A cigaba da kai hare haren ta’addanci da ‘yan Bindiga ke yi a yankin Arewa maso yammacin Najeriya, a yammacin jiya wasu ‘yan Bindiga da ake kyautata zaton Fulani ?auke da muggan makamai sun kaddamar da hari a yankin ?aramar Hukumar Kauru ta jihar Kaduna. Harin ya yi sanadin rasa rayukan wasu mazauna kauyukan Bakin kogi da Narido dake yankin ?aramar Hukumar, da jikkata wasu adadi masu yawa gami da salwanta na tarin dukiyoyin jama’a. Dakarun sojin rundunar Operation Safe Haven sun sanar da gwamnatin jihar kaduna batun wannan hari…
Read MoreCategory: Tsaro
Tsaro
Jama’atu Na Tunzura Musulmi Su Gama Da Ni – Kukah
Babban Faston cocin darkar Katolika dake jihar Sokoto, Mathew Kukah ya zargi wasu kungiyoyin addinin musulunci da ingiza mabiyansu su afkamasa sannan su ta da zaune tsaye. Kuka ya bayyana haka a wata takarda da ya fitar ranar Litinin inda ya ke sukan sakataren kungiyar Jama’atu da Dakta Khalid da yin Kalaman Batanci a garsa da kuma yi masa kazafi a bayanan da yayi ranar kirsimeti. Dakta Khalid ya soki kalaman Kuka wanda yayi ranar Kirsimet inda ya ke sukar gwamnatin Buhari da nuna fifiko ga yankin Arewa sannan kuma…
Read MoreRage Yawan Hakimai Da Dagatai A Jihar Kaduna Ya ?ara Matsalar Tsaro – Abdul-Ra’uf
An bayyana cewar matakin da gwamnatin jihar Kaduna ?ar?ashin jagorancin Gwamnan jihar Nasiru Ahmad El Rufa’i ta dauka na rage adadin yawan Hakimai da Dagatai da sauran masu rike da sarautun gargajiya a jihar ya taimaka wajen ?ara matsalar tsaro a jihar musamman a yankin ?aramar Hukumar Birnin Gwari. ?an Masanin Birnin Gwari Alhaji Zubairu Idris Abdul-Ra’uf ya bayyana hakan a yayin wata tattaunawa da gidan talabijin na Liberty Abuja ya yi dashi a cikin shirin Tambihi a karshen mako. Basaraken ya ?ara da cewar a baya can lokacin da…
Read MoreRage Yawan Hakimai Da Dagatai A Jihar Kaduna Ya ?ara Matsalar Tsaro – Abdul-Ra’uf
An bayyana cewar matakin da gwamnatin jihar Kaduna ?ar?ashin jagorancin Gwamnan jihar Nasiru Ahmad El Rufa’i ta dauka na rage adadin yawan Hakimai da Dagatai da sauran masu rike da sarautun gargajiya a jihar ya taimaka wajen ?ara matsalar tsaro a jihar musamman a yankin ?aramar Hukumar Birnin Gwari. ?an Masanin Birnin Gwari Alhaji Zubairu Idris Abdul-Ra’uf ya bayyana hakan a yayin wata tattaunawa da gidan talabijin na Liberty Abuja ya yi dashi a cikin shirin Tambihi a karshen mako. Basaraken ya ?ara da cewar a baya can lokacin da…
Read MoreRage Yawan Hakimai Da Dagatai A Jihar Kaduna Ya ?ara Matsalar Tsaro – Abdul-Ra’uf
An bayyana cewar matakin da gwamnatin jihar Kaduna ?ar?ashin jagorancin Gwamnan jihar Nasiru Ahmad El Rufa’i ta dauka na rage adadin yawan Hakimai da Dagatai da sauran masu rike da sarautun gargajiya a jihar ya taimaka wajen ?ara matsalar tsaro a jihar musamman a yankin ?aramar Hukumar Birnin Gwari. ?an Masanin Birnin Gwari Alhaji Zubairu Idris Abdul-Ra’uf ya bayyana hakan a yayin wata tattaunawa da gidan talabijin na Liberty Abuja ya yi dashi a cikin shirin Tambihi a karshen mako. Basaraken ya ?ara da cewar a baya can lokacin da…
