Matsalar rashin tsaro na ci gaba da hana mutane bacci da idanu biyu rufe a wasu sassan Najeriya duk da kokarin da mahukunta ke yi na samun saukin matsalar. Wani abu da ke kara tabbatar da haka shi ne yadda ‘yan bindiga a ranar Asabar su ka sace basaraken daular Gobir da ke Sokoto, Sarkin Gobir na Gatawa Isah Muhammad Bawa. Yanzu haka ‘yan uwa da sauran jama’ar gari na ci gaba da nuna alhini a kan wannan lamari da ya faru da Sarkin Gobir wanda ba da jimawa ba…
Read MoreCategory: Tsaro
Tsaro
Tsaro: Sukar Matawalle Da Ribadu Sukar Tinubu Ne – Matasan Arewa
Kungiyar tuntuba ta matasan Arewa (AYCF) ta bayyana cewa ?aukar nauyin sukar ?aramin ministan tsaro Bello Matawalle da babban mai ba shugaban ?asa shawara kan harkar tsaro Nuhu Ribadu, wani yunkuri ne na sukar shugaba Tinubu. Kungiyar ta bayyana cewar a fili yake kwanan nan an ga Gwamnan Zamfara Dauda Lawal ya fito ta kafar talabijin na Channel yana bayyana cewar wai shugaban ya gaza wajen samar da tsaro ba jihar Zamfara da yankin Arewa. Hakazalika Gwamnan Lawal ta hannun kungiyoyin da ya ?auki nauyin su, sun fito suna sukar…
Read MoreTsohon Gwamnan Zamfara Matawalle Na Da Hannu A Ta’addanci – Bello Turji
Shahararren shugaban ‘yan ta’adda, Bello Turji ya zargi karamin ministan tsaro, Bello Matawalle da hannu wajen tallafawa ta’addanci a Najeriya. Bello Turji Kachalla, wanda aka fi sani da Turji, sanannen dan ta’adda ne kuma shugaban ‘yan fashi da makami wanda ya yi ta kai hare-hare a jihohin arewacin Najeriya da suka hada da Zamfara, Sokoto da Niger. Ana zargin shugaban ‘yan ta’addan mai shekaru 28 da haihuwa ya jagoranci wasu ‘yan bindiga daga ranar 4 zuwa 6 ga watan Janairun 2022, inda ‘yan bindiga suka kashe sama da mutane 200…
Read MoreAn Gano Tulin Muggan Makamai A Jos Babban Birnin Jihar Filato
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun gano makamai masu yawa na zamani da kuma ?irar gida a gundumar Fann da ke yankin ?aramar hukumar Barikin Ladi a jihar Filato. Cikin wata sanarwa da sojojin suka fitar sun ce sun ?addamar da samame a ?auyukan gundumar ne bayan da wasu ?ata-gari suka kashe wani jami’in shige da fice a lokacin da jami’an tsaro ?ar?ashin rundunar Operation SAFE HAVEN ke sintiri a yankin. An ce ?ata-garin sun kashe jami’in a lokacin da yake duba motarsu wadda aka yi zargin sun ?auko…
Read MoreKano: An Fara Shari’ar Matashin Da Ya Banka Wa Mutane Wuta A Masallaci
Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Kano na bayyana cewa, Wata babbar kotun shari’ar Musulunci ta karanta wa Shafi’u Abubakar matashin da ake zargi da cinna wa mutane wuta a masallaci tuhume-tuhume guda hu?u da ake yi masa wa?anda suka ha?a da; Zargin sanadiyyar kisan mutum 23 da gangan ta hanyar cinna musu wuta a masallaci a garin Gadan wanda aka fi sani da Larabar Abasawa cikin ?aramar hukumar Gezawa. Yun?urin kisan wasu mutum biyu a ranar 15 ga watan Mayu 2024 a garin Gadan. Raunata wasu mutane ta hanyar…
