Rahotanni daga Jihar Kaduna na bayyana cewar easu yan bindiga sun harbe wani jigo a yankin Kudancin Jihar mai suna Mr. Christopher Madaki, tare da matarsa da kuma sirikarsa a garin Golkofa ta ?aramar hukumar Jema’a jihar Kaduna. Kwamishinan tsaron cikin gida, Mr. Samuel Aruwan, shine ya sanar da haka a wani sa?o. Kwamishina yace: “Hukumar yan sanda ta jihar Kaduna da hedkwatar tsaro, sun aikewa gwamnatin jihar Kaduna rahoton kisan mutane uku yan asalin jihar. “A bayanan da muka samu bayan faruwar lamarin, yan bindigan sun farmaki gidan Christopher…
Read MoreCategory: Tsaro
Tsaro
Matsalar Tsaro: Ba Zan Je Sallah Daura Ba – Buhari
Shugaban ?asa Muhammadu Buhari ya sanar da dakatar da zuwa mahaifarsa ta Daura domin ziyarar da ya saba zuwa a kowace sallar Idi. A cikin sanarwar daga Garba Shehu da ke magana da yawun shugaban, Shugaba Buhari y ace ya shirya gudanar da Sallar Idi a Fadarsa da ke Abuja kamar yadda ya yi a shekarar da ta gabata saboda halin corona da duniya ke ci gaba da fuskanta. Sanarwar ta ce Shugaba Buhari zai yi Sallar Idin da iyalensa da ma’aikatansa na kusa da shi da kuma wasu manyan…
Read MoreZa A Gurfanar Da Masu ?aukar Nauyin Ta’addanci A Kotu – Malami
“Fitattun ‘yan Najeriya wadanda ke daukar nauyin ta’addanci za su fuskanci tsarin shari’a nan ba da jimawa ba kasancewar gwamnatin tarayya ta kammala shirye-shiryen gurfanar da su” Babban Atoni Janar na Tarayya, Abubakar Malami (SAN) ne ya bayyana wannan ci gaban a ranar Juma’a, 7 ga watan Mayu na wannan Shekarar da muke ciki. Malami wanda bai bayyana sunayen wadanda ake zargin ba ko kuma yawan mutanen da abin ya shafa ba ya bayyana haka ne yayin da yake zantawa da manema labarai na Fadar Shugaban Kasa a Fadar Shugaban…
Read MoreKaduna: ‘Yan Bindiga Sun Ci Zarafin Mu A Zaman Mu A Daji -?alibai Mata
Bayan sakin ?aliban nan 27 na kwalejin nazarin harkar gandun daji ta Kaduna da ke Najeriya, wadanda suka kwashe kwana 50 a hannun ‘yan bindigar da suka sace su, BBC Hausa ta zanta da ?aya daga cikinsu, inda ta bayyana irin u?ubar da suka sha. Dalibar, wadda muka sakaya sunanta saboda dalilan tsaro, ta ce tsawon kwana 50 din da suka kwashe a hannun mutanen suna kwana ne a ?asa – akan yanko ganyen bishiya ne sannan a bukaci su kwanta a kai. Ta ce hatta abinci babu wani na…
Read MoreZan Yi Wa ‘Yan Bindigar Da Suka Sace Dalibai Ruwan Bama- Bamai – El Rufa’i
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyyana cewa ya shirya yiwa ‘yan Bindigar da suka sace daliban kwalejin Ganduj Daji dake Afaka Kaduna ruwan bamabamai koda kuwa za’a kashe wasu daga cikin daliban da suka sace. Yace Jihar Kaduna na fuskantar yaki ne dan haka ko da an kashe daliban, sadaukarwace wadda dole a yita dan maganin matsalar. Gwamnan ya kara da cewa, kwanaki 2 bayan da aka sace daliban, sojojin sama dana kasa su sanar dashi cewa, sun gano inda daliban suke kuma sun kewayesu, yace sun…
Read MoreYa?ar Cin Zarafin Yara: Uwargidan Gwamnan Bauchi Ta Bada Tallafin Motoci Ga ‘Yan Sanda
