Wani matafiyi mai suna Datti, ya ce shi da kan sa ya taimakawa ?an banga wajen kwashe wasu da harin ya ritsa da su, inda a gaban idonsa ya ga Gawarwakin 6. Da take tabbatar da lamarin a wata sanarwa da shugabanta Barrister Salisu Haruna ya sa hannu, ?ungiyar ci gaban Birnin Gwari BEPU, ta ce ko a ranar Litinin ma, ?an bindigar sun tare hanyar a yankin na Zankoro da misalin ?arfe 9am na safe inda suka ri?a harbe-harbe sannan suka kwashe wasu mutane da ba a tantance yawansu…
Read MoreCategory: Tsaro
Tsaro
Akwai ‘Yan Hana Ruwa Gudu A Harkar Tsaron Najeriya – Mohammed
Ministan yada labarai da al’adu na kasa, Lai Mohammed, ya ce wasu kungiyoyin waje suna kawo cikas wajen yaki da ake yi da ta’addanci a Najeriya, wanda hakan ke taimakawa wajen sake mayar da hannun agogo baya a ?o?arin da Shugaban ?asa Buhari ke faman yi na samar da tsaro. Minista Lai Mohammed ya yi wannan magana a ranar Litinin, 4 ga watan Junairu, 2020, inda ya kama sunan Amnesty da ICC. Ministan ya ce kungiyar Amnesty International mai kare hakkin Bil Adama da babban kotun Duniya sun jawo mana…
Read MoreBauchi: An Yanke Hukuncin Kisa Akan Wasu Mutane Biyu
Mutane biyu ne Babbar Kotu Jihar Bauchi ta biyar 5 ta Yanke masu hukunci kisa ta hanyar rataya bisa aikata laifin kisa da kotun ta samesu da shi,a shakarar 2020, Kwamishinan shari’a na Jihar kima babban alkalin Jihar Alh.Yakubu Kirfi ya fadi hakan ne a wajen wani taron na masu ruwa da tsaki a harkokin shari’a da ya wakana a Jihar. Kana yayi bayanin cewadaya daga cikin wadanda aka zartar masu da hukunci Kisan Mai suna Umaru Jauro, kan aikata laifin Kisan kai da gangan ne da wata manufa na…
Read MoreBauchi: Gwamna Bala Ya Yi Tir Da Yanke Al’aurar ‘Yar Shekara 6
Gwamna Bala Abdulkadir Mohammed na Jihar Bauchi yayi Allah wadai da tofin alatsine game da yanke gaban wata yarinya mai shekaru shida da haihuwa a garin Jama’re akan neman duniya, tare da bada tallafin kudi naira Miliyan N1m don yi mata magani da samun lafiya. Gwamnan wanda kwamishinan kananan hukumomi, da na kiwon lafiya, da ta mata da kuma kakain Gwamnan Jihar Mukhtar Gidado suka wakilceshi a ziyarar jajanta ma iyayen yarinyar da abun ya faru da ita a karamar hukumar Jama’are. Yayin da yake jawabin sakon gwamnan kwamishinan kananan…
Read MoreKaduna: ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 15
Rahotanni daga jihar Kaduna na cewa akalla mutane 15 ne suka rasa ransu a kauyen Kaya dake yankin Fitika na karamar hukumar Giwa dake jihar. Lamarin ya farune bayan da ‘yan Bindiga suka shiga kauyen da Misalin daren jiya, Asabar inda kuma suka kone shaguna 11. Da Misalin Karfe 8 na darene aka kai harin. Kuma mazauna garin sun bayyana cewa suna tsammanin harin ramuwar gayyane wanda matasan garin suka kaiwa wani shugaban ‘yan Bindigar da kuma kashe danginsa 2. Kakakin ‘Yansandan jihar, Muhammad Jalige ya tabbatar da faruwar lamatin…
Read MoreKaduna: ‘Yan Bindiga Sun Harbe Limamin Gari
Wasu ’yan bindiga sun kai hari kauyen Kawaran Rafi da ke karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna, inda suka kashe babban Limamin garin, Dan Liman Isah. Maharan sun tarar da marigayin har inda suka harbe shi nan take bai ko shura ba kuma suka kama gabansu ba tare da dibar wata dukiya ko satar wasu mutane ba. Ana ganin cewa kisan gillar da aka yi wa malamin bai rasa nasaba ne da da’awarsa ta bayyana tsagwaran adawa a kan yadda ’yan bindiga ke famar cin karensu babu babbaka wajen aikata…
Read MoreYadda Na Haihu A Hannun ‘Yan Bindiga – Suwaiba Nazir
A ranar asabar din da ta gabata ne, ‘Yan bindiga dauke da makamai, sun kai hari a kauyen Biya-Ki -Kwana da ke cikin karamar hukumar Batsari a jihar Katsina, inda suka sace Suwaiba Naziru tare da danta dan shekara biyu da rabi, da wasu Mata goma. Da take ba da labarin yadda aka sace su, ta fara da cewa da misalin karfe takwas ne na daren ranar asabar, na je yin wayar da Maigidana, domin sanar da shi halin rashin kudin tafiyar da rayuwa, wato abinci, da yake ya na…
