Adamawa: An Yi Nasarar Damke Dillalin ‘Yan Bindiga

A kokarinta na inganta tsaro harma da kawo karshen ta’addanci a jihar Adamawa, rundunan ‘yan sandan jihar yanzu haka tana tsare da wani matashi bisa zarginsa da sarafan bindigogi a tsakanin jihohin Adamawa da jihar Borno. Kakakin rundunan yan sandan jihar Adamawa DSP Suleiman Yahaya Nguroje ne ya bayyana haka a wata sanarwa da aka rabawa manema labarai a Yola. Sanarwar ta bayyana cewa an kama wanda ake zargin mai suna Shenomano Remos dan shekaru ashirin da biyar da haifuwa, kuma mazaunin kauyen Sheno Belta ne a cikin karamar hukumar…

Read More

Da Dumi-Dumi: ‘Yan Bindiga Sun Bindige Dan Majalisar Dokokin Jihar Kaduna

Rahotannin dake shigo mana yanzu daga Jihar Kaduna na bayyana cewar wasu ‘?an bindiga sun kashe Alhaji Rilwanu Gadagau wanda shi ne ?an majalisar jihar mai wakiltar Giwa Ta Yamma. Wasu makusantansa sun shaida cewa maharan sun yi awon gaba da ?an majalisar ne tun a ranar Litinin da dare a lokacin da ?an bindiga suka kai hari a kan hanyar Kaduna zuwa Zaria. Rahotanni sun ce an ga gawar ?an majalisar ne a cikin daji a safiyar Laraba. A ranar Talata ne dai aka samu rahoton cewa ?an bindigar…

Read More

Ba ‘Yan Bindiga Bane Suka Kashe Kwamishina A Katsina – Masari

Labarin dake shigo mana daga Birnin tarayya Abuja na bayyana cewar bayan kashe kwamishinan kimiyya da fasaha, Dakta Rabe Nasir, ranar Laraba, gwamnan Katsina, Aminu Masari a Abuja, yace kisan ba shi da ala?a da yan bindiga. Gwamnan na cewa ya zama wajibi baki ?aya jihohin arewa ta yamma su ha?a karfi da ?arfe wajen magance ?alubalen tsaro da ya addabi yankin. Masari ya yi wannan furucin ne yayin zantawa da manema labarai na gidan gwamnati ranar Talata, bayan ya jagoranci tawagar dattawan Katsina sun sa labule da shugaba Buhari…

Read More

Zulum Ya Jagoranci Taron Gwamnonin Arewa Maso Gabas A Damaturu

Labarin dake shigo mana daga Damaturu babban birnin Jihar Yobe na bayyana cewar Gwamnonin jihohi shida da suka ha?a yankin arewa maso gabas sun gudanar da ganawar sirri karo na shida a Damaturu, babban birnin jihar. Taron ya samu jagorancin shugaban gwamnonin kuma gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum yayin da gwamna Mala Buni na Yobe ya karbi bakuncin shi. Wannan na kunshe ne a wata sanarwa da gwamna Zulum ya fitar a shafinsa na dandalin sada zumunta Facebook a ranar Litinin. Gwamna Mala Buni na Yobe da gwamna…

Read More

DSS Ta Gargadi Malamai Da ‘Yan Siyasa Akan Sakin Baki

Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Hukumar tsaro ta farin kaya DSS, ta garga?i ?an ?asa ciki har da sarakunan gargajiya da ?an siyasa da malaman addinai da cewa su guji yin duk wani abu da zai jawo sa?a doka da oda. A wata sanarwa da ta fitar ranar Talata mai ?auke da sa hannun mai magana da yawunta PN Afunanya, DSS ta ce ta yi wannan garga?i ne don fahimtar da ta yi na yadda wasu mutane ke neman mulki ido a rufe da suke amfani da…

