?aliban ?an?ara: ?arya Shekau Ya She?a Da Cewar Boko Haram Ta Sace Su – Rundunar Soji

Rundunar Sojin Najeriya ta fito fili ta yi bayani dalla-dalla dangane da yadda ta kubutar da daliban sakandiren Kankara ta Jihar Katsina, sa?anin sauran labaran ?anzon kurege da wasu ke ya?awa akai. Bayan sace daliban a ranar 11 ga watan Disamba, kungiyar Boko Haram ?ar?ashin jagorancin Abubakar Shekau ta dauki alhakin sace daliban, da bugun kirjin cewa sun yi hakan ne domin fa?a?a ?arfin ?ungiyar ta su a sauran yankunan ?asar. Rundunar sojin Najeriya ta mayar da martanai ga ikirarin shugaban kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau, akan cewa kungiyarsa ce…

Read More

?aliban ?an?ara: ?arya Shekau Ya She?a Na Cewar Boko Haram Ta Sace Su – Rundunar Soji

Rundunar Sojin Najeriya ta fito fili ta yi bayani dalla-dalla dangane da yadda ta kubutar da daliban sakandiren Kankara ta Jihar Katsina, sa?anin sauran labaran ?anzon kurege da wasu ke ya?awa akai. Bayan sace daliban a ranar 11 ga watan Disamba, kungiyar Boko Haram ?ar?ashin jagorancin Abubakar Shekau ta dauki alhakin sace daliban, da bugun kirjin cewa sun yi hakan ne domin fa?a?a ?arfin ?ungiyar ta su a sauran yankunan ?asar. Rundunar sojin Najeriya ta mayar da martanai ga ikirarin shugaban kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau, akan cewa kungiyarsa ce…

Read More

?aliban ?an?ara: Karya Shekau Ya She?a Na Cewar Boko Haram Ta Sace Su – Rundunar Soji

Rundunar Sojin Najeriya ta fito fili ta yi bayani dalla-dalla dangane da yadda ta kubutar da daliban sakandiren Kankara ta Jihar Katsina, sa?anin sauran labaran ?anzon kurege da wasu ke ya?awa akai. Bayan sace daliban a ranar 11 ga watan Disamba, kungiyar Boko Haram ?ar?ashin jagorancin Abubakar Shekau ta dauki alhakin sace daliban, da bugun kirjin cewa sun yi hakan ne domin fa?a?a ?arfin ?ungiyar ta su a sauran yankunan ?asar. Rundunar sojin Najeriya ta mayar da martanai ga ikirarin shugaban kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau, akan cewa kungiyarsa ce…

Read More

Katsina: ‘Yan Sanda Sun Hallaka ‘Yan Bindiga Da Ceto Mutane Masu Yawa

Rahotanni daga Jihar Katsina na bayyana cewar Rundunar ‘yan sandan jihar tayi nasarar hallaka ‘yan Bindiga da dama tare da ceto dalibai 84 wadanda ‘yan bindigan suka sace a garin Mahuta da ke karamar hukumar Dandume a daren jiya. Wannan ya biyo bayan kiran gaggawa da suka samu a ranar Asabar daga DPO na Dandume wanda ya sanar da cewa daliban Islamiyyar Hizburrahim guda 84 suna hannun ‘yan bindiga. A takardar da kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, SP Gambo Isah ya fitar a ranar lahadi, ya ce ‘yan sandan sun…

Read More

Zargina Da ?aukar Nauyin’Yan Bindiga Rashin Adalci Ne – Matawalle

Gwamna Bello Matwalle na jihar Zamfara ya ya soki lamirin jam’iyyar APC mai mulki a kan zarginsa da daukar nauyin ta’addanci a arewa maso yammacin kasar nan. Inda APC ta fito ta yi mishi shagube da cewar yana da kyakkyawar alaka tsakanin shi da ‘yan Bindigar Arewa maso yammacin Najeriya. Idan ba a manta ba, satar daliban GSSS Kankara jihar Katsina, jam’iyyar APC ta yi zargin gwamnan PDP da kasancewa mai ruwa da tsaki a kan ta’addanci a arewa maso yamma. Bayan jin hakan, gwamnan ya fitar da wata takarda,…