Read MoreMahaifiyar Mawaki Rarara Ta Shaki iskar ‘Yanci
Mahaifiyar shahararren mawa?in Hausa Dauda Kahutu Rarara, ta ku?uta daga hannun ?an bindiga bayan shafe mako uku a hannunsu. Mawa?in ne ya tabbatar da sakin Hajiya Hauwa’u Adamu a wani sa?o da ya wallafa a shafinsa na Instagram da safiyar yau Laraba. An sace dattijuwar ne ranar 28 ga watan Yuni a ?auyen Kahutu da ke ?aramar hukumar Danja ta jihar Katsina. “Cikin yarda da Amincin ubangiji, mun samu dawowar mama cikin aminci,” in ji shi. “Ina matu?ar godiya ga unbangijina.” Kawo yanzu dai babu cikakken bayani game da ko…
Read MoreKaduna: Sace ‘Yan Jarida Ba Abin Lamunta Bane – Kungiyar Matasan Arewa
Kungiyar cigaban Matasan Arewa (AYCF) ta yi tir gami da Allah wadai da yin garkuwa da wasu ‘yan jarida biyu da iyalansu da ‘yan Ta’adda su kayi a Kaduna. A cikin wata takardar sanarwa da shugaban kungiyar na ?asa Alhaji Yerima Shettima ya fitar, ya bayyana sace ‘yan Jaridar a matsayin tsagwaron rashin imani sannan ya yi kiran sakin su cikin gaggawa ba tare da ?ata lokaci ba. Shettima ya ?ara da cewar labari ne mai tayar da hankali sace Alhaji Abdulghaffar Alabelewa na jaridar The Nation da matarsa da…
Read MoreKaduna: ‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Shugaban Kungiyar ‘Yan Jarida Da Iyalansa
Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewa ‘yan ta’adda masu Garkuwa da mutane sunkai hari jiya asabar a unguwar Danhoni, dake cikin Karamar hukumar Chikun Jihar Kaduna Sunyi awon gaba da yan jaridu 2 da iyalansu. ‘yan jaridar sune Abdulgafar Alabelewe Na jaridar ( The Nation) da Abduraheem Aaodu na jaridar The Nation da (Blueprint) anyi Garkuwa da su a Daren Asabar a cikin gidajensu. Alabelewe shine shugaban kungiyar wakilan kafafen yada labarai na kasa reshen Jihar Kaduna, an sace shi ne tare da matarsa da yaransa…
Read More‘Yan Bindiga Sun Yi Wasoson Mata Da Kananan Yara A Mahaifar Karamin Ministan Tsaro Bello Matawalle
Rahotannin dake shigo mana daga Gusau babban birnin Jihar Zamfara na bayyana cewa, wasu ‘yan bindiga sun kai hari tare da yin garkuwa da mutane 47 daga kauyen Danbaza a karamar hukumar Maradun mahaifar ?aramin ministan tsaro Bello Matawalle. Wani mazaunin ?auyen, Abdul Danbaza, ya bayyana cewa ?an bindigar sun mamaye garin da misalin ?arfe 2:30 na dare ranar Laraba. Ya shaidawa jaridar Leadership cewa maharan sun yi awon gaba da mutane 47 galibi mata da ?ananan yara zuwa cikin jeji. Abdul ya ce ?an bindigar, wa?anda adadinsu ya kai…
Read More‘Yan Gudun Hijira A Najeriya Na Cikin Tashin Hankali
Kasashen Afrika dai na fama da matsalar ‘yan gudun hijira a sakamakon yawaitar tashe-tashen hankula da kuma yawaitar yaki ko kuma juyin mulki. Yanzu haka dai rahotanni sun nuna dubban jama’a ne ke zaman gudun hijira a kasashen Sudan da kuma yankin Falasdinu a sakamakon yaki da ake gwabzawa a yankunan, A Najeriya kuma matsalar hare-haren ‘yan bindiga ne ke ci gaba da tilastawa jama’a tserewa daga muhallansu, kamar Munnir Mu,azu Ruma daga jihar Katsina mai fama da matsalar ‘yan ta’addan daji. Ya ce halin da ‘yan gudun hijira suke…
