Katsina: ‘Yan Bindiga Sun Tada ?auyuka Takwas A Karamar Hukumar Faskari

Akalla kauyuka takwas ne, da ke cikin karamar hukumar Faskari ta jihar Katsina, a halin yanzu babu Kowa a cikin garuruwa, sakamakon hare haren yan bindiga da suka addabi yankin ba dare ba rana, sai an kawo masu hari an kashe mutane da sace da kuma sace masu dukiyoyi, suka yanke shawarar barin garuruwan na su, inda suka fantsama cikin birane. Wani mazaunin yankin ya shaidawa wakilinmu ta waya waya cewa maganar gaskiya Muna cikin matsanancin matsalar tsaro, ba dare ba rana, kusan kullum sai an kawo mana hari ko…

Read More

‘Yan Bindiga Sun Sace Jakadan Najeriya Da Wasu Mutane A Hanyar Abuja

Da yammacin jiya ne aka sace wasu mutane a hanyar Abuja zuwa Kaduna, daidai Rijana. Cikin wanda aka sace din hadda tsohon jakadan Najeriya a kasashen Pakistan da Algeria da kuma sauran wasu da ba’a san yawansu ba. Sanata Shehu Sanine ya bayyana haka a shafinsa na sada zumunta inda yace an samu motar jakadan a daidai Rijana. Zuwa yanzu dai masu garkuwar basu nemi komai ba. A retired Nigerian diplomat and a close relation who served in Pakistan and Algeria was kidnapped,along with others on the Kaduna Abuja road…

Read More

Katsina: ‘Yan Bindiga Sun Sake Sace Tarin Jama’a A Faskari

Bayan sace ‘yan makarantar sakandire ta Kimiyya ta garin Kankara, sama da dari uku da talatin da ukku, a ranar juma’a da ta gabata. ‘Yanbindiga dauke da makamai sun kai hari a Kauyen Jar Kuka da ke da tsawon kilomita goma da karamar hukumar Faskari a jihar Katsina,inda suka sace maza goma sha ukku da Mata hudu a daren jiya Talata. Majiyarmu ta shaida mana cewa ‘yan bindigar sun zo ne a kasa, inda suka fara harbe-harbe a sama, anan take suka tafi da mutane goma sha bakwai da dabbobi…

Read More

Ba Zamu Lamunci Ta’addancin Dake Faruwa A Najeriya Ba – Tinubu

Tsohon gwamnan jihar Legas kuma jagora a jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya yi kalamai cikin fushi dangane da kashe-kashen da ‘yan ta’adda ke yi a sassan kasa.Tinubu ya bayyana cewa Nigeria ba zata yarda hakan ta cigaba da faruwa ba. Babban dan siyasar ya bayyana hakan ne a Maiduguri yayin da ya ziyarci gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, domin yi masa jajen kisan manoma fiye da 43 da ‘yan Boko suka yi. A kalla manoma fiye da 48 aka bayyana, a hukumance, cewa an kashe a gonakinsu na…

Read More

Tsaro: Pantami Ya Bada Umarnin Rufe Layukan Waya Marasa Lambar Katin Dan ?asa

Gwamnatin tarayya ta bada umurni ga dukkan kamfanonin sadarwa su rufe layin wayan wanda bai hada layinsa da lambar katin zama dan kasa nan ba nan da ranar 30 ga Disamba, 2020. Wannan Umarni ya biyo bayan ganawar gaggawan ta masu ruwa da tsaki a sashen sadarwa da Minista, Dakta Isa Ibrahim Ali Pantami ya shirya ranar Litinin, 14 ga Disamba, 2020 a birnin tarayya Abuja. Bayan ganawar, an yi ittifakin cewa tun da fari daga ranar Alhamis, 16 ga Disamba, 2020, dukkan kamfanonin sadarwa su bukaci mutane su hada…