Read More

Matsalar Tsaro A Makarantu: Amfani Da CCTV Zai Taimaka – Sani

Tsohon Sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya Sanata Shehu Sani, ya ba jami’an tsaro hanyoyin kulawa da makarantu a arewacin Najeriya, inda ya bukaci yin amfani da na’urorin kamara na CCTV a matsayin wata hanya mafita akai. Tsohon Sanatan ya bayar da shawarwarin ne a shafinsa na kafar sada zumuntar zamani ta Twitter a ranar Asabar, bayan sace daruruwan daliban GSSS Kankara a jihar Katsina da wasu ‘yan Bindiga suka yi. Sanata Shehu Sani, wanda ya wakilci mazabar Kaduna ta tsakiya, yayi kira akan rufe duk makarantun kwana dake kauyuka.…

Read More

Sakin ?aliban ?an?ara: Babu Wanda Ya Tattauna Da Mu – Miyyeti Allah

?ungiyar Miyetti Allah MACBAN ta karyata cewa ta shiga cikin tattaunawa da ‘yan bindiga wajen sakin daliban makarantar sakandare gwamnatin GGSS Kankara, a jihar Katsina wanda wasu ‘yan Bindiga suka sace. Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, a ranar Laraba, ya ce gwamnatin ta tuntubi Miyetti Allah domin tattaunawa da ‘yan bindiga kan sakin dalibai da aka sace a makarantarsu. Sakataren kungiyar Miyetti Allah na kasa, Baba Othman Ngelzarma, ya bayyanawa Saturday Sun a hirar wayan tarho cewa bai da masaniya kan abinda Masari ke magana a kai. A cewarsa,…

Read More

Ban Da Walwala Har Sai Tsaro Ya Inganta A Najeriya – Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya yi alkawarin magance matsalolin tsaro na kasar, yana mai cewa abubuwa ba za su sake zama haka ba a 2021. Shugaban ya bayyana wannan matsayin ne yayin da yake mayar da martani kan sakin daliban makarantar sakandaren Kimiyya ta Gwamnati, Kankara, jihar Katsina, a mahaifar sa ta Daura. Shugaban wanda ya yi alkawarin ba zai taba cin amanar gaskiyar da ‘yan Najeriya suka sa a kanta ba, ya ce ya damu matuka da halin tsaro a wasu sassan kasar. Karanta Har ila yau: Boko Haram: Buhari…

Read More

Tsaro: Ku Kara Zage Damtse Kokarin Ku Ya Gaza – Buhari Ga Shugabannin Tsaro

Shugaban kasa,Muhammadu Buhari ya bukaci shuwagabannin tsaro da su tabbatar suna bin umarnin da yake basu sau da kafa inda ya kara da cewa kokarinsu bai gamsar ba. Shugaban kasa,Muhammadu Buhari ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a NTA inda yace yana zama da shuwagabannin tsaron daga lokaci zuwa lokaci kuma yana gaya musu cewa su rika bin abinda yace fada. Yace babban aikinsu shine samar da tsaron Rayuwa da Dukiya ga kowa amma ba su kai ga samun nasarar yin hakan ba. Yace amma suna ci…

Read More

Gaskiyar Abin Da Ya Faru Bayan Sace Mu Da Aka Yi – ?aliban ?an?ara

?aliban Makarantar Kimiyya ta Kankara, da ke jihar Katsina, su dari ukku da arba’in da hudu, da ‘yan bindigar suka sace a ranar juma’a da ta gabata, sun bayyana halin yadda sukai rayuwa a cikin daji tare da ‘yan bindigar da kuma yadda aka kawo harin tiryan-tiryan. Wasu daga cikin daliban da aka tattauna da su a gidan gwamnati jihar Katsina, lokacin da jami’an tsaro na sojoji da yan sanda, suka hannanta su hannun Gwamnan Jihar Katsina, Alhaji Aminu Bello Masari, karkashin Shugaban Birget W D Idris da safiyar yau.…

