Rahotanni daga Gusau babban birnin Jihar Zamfara na bayyana cewar Sakamakon hare-haren wuce gona da iri a yankin Shinkafi a jihar Zamfara, musamman kan matafiya dake kan hanyar da ta hada Gusau zuwa Sabon Birni, a jihar Sokoto, an aika da sabon jakada domin ganawa da kasurgumin dan bindiga, Turji. A farkon watan Nuwamba, Turji ya yi watsi da tawagar Shinkafi ta neman tattaunawa, wadanda rahotanni suka ce sun je wurinsa domin neman zaman lafiya, duba da yadda kashe kashe suka kazamce a yankin. Wani mazaunin garin Shinkafi, Alhaji Ali…
Read MoreCategory: Tsaro
Tsaro
Matsalar ‘Yan Bindiga: Na Zama Dan Kallo – Dr Gumi
Rahotanni daga Jihar Kaduna na bayyana cewar gitaccen malamin Addinin musulunci, kuma mazaunin jihar Sheikh Ahmed Gumi ya bayyana cewa da ga yanzu ya koma dan kallo, ba zai sake cewa uffan ba ko tattaunawa da ya ke yi da ‘yan bindiga ba saboda a samu zaman lafiya ya dawo tsakanin maharan da kuma hare-hare Sheikh Gumi ya kasance mai neman a yi sulhu tsakanin gwamnati da ‘Yan bindiga, sai dai kuma a wata hira ta musamman da yayi da manema labarai a Kaduna ya ce daga yanzu ya daina…
Read MoreKaduna: An Hallaka ‘Yan Bindiga Ba Adadi A Dajin Rijina
Labarin dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewar bayan samun tabbaci daga bayanan sirri, jirgin ya?in sojin sama (NAF) ya saki ruwan bama-bamai kan sansanin yan bindiga a yankin Rijana, dake kan hanyar Kaduna-Abuja. An ruwaito cewa harin sojojin saman ya yi raga-raga da wurin aje makamai da ginin gawurtaccen ?an garkuwa, Ali Kwaja, kuma ya hallaka dandazon yan bindiga. Yan bindigan na amfani da wannan wurin a matsayin ma?oyarsu, da kuma kaddamar da hari kan matafiya a babbar hanyar Kaduna zuwa Abuja. Wata majiya daga cikin jami’an…
Read MoreSokoto: An Tabbatar Da Mutuwar Fasinja 35 A Motar Da ‘Yan Bindiga Suka Kona
Rahotan dake shigo mana yanzu haka daga jihar Sokoto na bayyana cewa ‘yan bindiga sun kona wata motar fasinja dauke da mutum 42. Rahotannin sun ce fasinjojin sun fito ne daga karamar hukumar Sabon Birni da ke jihar domin yin ?aura zuwa wasu yankunan Najeriya, saboda ta’azzarar ayyukan ‘yan bindiga a inda suke. Wasu shaidu sun cewa BBC lamarin ya faru ne da misalin karfe 9 na safiyar ranar Litinin. “Motar ?auke da fasinjojin ta tashi daga Sabon Birni, ta yi tafiyar da bai fi kilomita shida ba zuwa kauyen…
Read MoreDa Dumi-Dumi: An Hallaka Kwamandan ISWAP Abu Sufyan A Tafkin Chadi
Gamayyar harin sama da sojojin Nijeriya su ka kai ya hallaka wani babban kwamandan ISWAP, Abu Sufyan da maya?an sa da dama a yankin Tafkin Chadi a Jihar Borno. Jaridar PRNigeria ta jiyo cewa Rundunar Sojin Sama, NAF, a wani ?angare na ‘Operation Hadin Kai’ ce ta kai hare-hare a kan gurin ajiye makaman ISWAP ?in da ke Kusuma da Sigir a ?aramar hukumar Marte a Borno, a ranar Lahadi. Rundunar ta kai harin ne bayan ta samu bayanan sirri cewa akwai ?an ta’addan a yankin, inda su ke ha?uwa…