Read More

?aliban Da Aka Sace A Katsina Suna Hannun Mu – Boko Haram

A cikin wani faifain bidiyo da kungiyar ta fitar, an ji Shugaban ?ungiyar Abubakar Shekau na bayyana cewar ?ungiyar su ta Boko Haram ita ce ta sace ?aruruwan ?alibai dake Makarantar sakandaren Kimiyya dake ?aramar Hukumar ?an?ara a ?arshen Mako. Shekau ya kara da cewar babban ma?usudin sace ?aliban shine domin nuna kyamata da karatun Boko a yankin, kamar yadda ya bayyana karatun Boko a matsayin kafirci kuma dole a tsarkake kasar Najeriya daga kafirci. Kalaman nan Shekau dai na zuwa ne a daidai lokacin da tsaro ke ?ara ta?ar?arewa…

Read More

Matsalar Tsaro: Imam Lau Ya Umarci Limamai Da Fara Al-?unut

Shugaban kungiyar Ahlussunah JIBWIS Sheikh Abdullahi Bala Lau ya ce komawa ga Allah da yawan istigfari ne hanyar samun saukin kalubalen tsaro da ke addabar wasu sassan Najeriya musamman arewa maso gabar da arewa maso yamma.A sanarwa daga ofishin shugaban da ke umurtar limamai na dukkan masallatan kungiyar su shiga jagorantar addu’o’in alkunut don taimakon Allah, ya ce rike gaskiya da amana za su karfafa karbar addu’o’in jama’a. Shehun malamin ya bukaci gwamnatoci a dukkan matakai da jami’an tsaro su yi tsayin daka kan kare rayuka, mutunci da dukiyoyin ‘yan…

Read More

Ta?ar?arewar Tsaro: Sarkin Musulmi Ya Nemi Buhari Ya Sauya Shugabannin Tsaro

Mai alfarma Sarkin Musulmi Dr Muhammad Sa’ad Abubakar lll ya yi tir gami da Allah wadai da sace ?aruruwan ?aliban makarantar Sakandaren Kimiyya ta kwana dake ?aramar Hukumar ?an?ara da wasu ‘yan Bindiga suka yi a jihar Katsina a ?arshen Mako. An ruwaito cewa Sarkin Musulmin ya yi wannan furuci ne a cikin wani jawabi da aka fitar a ranar Litinin, 14 ga watan Disamba, ta hannun babban sakataren Kungiyar Jama’atu Nasril Islam Dr Khalid Aliyu. Sarkin Musulmin yace lamarin ya nuna matsaloli a tsarin tsaron Najeriya wanda akwai bukatar…

Read More

Katsina: ‘Yan Bindigar Da Suka Sace ?alibai Sun Nemi Ku?in Fansa

?an bindigar da suka sace gami da yin garkuwa da ?aliban makarantar sakandaren Kimiyya ta maza da ke ?an?ara a Katsina, sun tuntu?i wasu daga cikin iyayen ?aliban, inda suka bu?aci a fara tara ku?a?en fansa. A cewar Kadaria Ahmed, wata fitacciyar ‘yar jarida a Najeriya ta bayyana cewar Abdul Labaran, kakakin Gwamnatin jihar Katsina ne ya bayyana hakan a hirar da aka yi da shi a RadioNow FM. Ta ce ta jiyo labaran na cewa ?an bindigan sun fa?a wa iyaye su fara tanadin ku?in fansa kafin a sako…

Read More

Buhari Ya Yi Rawar Gani Wajen Samar Da Tsaro – Sheikh Jingir

Sheikh Sani Yahaya Jingir ya yi magana game da halin rashin tsaro da ake ciki, Malamin yace duk abin da ke faruwa yau, an fuskanci abin da ya fi haka a baya. Shugaban kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’a Waikamatis Sunnah ?angaren Jos ya bada shawara, ya yabi shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari. Malamin yana ganin duk da kalubalen da gwamnatin nan take fuskanta na tsaro, yace Muhammadu Buhari ya zarce sauran shugabannin da suka shude a baya. Sheikh Sani Yahaya Jingir ya bayyana wannan ne a wajen taron gasar Al-Qur’ani ‘musabaqa’ na…

