Uwar gidan Gwamnan Jihar Bauchi Hajiya Aisha Bala Mohammed taja hankalin mata da su rage yawon Maula ko Kwaram a gun yan’siyasa, da bin kwararo-kwararo suna rokon mutane abasu na abinci ko wani abu makamancin haka. Tayi wan nan jankunne ne a wajen taron tallafama al’ummar yankin karamar hukumar Ganjuwa da kayayyakin sana’oi dabam-dabam, wanda ya gudana a garin kafin madaki. Aisha Bala tace yanzo lokaci yayi da mata zasu daina tsaya wa suna jira abasu saidai suma su bada tasu gudumuwar ta hanyar sarrafa kayayyakin tallafin da gwamnatin Bauchi…
Read MoreCategory: Al’ajabi
Al’ajabi
Ta Yi Farfesu Da Zakarin Mijinta Bayan Yi Mishi Kisan Gilla
Cristina Rodrigues Machado da ake zargi da kashe mijinta an kama wata bisa tuhumarta da yanke mazakutar mijinta ta soya. Matar mai shekara 33, an kama ta ne a garin Sao Goncalo na kasar Brazil a ranar 7 ga Yunin bana bayan gano gawar mijinta mai suna Andre. An kira ’yan sanda zuwa gidan ma’auratan a Unguwar Santa Catarina kuma sun iske gawar tsirara an yanke wasu bangarori na jikinsa. Ana dai tuhumar matar kan zargin yanke mazakutar mijin nata kuma ta soya bayan ta kashe shi da misalin karfe…
Read MoreIna Mamakin Yadda Katsinawa Ke Tsoron ‘Yan Bindiga – Masari
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya bayyana cewa, Abin mamaki ne yanda mutane suke tsayawa basu baiwa kansu kariya idan an kai musu hari, yace hakan sam bai dace ba. Ya bayyana hakane a Hedikwatar ‘yansandan jihar Katsina inda ya kadamar da cibiyar sadarwa da zata taimaka a yaki matsalar tsaro. Yace jama’ar jihar Katsina ba zasu iya dogaro da jami’an tsaro kadai ba wajan samun tsaro. Gwamnan yace ba zaka tsaya a kauyen ka saidai kawai ka kira waya idan an kawo hari ba, ba tare da daukar…
Read MoreKwartanci: Miji Ya Kama Abokinshi Tun?ur Cikin Dakin Matarshi A Katsina
Wani magidanci ya kama abokin sa tsirara yaje kwartanci gidan sa a Unguwar Modoji, nan cikin birnin Katsina (mun sakaya sunan su). Shaidu sun tabbatar ma Katsina Post cewa wanda aka kama din aboki ne na kut-da-kut da wanda aka je ma kwartancin. Lamarin dai ya faru ne ranar Lahadin da ta gabata da marece. Mun samu labarin cewa kwarton ya dade yana neman matar abokin nasa amma ta ki bashi hadin har ma ta kai ga ta fadawa mijin na ta. Sai dai mijin da farko bai yadda ba…
Read MoreKwarto Ya Mutu Yana Tsakar Zina Da Matar Aure
Rahotanni daga Jihar Delta na bayyana cewar wani abin mamaki ya faru a kauyen Oghara da ke Jihar inda aka tsinci gawar wani mutum bisa wata matar aure yana tsakiyar lalata da ita. Rahotanni sun bayyana mutumin mai suna Victor da cewar sanannen Maharbi ne a kauyen kuma amini ne wajen mijin matar da ya mutu a kanta. Matar mai suna Julie ta samu sabani da mijinta ne lamarin da ya kai su ga rabuwa, inda Mijin ya nemi alfarma wajen Victor da ya taimaka yayi mishi biko, inda Victor…
Read MoreKo Lafiya ? Shugaban Tiwita Ya Kama Wallafa Tutar Najeriya Ba Adadi
A wani sa?o mai cike da rudani, shugaban Twitter Jack Dorsey ya wallafa tutar Najeriya sau uku ba tare da wani bayani ba. Jaridun Najeriya sun fassara sa?on a matsayin nuna goyon baya ga zanga-zangar da aka yi ranar Asabar da ?asar ke bikin dimokura?iyya. Sa?on na shugaban Twitter ya ja hankalin ?an Najeriya musamman wa?anda ke ci gaba da amfani da shafin ta wata hanya ta daban duk da haramta amfani da Twitter da gwamnatin Najeriya ta yi a ranar 4 ga watan Yuni. Twitter dai na tattaunawa da…
Read MoreWani Mutum Ya Gaura Wa Shugaban Faransa Mari A Bainar Jama’a
A wani bidiyo da ya karade shafukan sada zumunta, an ga Mr Macron yana tafiya zuwa wajen wani shinge lokacin balaguron da ya yi zuwa Tain-l’Hermitage da ke wajen birnin Valence. Mutumin ya wanke Mr Macron da mari a fuska ne kafin jami’ai su yi hanzarin kai masa dauki. Daga nan ne aka janye shugaban. Kafofin watsa labaran Faransa sun ce an kama mutum biyu bayan gaura wa shugaban kasar mari. A yayin da aka mari shugaban kasar, an ji wasu suna ihu suna cewa “Allah wadaran akidar Macron”. Wane…