Read MoreZa Mu Kawar Da Boko Haram Da ‘Yan Bindiga A Wannan Shekara – Buratai
Shugaban Sojojin Nijeriya, Janar Yusuf Buratai ya bayyana cewa, za su kunyata kungiyar Boko Haram da ISWAP a cikin shekarar 2021. Ya bayar da wannan tabbaci ne a wajan murnan sabuwar shekarar 2021 da aka yi a mahaifarsa dake Biu a jihar Borno. Ya ce sojojin Nijeriya sun yi kokari matuka a shekarar 2020 wajen yaki da ‘yan ta’adda inda ya ce sun kuma dukufa domin sun ga bayan ‘yan ta’addar a fading Nijeriya. Kalaman Janar Buratai na zuwa ne a daidai lokacin da ‘yan Najeriya ke ganin rashin katabus…
Read MoreBauchi: Gwamnati Za Ta Kashe Miliyan 759.5 Ga Jami’an Tsaro
Gwamnatin Jihar Bauchi zata kashe makudan kudade kimanin naira Miliyan 759.5 wajen sayo motoci na jami’an tsaro a dukkan fadin Jihar don dakile ayyukan masu garkuwa da mutane da yan bindiga dadi. Kwamishinan kudi na Jihar Umar Sanda Adamu ya shaida hakan, jim kadan bayan kammala zaman majalisar zartarwa ta Jihar da tayi a ranar Alhamis, biyo bayan cimma matsaya kan tun karar hidimar tsaro dake addaban yankin arewa maso gabashin Najeriya. Kwamishinan yaci gaba da cewa in har aka sayo motocin zasu taimaka sosai a hidimar bada tsaro a…
Read MoreKano: An Yi Zanga-Zangar Adawa Da Sace-Sacen Yara
Iyayen yara mata da dama ne da yaransu suka bace, suka gudanar da zanga-zanga a jihar Kano, don nuna bacin ran su kan abun da suka kira halin ko in kula da hukumomi ke nuna wa wajen ganin an nemo yaransu. Matan, wadanda ke rike da kwalaye da ke dauke da rubutu da hotunan yaran da suka bata, sun je hukumar karbar koken jama’a ta jihar da kuma Ma’aikatar Harkokin Mata domin mika bukatarsu. A dukkan wuraren, shugabar tawagar Zainab Abdullahi Giginyu, ta ce abun da ya dake su shi…
Read MoreDa ?umi-?umi: An Cafke Sowore A Abuja
Jami’an tsaro a Abuja sun cafke gawurtaccen dan tada zaune tsayen nan Omoyele Sowore mai gidan jaridar Sahara Reporters wadda ta kware wajen cin zarafin al’ummar Arewa a birnin tarayya Abuja. Hakazalika, kamar yanda Sahara suka wallafa, an ji masa ciwo kafin a yi nasarar cafke shi tareda sauran abokanansa. Idan dai baku manta ba, Omoyele Sowore yana daya daga cikin matasa da suka shirya zanga-zangar ENDSARS, wadda ta janyo asarar rayukka da dimbin dukiya a Arewacin Najeriya da kuma Kudanci. Hakazalika, Omoyele Sowore ya sha yin ikirarin yi wa…
Read MoreDawo Da ‘Yan Gudun Hijira: Zulum Ya Gana Da Ministan Harkokin Waje
Gwamna Babagana Umara Zulum a jiya Alhamis ya gana da Ministan Harkokin Wajen Nijeriya, Geoffrey Onyeama don kammala shirye-shirye gwamnatoci biyu na dawo da dubban ‘yan asalin jihar Borno da ke samun mafaka a wasu sassan Kamaru a halin yanzu, bayan sun tsere daga hare-haren Boko Haram a cikin sansanoni, a cikin shekaru shida da suka gabata. Taron wanda aka gudanar a ma’aikatar harkokin waje ta tarayya da ke Abuja, ya biyo bayan jerin tarurruka da Zulum ya yi da ministan kula da ayyukan jin kai, kula da bala’i da…
Read MoreBorno: Tashin Bom Ya Hallaka Mafarauta Bakwai
Akalla mafarauta bakwai ne suka rasu, tare da konewar motoci biyu yayin da suka taka wani bom da kungiyar Boko Haram ta dasa a kan hanya. Wata majiya ta ce lamarin ya faru ne ranar Talata, a kauyen Kayamla da ke Karamar Hukumar Jere a Jihar Borno. Musa Bukar, daya daga cikin ’yan bangar, ya ce “Muna kan sintiri a yankin Kayamla, sai muka ji kara, mun dauka taya ce ta fashe, ashe bom ne muka taka. “Abun takaici shi ne mun rasa mutum bakwai daga cikin abokan aikimu, sai…
Read MoreKatsina: Za A Fara Gudanar Da Ayyukan ‘Yan Sandan Al’umma
