Wani jigo a jam’iyyar APC, Farouq Aliyu, ya ce ba shugaba Buhari ba ne ya kamata ya amsa gayyatar majalisar tarayya ba dangane da matsalar tsaro a kasar nan. Da ya ke zantawa da gidan talabijin din Channel ranar Laraba a Abuja, Aliyu ya bayyana cewa manyan hafsoshin tsaro ne ya kamata su bayyana a gaban yan majalisar don yi wa ‘yan Najeriya jawabi kan irin matakan da su ke bi don kawo karshen matsalar tsaro. “Idan zan ba wa shugaban kasa shawara, zan ce ma sa kar ya je.…
Read MoreCategory: Tsaro
Tsaro
Matsalar Tsaro: Shugabannin Tsaro Ya Kamata Majalisa Da Gayyata – Aliyu
Wani jigo a jam’iyyar APC, Farouq Aliyu, ya ce ba shugaba Buhari ba ne ya kamata ya amsa gayyatar majalisar tarayya ba dangane da matsalar tsaro a kasar nan. Da ya ke zantawa da gidan talabijin din Channel ranar Laraba a Abuja, Aliyu ya bayyana cewa manyan hafsoshin tsaro ne ya kamata su bayyana a gaban yan majalisar don yi wa ‘yan Najeriya jawabi kan irin matakan da su ke bi don kawo karshen matsalar tsaro. “Idan zan ba wa shugaban kasa shawara, zan ce ma sa kar ya je.…
Read MoreEndSARS: Buhari Ya Yi Tir Da Rahoton BBC Da CNN
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya koka da halayyar wasu kafafen yada labarai na kasashen ketare a kan yadda suka yada labaran da suka shafi zanga-zangar EndSARS ta hanyar caku?a ?arya da gaskiya domin cimma wata manufa. A cikin wani sako da shugaba Buhari ya wallafa a shafinsa na tuwita, ya ce kafafen yada labarai na ketare, musamman CNN da BBC sun sanya son zuciya da ?o?arin haddasa fitina a rahotannin su, inda suka yi amfani da bangare guda wajen yada labaran da suka shafi zanga-zangar. “Wasu kafafen yada labarai na…
Read MoreTaraba: ‘Yan Bindiga Sun Sace ?an Majalisa
Rahotanni daga Jalingo babban birnin Jihar Taraba na bayyana cewar wasu : Yan bindiga wa?anda ba’a san ko su wanene ba ?auke da muggan makamai sun sace ?an Majalisar dokokin jihar mai suna Barista Bashir Muhammad a kofar gidan shi dake Jalingo a daren jiya. Da misalin kusan karfe 1:45, Yan bindigar suka yi garkuwa da Dan majalisar Barista Bashir Mohammed, mai wakiltar Nguroje a Majalisar Dokokin Jihar Taraba. Da yake bayyanawa manema labaru shugaban kwamitin ya?a labarai na majalisar, kuma Dan’uwa ga Dan majalisar wanda rahoton ya buye sunan…
Read MoreTaraba: ‘Yan Bindiga Sun Sace ?an Majalisa
Rahotanni daga Jalingo babban birnin Jihar Taraba na bayyana cewar wasu ‘yan Bindiga wa?anda ba’a san ko su wanene ba sun sace dan majalisar dokokin jihar Barista Bashir Muhammad a daren jiya. Da misalin kusan karfe 1:45, Yan bindigar suka yi garkuwa da Dan majalisar Barista Bashir Mohammed, mai wakiltar Nguroje a Majalisar Dokokin Jihar Taraba. Da yake bayyanawa manema labaru shugaban kwamitin ya?a labarai na majalisar, kuma Dan’uwa ga Dan majalisar wanda rahoton ya buye sunan sa, ya ce an ?auke shi ne a gidansa da ke kusa da…
Read MoreInyamurai Ne Tushen Hare-Haren Da Ake Kai Wa ‘Yan Arewa – Dattawan Arewa