Read More

A Gaggauta Fallasa Gwamnan Dake ?aukar Nauyin ‘Yan Bindiga – Tambuwal Ga APC

Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sakkwato, ya kalubalanci jam’iyyar APC da ta bayyana gwamnan da yake goyon bayan masu tayar da kayar baya a arewa maso yammacin Najeriya. An ruwaito cewa Gwamnan ya kalubalanci jam’iyyar APC ne a wani jawabi da ya fitar gabanin ya kilace kansa saboda yiwuwar ko ya kamu da cutar Coronavirus sakamakon tafiye-tafiye da ya yi a baya-bayan nan wanda kuma ya tabbatar ya yi cudanya da wasu manyan kasar da aka gano sun kamu da cutar. Jam’iyyar APC a wani bayani da ta fitar…

Read More

‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane Da Dama A Kudancin Kaduna

Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da kisan mutane bakwai, bayan wani hari da wasu ‘yan bindiga suka kai kan al’ummar Gora Gan da ke karamar hukumar Zangon Kataf a jihar. Wata sanarwa da kwamishinan tsaron cikin gida da harkokin cikin gida na jihar, Samuel Aruwan, ya ce lamarin ya faru ne a daren ranar Alhamis. “Jami’an tsaron da ke gudanar da ayyukan tsaro na cikin gida a wasu sassan kudancin jihar Kaduna sun bayanna cewa an auka wa al’ummar Gora Gan da ke karamar hukumar Zangon Kataf a daren Alhamis.…

Read More

‘Yan Bindiga Sun Kai Wa Tawagar Sarkin ?auran Namoda Hari

Wasu miyagu da ake zargin yan bindiga ne sun tare tawagar Manjo Sanusi Muhammad Asha, Sarkin Kauran Namoda a Jihar Zamfara inda suka kashe mutum takwas ciki har da yan sanda guda uku. Lamarin ya faru ne a babban titin Gusau zuwa Funtua yayin da basaraken ke kan hanyarsa ta zuwa wani taro a gusau yayin da yan bindigan suka afka wa tawagarsa suka kashe yan sanda guda uku. An kuma kashe wani direban Hilux a tawagar, da babban dogarin sarki da wani Dan Amal, wadda kawu ne ga sarkin…

Read More

Zamfara: ‘Yan Bindiga Sun Kai Mummunan Hari Ga Tawagar Sarkin ?auran Namoda

Wasu miyagu da ake zargin yan bindiga ne sun tare tawagar Manjo Sanusi Muhammad Asha, Sarkin Kauran Namoda a Jihar Zamfara inda suka kashe mutum takwas ciki har da yan sanda guda uku. Lamarin ya faru ne a babban titin Gusau zuwa Funtua yayin da basaraken ke kan hanyarsa ta zuwa wani taro a gusau yayin da yan bindigan suka afka wa tawagarsa suka kashe yan sanda guda uku. An kuma kashe wani direban Hilux a tawagar, da babban dogarin sarki da wani Dan Amal, wadda kawu ne ga sarkin…

Read More

Ceto ?aliban ?an?ara: Buhari Ya Taya Iyayen Yara Murna

Shugaban ?asa Muhammadu Buhari ya yi maraba da sakin daliban makarantar kimiyya ta Kankara a jihar Katsina su 340 da ‘yan Bindiga suka arce dasu a ?arshen makon da ya gabata. mai magana da yawun Shugaban ?asa Malam Garba Shehu, ya bayyana hakan a jawabin da ya fitar cikin dare.“Buhari ya siffanta cetonsu a matsayin babban sauki ga iyayensu, kasar, da kuma duniya gaba daya.”. A ta?aitaccen jawabin da ya yi bayan sanar da sakin yaran, Buhari ya mika godiyarsa ga dukkan wadanda ke da hannu wajen wannan nasara.“Gwamna Aminu…

