Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Gwamnanonin Najeriya, Alhaji Aliko Dangote, Femi Otedola, da sauran manyan baki na halartar wani muhimmin taro na tattalin arziki a cibiyar ‘Yar’Aduwa da ke Abuja. Gwamnan Babban Bankin Najeriya Godwin Emiefele, Kakakin Kungiyar Dattawan Arewa Hakeem Baba Ahmed, Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Bukola Saraki, Tsohon Sakataren Tarayya Pius Ayim Pius. Sauran sun ha?a da Tsohon Sufeto Janar na ‘Yan Sanda MD Abubakar, Tsohon Shugaban Jam’iyyar PDP Ahmed. Mu’azu, tsohon shugaban EFCC Nuhu Ribadu, Alhaji Abdussamad Isyaka Rabiu da sauransu. Za a…
Read MoreCategory: Tattalin Arziki
Tattalin Arziki
Batan Biliyan Uku: Kungiyar Yaki Da Rashawa Ta Maka Buhari Kotu
Rahotannin dake shigo mana daga Birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Kungiyar SERAP mai fafutukar yaki da cin hanci a Najeriya ta shigar da karar Shugaba Buhari gaban kotu “kan gaza gudanar da bincike game da zargin da ake yi na batan kudaden da suka kai naira biliyan 3 daga ma’aikatar ku?i ta kasar, domin tabbatar da an gurfanar da wadanda ake zargi da hannu ciki da kuma kwato kudaden.” Karar ta biyo bayan batan dabon da ake zargin da ofishin babban akanta janar na kasar ya shigar a 2018…
Read MoreKotu Ta Bada Umarnin Kamo Tsohuwar Ministar Mai Duk Inda Take
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Babbar kotun tarayya dake zamanta a Abuja, ta bada umarnin kamo tsohuwar ministan Man Fetur, Diezani Alison-Madueke a duk inda ta ?uya a duniya. Alkalin kotun, mai Shari’a Bolaji Olajuwon, shi ya bada umarnin ranar Litinin, biyo bayan bukatar da lauyan hukumar ya?i da cin hanci, (EFCC), Farouq Abdullah, ya gabatar. A baya tsohuwar al?alin kotun, Ijeoma Ojukwu, ta yi watsi da bukatar kamo Diezani, saboda gazawar EFCC wajen tabbatar da sammacin da aka aike wa tsohuwar ministan. “A gani na sammacin…
Read MoreKarin Farashin Mai Zai Jefa ‘Yan Najeriya Cikin Talauci
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Tsohon Shugaban kasa na mulkin Soja, Janar AbdulSalami Abubakar, ya yi gargadi game da shirin kara farashin litan man fetur da gwamnatin tarayya ke shirin yi. A jawabin da ya gabatar ranar Alhamis a taron tattaunawa kan halin da kasa ke ciki da Daily Trust ta shirya a Abuja, tsohon Shugaban yace hakan na da hadari. A cewarsa, sama da yan Najeriya milyan 18 yanzu haka na fama da bakin talauci da bai kamata ba kuma annobar COVID-19 ta sake tsananta lamarin.…
Read MoreFarashin Mai: Sai Mun Kassara Najeriya Da Yajin Aiki – ?ungiyar ?wadago
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Kungiyar Kwadago NLC, ta dage cewa ma’aikata da talakawa ba za su sake amincewa da karin farashin man fetur da gwamnatin kasar ke shirin yi ba. A sakonsa na barka da arzi?in shigowa sabuwar shekara, shugaban kungiyar ta NLC Ayuba Wabba ya ce har yanzu gwamnati ba ta ja da baya a kan aniyar ta ta ba. ‘’To, kungiyar kwadago ta bayyana matsayinta a kan wannan batu. Mun shaida wa gwamnati a fili cewa ?an Najeriya sun sha wahala sosai kuma ba…