Read MoreBorno: Hukumar Kula Da Filayen Jiragen Sama Ta Karyata Labarin Tashin Bam
Rahotanni daga Maiduguri babban birnin Jihar Borno na bayyana cewar Hukumar kula da filayen tashi da saukar jiragen sama ta Najeriya (FAAN) ta musanta rahotannin tashin bam a filin jirgin saman Maiduguri. Wata sanarwa fa kakakin Hukumar FAAN, Henrietta Yakubu ya fitar, ta ce: “Ba a kai wa filin jirgin saman hari ba, kuma ba a kai hari ko wanne bangarensa ba.” “Game da rahoton da aka samu ta yanar gizo da ke cewa bam ya tashi a filin jirgi na Maiduguri da ake zargin mayakan Boko Haram ne suka…
Read MoreMatasan Kudancin Kaduna Sun Lashi Takobin Ganin Bayan ‘Yan Bindiga
Rahotanni daga Jihar Kaduna na bayyana cewar Matasan Kudancin Jihar sun sha alwashin cewa ba zasu sake na?e hannu suna kallo yan bindiga na kai hari yankunasu, suna sace mutane ba. Matasan sun garga?i yan bindigan ne karkashin kungiyar mutanen kudancin Kaduna (SOKAPU) bangaren matasa, a wata sanarwa da suka fitar cikin fushi. A sanarwar da shugaban matasan SOKAPU na ?asa, Kwamaret John Isaac, ya fitar, Matasan sun yi kira ga mutanen dake zaune a yankin kudancin Kaduna su tashi tsaye su daina jiran kowa, su kare kansu daga sharrin…
Read MoreAdamawa: ‘Yan Sanda Sun Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su
Rundunan ‘yan sandan jihar Adamawa tayi nasaran ceto wasu mutane shida wadanda akayi garkuwa da su a tsaunin dutsen dake Garin Mulleng dake cikin karamar hukumar Song a jihar Adamawa. Kakakin rundunan ‘yan sandan jihar Adamawa DSP Suleiman Yahaya Ngoroje ne ya bayyana haka a wata sanarwa da aka rabawa manema labarai a Yola. DSP Suleiman Yahaya Nguroje yace an samu nasaran ceto wadanda akayi garkuwa da su din ne tare da hadin gwiwar Jami an tsaron farin kaya wato DSS da kuma mafarauta biyo bayan musayar wuta da akayi…
Read MoreKaduna: ‘Yan Bindiga Sun Sako Wadanda Suka Sace A Majami’a
Rahotanni daga Jihar Kaduna na bayyana cewar Gwamnatin jihar ta tabbatar da cewa sama da mutum 60 wa?anda aka sace daga cocin Emmanuel Baptist Church, da ke Kakau Daji sun koma ga iyalansu. Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar Kaduna Samuel Aruwan ne ya tabbatar wa BBC da hakan inda ya ce har da wasu mutane da aka yi garkuwa da su a hanyar Kachia zuwa Kaduna na daga cikin wa?anda suka samu ?ancinsu. Ya bayyana cewa tun da farko sojoji ne suka tuntu?i gwamnatin jihar Kaduna kan…
Read More‘Yan Bindiga Sun Sake Kaddamar Da Hari A Kaduna
Rahotanni daga Jihar Kaduna na bayyana cewar akalla mutum biyu sun rasa rayukansu yayinda akayi awon gaba da mutane 50 yayinda yan bindiga suka kai hari Unguwar Gimbiya dake karamar hukumar Chikun a jihar Kaduna. Wani mai shaidan gani da ido wanda ya bukaci a sakaye sunansa ya bayyanawa manema labarai cewa wannan hari ya auku ne da sanyin safiyar ranar Juma’a, a cewarsa yan bindigan sun kai hari gidaje akalla 13 kuma sai da suka kwashe sa’o’i biyu suna diban jama’a. “Sun kai farmaki Ungwan Gimbiya dake Sabo, karamar…