Uwargidan Gwamnan Jihar Bauchi (Dr.) Aisha Bala Mohammed ta bada gudumuwar tallafin mota da wasu kayan aiki irin na zamani ga hukumar Yan’Sanda ta Jihar Bauchi a wani mataki na ganin an dakile wan nan mummunan dabi’a na cin zarafin yara Jinsi da a birni da kauye Aisha Bala ta kara da cewa Gwamnati ta kafa kwamitin da suke ta aiki tukuru, Kuma suna aiki kafada da kafada da wan nan bangaren na mata Yan’Sanda masu yaki da cin zarafin jinsi, tare da kirkiro wan nan doka da ake kira…
Read MoreSokoto: Jama’ar Gari Sun Babbake ‘Yan Bindiga ?urmus
Rahotanni daga Jihar Sokoto na bayyana cewar wasu fusatattun matasa sun kashe wasu mutane uku da ake zargin masu garkuwa da mutane ne ta hanya banka musu wuta a yayin da suka yi yunkurin kai hari a yankin Goronyo a ranar Laraba. Matasan sun kuma ?ona ofishin ?an banga da aka fara ajiye wadanda ake zargin. Yan bindigan sun zo wata Rugar Fulani da ke wajen Goronyo cikin dare domin su sace shanu amma mutanen suka yi fito-na-fito da su suka kama uku cikinsu. “Mutanen a shirye suke. Harsashi baya…
Read MoreMun Kammala Tattaunawa Da ‘Yan Bindigar Da Suka Sace Daliban Jami’ar Greenfield – Gumi
Mashahurin Malamin addinin Musulunci wanda ya yi fice wajen sulhu da ‘yan bindiga Sheikh Dr Ahmad Gumi ya ce yan bindigan da sukayi garkuwa da daliban jami’ar Greenfield a Kaduna sun fasa kashesu kamar yadda sukayi barazana ranar Litinin. Idan jama’a basu manta ba cewa a ranar Litnin, shugaban yan bindigan mai suna ?aleri Jalingo ya yi Barazanar cewa idan ba’a biya fansar Naira Miliyan 100 ba zasu kashe daliban ranar Talata. Amma a ranar Alhamis yayin karban bakuncin iyayen daliban Afaka da aka ceto, Malamin addinin ya ce yanzu…
Read MoreKatsina: ‘Yan Bindiga Sun Harbe ?an Jarida Da Yin Gaba Da Mutane Da Dama
Rahotanni daga Jihar Katsina na bayyana cewar ‘yan bindiga ?auke da muggan makamai sun kashe wani ?an Jarida mai aikin daukar hoto a sashen labarai na karamar hukumar Jibia, Ibrahim Dankabo, ranar Litinin da yin gaba da mutane da dama a wani farmaki da suka kai. Hakazalika Yan ta’addan kuma sun yi garkuwa da matafiya da yawa a yankin, inda suka kutsa cikin daji da su a cewar wata majiya daga yankin. Wani shugaban yankin, Gide Suleiman, ya shaidawa manema labarai cewa an harbe Dankabo a Kukar-Babangida a karamar hukumar…
Read MoreZa Mu Fallasa Masu ?aukar Nauyin Ta’addanci Muddin Basu Bari Ba – Masoya Buhari
Kungiyar Magoya bayan Shugaban masa, Muhammadu Buhari me sunan #ISTANDWITHBUHARI ta baiwa masu daukar nauyin ‘yan Bindiga wata daya su daina ko ta tona Musu Asiri. Mr. Efeanyi Ezedinma wanda shine Shugaban kungiyar ya bayyana haka a Abuja a ganawar da yayi da manema labarai, Ranar Alhamis. Ya bayyana cewa anawa Gwamnatin tarayya Zagon kasa, kan magance matsalar tsaro da take yunkurin yi. Yace, suna da takardun bayanan sirri da suka fadi sunayen mutane masu daukar nauyin ‘yan ta’adda hadda ma guraren da suke zaune a cikin kasarnan. Yace sun…