Read MoreZa A Kara Daukar Matasa Dubu 400 Aikin N-Power – Ministar Jin Kai
Labarin dake shigo mana daga Birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Ministar Ayyukan Agaji, Jin?ai da Inganta Rayuwa, Sadiya Farouq ta bayyana cewa kwanan nan za a ?ara ?aukar matasan N-Power 400,000. Ta yi wannan albishir ne ranar Laraba a Kano, lokacin da ta ke jawabi wurin rufe kwas ?in horas da matasa fasahar N-Knowledge a Kano, wa?anda aka kammala horar da su a ?ar?ashin Rukunin C. Minista Sadiya ta ce ?arin matasa 400,000 ?in da za a ?auka duk su na cikin matasa miliyan ?aya da Shugaba Muhammadu Buhari…
Read MoreAn Shiga Binciken Gaskiyar Zargin Ko Malami Na Sarrafa EFCC
Hukumar EFCC da ke ya?i da masu yi wa tattalin arzikin kasa taannati ta ce tana gudanar da bincike kan zargin cewa ministan shariar ?asar, Abubakar Malami ne yake sarrafa hukumar, sai abin da ya ce ta ke yi. Binciken EFCC ya shafi wani sautin da ake yadawa ne ta intanet wanda a ciki ake zargin cewa Malami ne yake juya hukumar a binciken da ta ke gudanarwa da ya shafi cin hanci da rashawa. Hukumar EFCC ta ambato wani jami`inta mai suna Mohammed Idris, wanda ?an sanda ne kuma…
Read MoreKasafin Kudin 2022: Majalisa Ta Amince Da Tiriliyan 17
Labarin dake shigo mana daga Birnin tarayya Abuja na bayyana cewar bayan watanni biyu suna tattauna a kai, yan majalisar wakilai sun amince da daftarin kasafin kudin Shekarar 2022. ‘Yan majalisan sun yi wasu sauye-sauye cikin abinda Shugaba Buhari ya gabatar a kasafin Daga ciki akwai karawa wasu ma’aikatu kudi da kuma kiyasin farashin danyen man fetur. Majalisar wakilan tarayya a ranar Talata, 21 ga Disamba 2021, ta amince da daftarin kasafin kudin 2022 da Shugaba Muhammadu Buhari ya gabata mata a watan Oktoba. Maimakon Naira Tiriliyan 16.39 da Buhari…
Read MoreMiliyan 113.2 Sun Yi Batan Dabo A Ma’aikatar Shari’a
Ofishin Babban Mai Binciken Ku?a?e na gwamnatin Tarayya ya fallasa yadda aka karkatar da naira miliyan 113.2 a Ma’aikatar Shari’a a cikin 2019. Ofishin ministan Shari’a ya ce an ?ebi ku?a?en ne aka ce an biya wasu ayyuka da su, amma tsarin biyan ku?in ya kauce wa dokar Kashe Ku?a?en Gwamnantin Tarayya. An zare ku?a?en an biya ne ta hanyoyi daban-daban da su ka ha?a da biyan ‘yan kwangila tare da shirya bocar biyan ku?a?e da sauran hanyoyin da ba su dace ba. Tashin farko aka sa?a?a aka waske da…
Read MoreNeman Mafita: Za A Tsaurara Haraji Akan ‘Yan Najeriya – Ministar Kudi
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar duk da halin ?a?a-ni-ka-yin da ‘yan Najeriya ke ciki na ?uncin rayuka da rashin tsaro, Ministar Harkokin Ku?a?e Zainab Ahmed ta bayyana cewa akwai yiwuwar gwamnatin tarayya ta fito da sabbin hanyoyin kar?ar haraji cikin shekarar 2022, mai kamawa nan da bayan makonni biyu. Zainab ta ce akwai bu?atar ?arin samun ku?a?en haraji domin ?ara wa da?e makuba, tunda a cewar ta, “yanzu tattalin arzikin Najeriya ya hau mi?a??ar hanya da babu karkata ko waskiya.” Zainab ta fitar da wannan furuci a…