Read More

Kaduna: ‘Yan Sanda Sun Hallaka Kwamandojin ‘Yan Bindiga Biyu

Labarin dake shigo mana yanzu daga Jihar Kaduna na bayyana cewar rundunar ‘Yan sandan Jihar sun yi nasarar kashe ‘yan bindiga biyu da suka addabi yankin ?aramar Hukumar Giwa yayin wata arangama. Dakarun rundunar 47 Zariya ne suka gamu da ‘yan fashin yayin da suke kan aikin sintiri a kusa da ?auyen Riheyi na garin Fatika ranar Litinin da dare, in ji kakakin rundunar a Kaduna Mohammed Jalige Da yake magana da Channels TV, Mista Jalige ya ce nan take suka fara fafatawa, inda jami’ansu suka yi nasarar kashe biyu…

Read More

An Zo Wurin: An Fallasa Sunayen Masu Daukar Nauyin Ta’addanci A Najeriya

Mai ba Shugaban ?asa Shawara a kan Tsaro, Babagana Manguno ya baiyana sunayen ?ungiyoyin da su ke ?aukar nauyin ta’addanci a Nijeriya da sauran ?asashen Afirka. Da ya ke jawabi a yayin bu?e taron horo karo na 14 ga gamaiyar ?ungiyoyin malamai, masu wa’azi da limamai na ?asashen Afirka da ke kan Sahara a Abuja, Manguno ya lissafo ?ungiyoyin da Jama’at Nasr al-Islam Wal Muslimin, ?ungiyar Tallafawa Addinin Musulunci, JNIM da kuma ?ungiyar Musulmi ta ?asashen Sahara, ISGS. Ya ce duk aiyukan ?an ta’addan da ke addabar Afirka tun shekarar…

Read More

Mayakan ISWAP Sun Kaddamar Da Hari Kudancin Borno

Labarin dake shigo mana daga Maiduguri babban birnin Jihar Borno na bayyana cewar wasu yan ta’adda da ake zargin mayakan kungiyar ISWAP ne sun kai farmaki wani kauye a kudancin Jihar Borno. ‘Yan ta’addan sun farmaki kauyen Shallangba wanda ke kusa da Debiro a karamar hukumar Hawul, jihar Borno. Sai dai rahotanni sun bayyana cewa mafarauta yan sa kai sun tarbi yan ta’addan, kuma sun fafata da juna yayin harin. A cewar wata majiya, yan ta’addan sun kai hari ?auyen a kan motoci, inda suka bude wuta kan mai uwa…

Read More

Tsaro: Matawalle Ya Garzaya Neman Maganin ‘Yan Bindiga A Nijar

Rahotanni daga Gusau babban birnin Jihar Zamfara na bayyana cewar Gwamna Bello Matawalle a ranar Litinin, ya gana da shugaban jamhuriyar Nijar, Mohamed Bazoum, a wani bangare na kokarin kawo karshen duk wani nau’in ‘yan bindiga a Najeriya da Jamhuriyar Nijar. Sakataren yada labarai na gwamnan, Jamilu Iliyasu Birnin Magaji, ya ce shugabannin biyu sun gana ne a fadar shugaban kasar dake birnin Yamai. Gwamna Bello Matawalle ya samu rakiyar Sanata Sahabi Yau Kaura mai wakiltar mazabar Zamfara ta Arewa da dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Gummi/Bukkuyum a majalisar…

Read More

Da Dumi-Dumi: Izala Ta Bada Umarnin Fara Al-Kunuti

Kungiyar IZALA ta bada umurni ga limaman juma’a dana Kamsu salawat da sauran dukkan masallatan Ahlussunah dake fadin Naijeriya da a fara gabatar da addu’oi na Al-Qanut a dukkan masallatayyan. Shugaban kungiyar Sheikh Abdullahi Bala Lau shi ya bada umurnin ta hanyar rubutacciyar takarda ga manema labarai. Sheikh Bala Lau yace Wannan umurni ya shafi duk wani masallaci mallakar Kungiyar da sauran masallatan Ahlusunnah dake fadin kasar. Haka zalika dukkan Majalis na ilimi da karantarwa da halqoqi na ilimi da haddan Al Qurani Maigirma da duka nauuka na addua, duka…