Read MoreShekau Ya Cancanci Kisane Shi Ya Sa Muka Kashe Shi – ISWAP
Rahotanni daga Jihar Borno na bayyana cewar Kungiyar ta’addanci ta ISWAP ta bayyana dalilinta na kashe shugaban kungiyar ta’addanci ta Boko Haram, Abubakar Shekau, inda tace ya cancanci kisane shi yasa ta kashe shi. A wani sakon cikin gida daga shugaban ISWAP, Abu Musab Albarnawi, wanda jaridar HumAngle ta samu a ranar Juma’a, ya ce Shekau ya kashe kansa ne bayan kin mika kai da yayi sakamakon kutsen da aka yi a maboyarsu a ranar 19 ga watan Mayun 2021. Shugaban ISWAP yace shugaban rikon kwarya na ISIS na Iraq…
Read MoreDalilin Da Ya Sa Ba Muyi Gwanjon Kayan Diezani Ba – EFCC
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Shugaban hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC, Abdulrasheed Bawa, ya bayyana cewa kayan adon da suka kwace daga hannun tsohon ministar mai, Diezani Alison-Madueke ya kai N14.4 billion. Shugaban EFCC ya bayyana hakan ne ranar Juma’a yayinda ya gurfana gaban kwamitin majalisar wakilai dake bincike kan yadda akayi da kudaden satan da aka kwato, daga hannun barayin gwamnati. Yace “kayan adon da aka kwata daga wajen tsohuwar ministar ya kai na kudi N14.4 billion, kamar yadda…
Read MoreBorno: Zulum Ya Dawo Daga Hutun Makwanni Uku
Rahotanni daga Maiduguri babban birnin Jihar Borno na bayyana cewar Gwamnan Jihar Farfesa Babagana Umara Zulum ya dawo gida Najeriya bayan shafe hutun makwanni uku da ya yi yana aikin Umrah a kasar Saudiyya. Gwamnan ya samu tarba daga manyan mukarraban gwamnatin jihar ?ar?ashin Jagorancin mataimakin Gwamnan Jihar wanda ya rike ragamar mulkin Jihar a tsawon makwanni da gwamnan ya ?auka baya Jihar. Hakazalika dimbin jama’a mazauna birnin na Maiduguri sun fito kwai da kwarkwarta wajen tarbar Gwamnan da nuna karsashi da farin ciki na dawowarsa lafiya. A jawabin da…
Read MoreIyayen ?aliban Kaduna Sun Yi Zanga-Zanga A Abuja
Iyayen daliban da aka sace na Kwalejin Makarantar Gandun Daji Afaka da ke Jihar Kaduna sun mamaye harabar Majalisar Tarayya, Abuja, suna zanga-zanga. Masu zanga-zangar wadanda suka hada da membobin kungiyar Dalibai (SUG) na makarantar na nuna alhininsu kan abin da suka bayyana da sakacin gwamnatin jihar da Gwamnatin Tarayya wajen ganin an sako yaran.Sun rera wakokin hadin kai tare da nuna alluna da ke bukatar a hanzarta ceto daliban. “Ilimi hakkinmu ne! Tsaro ha??inmu ne! ‘Yanci hakkinmu ne !, Free Afaka 29! ”Iyaye da daliban sun rera waka yayin…
Read MoreAn ?addamar Da Takarar Saraki A Mahaifar Buhari
Rahotanni daga birnin Daura Mahaifar Shugaban kasa Buhari dake Jihar Katsina na bayyana cewar wasu matasa a ranar Alhamis 29 ga watan Afrilu sun kaddamar da kungiyar ta goyon bayan Dr Abubakar Bukola Saraki ya fito takarar shugabancin kasa a zaben 2023. Shugaban kungiyar, Abubakar Nuhu Adam, ya ce sun yanke shawarar kafa kungiyar na goyon bayan tsohon shugaban majalisar ya yi takarar shugaban kasa ne saboda abin da ya yi da kuma abubuwan da ya ke yi wa matasa a kasar. Hon. Adam ya bada misali dokar ‘Not Too…
Read MoreNa Koma Amfani Da ‘Yata Ne Saboda Tsufan Matata – Mr Akpan
?an sanda sun kama wani mutum mai shekaru 49 a jihar Ogun bayan da ?arsa ta kai rahoton cewa yana yin lalata da ita tsawon shekaru biyar. Yarinyar mai shekaru 12 ta fa?awa ?an sandan cewa mahaifinta ya fara kwana da ita tun tana ?ar shekara bakwai. ?an sanda sun ce Ubong Williams Akpan ya yi ikirarin cewa matar sa ta tsufa kuma ba ta iya biya masa bu?atar sa, saboda haka ya koma kwanciya tare da ?arsa a madadinta. Jami’an tsaro sun cafke shi a ranar 2 ga Maris…
Read MoreHukumar Za?e Ta Ayyana Ranar Cigaba Da Rijistar Masu Zabe
