Rashin Kyawon Yanayi Ne Silar Hatsarin Jirgin Saman Shugaban Soji – Hedikwatar Tsaro

Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Hedkwatar tsaro ta kasa ta bayyana dalilin da ya kawo tarwatsewar jirgin sama wanda yayi sanadiyyar mutuwar shugaban sojojin kasa na Najeriya, Laftanal Janar Ibrahim Attahiru da wasu sojoji 10 a ranar Juma’a, 21 ga watan Mayun 2021. Kamar yadda Onyema Nwachukwu, mai magana da yawun hedkwatar tsaro ya sanar, duk da ana cigaba da binciken sanadin lamarin, hatsarin ya auku ne bayan jirgin ya sauka a filin sauka da tashin jiragen saman na Kaduna. Nwacukwu ta shafin hedkwatar tsaron na Twitter,…

Read More

Katsina: An Tsige Hakimin Da Ke Harka Da ‘Yan Bindiga

Rahotanni daga Jihar Katsina na bayyana cewar Majalisar sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman, ta tum?uke rawanin hakimin ?an?ara biyo bayan gano cewa yana da hannu dumu-dumu wajen taimaka wa yan bindiga. Katsina Daily post ta wallafa a shafinta na facebook cewa masarautar ta gano sarkin Pauwan Katsina kuma hakimin ?an?ara, Alhaji Yusuf Lawal yana taimaka wa wasu yan bindiga wajen gudanar da ayyukan ta’addacin su. Bisa wannan dalilin ne majalisar sarki ta tsige shi daga mu?aminsa na Sarkin Pauwa hakimin kankara kwata-kwata. A kwanakin baya majalisar sarkin ta dakatar…

Read More

Kaduna: ‘Yan Bindiga Sun Bindige Direban Sarkin Birnin Gwari

Rahotanni daga Jihar Kaduna na bayyana cewar ‘yan bindiga a ranar Asabar sun hallaka daya daga cikin direbobin Sarkin Birnin Gwari, Alhaji Zubairu Jibrin Maigwari II a hanyar Kaduna zuwa Birnin Gwari. An ruwaito cewa bayan kashe direban mai suna Nasiru Sarkin Zango, ‘yan bindiga sun bankawa motar fada kirar Toyota Hilux wuta. An tattaro cewa wannan hari ya auku ne misalin karfe 3 na ranar yayinda direban ke hanyarsa ta komawa Birnin-Gwari daga Kaduna bayan gyaran motar. Rahoton ya kara da cewa majiyoyi daga cikin fada sun bayyana cewa…

Read More

Babu Fargaba A Barazanar Boko Haram Na Kai Hari Abuja – Shugaban ‘Yan Sanda

Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Babban Baturen’yan Sanda na ?asa, Usman Al?ali Baba, yace babu wani abun tsoro kan barazanar da Boko Haram ta yi na kawo hari Abuja da Jihar Filato. Kakakin hukumar yan sanda, Mr Frank Mba, shine ya bayyana haka a wani sa?o da ya fitar ranar Juma’a a Abuja, domin mayar da martani akan labaran da ake ya?awa na cewar Boko Haram na barazanar kawo hari a birnin tarayya Abuja. Kamfanin dillancin labarai na ?asa (NAN) ya gano wani rahoton sirri dake nuni…

Read More

Boko Haram Na Shirin Kai Hari Abuja

Mukadashin Sufeta Janar na Yan sandan Nigeria, Usman Baba, ya ankarar da kwamishinonin babban birnin tarayya Abuja da jihar Plateau kan yiwuwar hari daga yan kungiyar Boko Haram, The Punch ta ruwaito. Kwamishinan ya sanar da su ne cikin wata sako da ya aike wa kwamishinonin biyu mai dauke da sa hannun babban jami’insa, Idowu Owohunwa mai mukamin mukadashin CP. Ya ce bayannan sirri sun nuna cewa yan ta’addan suna shirin kai hari a Abuja da Jos. Sakon mai lamba TB: 0900/IGP.SEC/ABJ/VOL.TI/47 an mata lakabi ne da ‘Yan ta’adda za…