Read MoreKatsina: Allah Fallasa Masu Hannu A Ta’addanci – Sakataren Gwamnati
Shugaban kwamitin tsaro na jihar Katsina, kuma sakataren gwamnati jihar Katsina, Alhaji Mustapha Muhammad Inuwa ya roki al’umma da su dukufa yin addu’o’in samun dawammamen zaman lafiya, da kuma addu’ar Allah ya toni asirin duk wanda ke da hannu a cikin sace-sacen mutane da kashe-kashen yan bindigar ke yi a jihar Katsina dama Nijeriya baki daya. Malam Mustapha Muhammad Inuwa, ya bayyana haka ne, a lokacin da yake jawabin bankwana ga wasu mutane talatin da bakwai da gwamnatin jihar Katsina ta kubutar a hannun yan bindiga, a sasanin ‘yan yi…
Read MoreKano: An Dam?e Matashin Da Ya Yi Yun?urin Kisa Da ?aho
Rundunar’ yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wani matashi mai suna Dini Abdullahi da yunkurin kisa inda ya cakawa Ahmad D. Ahmad kaho a idonsa da kuma kirjinsa a unguwar Diso cikin birinin Kano, Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan DSP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya sanar da hakan a ranar Talata, inda ya ce wanda ake zargin ya soke shi ne bayan da rigima ta kaure a tsakaninsu kan bashin 850, Dini ya ce yana bin Ahmad bashin kudi N850 ne, inda shi kuma ya…
Read MoreKatsina: Kullum Sai ‘Yan Bindiga Sun Mini Wanka Da Ruwan Sanyi – Mai Unguwar Malamai
A cigaba da tattaunawar da wakilinmu ke yi da wasu daga cikin mutanen da ‘yan bindigar suka sace kuma gwamnatin jihar Katsina ta kubutar da su. Malam Abubakarub, shi ne Maigarin Unguwar Malamai, da ke gundumar Yantumaki, a karamar hukumar Danmusa ta jihar Katsina, ya bayyana cewa ‘yan bindigar sun zo ne garin ne da bindigogi, inda suka dauke ni da mata da kananan yara goma sha shidda har da na goye. Maigarin Unguwar Malamai ya bayyana haka ne, jim kadan bayan ziyarar bankwana da sakataren gwamnati jihar Katsina, ya…
Read MoreKatsina: An Ceto Amarya Da Angon Da ‘Yan Bindiga Suka Sace
Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da ceto karin mutane 37 da aka yi garkuwa da su, ciki kuwa ha da amarya da angon da aka yi garkuwa da su makwonni biyu da suka gabata. Mutanen da mafi yawansu mata ne da kananan yara, sun ce sun kwashe kwanaki 15 a hannun ‘yan bindiga. Ango da amaryar wadanda ‘yan asalin kauyen Bakon Zabo ne na karamar hukumar Batsari jihar Katsina, sun ce sun sha bakar azaba a hannun wadannan ‘yan ta’adda. Da suka nemi a sakaya sunayensu, sun ce a wurin…
Read MoreZa Mu Kawo ?arshen Ta’addanci Cikin Wannan Shekarar – Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayar da tabbaci da lokacin da za a kawo karshen yaki da Boko Haram da ‘yan bindiga a Nijeriya, ‘yan ?asa su cigaba da walwala cikin natsuwa ba tare da wata fargaba ba. Shugaban kasar, wanda ya bayyana haka a ranar Juma’a, 8 ga watan Janairu, ya ce za a kammala yaki da ta’addanci a karshen shekarar 2021, kamar yadda Jaridar The Nation ta ruwaito. Harkar tsaro dai ta ?ara shiga cikin wani hali tun bayan hawa mulki na shugaban kasa Buhari, inda kafin zuwan…