Hukumar Zabe mai Zaman Kan ta ta Kasa (INEC) ta bayyana cewa za a ci gaba da aikin rajistar katin masu zabe a ranar 28 ga watan Yunin wannan shekara ta 2021. Shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu, shi ne ya bayyana haka ga manema labarai a taron da ya yi da su a hedikwatar hukumar a Abuja a ranar Alhamis. “Bayan mun duba wadannan matsaloli da matakan da mu ka dauka don magance su, yanzu hukumar ta kai matsayin da za ta iya bayyana Litinin, 28 ga Yuni, 2021 a…
Read MoreBauchi: An Yi Kiran Dawowa Sarakuna Martabarsu A Dokar Kasa
Mai martaba Sarkin Bauchi Dokta Rilwanu Sulaiman Adamu yaja hankalin yan’majalisun jihohi da suci gaba da aiki tukuru don ganin an dawo ma da sarakunan gargajiya Martabarsu a cikin tsarin dokar kasan Najeriya. Sarkin yayi wan nan kira ne a lokacin da kakakin yan’majalisu na jihohi 36 suka kai mashi gaisuwar bangirma a fadarsa Jim kadan bayan sun kammala taronsu a garin Bauchi a kwana nan Dokta Rilwanu Sulaiman yace su ba Yan siyasa bane amma suna da daraja a cikin al’umma ya kamata ace ana mutunta su a ciki…
Read MoreBuhari Ya Bada Umarnin Tura Wa Matasa Kudade A Bankuna
Ma’aikatar kwadago da ayyukan yi ta Najeriya ta ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayar da umarnin fitar da makudan kudi domin soma biyan ‘yan Najeriya 774,000 da suka yi rijistar shirin SPW na tallafin korona. Karamin ministan kwadago Festus Keyamo ne ya sanar da haka a shafinsa na Twitter ranar Asabar. Ya ce nan ba dadewa ba wadanda suka yi rijistar shirin za su fara jin kararrawa a asusunsu na banki mai nuna alamun tallafin ya shigo. Kuma a cewarsa, za a yi amfani da lambar BVN ta banki…
Read MoreKorar Fulani: Za Mu Yi Ramuwar Gayya A Arewa – ?ungiyar Fulani
Sakataren Kungiyar samar da cigaban Fulani ta ?asa FULDAN Farfesa Umar Labdo, sannan kuma farfesa ne a bangaren siyasar musulunci a jami’ar Yusuf Maitama Sule dake jihar Kano, ya bayyana cewar muddin aka cigaba da korar Fulani a sashin Kudancin Najeriya babu shakka Fulani zasu yi ramuwar gayya a yankin Arewa. A wata tattaunawa da jaridar Vanguard ta yi da shi ya bayyana tushen rikicin makiyaya da manoman kasar nan da kuma yadda za a shawo kan lamarin. Kamar yadda yace, “Yadda aka bai wa Fulani kwanaki su tattara kayansu…
Read MoreZa A Yi ?azamar Zanga-Zanga Muddin ASUU Ta Cigaba Da Yajin Aiki – ?alibai
Kungiyar daliban Najeriya ta yi kira da babbar murya ga ?aliban Najeriya cewa su shirya afkawa cikin wata ?azamar Zanga-Zanga muddin Kungiyar malamai masu koyarwa a jami’o’i ASUU suka sake fadawa yajin aikin a Najeriya. Shugaban kungiyar ?aliban NANS, Sunday Asefon, ya sanar da hakan a wata tattaunawa da manema labarai da yayi a ranar Alhamis ?in nan a birnin tarayya Abuja. Kwamared Asefon ya ce abun kunya ne da takaici yadda ASUU take sake barazanar shiga sabon yajin aiki bayan ?ata wa daliban Najeriya watanni tara a banza, da…
Read MoreSharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Gui?i
Assalamu alaikum barkanmu da asubahin Litinin, talatin ga watan Rabi’ul Awwal, shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta, Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da goma sha shida ga watan Nuwamba na shekarar 2020. Ministar jinkai Sadiya, da ta al’amuran mata Tallen sun raba wa mata su dubu dari da hamsin, naira dubu ashrin kowacce, tallafi na sana’a na Gwamnatin Tarayya a jihar Bauci. Ana ci gaba da horas da sabbin ‘yan sanda kurata na musamman (Special Constable) a jihohi daban-daban na kasar nan, har a jiya aka gama horas…
Read MoreSharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Gui?i
Assalamu alaikum barkanmu da asubahin Litinin, talatin ga watan Rabi’ul Awwal, shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta, Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da goma sha shida ga watan Nuwamba na shekarar 2020. Ministar jinkai Sadiya, da ta al’amuran mata Tallen sun raba wa mata su dubu dari da hamsin, naira dubu ashrin kowacce, tallafi na sana’a na Gwamnatin Tarayya a jihar Bauci. Ana ci gaba da horas da sabbin ‘yan sanda kurata na musamman (Special Constable) a jihohi daban-daban na kasar nan, har a jiya aka gama horas…
Read More