Labarin dake shigo mana daga Jihar Taraba na bayyana cewar kimanin shanu 1500 ne aka rasa sakamakon luguden ruwan wutar da sojojin sama suka yi a wata rugar Fulani da ke karamar hukumar Takum dake Jihar. An ruwaito cewa, jiragen yakin sun kaddamar da luguden wutan kan gidajen Fulani makiyaya da ke wurin Kashinbila da Tor Donga a ranakun Laraba da Alhamis inda suka kashe shanu 1500, sun saki ruwan wutan ne wurin karfe 11 na safe da kuma hudu na yammacin Laraba da Alhamis. Wani wanda lamarin ya shafa…
Read MoreCategory: Tsaro
Tsaro
Yaki Da Ta’addanci: Najeriya Za Ta Horar Da Sojojin Kasar Chadi
A kokarin Najeriya na ganin bayan ayyukan ta’addanci a fa?in nahiyar Afirka gaba ?aya, ?asar ta yi damara wajen bada horo ga sojojin ?asar Chadi, a matsayin wani mataki na da?ile ayyukan ta’addanci a yankin tafkin Chadi da Sahel. Babban hafsan sojin ruwa Vice Admiral Awwal Gambo ya bayyana hakan lokacin da jakadan ?asar Chadi a Najeriya Abakar Chahaimi ya kai ziyara hedikwatar sojin ruwan Najeriya a Abuja. A cikin wata takardar sanarwar da rundunar sojin ta aika wa manema labarai a ranar Juma’a, ta bayyana cewar Vice Admiral Awwal…
Read MoreKanu Da Igboho Ke Rura Wutar Kyamatar Fulani A Kudanci – Gumi
Mashahurin Malamin addinin Musuluncin nan mazaunin Garin Kaduna Sheikh Ahmad Abubakar Mahmoud Gumi, ya zargi shugabannin ‘yan aware biyu; Nnamdi Kanu da Sunday Igboho da laifin tada rikici a kudancin Najeriya, dake jefa rayuwar Fulani cikin hatsari. Kanu, shugaban kungiyar masu fafutukar kafa kasar Biafra (IPOB) da Igboho da ke kira ga kafa kasar Yarbawa dukkansu suna tsare a hannun gwamnati, bisa zargin haddasa fitina a Najeriya. Sheikh Gumi a lokuta da dama ya na kare ‘yan bindigar da ke kashe mutane, yana mai cewa bai kamata a ayyana su…
Read MoreBuga Labarin Karya: Kwamishinan Tsaro Ya Maka Dan Jarida Kotu
Rahotanni daga Jihar Kaduna na bayyana cewar Kwamishinan Tsaron jihar Samuel Aruwan, ya zargi wata kafar yada labarai ta yanar gizo da kirkirar karya da kuma tunzura jama’a a kansa. A ranar Talata Aruwan ya ce ya kai kara wurin hukumar tsaro ranar Lahadi saboda buga wannan labarin ?arya da ya ke zargin jaridar ta yi masa. A taron da ya yi da manema labarai ranar Talata Aruwan ya yi bayanin kan matakin da ya dauka kan wannan labari da wani ?an jarida mai suna Luka Binniyat ya rubuta a…
Read MoreAdamawa: An Damke Gwanayen Barayi Uku
Rundunan ‘yan sanda a jihar Adamawa ta cika hanu da wasu mutane uku da ake zargi da kwarewa wajen yin fashi da zaran sun ga mutum ya fito daga banki ko kuma ya sayar da shanunsa. Kakakin rundunan yan sandan jihar Adamawa D S P Suleiman Yahaya Nguroje ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar a Yola wanda aka rabawa manema labarai. D S P Suleiman yace an samu nasarar kama wadanda ake zarginne biyo bayan wani sintiri da Jami’an ‘yan sandan keyi baya rundunar ta samu…
Read More‘Yan Bindiga Na Tsaurara Kai Hare-Hare A Kaduna
