Shugaban ?asa Muhammadu Buhari ya jaddada ?udirin Gwamanatin Tarayya na magance ?an bindiga da?i, gami da kare ?an ?asa akan irin duk wani nau’in ta’addanci a ?asar.
Buhari ya bada tabbacin a ranar Juma’a a lokacin da tawagar Gwamnatin Tarayya ta kai ziyarar ta’aziyya ga Gwamna Aminu Tambuwal akan kisan matafiya 23 da ?an ta’adda suka yi, ta hanyar ?ona su.
Wannan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da Mai baiwa Gwamnan Sokoto Shawara na Musamman akan kafafen ya?a labarai Malam Muhammad Bello a ranar Asabar a Sokoto.