Read More

Muna Binciken Gaskiyar Labarin Mutuwar Shekau – Rundunar Soji

Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Rundunar soji tace har yanzun bata samu ingantaccen bayani kan rahoton mutuwar shugaban ?ungiyar Boko Haram, Abubakar She?au ba. Wani rahoton bincike ya bayyana cewa She?au ya mutu ne a wata fafatawa da suka yi da maya?an dake fafutukar kafa kasar musulunci a nahiyar Afirca (ISWAP). Rahoton ya bayyana cewa, Abubakar Shekau yaji mummunan rauni yayin da yayi ?o?arin kashe kansa don kada abokan hamayyarsa ISWAP su kama shi a wata fafatawa da suka yi da talatainin daren ranar Laraba. Wani Rahoton…

Read More

Da ?umi-?umi: ‘Yan Bindiga Sun Bindige ?an Sarkin Kwantagora

Rahotanni daga Masarautar Kwantagora dake Jihar Neja na bayyana cewar ?an Sarkin Kontagora, Alhaji Bashar Saidu Namaska, na cikin mutanen da ‘yan bindiga suka hallaka yayinda suka kai hari gonar Sarkin a ranar Laraba, 19 ga Mayu, 2021. An ruwaito cewa ‘dan Sarkin na tare da wasu mutane ne cikin gona dake titin Zuru Kwantagora lokacin da ‘yan bindiga suka kai musu farmaki. ‘Yan bindigan sun yi awon gaba da shanu da dama. Majiyoyi sun bayyana cewa ‘yan bindigan sun tare matafiya a hanyar fashi da makami inda suka kwace…

Read More

Shekau Ya Kashe Kanshi Ne Da Kanshi – Salkida

Kwararren mai bada bayanai akan Boko Haram Ahmad Salkida ya tabbatar da mutuwar Abubakar Shekau shugaban kungiyar Boko Haram. Salkida ya bayyana a shafinsa na Twitter cewar anyi arangama tsakanin Shekau da kuma kungiyar ISWAP, inda ba tare da wani bata lokaci ba Shekau din yayi saranda, ya mika wuya. Sai dai kungiyar ta ISWAP ta nemi Shekau da yayi mata mubayi’a ya mika jagoranci gareta, inda Shekau din yaki amincewa, kuma ya tarwatsa kansa da Bom. A cewar Ahmed Salkida.

Read More

An Kaddamar Da Rundunar ‘Yan Sanda Ta Operation Dawo Da Zaman Lafiya Dole

Babban Shugaban Rundunar ‘yan Sanda ta ?asa Usman Al?ali Baba, ya ?addamar da sabuwar rundunar yan sanda da akai wa take da ‘Operation dawo da zaman lafiya dole’ a jihar Enugu dake kudancin Najeriya. Sabuwar rundunar zata yi ya?i ne a yankin kudu maso gabashin ?asar nan domin dawo da cikakken zaman lafiya a yankin. An gudanar da taron ?addamar da rundunar a ranar Talata a Micheal Okpara Square dake birnin Enugu, babban birnin jihar ta Enugu. Daga cikin wa?anda suka halarci taron kaddamarwan akwai gwamnan jihar Enugu, Ifeanyi Ugwuanyi.…

Read More

Masari Ya Roki Katsinawa Su Taimaka Wajen Samar Da Tsaro A Jihar

Rahotanni daga Jihar Katsina na bayyana cewar Gwamnan jihar Alhaji Aminu Bello Masari, ya bukaci kafatanin jama’ar Jihar da su bada tasu gudummuwar wajen ganin tsaro ya dawo Jihar kamar yadda aka san ta a baya. Gwamna Masari, ya bayyana haka ne yayin da ya kar?i ba?uncin wakilan ma’aikatan jihar wanda babban al?alin jihar, Justice Abubakar Musa ?anladi, ya jagoranta domin yi masa Barka da sallah a gidan gwamnati. Masari yace gwamnatinsa tana gudanar da al’amuran mulki kamar yadda kundin tsarin mulkin ?asa ya tanadar kuma tana baiwa duka ?angarorin…