Rahotanni daga Jihar Kaduna na bayyana cewar wasu yan bindiga da ake zargin makiyaya ne sun hallaka mutum 8 a wani sabon hari da suka kai kauyukan karamar hukumar Zangon Kataf, dake sashin kudancin jihar. An ruwaito cewa kauyukan da harin ya shafa sun ha?a da Kibori da kuma Atagjah, a karkashin yankin Aytap. Wani shugaban yanki ya bayyana cewa wasu da ake zargin yan ta’addan Fulani ne sun farmaki Kibori da yammacin ranar Litinin. “Daga zuwansu suka bude wuta kan mai uwa da wabi, inda suka kashe a?alla mutum…
Read MoreZamfara: Manyan Kwamandojin ‘Yan Bindiga Sun Shiga Hannu
Labarin dake shigo mana daga Gusau babban birnin Jihar Zamfara na bayyana cewar Haukumar tsaro (NSCDC), ranar Laraba, ta sanar da kame wasu tsagerun yan bindiga guda hu?u akan iyakar Jihar Zamfara da jihar Sokoto. An ruwaito cewa wa?anda ake zargin ‘ya’yan manyan ?ungiyoyin yan bindiga ne da suka addabi jihohin Sokoto da Zamfara, Kaduna da Jihar Katsina. An yi nasarar damke mutanen ne bisa zargin hannu a garkuwa da manyan mutane, fashi da makami, satar dabbobi da kuma kashe mutane a wasu yankunan wa?annan jihohi. Kwamandan jami’an NSCDC reshen…
Read MoreSace Ma’aikatan Kananan Hukumomi: Dalibai Sun Yi Barazanar Kulle Birnin Zazzau
?ungiyar ?alibai ta Ha?a??iyar ?ungiyar ?an Arewa, tayi barazanar kulle Birnin Zaria a Jihar Kaduna, sakamakon sace Ma’aikatan ?ananan Hukumomi 13. Majiyar Jaridar Dimokura?iyya tace an sace su ne a lokacin da suka dawo daga ziyarar ta’aziyya. An dai bada rahoton cewa an sace su ne a Kidandan ta ?aramar Hukumar Giwa dake Jahar Kaduna a ranar Litinin.CNG Wata majiya ta tsaro ta nuna cewa Umar Abubakar (Katako) direban mota mai kujeru 18, daya ?auko su, sun sako shi. Sun umarce shi daya tafi, tare da sanar da ?an uwan wanda lamarin…
Read MoreRundunar Soji Ta Kama Jami’inta Dake Da Hannu A Harin Kwalejin NDA
Labarin dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewar rundunar sojin sama ta kama Torsabo Solomon, wani Sajan da ake zargi da hannu a kai hari a makarantar horas da sojoji ta Najeriya (NDA) da ke Kaduna. An kashe jami’ai biyu, an kuma yi garkuwa da wani jami’i guda a lokacin da wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne suka kai wa NDA hari a watan Agusta. Wannan lamarin ya haifar da hargitsi a kasar tare da nuna damuwa game da karuwar rashin tsaro. Majiyar soja ta shaida cewa…
Read More‘Yan Bindiga Sun Hallaka Wasu Daga Cikin Wadanda Suka Sace A Cocin Kaduna
Rahotanni daga Jihar Kaduna na bayyana cewar ‘yan Bindigar da suka sace mutane 60 a cocin Emmanuel Baptist dake Kakau Daji, karamar hukumar Chikun, sun harbe mutum 2 har lahira. A kwanakin baya ne ‘yan bindigan suka kai farmaki babban cocin suka kashe mutum ?aya, kuma suka sace wasu. Rahotanni sun bayyana cewa a ranar Jumu’a, ?arayin suka bukaci a kai musu buhunan shinkafa, jarkokin man gya?a, wanda a cewarsu zasu yi amfani da su wajen ciyar da mutanen. Sha’anin tsaro dai na cigaba da samun matsala a jihar Kaduna,…
Read More‘Yan Bindiga Sun Yi Mummunan Ta’asa A Sabon Harin Kaduna