Read More

Zubar Jini A Arewa: Sarkin Musulmi Ya Yi Kiran Jama’a Su Fara Al-?unuti

Labarin dake shigo mana daga birnin Sokoto Daular Usmaniyya na bayyana cewar mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ya yi kira ga al’umma da su dage da Al- ?unuti da yin addu’o’i musamman a kan batun rashin tsaro wanda ke addabar Arewa. Muhammad Sa’ad Abubakar III ya bukaci a dage da yin adduo’in al-kunutu, ganin halin da aka shiga a kasar nan, musamman yankin arewacin kasar inda zubar da jini ya zama ruwan dare. Sarkin Musulmi ya na so a rika yin wadannan addu’o’i a dukkanin masallatai…

Read More

‘Yan Bindiga Sun Taba Garkuwa Da ‘Ya’yana Sai Da Na Biya Kudin Fansa – Gumi

Shahararren malamin addinin Islaman nan mazaunin Garin Kaduna Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewa shi ma ya sha fama da hare-haren ‘yan bindiga da ke addabar arewa. Ya ce an yi garkuwa da yayansa kuma sai da ya biya kudin fansa domin a sake shi. Malamin na Kaduna ya bayyana hakan ne a wata hira da manema labarai a ranar Lahadi, 12 ga watan Disamba. Gumi ya bayyana haka ne a lokacin da yake mayar da martani kan zargin da ake masa na daukar nauyin ‘yan bindiga da kuma tallafa…

Read More

Da Dumi-Dumi: Buhari Ya Yi Rantsuwar Gamawa Da ‘Yan Bindiga

Shugaban ?asa Muhammadu Buhari ya jaddada ?udirin Gwamanatin Tarayya na magance ?an bindiga da?i, gami da kare ?an ?asa akan irin duk wani nau’in ta’addanci a ?asar. Buhari ya bada tabbacin a ranar Juma’a a lokacin da tawagar Gwamnatin Tarayya ta kai ziyarar ta’aziyya ga Gwamna Aminu Tambuwal akan kisan matafiya 23 da ?an ta’adda suka yi, ta hanyar ?ona su. Wannan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da Mai baiwa Gwamnan Sokoto Shawara na Musamman akan kafafen ya?a labarai Malam Muhammad Bello a ranar Asabar a Sokoto.

Read More

Matsalar Tsaro: Buhari Ya Ji Tsoron Gamuwarsa Da Allah – Bafarawa

Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Sokoto na bayyana cewar tsohon gwamnan jihar Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa, ya bayyana takaicinsa kan kashe-kashen al’umma da ‘yan bindiga ke yi a yankin, yana mai kira ga Shugaban ?asa Muhammadu Buhari da “ya ji tsoron ha?uwarsa da Allah”. Tsohon gwamnan ya bayyana haka ne cikin wata hira da BBC Hausa kwanaki ka?an bayan ‘yan fashin daji sun ?ona wata motar bas ?auke da mutum kusan mutum 30 a cikinta a ?aramar Hukumar Sabon Birni ta Sokoto. Bafarawa ya ce: “Wajibi ne Buhari ya…

Read More

Matsalar Tsaro: Izala Ta Bukaci Buhari Ya Sake Damara

Kungiyar wa’azin musulunci mai da’awar kauda cushe cikin addini (BIDI’AH) tare da kokarin tsayar da yin addini kamar yadda Annabi mai tsira da aminci yayi (SUNNAH) tayi kira ga gwamnatin tarayyar Naijeriya da ta kara kokari kan yadda takeyi akan matsalar tsaro da ya addabi arewacin kasar, musamman jihohin Sokoto, Zamfara, Niger, Kaduna da jihar Katsina. Sakon sanarwar ya fito ne daga shugaban Kungiyar ta kasa, Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau a wata tattaunawa da yayi da ‘Yan jaridu a ofishinsa dake birnin Abuja. Shugaban yayi kira da babban murya…