Rahotanni daga Jihar Katsina dake sashin Arewacin Najeriya na bayyana cewar za a fara gudanar da ayyukan ‘yan Sandan al’umma da ‘yan sanda na musamman akalla 554, a dukkanin fa?in Jihar da niyyar kawo karshen matsalar tsaro da ya dade yana addabar Jihar. Kwamishinan ‘yan sanda na jihar, CP Sanusi Buba ya bayyana hakan yayin da yake jawabi ga’ yan asalin jihar da suka fita kwanan nan daga kwalejin ‘yan sanda da ke Kaduna. CP Buba a cikin wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sanda ta…
Read MoreKatsina: Za A Fara Gudanar Da Ayyukan ‘Yan Sandan Al’umma
Rahotanni daga Jihar Katsina dake sashin Arewacin Najeriya na bayyana cewar za a fara gudanar da ayyukan ‘yan sandan al’umma da ‘yan sanda na musamman akalla 554, da niyyar kawo karshen matsalar tsaro da ya dade yana addabar Jihar gaba ?aya. Kwamishinan ‘yan sanda na jihar, CP Sanusi Buba ya bayyana hakan yayin da yake jawabi ga’ yan asalin jihar da suka fita kwanan nan daga kwalejin ‘yan sanda da ke Kaduna. CP Buba a cikin wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sanda ta jihar Katsina,…
Read MoreKatsina: Za A Fara Gudanar Da Ayyukan ‘Yan Sandan Al’umma
Jihar Katsina za ta fara aikin ‘yan Sandan al’umma da ‘yan sanda na musamman akalla 554 da niyyar kawo ?arshen matsalar tsaro da ya addabi Jihar gaba ?aya, da kuma ?ora jihar bisa saiti na zaman lafiya da kwanciyar hankali. Kwamishinan ‘yan sanda na jihar, CP Sanusi Buba ya bayyana hakan yayin da yake jawabi ga’ yan asalin jihar da suka fita kwanan nan daga kwalejin ‘yan sanda da ke Kaduna. CP Buba a cikin wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sanda ta jihar Katsina, SP…
Read MoreTa?ar?arewar Tsaro: Munafunci Ya Sa ‘Yan Majalisa Janye Gayyatar Buhari – Sani
Tsohon ‘dan majalisar dattawa mai wakiltan mazabar kaduna ta tsakiya Sanata Shehu Sani ya ce ‘yan majalisar wakilai ta tarayya na tsoron shugaba Muhammadu Buhari duba da kin amsa gayyatarsu da shugaban ya yi. Yayin da yake zantawa da BBC Hausa, ya jaddada bukatuwar bayyanar shugaban a majalisar don amsa tambayoyi kan harkokin tsaron kasar. Ya shaida cewa ba su da wata hujja da za su janye kudirin kiran shugaban kasar bayan sun sanar da duniya. “Kullum mutane na rasa rayukansu da dukiyoyinsu, ana sace su amma fadar shugaban kasa…
Read MoreKaduna: El Rufa’i Ya ?addamar Da ‘Yan Sandan Jiha
Gwamnatin jihar Kaduna ta kaddamar da shirin ‘yan sandan jiha a kokarinta na kawo karshen matsalar tsaro a fadin jihar. An yaye kwanstabul 272 daga makarantar bada horo a zango na farkon shirin. Da yake jawabi ga sabbin ‘yan sandan jihar, Gwamna Nasir El-Rufa’i ya bayyana tsarin ‘yan sandan a matsayin abu mai matukar amfani/musamman idan akayi la’akari da shakakin tsaron da ake fuskanta. Gwamnan da ya samu wakilcin kwamishinan tsaro da al’amuran cikin gida, Samuel Aruwan ya bukaci ‘yan sandan da su karfafa tsaro a fadin jihar. Ya ce…
Read MoreKatsina: An Karkashe ‘Yan Bindiga An Ceto Mata 17 A Dokar Daji
Jami’an tsaro sun karkashe ‘yan Bindiga da dama tare da ceto Mata 17 da yara Shida da suka sace suka ?oye su a cikin dokar daji tsawon watanni. Da misalin karfe biyu da rabi na daren Talata, ‘yan bindiga dauke da makamai suka kai hari a garin Lambo, da ke gundumar Wurma a karamar hukumar Kurfi, ta jihar Katsina,inda suka kashe mutane biyu da kuma sace Mata goma sha bakwai da kananan yara shidda da sace dabbobi guda saba’in da hudu. Kakakin rundunar ‘yan sanda ta jihar Katsina, SP Gambo…
Read MoreBorno: Nakiyar Boko Haram Ta Hallaka Dakarun Soji
A ?alla sojoji uku ne suka riga mu gidan gaskiya yayin da wasu suka jikkata a lokacin da tawagar sojin suka taka wata nakiya da ?an Boko Haram suka birne a hanyar Maiduguri zuwa Gomboru Ngala a ranar jiya Litinin. An ruwaito cewa tawagar bataliya ta uku ta rundunar sojin Najeriya tana yi wa matafiya rakiya ne a lokacin da ta taka nakiyar a tsakanin Gomboru Ngala da Dikwa. A cewar wata majiya, wadda ta nemi a sakayya sunanta, “Motar sojojin ya lalace kuma mun rasa wasu dakaru sakamakon nakiya…
Read More