Read More

Matsalar Tsaro: Gwamnonin PDP Sun Shiga Taron Gaggawa

Rahotanni daga Ibadan babban birnin Jihar Oyo na bayyana cewar Gwamnonin jihohi 13 a karkashin jam’iyyar PDP, a yanzu haka suna ganawa a Cibiyar Taron Kasa da Kasa na Cibiyar Kula da Noma ta IITA dake Ibadan domin lalubo hanyoyin magance matsalar tsaro. Gwamnonin su ne: Aminu Tambuwal na jihar Sakkwato; Samuel Ortom na Benue; Douye Diri na Bayelsa; Okezie Ikpeazu na Abia da Emmanuel Udom na Akwa Ibom. Sauran sune: Ifeanyi Okowa na Delta, Ifeanyi Ugwuanyi na jihar Enugu, Umar Fintiri na Adamawa; Bala Mohammed na jihar Bauchi, Nyesom…

Read More

Sarkin Musulmi Ya Kalubalanci Buhari Da Gwamnoni Su Kawo ?arshen Matsalar Tsaro

Mai alfarma Sarkin Musulmi, Sultan Alhaji Sa’ad Abubakar III ya kalubalanci shugaban kasa Muhammadu Buhari da gwamnoni da su kawo karshen rashin tsaro wanda ya da?e yana addabar mutane a fa?in kasar nan cikin gaggawa ba tare da wani ?ata lokaci ba. Sarkin Musulmin wanda shine shugaban majalisar koli ta al’amuran addinin Musulunci a Najeriya, yayi wannan jawabin ne a Sokoto bayan sallar idin karamar sallah da aka yi a ranar Alhamis da ta gabata. “Muna kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da dukkan gwamnonin jihohi da su gaggauta kawo…

Read More

Ta’addanci: Fito Na Fito Da ‘Yan Bindiga Ne Magani – Sarkin Muri

Rahotanni daga Masarautar Muri Jalingo Jihar Taraba na bayyana cewar mai Martaba Sarkin Muri, Alhaji Abbas Njidda Tafida ya umurci mutanen masarautarsa su yi fito-na-fito da masu garkuwa da mutane da yan bindiga a maimakon su rika tserewa idan sun kawo musu hari, domin kawo karshen matsalar. Sarkin ya yi wannan jawabin ne a ranar Alhamis 13 ga watan Mayu a lokacin da mutane suka kai masa gaisuwar sallah yana mai cewa bata garin da ke adabar mutane kalilan ne idan aka kwatanta su da mutanen gari. “Idan sun kashe…

Read More

Bikin Sallah: An Tura ‘Yan Sanda Sama Da 4,000 Kano

Rahotanni daga Jihar Kano na bayyana cewar Rundunar ‘yan sanda a jihar ta tura jami’anta 4,144 don samar da tsaro a fadin jihar yayin bukukuwan Sallah da zai gudana a yau. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da kakakin rundunar, ASP Abdullahi Haruna ya fitar a ranar Laraba a Kano kuma aka rarraba ta ga manema labarai a birnin Kano. Haruna ya ce za a tura ‘yan sanda zuwa wurare masu mahimmanci da suka hada da filayen Sallar Idi a lokacin bikin, da sauran wuraren taruwar jama’a. Kakakin ya…

Read More

Buhari Ya Yi Kiran Yin Al-Qunuti Ga ‘Yan Bindiga

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya mika sakon gaisuwarsa ga Musulman kasar da ma na kasashen waje a yayin da ake shirin yin sallar Idi. Wata sanarwa da Malam Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban kasar ya aike wa manema labarai ranar Laraba ta ambato Shugaba Buhari yana fatan za a gudanar da bukukuwan sallah cikin “zaman lafiya, tsaro da ‘yan uwatantaka da kuma kauna ga kowa.” Ya kara da cewa hadin kai tsakanin Musulmai da Kiristoci yana da matukar muhimmanci musamman a wannan lokaci da kasar take fama da…