Rahotanni daga Jihar Kaduna na bayyana cewar wasu gungun ‘yan Bindiga ?auke da muggan makamai sun kai ma wasu garuruwa biyu hari a yankin ?aramar Hukumar Zangon Kataf dake jihar, inda suka karkashe mutane tare da kone gidaje masu yawa. Samuel Aruwan, kwamishinan harkokin cikin gida da tsaro ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Juma’a, wadda aka rarraba ta ga manema labarai a Jihar. “Sojoji da yan sanda sun sanar da gwamatin jihar Kaduna kan hare-haren da aka kai a Yagbak da Ungwan Ruhugi…
Read MoreKano: Rundunar ‘Yan Sanda Ta Tabbatar Da Sace Tsohon Shugaban Tashoshin Jiragen Ruwa
Labarin dake shigo mana daga Jihar Kano na bayyana cewar Rundunar yan sandan jihar ta tabbatar da sace tsohon janar manajan hukumar tashoshin jiragen ruwa na Najeriya, Bashir Abdullahi. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na rundunar yan sandan jihar, DSP Haruna Abdullahi ya fitar, kuma aka rarraba ta ga manema labarai a birnin Kano ranar Alhamis. “An tura wata tawagar tsaro ta Operation Puff Adder domin su ceto wanda abun ya rutsa da shi tare da kama masu laifin.” Sanarwar ta ci…
Read MoreRamuwar Gayya: ‘Yan Banga Sun Kai Hari Rugar Fulani A Jihar Neja
Rahotanni daga Jihar Neja na bayyana cewar a?alla mutum 9 ne suka rasa rayukansu a wani hari da aka kai rugar Fulani a ?aramar hukumar Mashegu ta jihar Neja. Harin wanda ake zargin yan Bijilanti daga ?auyen Maza Kuka ne suka aiwatar, ya faru tsakanin ranar Lahadi zuwa Litinin. Hakazalika ana tsammanin na ?aukar fansa ne kan abinda ya faru ranar 25 ga watan Oktoba a masallacin garin Maza-Kuka. ?aya daga cikin wa?anda lamarin ya shafa, Shehu Mohammadu, yace: “Yan bijilanti sun shigo ?auyen mu, suka ?ona gidajen mu, sannan…
Read MoreKatsina: ‘Yan Bindiga Sun Bindige Babban Limamin Juma’a
Labarin dake shigo mana daga Jihar Katsina na bayyana cewar wasu tsagerun ‘yan bindiga sun hallaka Babban Limamin Masallacin Juma’a na Sabon Garin Bilbis dake jihar bayan kin yarda su yi awon gaba da shi cikin gonarshi. Limamin mai suna Malam Adamu Muhammad ya gamu da ajalinsa da safiyar Litinin a gonarsa dake wajen garin Faskari, sakamakon harbin Bindiga. Garin Bilbis, wani gari ne dake karamar hukumar Faskari ta jihar Katsina, kuma mai iyaka da jihar Zamfara. Wani ?an kwamitin Masallacin Malam Lawal Mamman, wanda ya sanar da mutuwar Limamin…
Read MoreKotu Ta Yi Fatali Da Karar Da Gwamnatin Katsina Ta Kai Mahadi Shehu
Rahotanni dake shigo mana daga jihar katsina na bayyana cewa a ranar Talatar data gabata wata Kotun majestare dake zamanta a babban birnin jihar ta kori karar da gwamnatin jihar ta kai shahararren ?an kasuwar nan Dr Mahdi Shehu. Kotun karkashin jagorancin mai shari’a Abdulkarim Ahmed Umar ta sallamin karar da Kwamishinan ‘Yan Sandan jihar ya shigar kan Mahadi Shehu kan zarge-zargen da sukayi masa ciki harda zargin aikata ta’addanci. Hakan ya biyo bayan kiran da mai shigar da karar ASP Kabir Muh’d yayi ga kotun kan ta kori karar…
Read MoreZaman Lafiyar Najeriya Shine Afuwa Da Daukar Nauyin ‘Yan Bindiga – Gumi
