Ko Lafiya ? Shugaban Tiwita Ya Kama Wallafa Tutar Najeriya Ba Adadi

A wani sa?o mai cike da rudani, shugaban Twitter Jack Dorsey ya wallafa tutar Najeriya sau uku ba tare da wani bayani ba.

Jaridun Najeriya sun fassara sa?on a matsayin nuna goyon baya ga zanga-zangar da aka yi ranar Asabar da ?asar ke bikin dimokura?iyya.

Sa?on na shugaban Twitter ya ja hankalin ?an Najeriya musamman wa?anda ke ci gaba da amfani da shafin ta wata hanya ta daban duk da haramta amfani da Twitter da gwamnatin Najeriya ta yi a ranar 4 ga watan Yuni.

Twitter dai na tattaunawa da gwamnatin Najeriya kan haramta ayyukansa a ?asar.

Related posts

Leave a Comment