Read MoreRijistar Layukan Waya Zai Magance Matsalar Tsaro – Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce sabon shirin ha?a lambar ?an ?asa ta National Identification Number (NIN) da lambar waya zai tallafa wajen gano miyagu a ?asar. Saboda haka ne ya shawarci ‘yan Najeriya da su shiga a dama da su a shirin, wanda ya ce zai taimaka wajen samar da bayanai na intanet da za su taiamaka wa tsaron ?asa. Shugaban na magana ne yayin ?addamar da shirin Revised National Identity Policy wato sabon tsarin samar da lambar ?an ?asa a fadarsa da ke Abuja. “Lambar NIN za ta…
Read MoreBuhari Ya Roki ‘Yan Bindiga Su Sako Sauran ?aliban Jami’ar Greenfield
Shugaba Muhammadu Buhari ya roki ‘yan bindiga sako sauran daliban Jami’ar Greenfield ta Kaduna da har yanzu ke tsare a hannun su. Ya kuma yi rokon su a sako duk wani da aka yi garkuwa da shi a fadin kasar nan. Wannan roko na cikin wata sanarwar taya daliban Babbar Kwalejin Aikin Gona kubuta da su ka yi daga hannun ‘yan bindiga, bayan sun shafe sama da kwanaki 50 a tsare. Cikin bayanin da Kakakin Yada Labarai na Shugaban Kasa, Garba Shehu ya fitar a ranar Laraba, Buhari ya taya…
Read MoreDa ?umi-?umi: An Shiga Taron Gaggawa Tsakanin Shugabannin Tsaro Da Majalisa
Rahotanni daga babban birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Shugabannin tsaron da ‘yan Majalisar Dattawa sun shiga cikin wata tattaunawar gaggawa ta sirri. Hafsoshin tsaron na amsa gayyatar ‘yan majalisar ce domin bayyana musu halin da ake ciki game da ta?ar?arewar tsaro a fa?in ?asar. Babban Hafsan Tsaro, Manjo Janar Leo Irabor ne ya jagoranci hafsoshin tsaron zuwa majalisar, inda Shugaban Majalisa Ahmad Lawan ya kar?e su. Sauran jamia’n da ke amsa gayyatar sun ha?a da da shugaban hukumar tattara bayanan sirri ta NIA da kuma na ‘yan sandan DSS.…
Read MoreManyan Hafsoshin Tsaro Sun Jaddada Mubaya’a Ga Buhari
Rahotanni daga babban birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Manyan hafsoshin tsaro sun sake yin alkawarin biyayya ga gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari tare da karyata duk wani shiri na kifar da gwamnatin. Wannan tabbacin ya fito ne daga bakin hafsoshin sojan yayin ganawa da manema labarai tare da manyan editocin manyan kungiyoyin yada labarai na gargajiya da na yanar gizo a Najeriya. “Rundunar Sojoji ta nisanta kanta daga irin wadannan kiraye-kirayen,” in ji Shugaban ma’aikatan Tsaro, Janar Lucky Irabor. Tattaunawar wacce aka yiwa lakabi da Tattaunawar Bude Kunnen Jarida ta…
Read MoreDa ?umi-?umi: ‘Yan Bindiga Sun Saki Daliban Kwalejin Kaduna
Rahotanni daga Jihar Kaduna na bayyana cewar ‘yan Bindiga sun saki Dalibai 27 na Kwalejin Noma da Ilimin Gandun Daji ta Tarayya, Afaka, jihar Kaduna. Daya daga cikin mutanen da suka karbi daliban ya tabbatar wa manema labarai hakan inda ya ce kwamitin tattaunawa na Sheikh Abubakar Gumi ne ya taimaka wajen sakin su tare da goyon baya daga tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo. Daliban na daga cikin dalibai 37 da aka sace kusan watanni biyu da suka gabata. Bayan biyan kudin fansa daga iyaye da shugabannin makarantar, ‘yan bindigan…