Kungiyar dattawan arewa ta yi zargin cewa Inyamurai ne ke aiwatar da mafi akasarin hare-hare da ake kai wa ‘yan arewa, musanman a sashin Kudancin ?asar. An ruwaito cewa Shugaban kungiyar Dattawan Arewa Farfesa Ango Abdullahi, ne yayi zargin a ranar Talata, 8 ga watan Disamba, Fatakwal jihar Ribas. A cewar rahoton, shugabannin na Dattawan Arewa na wani rangadi ga al’umman arewa a fadin kasar biyo byan zanga-zangar EndSARS. Ya bayyana karara cewa mafi akasarin farmakin da ake kaiwa ‘yan arewa a yankuna daban daban na kudu yana fitowa ne…
Read MoreRashin Tsaro: An Bu?aci Buhari Ya Gaggauta Korar Shugabannin Tsaro
A ranar Litinin, 7 ga watan Disamba, 2020, kungiyar The Arewa Youth Consultative Council (AYCC) ta fito ta koka game da sha’anin rashin tsaro. Wannan kungiya ta matasan Arewacin Najeriya ta na so a tsige duka shugabannin hafsoshin tsaron Najeriya, a nada kwararru masu jini a jika. Kungiyar tana so a nada zakuraran hafsun soji masu karfi da za su iya shawo kan matsalar tsaro. AYCC tana so ayi hakan ba tare da bata lokaci ba. AYCC ta bakin shugabanta na kasa, Zaid Ayuba Alhaji, tace hafsun sojojin Najeriya sun…
Read MoreKatsina: Sabon Harin ‘Yan Bindiga Ya Hallaka Mutane Da Dama
Da yammacin jiya Talata wasu ‘yan bindiga suka kai hari hari a wani kauye, wanda ake kira Shuwaki da ke da nisan kilomita sha biyar daga karamar hukumar Faskari, a cikin jihar Katsina, inda suka hallaka mutum hudu har lahira, suka jikkata mutum hudu wanda yanzu haka suna asibitin garin Faskari, domin amsar magani. Wani mazaunin garin ya shaidawa RARIYA ta waya, inda yan bindiga sun zo ne da marecen nan ido-na-ganin-ido, bisa mashina dauke da bindigogi, suka fara harbe-harbe har suka kashe mana mutum hudu da raunata hudu, wadanda…
Read MoreKatsina: An Dam?e ?wararren ?an Damfara Mai Tura Alat Na ?arya
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Katsina, karkashin jagorancin kwamishinan ‘yan sanda, Alhaji Sanusi Buba ta yi nasarar cafke wani matashi, Khamis Abdullahi da ke zaune a NDA Quarters, Kaduna. Wanda ya kware wajen damfara alu’umma da tura masu karaurawar banki ta karya wato alert, inda ya ke shigar sojan sama da sunan K. Abdullahi mai mukamin kaftin. SP Gambo Isa, jami’in hulda da jama’a na rundunar’yan sanda ta jihar Katsina, ya bayyana haka a lokacin da ya ke baje-kolin sa ga manema labarai a helkwatar rundunar da ke Katsina. Inda…
Read MoreMatsalar Tsaro: Buhari Zai Bayyana Gaban Majalisa Ranar Alhamis
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai amsa gayyatar da majalisar kasa tai masa a ranar alhamis 10 watan nan da muke ciki. Ana sa ran shugaban zai gurfana gaban majalisar ne domin amsa tanbaoyoyi musamman kan shakakin tsaron da ya yiwa kasar dabaibayi. Idan ba a manta ba, jaridaar Muryar Yanci ta sha kawo maku ruhoton yadda majalisar dokokin kasar tai ta kiraye kiraye a lokaci da dama da ya sauya shuwagabannin rundunar tsaron kasar. Ana sa ran tattaunawar shugaba Buhari da yan majalisar zai maida hankali ne kan matsalolin tsaron…
Read MoreAkwai Kyakkyawar Alaka Tsakanin ‘Yan Bindiga Da Gwamnonin Arewa – Farfesa Usman