Rahotanni daga Jihar Kaduna na bayyana cewar Shahararren malamin addinin nan, Sheikh Ahmad Gumi, ya ?ara jaddada matsayarsa cewa yi wa yan bindiga afuwa da ?aukar nauyin su ne ka?ai hanyar kawo ?arshen zubar da jinin mutane a Arewa. Malamin ya yi wannan furuci ne a wurin sanya marayu rukuni na uku a shirin samar musu da ilimi, kula da lafiya kyauta, wanda gidauniyar musulunci a Kawo ta ?auki nauyin shiryawa. Sheikh Gumi ya shawarci gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaba Buhari, kada ta zama silar ?arin kashe-kashen mutane, ta hanyar…
Read More‘Yan Bindiga Sun Sace Mutum 100 A Cocin Kaduna
Labarin dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewar wasu gungun ?an bindiga sun sace sama da mutum 100 da hallaka mutum guda da kuma jikata wasu biyu a wani hari da suka kai wani coci a jihar a cewar shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya reshen jihar, Rabaran Joseph John Hayab. Rabaran Hayab ya shaida wa BBC cewa lamarin ya faru ne a Cocin Emanuel Baptist da ke ?auyen Kakkaudaji a wajen garin Kaduna a ranar Lahadi, yayin da mutane ke tsaka da yin ibada. Gwamnatin jihar Kaduna ta…
Read MoreAn Kalubalanci Buhari Ya Fallasa Sunayen Masu Daukar Nauyin Ta’addanci
Rahotanni daga Jihar Kaduna na bayyana cewar Majalisar Jihohin Arewa ta Ansar-ud-Deen Society of Nigeria, ta bukaci Gwamnatin Buhari da ta tona asirin masu daukar nauyin ayyukan ta’addanci da ‘yan ta’adda a Najeriya. Sakataren kungiyar, Alhaji Isiaq Sanni ne ya yi wannan kiran a Kaduna lokacin da kungiyar da al’ummar Yarbawa suka karrama shugabansu marigayi Alhaji Liadi Adeyinka Olapade. Da yake jawabi a wajen taron addu’o’in Fidau na kwana 8 da aka shirya domin karrama marigayi Alhaji Olapade, Sakataren kungiyar Ansar-ud-Deen ya ce marigayin ya rayu, ya yi aiki kuma…
Read More‘Yan Bindiga Sun Sace Babban Limami A Abuja
Labarin dake shigo mana daga babban birnin Tarayya Abuja na bayyana cewar ‘yan Bindiga sun sace Babban limamin masallacin Yangoji da ke yankin Kwali a Abuja, Malam Abdullahi Abubakar Gbedako mai shekaru 59 tare da ‘ya’yansa biyu, Aliyu Usman Abubakar mai shekaru 22 da Ibrahim Abubakar mai shekaru 11. An ruwaito, wani makwabcinsu mai suna Shuaibu, ya ce lamarin ya auku a daren Juma’a wurin karfe 11:47 na yamma yayin da aka sace shi. Sun bayyana da yawansu dauke da makamai sannan suka kutsa gidan babban limamin. Ya ce wasu…
Read MoreDa Dumi-Dumi: An Yi Nasarar Kashe Dogo Gide
Rahotanni dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewar an yi nasarar hallaka shahararren ?an ta’addan nan da ya addabi yankin Arewa maso yammacin Najeriya mai suna Dogo Gide a wani gumurzu a dajin Kuyanbana. An kashe shi ne a dajin Kuyanbana da ke jihar Kaduna. A watan Maris na shekarar 2018, Gide ya kashe hatsabibin shugaban yan bindiga a wannan lokacin, Buharin Daji, bayan hakan ne ya zama shugaban yan bindigan yankin. Wata majiya ta shaidawa PRNigeria cewa Gide ya mutu ne a ranar Lahadi bayan mataimakin kungiyarsa…
Read More