta tafka asarar, sakamakon bullar cutar korona da yin wasanni ba ‘yan kallo da ta kai ta rasa Yuro miliyan 181 da sauran kayayyakin da take sayarwa da suka yi kwantai. Haka kuma samun kudin kungiyar ya yi kasa zuwa kasso 26 cikin 100 da ya kai Yuro miliyan 631, yayin da kashe kudin da take…

Read More

Wasanni: Salah Ya Zama Gwarzon Shekara

Dan wasan Liverpool, Mohamed Salah ”shine fitatcen dan kwallo a duniya” a yanzu in ji tsohon dan wasan Blackburn Rovers, Chris Sutton. Alan Shearer ya kwatanta kwallon da Salah ya ci Manchester City da ”daya ce da aka zura a raga mafi kayatarwa a Premier League a karni. Dan wasan tawagar Masar, mai shekara 29 ya ci kwallo tara a wasa tara a kakar bana a Liverpool. ”A dai wannan lokacin yana kan gaba a kan Lionel Messi da kuma Cristiano Ronaldo,” in ji Sutton. Shi kuwa kocin Liverpool, Jurgen…

Read More