Tsohon shugaban hukumar inshorar lafiya ta ?asa (NHIS), Farfea Yusuf Usman, a ranar Laraba ya ce ?an bindiga da suka addabi yankin Arewa na da layukan kiran wayar gwamnonin yankin, kamar yadda Jaridar Vanguard ta rawaito. Ya bayyana ?an siyasa a matsayin wa?anda suka fi ?an bindiga hatsari da ?arna sakamakon satar ku?a?en ?asa su siyawa matasa bindigu don magu?in za?e, sannan daga baya su yi watsi da su. Malam Yusuf, wanda ya bayyana hakan a gidan jaridar ARISE, ya ce a wasu lokutan, gwamnonin jihohin suna siyawa ?an bindigar…
Read MoreKashe-Kashe A Arewa: ‘Yan Kishin Kasa Sun Bukaci A Tsige Buhari
Kiran Gaggawa Ga ‘Yan Majalisar Nijeriya Na Arewa Da Su Gaggauta Tsige Shugaba Buhari Muddin Ya Ki Sauya Hafsoshin Tsaro Da alama dai jinin mutum dari da goma da ‘yan ta’addan Boko Haram suka yi wa yankan Rago yana neman tafiya a banza, yau fiye da mako guda da faruwar wannan lamari amma babu wata tsiya da muka ga gwamnatin Najeriya ta tsinana wajen daukarwa wadannan manoma fansa ba kuma mu ga anyi wata hobbasa wajen kakkabe ‘yan ta’addan ba. Duk da zaman tattaunawa da shugaban kasa yayi da hafsoshin…
Read MoreKashe-Kashe A Arewa: ‘Yan Kishin Kasa Sun Bukaci Majalisa Ta Tsige Buhari
Kiran Gaggawa Ga ‘Yan Majalisar Nijeriya Na Arewa Da Su Gaggauta Tsige Shugaba Buhari Muddin Ya Ki Sauya Hafsoshin Tsaro Da alama dai jinin mutum dari da goma da ‘yan ta’addan Boko Haram suka yi wa yankan Rago yana neman tafiya a banza, yau fiye da mako guda da faruwar wannan lamari amma babu wata tsiya da muka ga gwamnatin Najeriya ta tsinana wajen daukarwa wadannan manoma fansa ba kuma mu ga anyi wata hobbasa wajen kakkabe ‘yan ta’addan ba. Duk da zaman tattaunawa da shugaban kasa yayi da hafsoshin…
Read More‘Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Al?alin Musaba?ar ?ur’ani
INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UNMasu Garkuwa da mutane sunyi Garkuwa da matashin malami mahadaccin Al-qur’ani, Abubakar Muhammad Adam, mazaunin Birnin Kaduna. Sun sace shine A hanyarsa ta dawowa daga wajen Musabaqar karatun Al’qur’ani na Kungiyar Izalah, na Kasa da Aka gudanar A jahar Gombe. Sun tare motar su tare da fito da mutum Uku, daga bisani suka saki mutum biyu suka tafi da Malam Abubakar Muhammad Adam, Wanda malami ne da yake karantarwa A Garin rigachikun. Ana bukatar Yan uwa musulmai dasu sashi a cikin Addu’a Allah ya kubutar dashi
Read More‘Yan Bindiga Sun Yi Mummunan Ta’asa A Jihar Neja
Wasu ‘yan bindiga akan babura dauke da muggan makamai sun kai hari Unguwar Mai Jaki dake yankin Gunna na karamar hukumar Rafi a jihar Naija. ‘Yan bindigar sun kai harin ne da misalin karfe 11, na safiyar yau Asabar inda suka sace shanu 100 mallakin Alhaji Garba, Musa Garba da Ado Garba. Yayin da suka gama satar, akan hanyarsu ta komawa mabiyarsu, ‘yan Bindigar sun kuma lalata gidan shugaban kauyen, Malam Sallau Danladi Pangu da kuma Wani Asibiti da Bankin Duniya ya gina a kauyen, kamar yanda Majiyarmu ta bayyana.…