Read MoreTsaro: Najeriya Ta Tura Sojoji Kasar Mali
Labarin dake shigo mana daga Hedkwatar tsaro ta ?asa na bayyana cewar an tura dakarun Sojojin Najeriya 62 dake cibiyar samar da zaman lafiya don tunawa da Martin Luther Agwai (MLAILPKC) kasar Mali don aikin samar da zaman lafiya. An tura jami’an ne bayan makwanni uku ana musu horo bisa ka’idojin majalisar dinkin duniya, Kwamanda cibiyar (MLAILPKC), Manjo Janar Auwal Fagge ya bayyana. Manjo Janar Fagge ya bayyana hakan ne a taron yaye Sojojin bayan horo a Jaji, jihar Kaduna. Yace: “Sashe farko na horon ya hada da kwarewa wajen…
Read MoreBorno: Dakarun Soji Sun Hallaka Mayakan ISWAP Masu Yawa
Rahotanni daga Maiduguri babban birnin Jihar Borno na bayyana cewar Rundunar sojin Najeriya ta samu nasarar kashe a?alla maya?an ISWAP 24. Kafar watsa labarai ta PRNigeria ta ruwaito cewa maya?an sun gamu da ajalinsu ne a yayin da suka yi ?o?arin kai hari a wani sansanin soji da ke Rann, wanda gari ne da ?an ?ungiyar Boko Haram suka lalata a baya a jihar Borno. Sai dai sojin ?asar sun rasa sojoji biyar yayin wannan bata-kashin da aka yi tsakanin ?an ISWAP ?in da kuma sojojin rundunar Operation Hadin Kai.…
Read MoreKotu Ta Bada Umarnin Barin Kanu Ya Wataya
Wata babbar kotun tarayya a Abuja ta ba hukumar tsaro ta farin kaya (DSS), umarni da ta tabbatar da shugaban ?ungiyar ?an a-waren Biafra Nnamdi Kanu ya samu ‘cikakkiyar walwala’ yayin da yake tsare a hannunsu. Wannan umurni ya biyo bayan ?orafin da lauyoyinsa suka yi na cewa wanda suke karewa an hana shi walwala ko canza kaya da yin addininsa ba ya iya wa a yayin da yake tsare. Sauraren shari’ar gaggawar da aka yi ya zo bayan tsegwamin da lauyoyinsa suka yi cewa ?age shari’ar da aka yi…
Read MoreBorno: ISWAP Ta Sace Manyan Ma’aikatan Gwamnati
Rahotanni daga Maiduguri babban birnin Jihar Borno na bayyana cewar wasu Miyagun ?an ta’addan kungiyar Islamic State in West Africa, ISWAP, sun sace manyan ma’aikatan gwamnatin jihar Borno a ?alla su biyar. An sace ma’aikatan ne a ranar Laraba, a lokacin da suka saka ido a kan aikin ginin titin Chibok-Damboa. Lamarin ya faru ne kusa da Wovi, a wani ?auye da ke ?aramar hukumar Chibok. Wata majiya ta shaida cewa ?aya daga cikin ma’aikatan, direba, ya tsira daga harin. Wani babban jami’i ya tabbatar da afkuwar lamarin yana cewa:…
Read MoreDa Dumi-Dumi: Tambuwal Ya Haramta Aikin ‘Yan Banga A Sokoto
Rahotanni daga Jihar Sokoto na bayyana cewar Gwamnatin jihar karkashin jagorancin Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ta haramta ayyukan ?an sa-kai a fa?in jihar tare da ?arfafa aikin ?an banga. Gwamnan Sokoto Aminu Waziri Tambuwal wanda ya sanar da ?aukar matakin a ranar Litinin a wani taron tsaro na jihar, ya ce sha’anin yan sa-kai shi ya ?ara haifar da matsala a Zamfara da jihohin da ke ma?wabtaka da ita. Ya ce suna yin gaban kansu ba tare da bin doka da oda ba. “Ba za mu ci gaba da kyalewa…
