‘Yan Bindiga Sun Sace Jakadan Najeriya Da Wasu Mutane A Hanyar Abuja

Da yammacin jiya ne aka sace wasu mutane a hanyar Abuja zuwa Kaduna, daidai Rijana.

Cikin wanda aka sace din hadda tsohon jakadan Najeriya a kasashen Pakistan da Algeria da kuma sauran wasu da ba’a san yawansu ba.

Sanata Shehu Sanine ya bayyana haka a shafinsa na sada zumunta inda yace an samu motar jakadan a daidai Rijana. Zuwa yanzu dai masu garkuwar basu nemi komai ba.

A retired Nigerian diplomat and a close relation who served in Pakistan and Algeria was kidnapped,along with others on the Kaduna Abuja road yesterday evening.His car has been found near Rijana Village. No contact has been made with his family up to this moment.

Related posts

Leave a Comment