Read MoreEFCC Ta Shelanta Neman Wani Gwamna Daga Arewa
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Hukumar ya?i da cin hanci da rashawa (EFCC) ta maka alama kan wani gwamnan Arewa bisa zargin ya kwashi tsabar kudi biliyan N60 daga lalitar gwamnatin jiharsa ba bisa ka’ida ba. Hukumar ta bayyana haka ne a wani sabon bayani da ta fitar ranar Lahadi 12 ga watan Disamba, 2021, kuma aka rarraba ga manema labarai a Abuja. Sai dai EFCC tace gwamnan ya fito ne daga arewa maso tsakiya a Najeriya amma ba ta fa?i ainihin sunan shi ba, saboda wasu…
Read MoreKamfanin Jiragen Emirates Ya Sake Dakatar Da Zirga-Zirga A Najeriya
Kamfanin sufurin jirgin sama na Emirates mallakar Daular Larabawa wato United Arab Emirate (UAE) ya ce zai sake dakatar da zirga-zirga zuwa Najeriya daga ranar 13 ga Disamba. Matakin kamfanin na zuwa ne bayan hukumar kula da sufurin jirgi ta Najeriya NCAA ta ta?aita wa kamfanin shiga Najeriya ta Abuja da Legas. NCAA ta zargi hukumomin Daular Larabawa (UAE) da ?in bai wa Air Peace, kamfanin Najeriya ?aya tilo da ke shiga UAE, damar shiga birnin Dubai ta Sharjah.
Read MoreKarshen Shekara: Za A Samu Ambaliyar Matalauta A Najeriya – Ministar Kudi
Gwamnatin Tarayya a ranar Talata ta ce akwai yiwuwar yawan talakawa ya karu zuwa miliyan 109 nan da karshen shekarar 2022. Ministar Kudi, Kasafi da Tsare-tsare, Zainab Ahmed, wacce ta bayyana hakan ta ce sabbin mutum miliyan 11 na iya fada wa kangin talauci a cikin shekarar sakamakon annobar COVID-19. Ta yi wadannan kalaman ne a Abuja, a ci gaba da taron da ake yi kan annobar COVID-19 mai taken ‘Fadan karshe wajen yaki, tare da murmurewa daga annobar COVID-19’. Ministar, wacce ta sami wakilcin Darakta Janar na Ofishin Kasafin…
Read MoreOsinbajo Ya Ziyarci Dubai Kwana Biyu Da Dawowar Buhari
Rahotanni daga babban birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Mataimakin Shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya tashi daga Abuja inda ya nufi birnin Dubai, hadaddiyar daular Larabawa UAE rabar Litinin. A cewar mai magana da yawun Osinbajo, Laolu Akande, mai gidansa ya tafi Dubai ne halartan taron kungiyar iskar Gas na girki. Ya bayyana hakane a jawabin da ya fitar ranar Litinin a birnin tarayya Abuja. A cewarsa, Osinbajo zai gabatar da jawabi a wannan taro da za’a kwashe kusan mako guda ana yi kuma manyan Ministocin kasashen duniya zasu…
Read MoreDukiyar Attajiri Dangote Ta Sake Hawa Sama
Labarin dake shigo mana yanzu haka na bayyana cewar Attajirin da ya fi kowa kudi a Afirka, Aliko Dangote, yana kan ganiyar sake lashe wannan mataki a shekarar, matsayin da ya lashe tun a shekarar 2014 wanda kuma zai zarce a karo na biyu a jere a sashinsa na siminti. Tashin farashin hannun jarin kamfanin simintin Dangote da na man fetur da taki sun taimaka wajen bunkasa arzikinsa da ya kai dala biliyan 2.3 a bana zuwa dala biliyan 20.1 a ranar 3 ga watan Disamba, wanda ya kasance mafi…