Read MoreGwamnonin Arewa Sun Lashi Takobin Ganin Bayan Matsalar Tsaro A Yankin
Kungiyar gwamnonin arewa maso yammacin Najeriya ta kafa wani kwamiti da zai rika tuntubar juna da aiwatar da abubuwan da aka cimma bayan, kammala taron inganta zaman lafiya da tsaro a yankin da aka gudanar a Katsina. An gudanar da taron ne da hadin gwiwar hukumar raya kasashe ta majalisar dinkin duniya inda ?wararru da sauran masu ruwa da tsaki a sha’anin tsaro suka yi gagarumar tattaunawa ta kwana biyu tare da cimma matsaya kan abubuwa da dama wadanda za su taimaka wajen magance matsalar tsaron da ke addabar yankin.…
Read MoreYaki Da ‘Yan Bindiga: Muna Samun Matsala Daga Abuja – Gwamnan Zamfara
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal Dare ya zargi gwamnatin tarayya da janye sojojin da ke aiki a wuraren da ke fama da matsalar tsaro a jihar Yayin da yake amsa tambayoyi a cikin shirin A Fa?a A Cika da BBC Hausa tare da tallafin gidauniyar Mac Athur ke shirya wa, gwamna Lawal ya ce ”muna zaune a wasu lokuta sai a turo daga Abuja a ce a cire wa?annan jami’an tsaro, to ya zan yi”? Gwamnan ya ce rashin ikon da yake da shi kan jami’an tsaro ne ya sa…
Read MoreMatsalar Tsaro: ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Jami’an Tsaro A Zamfara
Rahotanni daban-daban sun tabbatar da mahara sun kashe mutum 42 a farmaki daban-daban a yankunan Zamfara da Katsina. A Jihar Zamfara dai jaridar Daily Trust da wasu jaridu sun wallafa yadda aka bindige mutum 12 a ranar Alhamis a ?auyen Magarya, cikin ?aramar Hukumar Zurmi. Daga cikin mutanen da aka kashe, har da jami’in tsaro na Askarawan Zamfara da mutum hu?u. Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Zamfara, Mohammad Shehu, ya tabbatar wa Daily Trust kisan ‘yan sandan mobal ?in a Zamfara. Kwamishinan ya ce maharan kimanin su 300 sun mamaye ?auyen…
Read MoreDan Bindiga Bello Turji Ya Karyata Labarin Kama Baleri
Gawurtaccen ?an bindigar nan na Najeriya Bello Turji ya ?aryata i?irarin da sojojin Nijar suka yi na kama mashahurin ?an bindigar nan Baleri Fakai. Cikin wani bidiyo da ya kara?e shafukan sada zumunta, an ga Bello Turji, kewaye da maya?ansa ri?e da muggan makamai, ya nuna wani mutum da ya ce shi ne Balerin, ba wanda sojojin Nijar suka ce sun kama ba. Dama dai a makon da ya gabata ne Jaridar PRNigeria ta yi wani bincike da ta tabbatar da cewa mutumin da sojojin Nijar suka kama sunansa Kachalla…
Read MoreNeja: Tsoron ‘Yan Bindiga Ya Hana Ceto Mutum 50 Da Ramin Hakar Ma’adinai Ya Rufta Dasu
Rahotanni sun tabbatar da cewa har yanzu akwai ?imanin mutum 50 da ke ?ar?ashin ?asa, wa?anda ramin ha?ar ma’adinai ya rufta da su, a yankin Galkogo, cikin ?aramar Hukumar Shiroro da ke Jihar Neja. Wani kamfani ne mai suna “African Minerals and Industries Limited” ke aikin ha?ar ma’adinai a yankin, inda wurin ya rufta bayan saukar ruwan sama mai ?arfi, kuma ya turbu?e ?imanin mutun 50 a ?ar?ashin ?asa. Daga cikin wa?anda ramin ya rufta da su a ranar Lahadi, har da manajan kamfaninai suna Ibrahim Ishaku. An kuma ji…
