Masana tsaro a Najeriya sun ce akwai yiwuwar samun sauki kan matsalar tsaron da arewacin kasar ke fuskanta bayan kisan wasu jagororin ‘yan bindiga da sojoji suka tabbatar da yi. A ranar Alhamis ne dai shalkwatar tsaron Najeriya ta saki sunayen wasu manyan hatsabiban ‘yan bindiga sha daya da dakarunta suka kashe, bayan jimawa ana farautarsu ruwa a jallo. Wani dan jarida kuma masani kan kungiyoyin ‘yan fashin daji a Najeriya, ya ce tabbas wannan labari ne mai karfafa gwiwa. Munir FuraGirke ya shaida wa BBC cewa da zarar an…
Read MoreCategory: Tsaro
Tsaro
Hare Haren ‘Yan Bindiga Na Kara Kamari A Birnin Tarayya Abuja
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa wasu miyagun ?an bindiga sun kai farmaki ?auyen Gaba da ke yankin ?aramar hukumar Bwari a birnin tarayya Abuja. Bisa ga binciken da aka yi, ‘yan bindigar da yawansu ya haura shida, sun shiga kauyen ne da misalin karfe 12:15 na tsakar dare wayewar garin Laraba. Maharan sun halaka mutum ?aya yayin harin, kuma suka yi awon gaba da wasu mutum biyu, tare da jikkata wasu da dama. Wani jami’in gwamnati, wanda ke zaune a unguwar ya shaida wa…
Read More‘Yan Bindiga Sun Fatattaki Mutum 289,375 A Yankuna 551 A Jihar Kaduna
Gwamnatin Jihar Kaduna ta tabbatar da cewa hare-haren ‘yan bindiga ya yi sanadiyyar raba mutum 289,375 daga gidajen su, a cikin yankuna 551 a ?ananan hukumomi 12 na cikin jihar. Babban Sakataren Hukumar Kula da Agajin Gaggawa ta Jihar Kaduna (KADSEMA), Usman Mazadu ne ya shaida haka, yayin da ake raba kayan abincin tallafi ta marasa galihu a garin Maraban Kajuru, a ranar Laraba. Mazadu ya bayar da dalla-dallar wasu wuraren da matsalar ta fi shafa, kamar Chikun inda ya ke mutum 26,345 sun rasa muhallin su, a cikin kauyuka…
Read MoreAbuja: ‘Yan Sanda Sun Afka Daji Farautar ‘Yan Bindiga
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa rundunar ‘yan sanda an birnin sun ritsa wasu da ake zargi masu garkuwa da mutane ne a ma?oyarsu cikin dazuka da tsaunuka da ke kewayen Apo. Kakakin rundunar, SP Josephine Adeh ce ta bayyana haka cikin wata sanarwa a ranar Laraba. Sanarwar ta bayyana cewa “jami’an rundunar ?ar?ashin jagorancin kwamishinan ?an sanda CP Benneth Igweh sun kai samame cikin dazuka da ke kewayen shiyyar Zone A da B na unguwar Apo domin tabbatar da matakan tsaro a yankin saboda…
Read MoreYadda Ganawata Ta Kasance Da Jami’an Tsaro – Dr Gumi
Fitaccen malamin addinin Muslunci Sheik Ahmad Gumi, ya bayyana cewa sun yi tattaunawar fahimtar juna shi da jami’an tsaron Najeriya, wa?anda suka gayyace shi dangane da batutuwan matsalolin tsaro. Bayan amsa gayyatar da Gumi ya yi a ranar Litinin, ya wallafa a shafin sa na Facebook cewa shi fa bai fi ?arfin doka ba, wanda bai aikata laifi ba shi ne bai fi ?arfin doka ba. Ya ce babu wani abin tayar da hankali dangane da gayyatar jami’an tsaro suka yi masa. “Jiya na sha samun kiraye-kirayen wayoyi daban-daban daga…
Read MoreZamfara: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Kwamandan Rundunar Tsaro
Rahotannin dake shigo mana daga Gusau babban birnin jihar Zamfara na bayyana cewa a daren ranar Litinin ne ?an ta’adda suka kashe wani babban kwamandan rundunar bijilante na jihar Zamfara (CPG), Aminu Sarkin-Baura, da wani jami’in rundunar da ba a bayyana sunansa ba, yayin da suke kokarin dakile wani harin da ‘yan ta’adda suka kai a garin Tsafe. Mazauna yankin sun ce ?an ta’addan sun mamaye garin wanda hedikwatar karamar hukumar Tsafe ne da tsakar rana inda suka yi garkuwa da wasu ma’aikatan aikin gina titi guda 14 a gidansu…
Read MoreKuskuren Bayanan Sirri Na Haifar Da Matsala A Yaki Da ‘Yan Ta’adda- Janar Musa
Babban hafsan tsaron Najeriya Janar Christopher Musa ya ce masu ba da bayannan sirri ga sojojin ke kawo cikas ga yaki da kungiyoyin masu garkuwa da mutane da ke ci gaba da sace dalibai da mazauna arewacin kasar. Janar Musa ya bayyana hakan ne a ranar Litinin. A ranar Lahadin da ta gabata ne rundunar sojin ta sanar da kubutar da dalibai 137 da wasu ‘yan bindiga suka sace a farkon watan nan a jihar Kaduna da ke arewa maso yammacin kasar. ‘Yan makarantar sun isa Kaduna ne a ranar…