Read More

Satar ?aruruwan ?aliban Katsina: Mata Sun Yi Zanga-Zangar Lumana

Rahotanni daga yankin ?aramar Hukumar ?an?ara ta Jihar Katsina na nuni da cewa ayarin wasu iyaye Mata sun gudanar da zanga Zanga-Zangar lumana a garin ?an?ara domin nuna alhini da damuwa akan satar ?aruruwan ?alibai da ‘yan Bindiga suka yi a makarantar kimiyya dake ?an?ara a jihar Katsina a ranar Asabar. Masu zanga zangar na neman ayi gaggawar ceto daliban da wasu yan bindiga suka yi garkuwa da su a daren ranar Juma’a, 11 ga watan Disamba. Wata mata wacce ta bayyana kanta a matsayin daya daga cikin iyayen daliban…

Read More

Katsina: Muna Neman ?alibai 330 A Hannun ‘Yan Bindiga – Masari

Gwamnan jihar Katsina, Alhaji Aminu Bello Masari, ya bayyana cewa akalla dalibai dari ukku da talatin da ukku, ke hannu yan bindiga da suka shiga makarantar sakandire ta Kimiyya ta maza da ke garin Kankara a jihar Katsina, suka sace. Masari ya bayyana haka ne a lokacin da ya ke karbar babbar tawagar manyan jami’an tsaro, na gwamnati tarayya karkashin jagorancin Mai baiwa Shugaban Kasa shawara ta fuskar tsaro, Janar Babagana Mungono, da suka kawo ziyarar jajentawa iyaye da malaman makarantar da al’ummar jihar Katsina da kuma gwamnatin jihar Katsina…

Read More

Katsina: Masari Ya Bada Umarnin Rufe Makarantun Kwana Na Jihar

Sakamakon harin da ‘yan bindiga suka kai a makarantar Kimiyya ta maza da ke karamar hukumar Kankara, inda suka yi awan gaba da dalibai da dama, wanda har zuwa yanzu ba a san adadin su ba. Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da rufe illahirin makarantun kwana na jihar Katsina. Gwamna Aminu Bello Masari ya bada umurnin ne, lokacin da ya kai ziyara gaggawa a makarantar Kimiyya ta Kankara da safiyar yau, domin gane ma kanshi halin da dalibai suke ciki da kuma daukar matakan da gwamnatin jihar Katsina za ta…

Read More

Katsina: Masari Ya Bada Umarnin Rufe Makarantun Kwana Na Jihar

Sakamakon harin da ‘yan bindiga suka kai a makarantar Kimiyya ta maza da ke karamar hukumar Kankara, inda suka yi awan gaba da dalibai da dama, wanda har zuwa yanzu ba a san adadin su ba. Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da rufe illahirin makarantun kwana na jihar Katsina. Gwamna Aminu Bello Masari ya bada umurnin ne, lokacin da ya kai ziyara gaggawa a makarantar Kimiyya ta Kankara da safiyar yau, domin gane ma kanshi halin da dalibai suke ciki da kuma daukar matakan da gwamnatin jihar Katsina za ta…

Read More

Matsalar Tsaro: Ya Kamata Buhari Ya Sa Dokar Ta Baci A Jihar Katsina – Atiku

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar ya bukaci gwamnatin tarayya da ta sanya dokar ta baci akan rashin tsaro da kasar ke ciki bayan ‘yan fashi sun sace dalibai da yawa a Katsina. A wata sanarwa Mista Atiku ya ce dole ne gwamnati ta yi watsi da tsofaffin dabaru ta rungumi dabaru masu kyau. “Satar dalibai da yawa a Makarantar Sakandaren Kimiyya ta Gwamnati, Kankara a Jihar Katsina, wani lamari ne da ba a maraba da shi game da yawan rashin tsaro a cikin kasar, wanda na yi Allah wadai…