Read More

A Shirye ‘Yan Bindiga Suke Su Ajiye Makamai – Tsohon Shugaban Inshora

Tsohon shugaban hukumar inshoran lafiya ta ?asa (NHIS), Usman Yusuf, yace ‘yan bindiga na bu?atar tattaunawar zaman lafiya da malamai, saboda haka a shirye suke su watsar da makamansu domin rungumar zaman lafiya. Usman Yusuf ya bayyana cewa ya fahimci haka ne a taron da suka yi da yan bindigan kala daban-daban a cikin ayarin da ya kasance a ciki ?arkashin jagorancin Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Mahmoud Gumi. Yayin da yake jawabi a wata tattaunawa da yayi da gidan talabishin na Arise Tv ranar Talata, Yusuf yace: “Wannan shine abinda…

Read More

Akwai Laifin ‘Yan Najeriya A Matsalar Tsaron Da Ake Ciki – Na’Allah

Sanatan mai wakiltar Kudancin jihar Kebbi, ya yi kira ga sauran mutanen Najeriya su taimaka wa gwamnatin tarayya wajen samar da zaman lafiya. Bala Ibn Na’Allah ya bayyana wannan ne jim kadan bayan ya gana da Mai girma shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadar Shugaban kasa a jiya. ?an majalisar Dattawan ya bayyana cewa ya ziyarci fadar Shugaban ?asa ne domin ya yi zaman da ya saba yi da Buhari a kan sha’anin kasa. Sanata Bala Na’Allah bai yi bayani ko ya kai wa shugaban kasar ziyara ne da sunan…

Read More

Da ?umi-?umi: Buhari Ya Shiga Ganawa Da Shugabannin Tsaro

Shugaban ?asa Muhammadu Buhari na jagorantar taron majalisar tsaro a fadarsa ta Aso Villa da ke Abuja, babban birnin ?asar. Wannan ne karo na uku da Buhari ke ganawa da shugabannin tsaron cikin mako biyu, inda suka yi ganawar ?arshe ranar 4 ga watan Mayu. Shugabannin tsaron da ke halartar taron sun ha?a da mataimakin shugaban ?asa da hafsoshin tsaro da sakataren gwamnatin tarayya da mai bai wa Buhari shawara kan tsaro da sufeto janar na ‘yan sanda da shugabannin hukumomin sirri da kuma wasu ministoci. Taron na zuwa ne…

Read More

Sharri Ne Labarin Alakantani Da ‘Yan Ta’adda – Abdulsalami Abubakar

Tsohon Shugaban ?asa na Mulkin Soja Janar Abdulsalami Alhaji Abubakar (mai ritaya), ya musanta cewa yana da wata alaka da ‘yan bindiga da kuma duk wata kungiyar ‘yan ta’adda a jihar Neja, sharri ne kawai da wasu masharranta suka shirya domin bata mini suna. Ya kuma bayyana rahotannin da ke alakanta shi da ayyukansu a matsayin “labaran karya, marasa tushe.” A cewar wata sanarwa da aka fitar a Minna, Abdulsalami ya yi zargin cewa wasu kafafen yada labarai sun alakanta shi da wani jirgin sama mai saukar ungulu da aka…

Read More

Za Mu Dawo Da ‘Yan Najeriya Cikin Hayyacinsu – Shugaban ‘Yan Sanda

Babban Baturen ‘yan Sanda na kasa Usman Baba, ya bada tabbaci ga ‘yan Najeriya na dawo da tsaro cikin kasar inda yace ya ce jami’an tsaro na aiki tukuru wurin tabbatar da cewa sun shawo kan matsalar tsaron kasar nan, komai ya daidaita. Shugaban ‘Yan sandan wanda ya samu wakilcin DIG Danmallam Mohammed, ya sanar da hakan ne yayin da ake yayen ‘yan sandan da suka samu horo a bangaren shugabanci a kwalejin ‘yan sanda dake Jos babban birnin Jihar Filato. Kamar yadda Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya ya ruwaito, ya…

Read More