Read MoreDalibai 137 Aka Sace A Kuriga Ba 287 Ba – Gwamnatin Kaduna
Gwamnan jihar Kaduna Malam Uba Sani ya karbi daliban makarantar Kurigan da aka kubutar bayan kwashe kwanaki 16 a hannun ‘yan-bindiga. Gwamnan ya dage kan cewa dalibai 137 da malami daya ‘yan-bindigan suka sace kuma gaba daya daliban sun dawo sai dai malaminsu ya rasu a hannun ‘yan-bindigan tun a daji. Tun daren Lahadi dai aka kawo daliban Kaduna sai dai sun kwana ne a hannun sojoji inda aka duba lafiyar su a asibitin sojan kafin danka su a hannun gwamnan jihar Kaduna a humkumance a ranar Litinin. Babban kwamandan…
Read MoreBabu Wata Gudummuwa Da Gumi Ya Bayar Wajen Ceto Daliban Kuriga – Gwamnatin Kaduna
Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya yi magana bayan kubutar daliban makarantar firamare a jihar. Sani ya ce babu wata rawa da Sheikh Ahmed Gumi ya taka wurin tabbatar da dawowar daliban cikin koshin lafiya. Gwamnan ya bayyana haka ne yayin hira da gidan talabijin na Channels a yammacin ranar Lahadi 24 ga watan Maris. Ya ce duk da malamin ya so ya jagoranci sulhu domin kubutar da yaran amma babu wata gudunmawarsa a ciki. Ya kara da cewa yaran 137 da aka sace a ranar 7 ga watan…
Read More‘Yan Bindiga Na Yi Wa ‘Yan Sanda Kisan Mummuke A Kudancin Najeriya
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta yi shelar cewa an kashe zaratan jami’an ta shida, yayin da wasu shida kuma an neme su an rasa, bayan da ‘yan bindiga suka yi masu kwanton-?auna a Jihar Delta. Kakakin Ya?a Labaran Hedikwatar ‘Yan Sanda ta ?asa, a Abuja, Olumuyiwa Adejobi, ya bayyana haka cikin wata sanarwar da ya buga a shafin tiwita, wato X. A ranar Asabar ya saki sanarwar, amma bai bayyana ranar da aka kashe ‘yan sandan da kuma ranar da su ma wa?anda aka rasa inda su ke ?in suka…
Read MoreDa Dumi-Dumi: An Ceto Dukkanin Daliban Kuriga Da ‘Yan Bindiga Suka Sace A Jihar Kaduna
Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewa Gwamnatin jihar ta bayar da rahoton cewa an sako duka ?aliban makarantar Kuriga da ?anbindiga suka sace. An sace ?aliban firamare da na sakandare su kusan 287 a makarantarsu da ke ?auyen Kuriga a karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna fiye da makonni biyu da suka wuce. Sanarwar da gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya fitar ta ce an sako duka ?aliban kuma suna cikin koshin lafiya. Sanarwar ba tayi karin bayani ba game da irin matakan da aka…
Read More‘Yan Bindiga Na Cigaba Da Daukar Rayuka A Jihar Neja
Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Neja na bayyana cewa wasu ?an bindiga sun halaka mutum 21 ciki har da magajin gari a kauyen Madaka da ke ?aramar hukumar Rafi a jihar Neja. Mazauna yankin sun shaida wa jaridar Premium Times cewa ?an bindigan sun yi awon gaba da adadi mai yawa na mutane, wa?anda har yanzu ba a tantance yawansu ba. A cewar majiyoyin, ‘yan bindigar sun kuma kona gidaje da shaguna kusan 50, da kuma motoci da babura da dama yayin wannan mummunan harin. Yadda ?an bindiga suka…
Read MoreTsaro: Gwamnatin Tarayya Na Tuhumar Shugaban Miyyeti Allah Da Yin Kafar Ungulu
Gwamnatin tarayya ta hannun ofishin Antoni Janar na Tarayya ta tuhumi shugaban kungiyar Fulani ta Miyetti Allah Kautal Hore Bello Bodejo da laifin kafa kungiyar tsaro ta sa-kai ba bisa ka’ida ba. A watannin da suka gabata ne dai Bello Bodejo ya kafa kungiyar ‘Zaman Lafiya’ da niyyar samar da kwanciyar hankali tsakanin Fulani da ke fuskantar tashin hankali a sassa daban-daban na Najeriya. Sai dai gwamnatin kasar ta ce ba a bashi izinin kafa irin wannan kungiya ba don haka ya karya dokar da ta haramta ta’addanci ta shekarar…
Read MoreKarfin Da Soji Ke Amfani Dashi Kan ‘Yan Bindiga Ya Yi Yawa – Dr Gumi