Read More

Katsina: Akwai Lauje Cikin Nadi A Kisan Da Aka Yi Wa Kwamishina – Masari

Rahotanni daga Jihar Katsina na bayyana cewar Gwamnan jihar Aminu Bello Masari, ya bayyana cewa kisan Kwamishanan Kimiyya da Fasahar jihar da akayi da lauje cikin nadi. Masari yace duk da matsalar tsaro da annobar yan bindiga masu garkuwa da mutane, yadda aka kashe Dakta Rabe daban ne. Ya bayyana hakan ne lokacin da ya karbi bakuncin tawagar gwamnatin tarayya da suka kawo ziyarar jaje. Gwamnan yace ba’a dauki komai a gidan ba kuma ba’ayi garkuwa da kowa ba. Ko balla kofa ba’a yi ba, tabbas da akwai lauje cikin…

Read More

Boko Haram Da ISWAP Sun Kafa Gwamnati A Neja

Labarin dake shigo mana daga Jihar Neja na bayyana cewar Gwamnatin Jihar ta bayyana cewa Boko Haram sun kafa sansanoni a cikin ?ananan Hukumomin Shiroro da kuma Borgu da ke cikin Jihar. A cikin sanarwar da Sakataren Gwamnatin Jihar, Ahmed Matane ya yi wa manema labarai a Minna, ya ce tuni har ‘yan ta’adda sun fara bi cikin Masallatan Juma’a su na wa’azi a ?auyuka cewa jama’a su daina tura ‘ya’yan su makarantun boko, kuma a bijire wa gwamnati. Matane ya ce a halin da ake ciki yanzu Boko Haram…

Read More

Matsalar Tsaro: Ya Zama Dole Jama’a Su Daina Tsoron Mutuwa – Sarkin Musulmi

Rahotanni daga Jihar Sokoto na bayyana cewar Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Sa’ad Abubakar III a ranar Alhamis, ya yi Alla-wadai da kisan gillan da ake yiwa matafiya a yankin ?aramar Hukumar Sabon Birnin Gobir da sauran kashe-kashen da ake yi wa ‘yan Najeriya, musamman a yankin Arewa. Sarkin yace yan jarida basu ruwaito mafi akasarin kashe-kashen da ake yi a yankin wannan ya sa jama’a ba su san halin da ake ciki ba a yankin. Ya bayyana hakan a taron majalisar addinai na rubu’in karshen shekarar 2021 da ya gudana…

Read More

Neja: ‘Yan Bindiga Sun Harbe Mutum 16 Suna Cikin Sallah A Masallaci

Bala’in ya faru ne ana tsaka da gabatar da ibadar Sallar Asubahi da misalin ?arfe biyar da rabi na subahi. Sakataren Gwamnatin jihar Neja Malam Ahmad Matane, shine ya shelantawa manema labaru cewar bakin labarin ya faru ne da asubancin ranar Laraba a ?auyen Baare dake ?ar?ashin karamar hukumar Mashegu. Rahotan yace a take aka bindige mutane a kalla su 16 yayin da wasu da dama sun kareraye suna kwanciyar jinya. Kamar yadda rahotan ya riske mu wa?anda ake zargin sun zo ne da asubahi ana Sallah kusan su 200…

Read More

Da Dumi-Dumi: An Bindige Kwamishina A Jihar Katsina

Rahoton dake shigo mana yanzu daga Jihar Katsina na bayyana cewar wasu da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne sun yi wa kwamishinan Kimiyya da Fasaha na jihar Katsina, Dokta Rabe Nasir kisar glla. An ruwaito cewa an bindige shi ne a gidansa da ke Fatima Shema Estate da ke birnin Katsina da yammacin nan. Wata majiya wacce ta tabbatar da lamarin ta ce: “An bindige marigayi Nasir ne bayan sallar La’asar a gidansa da ke nan Fatima Shema Estate.” Marigayi Dr Rabe Nasir mashawarci ne na musamman ga Gwamna…

Read More