Read MoreBorno: An Bankado Sunayen Jarirai Cikin Ma’aikatan Bogi
Labarin dake shigo mana daga Maiduguri babban birnin Jihar Borno na bayyana cewar Gwamna Babagana Zulum na jihar ya bayyana cewa an gano sunayen jarirai yayin aikin tantance ma’aikata da ake yi a karamar hukumar Shani ta jihar Borno. An ruwaito cewa an gano manyan ma’aikata ne ke karkatar da albashin da ake biyan ma’aikatan na bogi ciki har da jarirai zuwa asusun ajiyar ku?a?en su saboda zalunci da son rai. Gwamna Zulum ya bayyana hakan ne a wurin bikin gargajiya ta Menwara a karamar hukumar Shani a ranar Asabar.…
Read MoreCire Tallafin Fetur: Dan Kasuwa Ya Nuna Damuwarsa
Daga Muhammad Sani Yusuf Nassarawa Wani Dan Kasuwa Dake Babban Birnin Tarayya Abuja Mai Abubakar Ibrahim Ya Bayyana Matakin da Gwamnatin Tarayya ta Dauka na Cire Tallafin Mai Babu Abinda zai Karawa Talakan Kasarnan Face Ukuba Fiye da Wacce Yake Ciki . Abubakar Ibrahim Yace Maimakon cire Wannan Tallafi Kamata Yayi Gwamnati ta Maida Hankalinta akan abinda zai Taimaki Rayuwar Talaka kamar Samar da Wutar Lantarki Tsayayya da Kuma Inganta Kiwon Lafiya yadda Talaka zai rika Zuwa Asibiti Kyauta da kuma Samar da Ingantaccen Ilimi ta Hanyar gyara Tsarin Makarantu…
Read MoreBa Za Mu Iya Rage Farashin Gas Ba – Gwamnatin Tarayya
Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta bayyana cewa lamarin tsadar gas ?in girke-girke ya fi ?arfin ta, ba za ta iya saukar da farashin tsadar da ya yi ba. Gwamnati ta ce dalili shi ne gas ?in girke-girke ba ya cikin man da gwamnatin tarayya ke biya wa ku?a?en tallafi. “Saboda kasuwannin duniya ke daidaita farashin gas ?in girke-girke, kuma ba ya cikin man da ake biya wa tallafi.” Karamin Ministan Fetur Timipre Sylva ne ya bayyana haka, ganin yadda ‘yan Najeriya ke fama da matsin-lambar tsadar gas, har ta kai…
Read MoreDa Yiwuwar Farashin Mai Ya Kai 340 A Shekarar Badi – NNPC
Shugaban Kamfanin Mai na Kasa (NNPC), Mele Kyari ya ce akwai yiwuwar farashin man fetur ya kai N340 a shekarar 2022. Ya bayyana hakan ne lokacin da yake jawabi a taron Bankin Duniya kan ci gaban Najeriya na watan Nuwamba a Abuja ranar Talata. Ya ce babu makawa za a cire tallafin mai a cikin shekarar mai zuwa, kamar yadda doka ta tanada. “Babu wata doka da za ta tanadi ci gaba da biyan tallafin mai, amma na tabbatar za ku yaba wa tsare-tsaren da gwamnati za ta bullo da…
Read MoreBuhari Ya Bada Umarnin Dakatar Da Rantsar Da Shugabannin NNPC
Labarin dake shigo mana daga fadar Shugaban Kasa na bayyana cewar Shugaba Buhari, ya bada umarnin ?age shirin rantsar da sabbin shugabannin kamfanin man fetur na ?asa NNPC har sai abin da hali ya yi. An ruwaito shirin rantsar da su da aka tsara gudanar wa ranar Laraba, an ?age shi har zuwa wani lokaci nan gaba. Sai dai babu wani cikakken bayani da gwamnatin tarayya ta bayyana kan dalilin ?age rantsar da mutanen. A wata sanarwa da da sakataren gwamnatin tarayya,Boss Mustapha, ya fitar, ya bayyana cewa za’a sanar…
Read More