Sanannen malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya ce sojojin Najeriya suna tsawwalawa a hanyar da suke bi wajen ya?i da ?an bindiga. Ya ce hanyar da sojojin ke bi domin kawo ?arshen ?an bindigan a yankin Arewacin Najeriya, ta yi tsauri da yawa. Ya ce dakarun sojoji da na sama sun ?addamar da hare-hare ta ?asa da ta sama da suka hallaka iyalan ?an bindigan, mata da ?a?ansu, lamarin da ya harzu?a su, inda suke ganin hakan a matsayin ya?i. Malamin ya bayyana hakan ne a wani shiri a…
Read MoreMatsalar Tsaro: Addu’a Ce Mafita – Sanata Marafa
Tsohon Sanata a jihar Zamfara, Kabiru Marafa ya bayyana hanyar dakile matsalar tsaro da ta addabi Najeriya. Sanata Marafa ya ce hanya daya mafi sauki domin dakile matsalar ita ce addu’a da kuma hadin kai daga ‘yan kasar. Ya ce wannan hadin kai da addu’a ana bukatarsu ne daga dukkan ‘yan kasar ba tare da bambancin addini ko kabilanci ba. Marafa wanda ya wakilci mazabar Zamfara ta Tsakiya daga shekarar 2011 zuwa 2019 ya bayyana haka a ranar Talata 19 ga watan Maris. Ya ce matsalar tsaron za ta kawo…
Read MoreMatsalar Tsaro: Samar Da ‘Yan Sandan Jihohi Ne Mafita – Uba Sani
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya yi magana kan dalilan da yasa jihar ta kasa magance matsalar hare-haren ?an bindiga. Gwamnan ya yi nuni da cewa an kasa shawo kan matsalar ne saboda ?an sa-kai ba su da ingantattun makamai. “?an sa-kai ba za su iya ri?e abin da ya wuce ?an ?ananan bindigu ba, amma wa?annan ?an bindigan suna zuwa ne ?auke da AK-47 da mugayen makamai. Wannan shi ne halin da muka tsinci kan mu a ciki.” Gwamnan ya sake yin kira kan muhimmancin samar da ?an…
Read MoreBabu Hannun Soji A Kone-Konen Kauyen Jihar Delta – Babban Hafsan Tsaro
Babban Hafsan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya musanta zargin da ake yi wa rundunar sojojin kasar na hannu a kone-konen gidaje a wani kauyen jihar Delta inda wasu matasa suka kashe dakarunta da aka aika aikin wanzar da zaman lafiya. Mazauna yankin sun ce sojoji sun kai hari a unguwar Okuoma da ke gefen kogin mai mutane dari ne a ranar Lahadin da ta gabata yayin da suke neman wadanda ke da alhakin kashe-kashen na ranar Alhamis Janar Christopher Musa Tam Oburumu, wanda ya gudu daga gidansa, ya ce…
Read More‘Yan Bindiga Sun Taso Jihar Kaduna Gaba
Rahotanni na daga jihar Kaduna na cewa wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da mutum fiye da 80 a garin Kajuru a wani sabon hari da suka kai garin ranar Lahadi. Harwayau, ‘yan bindigar sun fasa shaguna inda suka saci kayan abinci da sauran muhimman kayayyaki kamar yadda wani shaida ya fada wa BBC. Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna, Mansur Hassan ya tabbatar da sace mutanen ga BBC sai dai bai fadi yawan adadin da kafafen watsa labarai ke ambatawa ba. Hassan ya ce nan ba…
Read MoreBauchi: An Tsinci Gawar Hakimin Riruwai Da ‘Yan Bindiga Suka Sace
‘Yan bindiga ne sun kashe hakimin kauyen Riruwai da ke gundumar Lame a karamar hukumar Toro a jihar Bauchi. PREMIUM TIMES ta samu labari a ranar Litinin cewa wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba ne suka sace Garba Badamasi daga kauyen a ranar Juma’a kuma ba a san inda yake ba har zuwa ranar Lahadin da ta gabata inda jami’an tsaro suka gano gawar sa. A ranar Lahadin da ta gabata ne aka kai gawar zuwa fadarsa da ke Lame inda aka yi masa sallar…
Read MoreAn Kashe Zaratan Sojin Najeriya 16 A Jihar Delta
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa Babban hafsan hafsoshin Najeriya, Janar Christopher Musa, ya bayar da umarnin gudanar da bincike kan kisan da aka yi wa sojojin ?asar 16, ciki har da kwamandansu a jihar Delta. Bayanai na cewa jami’an sojoji da an kashe sojojin ne a ranar Alhamis, 14 ga watan Maris. Da yake tabbatar da faruwar lamarin a wata sanarwa da ya fitar a ranar Asabar, mai magana da yawun Hedikwatar Tsaron Najeriya, Birgediya Janar Tukur Gusau, ya ce an kashe sojojin ne…
Read More