Read More

Ku Kashe Duk Wanda Aka Samu Da Hannu A Satar Dalibai – Buhari Ga Sojoji

Shugaba Buhari ya baiwa sojojin umarnin su je su kashe wadanda suka sace yaran sannan su tabbatar ko daya daga cikin yaran kada ya ji rauni. Sanarwar da ta fito daga fadar shugaban kasa, ta ce an gano inda wadanda suka sace daliban suke kuma sojojin sama na baiwa sojojin kasa taimakon aikin kwato yaran. Sannan kuma Shugaban kasar ya bada umarnin a tura jami’an tsaro zuwa kowace makaranta. Matakin da shugaban ?asar ya ?auka dai bai rasa nasaba da yadda yake fuskantar matsin lamba tun bayan sace ?alibai sama…

Read More

Katsina: ?aruruwan ?aliban Da’Yan Bindiga Suka Sace Sun Ku?uta

Labarin dake shigo mana da ?umi-?umi daga ?aramar Hukumar ?an?ara ta jihar Katsina na bayyana cewa ?aruruwan ?aliban da wasu ‘yan bindiga suka yi awon gaba da su daga wata makarantar sakandire ta kimiyya da ke karamar hukumar ?an?ara a jihar Katsina sun dawo. A bayyana cewar ?aliban sun dawo ne bayan sun shafe tsawon dare a cikin wani jeji a safiyar yau Asabar, 12 ga watan Disamba, bayan tattara su da ‘Yan Bindigar suka yi da asubahin wannan rana ta Asabar. Jaridar Legit.hausa ta ruwaito cewa mafi akasarin daliban…

Read More

Katsina: ‘Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Tarin ?alibai A Makarantar Kwana

Labarin da ke shigo mana da dumi-duminsa daga Jihar Katsina na bayyana cewa wasu ‘yan bindiga ?auke da muggan makamai sun yi awon gaba da dumbin dalibai daga wata makarantar sakandire ta kimiyya da fasaha da ke karamar hukumar Kankara a jihar Katsina. A ruwaito cewar ‘yan bindigar sun shiga har dakin kwanan daliban tare da yin awon gaba da su da duku-dukun safiyar yau, Asabar, bayan sun bindige masu gadin makarantar. An bayyana cewa ana kidayar adadin daliban da ‘yan Bindigar suka sace, saboda daliban suna da tarin yawa,…

Read More

Borno: Zulum Ya Ro?i Buhari Ya Taimaka A Dawo Da ‘Yan Gudun Hijira Gida

Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Zulum ya ro?i gwamnatin tarayya ?ar?ashin jagorancin Shugaba ?asa Buhari ke jagora ta taimakawa ?an gudun hijiran Najeriya kimanin 200,000 da ke Nijar, Kamaru da Chadi su dawo gida. Gwamna Zulum ya yi wannan rokon ne a ranar Juma’a a Abuja cikin jawabin da ya yi wurin taron masu ruwa da tsaki kan taimakawa ?an gudun hijirar Najeriya dake rayuwa kasashen makwabta. Ya bayyana taron a matsayin abin yabawa da jinjinawa. “?an gudun hijira kimanin 200,000 ?an asalin jihar Borno da ke zaune a Kamaru,…

Read More

Ya?i Da Ta’addanci: Sojojin Najeriya Ne Kan Gaba A Afirka – Magashi

Ministan tsaro, Manjo janar Bashir Magashi, ya ce sojojin Najeriya suna daga cikin sojoji mafi nagarta a Afirka, wa?anda suke taka rawar gani wajen da?ile ayyukan ‘yan ta’adda da Ta’addanci a fadin Nahiyar. Minista Magashi ya fadi hakan ne a ranar Alhamis, inda yace suna da damar kawo karshen duk wani makiyi idan aka ba su damar yin hakan. A cewar Magashi, rundunar soji za ta iya kawo karshen Boko Haram a arewa maso gabas, saboda sun ci nasara a yakin da suka je cikin wasu kasashen ketare. A cewarsa,…

Read More