Read MoreKatsina: Na Ci Duka Kamar Jaki A Hannun ‘Yan Bindiga Bayan Gano Ni Soja Ne
Wani Soja, mai mukamin Saje da ke aiki a Maiduguri, da ya zo ganin gida da kuma jinyar raunin da ya samu a kugun sa, ya bayyana yadda yan bindiga suka sace shi da yadda suka kuntata ma shi a lokacin da ya ke hannun su na tsawon kwanaki ashirin da shidda. Sojan ya ci gaba da cewa daga Maiduguri na taho domin yin jinyar raunin da na samu, sun tsaya a wani daji na wajen Gurbin Baure, na take suka fara barin wuta, har suka fashe mani tayoyi, suka…
Read MoreTa’addanci: Sama Da Mutane Miliyan Biyu Sun Zama ‘Yan Gudun Hijira
Ministar agaji da kare aukuwar ibtila’i ta Nijeriya Sadiya Umar Farouk, ta ce yanzu haka kasar na da yawan mutane sama da miliyan biyu da suka rabu da muhallansu. Ta ce wadanda abun ya shafa sun rasa muhallan nasu ne ta sanadiyyar ayyukan ta’addanci da ‘yan bindiga ko kuma rikicin kabilanci. Ministar ta fadi haka ne a lokacin da take ganawa da ‘yan jaridar fadar shugaban kasa a ranar Alhamis, bayan wata ganawa da ta yi da shugaba Buhari a Abuja. Sadiya, ta ce ta kawo wa shugaba Buhari ziyara…
Read MoreKaduna: Harin ‘Yan Bindiga Ya Hallaka Mutum Hu?u
Wasu ‘yanbindiga sun kai hari a kauyen Katarma da ke karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna inda suka kashe mutum hudu ciki har da ‘yan banga tare da sace wasu mata. Wani rahoton tsaro ya nuna cewa da fari ‘yan bindigar sun yi artabu da ‘yan bangar kauyen kafin daga bisani dakarun tsaro su kawo masu dauki. Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar Samuel Aruwan ya tabbatar da faruwar lamarin a wata sanarwa da ya fitar a ranar Alhamis, yana mai cewa jami’an tsaro sun yi nasarar ceto…
Read MoreNa Lashe Shekaru Ina Sayar Da Mushen Kaji A Maiduguri – Ebere
Rundunar jami’an tsaron farin kaya Civil Defence a Jihar Borno ta yi nasarar damke wani mutum da ya da?e yana safarar mushen kaji gami da sayarwa jama’a a Jihar Borno tsawon shekaru. Lokacin da yake amsa tambayoyi a helkwatar rundunar, ya tabbatar da cewar a kalla ya yi nasarar sayar da Mushen Kaji sama dubu bakwai a Jihar Borno da kewaye. ?an kimanin shekaru 33 Mutumin mai suna Hassan Ebere, ya ?ara da cewar bai san adadin shekarun da ya shafe yana gudanar da muguwar sana’ar ba a Maiduguri da…
Read MoreKatsina: Yadda ‘Yan Bindiga Suka Azabtar Dani Da Jikokina – Tsohon Da Ya Ku?uta
Dattijo Alhaji Ado, wanda ‘yan bindiga suka sace da jikokinsa guda biyu da ke garin Dodo, a yammacin garin Wagini da ke karamar hukumar Batsari a jihar Katsina, ya bayyana irin ukubar da ‘yan bindigar da suka sace su kwanaki goma sha ukku tare da mutanen garin su, talatin da biyar maza da mata, suka kora mu daji kamar awaki ba takalma a kasa mu ka yi ta tafiya har muka isa maboyar su. Alhaji Ado ya bayyana irin rayuwar da suka yi a tsawon wadannan kwanakin a hannun su,…