Read More

Asiri Ya Tonu: Mun Gano Gwamnan Dake ?aukar Nauyin ‘Yan Bindiga – APC

Jam’iyya mai mulki ta APC a Najeriya ta zargi wani gwamna mai ci a yanzu da ?aukan nauyin ?an bindiga, da zama jagoransu wanda ke tsara musu yadda zasu tafiyar da ayyukan su na ta’addanci musanman a yankin Arewa maso yammacin Najeriya, wato Jihohin Zamfara, Katsina, Kano, Kaduna, Jigawa, Kebbi da Jihar Sokoto. Duk da cewa APC bata ambaci sunansa ba, amma a cikin sanarwar da ta fitar a ranar Alhamis ta yi ikirarin cewa ‘binciken sirrin’ da ta yi ya nuna cewa wani gwamna daga Arewa maso Yamma yana…

Read More

Katsina: Rundunar ‘Yan Sandan Ta Yi Nasarar Dam?e Jagoran ‘Yan Bindiga

Rundunar ‘yan sanda ta jihar Katsina, karkashin jagorancin kwamishinan ‘yan sanda Sanusi Buba, sun yi nasarar cafke wani hatsabibin mai garkuwa da mutane da fashi da makami, tare da hadin gwiwa da ‘yan banga, Abdullahi Ibrahim, wanda aka fi sani da Danda, dan shekara talatin da biyar da haihuwa dake garin Malabo a karamar hukumar Safana ta jihar Katsina. Kakakin rundunar’yan sanda ta jihar Katsina, SP Gambo Isa ya bayyanawa manema labarai, inda ya ce ya dade yana addabar kananan hukumomi Batsari da Safana. A cikin binciken an samu bindiga…

Read More

Katsina: Rundunar ‘Yan Sanda Ta Yi Nasarar Dam?e Jagoran ‘Yan Bindiga

Rundunar ‘yan sanda ta jihar Katsina, karkashin jagorancin kwamishinan ‘yan sanda Sanusi Buba, sun yi nasarar cafke wani hatsabibin mai garkuwa da mutane da fashi da makami, tare da hadin gwiwa da ‘yan banga, Abdullahi Ibrahim, wanda aka fi sani da Danda, dan shekara talatin da biyar da haihuwa dake garin Malabo a karamar hukumar Safana ta jihar Katsina. Kakakin rundunar’yan sanda ta jihar Katsina, SP Gambo Isa ya bayyanawa manema labarai, inda ya ce ya dade yana addabar kananan hukumomi Batsari da Safana. A cikin binciken an samu bindiga…

Read More

Satar Daliban ?an?ara: Gamayyar Kungiyoyin Arewa Sun Gudanar Da Zanga-Zanga A Katsina

Gamayyar Kungiyoyin arewacin Nijeriya, ta fara gudanar da Zanga-zanga lumana, domin ganin jami’an tsaro sun kubutar da yara sama da dari ukku da talatin da ukku, daliban makarantar sakandire ta Kankara da ke hannun su, yau kusan kwana shidda. Masu Zanga-zanga dauke da kwalaye dauke da rubutu a kwalaye daban daban, Kamar Bring “Back Our Boys” suna tafiya suna rera wakokin a sako wadannan dalibai da ke hannun yan bindiga. Jagoran masu Zanga-zanga, Balarabe Rufa’i ya bayyanawa manema labarai cewa ” mun zo jihar Katsina ne, domin mu kara tunatar…

Read More

Matsalar Tsaro: An Gudanar Da Addu’o’i A Masallacin Mariya Sunusi Dake Kano

An gudanar da taron addu’a a masallacin Hajiya Mariya Sunusi a Kano kan matsalar tsaro da ta addabi arewacin Nijeriya. Wannan na zuwa ne kwanaki ka?an bayan kai hari a wata makaranta a ?an?ara inda aka sace sama da ?alibai 500. Yayin taron, an gudanar da saukar Al-Qur’ani tare da wasu addu’o’i inda aka ro?i Ubangiji ya kawo zaman lafiya da sau?i kan abin da ke faruwa. Sha’anin ta?ar?arewar tsaro na ?ara shiga cikin wani mawuyacin hali a yankin Arewacin Najeriya, inda jama’a da dama ke ?orawa Shugaban ?asa laifi…

Read More