Najeriya Na Bukatar Megawat Dubu 100 Na Magance Matsalar Lantarki – Minista

Tsohon Ministan Wutar Lantarki, Farfesa Barth Nnaji, ya bayyana cewa Nijeriya na bu?atar megawat dubu 100 na wuta in har ta na bu?atar magance matsalar wutar lantarki a ?asar.

Nnaji ya bayyana hakan ne a yayin ganawa da manema labarai a kan makomar wutar lantarki a ?asa ranar Juma’a a Enugu.

Ya ce ?asar na fama da matsaloli wajen samar wa, ya?a wa da rarraba wutar lantarki a ?asa.

Ya ce duk wannan shi ne ya sanya zai yi wuya a samu isashshiyar wutar lantarki ga ?an kasa.

Related posts

Leave a Comment