Read MoreBorno: Boko Haram Sun Kai Hari Banki
An fafata a tsakanin mayakan kungiyar Boko Haram da dakarun soji a Banki, wani gari dake kan iyakar kasar Kamaru da Nijeriya. An ruwaito cewa dakarun rundunar soji sun samu nasarar dakile harin da aka kai garin Banki da ke karkashin karamar hukumar Bama a jihar Borno. Garin Banki, mai nisan kilomita uku kacal daga iyakar Najeriya da kasar Kamaru, ya kasance cibiyar ayyukan kungiyoyin jin kai. A ‘yan baya bayan nan dai ?ungiyar Boko Haram na ?ara ?yaimi akan hare haren da ta ke kai wa jama’a a yankin…
Read MoreKaduna: ‘Yan Bindiga Sun Harbe Sani Rigasa
Rahotannin dake shigo mana yanzu na nuna cewa yan ta’addan da sukai garkuwa dashi sun harbeshi ne cikin daren alhamis. Dama yan bindigar sun yi garkuwa da Sani Khalil makonni biyu da suka gabata bayan sun harbe Rabiu Auwal da Umar wanda hakan yai sanadiyar mutuwar Rabiu shi kuma Umar yana amsar magani a asibitin 44 dake Kaduna. Daya daga cikin wanda suka biya kudin fansar ya shaida mana cewa masu garkuwa da mutanen sun shirya sako mutane biyar da sukai garkuwa dasu cikin daren alhamis bayan kammala yarjejeniya. Masu…
Read MoreKaduna: ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Sani Khalil Rigasa
Rahotannin dake shigo mana yanzu na nuna cewa yan ta’addan da sukai garkuwa dashi sun harbeshi ne cikin daren alhamis. Dama yan bindigar sun yi garkuwa da Sani Khalil makonni biyu da suka gabata bayan sun harbe Rabiu Auwal da Umar wanda hakan yai sanadiyar mutuwar Rabiu shi kuma Umar yana amsar magani a asibitin 44 dake Kaduna. Daya daga cikin wanda suka biya kudin fansar ya shaida mana cewa masu garkuwa da mutanen sun shirya sako mutane biyar da sukai garkuwa dasu cikin daren alhamis bayan kammala yarjejeniya. Masu…
Read MoreMiyagun ‘Yan Siyasa Na Zuga Sojoji Su Yi Juyin Mulki A Najeriya – Buratai
Babban hafsan rundunar sojoji, Janar Tukur Yusuf Buratai, ya yi gargadi a kan juyin mulki tare da jaddada cewa rundunar soji ba zata lamunci duk wani yunkuri na kawo hargitsi da zai lalata tsarin dimokradiyya ba. Buratai ya bayyana hakan ne ranar Juma’a yayin da ya ke gabatar da jawabi bayan ya kammala daura damarar kara girma ga sabbin manyan sojoji 39 da aka karawa girma zuwa mukamin manjo janaral. “Dimokradiyya ta zo kenan, ta zauna daram; har abada. Ba zamu yarda da duk wani yunkurin kawo hargitsi ba. Lokacin…
Read MoreKatsina: An Dam?e Masu Ba ‘Yan Bindiga Bayanan Sirri
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Katsina, karkashin jagorancin kwamishinan yan sanda Sanusi Buba ta yi nasarar kama mutane biyu a karamar hukumar Dutsinma, ta jihar Katsina, wadanda ke baiwa yan bindiga bayanan sirrin domin aikata ta’addanci ko kuma yin garkuwa da mutanen. Wadanda aka kama sun hada Bilyaminu Ma’aruf, dan shekara talatin da biyar da haihuwa, da ke zaune a Unguwar Kadangarun Dutsinma da kuma Sani Umar dan shekara arba’in da haihuwa, da ke zaune a garin Gammo dake karamar hukumar Dutsinma. Jami’in hulda da jama’a na rundunar, SP Gambo…
Read More