Read MoreKatsina: Yadda ‘Yan Bindiga Suka Azabtar Dani Da Jikokina – Dattijon Da Ya Ku?uta
Dattijo Alhaji Ado, wanda ‘yan bindiga suka sace da jikokinsa guda biyu da ke garin Dodo, a yammacin garin Wagini da ke karamar hukumar Batsari a jihar Katsina, ya bayyana irin ukubar da ‘yan bindigar da suka sace su kwanaki goma sha ukku tare da mutanen garin su, talatin da biyar maza da mata, suka kora mu daji kamar awaki ba takalma a kasa mu ka yi ta tafiya har muka isa maboyar su. Alhaji Ado ya bayyana irin rayuwar da suka yi a tsawon wadannan kwanakin a hannun su,…
Read MoreTsaro: Mun Fi Samun Tallafi Daga Turai Fiye Da Kasashen Larabawa – Zulum
Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum, ya ce kasashen Turawa sun fi nuna damuwa da halin da Jihar Borno ke ciki na ta?ar?arewar tsaro da barazanar ?ungiyar ta’addanci ta Boko Haram fiye da ?asashen Larabawa. Zulum ya bayyana hakan ne yayin da ya karbi bakuncin jakadan Falasdinawa a fadar gwamnatin jihar Borno dake birnin Maiduguri cikin makon nan. A cewar gwamnan, babu wata kasar Larabawa a baya da ta ba Jihar Borno tallafin da kasashen Turai suka bayar Sakamakon ?alubalen hare-hare na Boko Haram da sauran ayyukan ta’addanci masu…
Read MoreBauchi: An Dam?e Matashi Mai Yankan Kai
Rundunar Yansandan Jihar Bauchi sun Sami nasarar Chafke Musa Hamza Mai shekaru 22 da haihuwa da Zargin yaudarar Adamu Ibrahim dan shekara 17, inda ya Yanke kansa tare da Kwakule Masa idano a cikin jeji a karamar hukumar Alkaleri a Jihar Bauchi. Kakakin Yan’sanda na Jihar Muhammed Wakil shine ya tabbatar ma da manema labarai aukuwar wan nan lamari a garin Bauchi. Kakakin Yan’sandan ya kara da cewa sunsami rahoton wan nan ta’asa ne biyo bayan jami’an su na karamar hukumar suka Chafke wanda ake Zargin da aikata hakan a…
Read MoreKa Iya Bakin Ka – Garga?in Shekau Ga Dakta Gumi
A karo na farko cikin sabuwar shekarar 2021, Shugaban Kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau, ya fitar da sabon faifan bidiyo na sakon sautin murya tare da yin gargadi na musamman ga babban malamin addinin Islama, Sheikh Dakta Ahmad Gumi. Jaridar Daily Nigerian ce ta sanar da hakan a wani takaitaccen sako da ta wallafa a shafinta a dandalin tuwita. Shekau ya gargadi Gumi akan alakanta kungiyar Boko Haram da Fulanin da ke yin garkuwa da mutane domin neman kudin fansa. A ranar Lahadi ne Sheikh Gumi, fitaccen malamin addinin Islama,…
Read MoreBa Mu Biya Ko Sisi Ba A Sakin ?aliban ?an?ara – Gwamnatin Katsina
Sakataren gwamnatin jihar Katsina, Mustapha Inuwa, ya ce lallai gwamnatin jihar bata biya komai ba a matsayin kudin fansa don sakin daliban makarantar sakandare na kimiyya da ke Kankara ba. Mustapha Inuwa ya bayyana hakan ne a wata hira da kamfanin dillancin labaran Najeriya a ranar Talata a Katsina, cewa koda dai an wahala sosai wajen ceto yaran daga hannun wadanda suka yi garkuwa da su, ba a biya ko sisi a matsayin kudin fansa ba. Ya ce gwamnatin jihar ta yi amfani da dabaru da dama wajen sakin yaran…
Read More