Read MoreDattawan Arewa Sun Gargadi Buhari Kan Sakin Nnamdi Kanu
Labarin dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewar Kungiyar Dattawan Arewa (NEF), a ranar Litinin, 29 ga watan Nuwamba, ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya yi watsi da bukatar wasu fitattun shugabannin Igbo, inda suka bukaci a sako Nnamdi Kanu, shugaban ‘yan awaren IPOB. Kungiyar ta bayyana cewa babu wani dalili na aminci, ingantacce ko kuma sanin makamar amincewa da bukatar, kuma ta shawarci shugaban kasa da kada ya jinkirta bayyana cewa za a bar tsarin shari’a yayi aikinsa akan Kanu. Dattawan sun bayyana haka ne…
Read More‘Yan Bindiga Suna Ta’addanci Amma Ba ‘Yan Ta’adda Bane – Gumi
Mashahurin Malamin addinin musuluncin nan mazaunin Garin Kaduna Sheikh Ahmad Abubakar Mahmoud Gumi, ya ce ‘yan bindiga suna aikata ta’addanci amma a zahiri su ba ‘yan ta’adda ba ne. Gumi ya bayyana haka ne a wata hira da ya yi da jaridar Daily Trust. Ya ce kiraye-kirayen da ake yi na gwamnati ta ayyana ’yan bindiga a matsayin ’yan ta’adda ba komai bane face rashin adalci da son zuciya wanda zai haifar da nadama daga baya. Malamin ya yi wannan furuci ne bayan da wata babbar kotun tarayya da ke…
Read MoreZa Mu Bude Hanyoyin Sadarwa Kwanan Nan A Zamfara – Matawalle
Rahotanni daga Gusau babban birnin Jihar Zamfara na bayyana cewar Gwamnan Bello Mohammed Matawalle, ya sanar da cewa ranar Litinin ko Talata za’a mayar da layukan sadarwa da aka katse a jihar sakamakon matsalar tsaro. Matawalle ya bayyana hakan ne yayin zaben Shugabannin jam’iyyar All Progressive Congress APC wanda ya gudana a Gusau babban birnin Jihar. A taron, Gwamnan yace za’a dawo da sabis kuma mutane zasu koma cin kasuwanninsu na mako. Idan an tuna cewa a ranar 4 ga Satumba na wannan shekara an datse sabis domin shawo kan…
Read MoreDa Dumi-Dumi: ‘Yan Bindiga Sun Arce Da DPO
Rahoton dake shigo mana yanzu haka daga Jihar Edo na bayyana cewar wasu tsagerun ‘yan bindiga sun yi awon gaba da babban jami’n ‘yan sanda kuma DPO na ofishin Fugar dake jihar Edo, CSP Ibrahim Aliyu Ishaq. PRNigeria ta ruwaito cewa ‘yan bindigan sun yi awon gaba da shi ne kusa da Rafin Ise dake tsohuwar hanyar Auchi-Ekperi-Agenebode ranar Juma’a. Rahoton ya kara da cewa tuni sun tuntubi iyalansa kan maganar kudin fansansa na zunzurutun kudi har naira Miliyan 50.
Read MoreHar Yanzu Haramcin Hawa Babura Na Nan A Kaduna – Kwamishinan Tsaro
Rahoton dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewar Gwamnatin jihar ta ce har yanzu matakan da ta dauka suna nan daram, na hana zirga-zirga da babura da sayar da mai a jarka a wasu kananan hukumomi dake jihar da cin kasuwannin mako mako da kuma safarar dabbobi. Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar Kaduna, Samuel Aruwan ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar ranar Juma’a. Gwamna El-Rufai ya ba jama’ar jihar hakuri bisa wannan mataki wanda yace daukarsa ya zama wajibi saboda tsaron…
Read More