Read MoreBa Nauyin Gwamnatin Tarayya Ne Hukunta ‘Yan Bindiga Ba – Mohammed
Ministan Ya?a Labarai na Najeriya Lai Mohammed ya nemi jam’iyyar adawa ta PDP da ta tuhumi gwamnonin ?asar game da rashin hukunta ‘yan fashin daji da masu garkuwa da mutane da aka kama maimakon gwamnatin tarayya. A cewar ministan yayin wani taron manema labarai a Abuja ranar Talata, alhakin hukunta masu aikata fashi da kuma garkuwa da mutane ba na gwamnatin tarayya ba ne. Lai Mohammed ya bayyana hakan ne a matsayin martani ga kalaman da ya ce PDP ta yi tana mai sukar gwamnatinsu ta APC game da matsalolin…
Read MoreDaina Biyan Kudin Fansa Ne Maganin ‘Yan Bindiga – Mustapha Inuwa
Sakataren gwamnatin jihar Katsina Mustapha Inuwa ya bayyana cewar ba abu bane mai yiwuwa ‘yan bindiga su daina ta’addanci muddin jama’a na cigaba da biyan kudin fansa. Mustapha Inuwa ya bayyana hakan ne a yayin wata tattaunawa da manema labarai da ya yi a fadar gwamnatin Jihar Katsina dangane da ?aruwar yin garkuwa da mutane a yankin Arewa. Sakataren gwamnatin yace biyan ku?in fansar da ake yi shine ya sanya ‘yan Bindigar ke cigaba da ta’addanci, amma ina da tabbacin muddin aka daina biyan ku?in fansar komai zai daidaita. “A…
Read MoreBa ‘Yan Bindiga Ba Ne Suka Sace Daliban Jami’ar Greenfield – Gumi
Rahotanni daga Kaduna na bayyana cewar Babban malamin addini, Sheikh Ahmad Gumi, ya bayyana cewa yan ta’addan Boko Haram ne suka sace daliban Greenfield dake Kaduna ba yan bindiga ba. An yi garkuwa da daliban ne a ranar 20 ga watan Afrilu 2021, a makarantarsu dake Kaduna. Tun lokacin aka yanke cewa ‘yan bindiga masu garkuwa da mutane ne suka sace yaran. Amma a ranar Talata, Sheikh Ahmad Gumi a hirarsa da AIT ya bayyana cewa bincike ya nuna ‘yan ta’addan Boko Haram suka yi garkuwa da yaran. Yayinda aka…
Read MoreAtiku Ya Bada Shawarar Dawo Da Tsoffin Soji Bakin Daga
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya kuma ?an takarar shugabancin ?asar Atiku Abubakar ya yi kira da a kawo ?arshen matsalolin tsaro a Najeriya cikin gaggawa. A wasu jerin sa?onni da ya wallafa a shafinsa na Twitter, Atiku ya ce talakawan Najeriya na rayuwa cikin fargaba da ?ar-?ar. Ya ce babu inda ke da tsaro a ?asar, ba a makaranta ba, ba a kasuwa ba, ba kuma a gonaki ba, ba masallatai ba kuma ba coci-coci ba Atiku ya ce abin takaici ne yadda masu ta da ?ayar baya ke sa?a?owa daga…
Read MoreIyayen ?aliban Kaduna Sun Yi Zanga-Zanga A Abuja
Iyayen daliban da aka sace na Kwalejin Makarantar Gandun Daji Afaka da ke Jihar Kaduna sun mamaye harabar Majalisar Tarayya, Abuja, suna zanga-zanga. Masu zanga-zangar wadanda suka hada da membobin kungiyar Dalibai (SUG) na makarantar na nuna alhininsu kan abin da suka bayyana da sakacin gwamnatin jihar da Gwamnatin Tarayya wajen ganin an sako yaran.Sun rera wakokin hadin kai tare da nuna alluna da ke bukatar a hanzarta ceto daliban. “Ilimi hakkinmu ne! Tsaro ha??inmu ne! ‘Yanci hakkinmu ne !, Free Afaka 29! ”Iyaye da daliban sun rera waka yayin…
Read More