Read MoreKatsina: ‘Yan Bindiga Sun Sace Malamai A Jami’ar Dutsinma
Wasu ?anbindiga sun sace wasu malaman jami’ar tarayya ta Dutsin Ma da ke jihar Katsina, Farfesa Richard Kyaram da kuma Dakta Hamza daya. An tattaro cewa an sace Mista Kyaram ne tare da dansa, Solomon. Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya faru ne a GRA Dustin Ma da misalin karfe 1:am na jiya Litinin. An kuma tattaro cewa ?an ta’addan sun mamaye al’umma da nagartattun makamai inda suka rika harbe-harbe. Da aka tuntubi kakakin rundunar ?ansandan jihar Katsina, Abubakar Sadiq, ya tabbatar da faruwar lamarin. Ya ce rundunar ta na…
Read MoreMun Yi Nasara Kan ‘Yan Bindiga Da Kashi Saba’in Cikin Dari – Gwamnan Katsina
Gwamnan jihar Katsina Mallam Dikko Ummaru Radda, ya ce gwamnatinsa ta yi nasarar rage yawan ta’addancin ‘yan bindiga da kashi 70 cikin dari a cikin shekara daya da ta gabata. Gwamnan ya ce an samu wannan nasara ne a sakamakon abin da ya kira kyakkyawan hadin kai tsakanin jami’an tsaro na sa-kai na jihar da kuma jami’an tsaro na kasar. Kamfanin dillancin labarai na Najeriya, da ya ruwaito labarai ya ce, gwamnan ya bayyana hakan ne ga manema labarai a Yola babban birnin jihar Adamawa, a yau Asabar a ziyarar…
Read MoreAn Shawarci Tinubu Ya Yi Amfani Da Karfin Iko Wajen Kafa ‘Yan Sandan Jihohi
Kungiyar kishin kabilar Yarabawa zalla ta Afenifere, ta bukaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu na Najeriya da ya yi amfani da ikonsa ya bayar da umarnin kafa rundunar ‘yansandan jihohi da ta kananan hukumomi. Sakataren yada labarai na kungiyar, Jare Ajayi, ne ya fitar da sanarwar da ke dauke da kiran yau Asabar, a Ibadan, babban birnin jihar Oyo, kamar yadda jaridar Punch ta ruwaito. Sanarwar ta ce, kungiyar ta yi kiran ne sakamakon rahotannin da ake ta samu na karin hare-haren ‘yan bindiga da satar jama’a a jihohin Ogun da…
Read More‘Yan Bindiga Na Cigaba Da Daukar Rayuka A Zamfara
Labarin dake shigo mana daga Gusau babban birnin Jihar Zamfara na bayyana cewa ‘yan bindiga sun kashe mutane uku tare da sace wasu mutane 130 a kauyen Goran Namaye da ke karamar hukumar Maradun a Jihar Zamfara. Wani mazaunin yankin mai suna Salisu Lawali, ya shaida wa wakilinmu ta wayar tarho cewa ‘yan bindigar sun yi wa garin kawanya ne da misalin karfe 1:00 na daren ranar Alhamis. Lawali ya kara da cewa wadanda aka yi garkuwa da su galibi mata ne da kuma wasu maza, inda ya tabbatar da…
Read MoreZamfara: ‘Yan Bindiga Sun Kai Kazamin Hari Yankin Bilbis
Labarin dake shigo mana daga Gusau babban birnin jihar Zamfara na bayyana cewa, Yan ta’adda sun kai mummunan hari a garin Bilbis dake Jihar inda suka kashe mutane kusan 20 da suka kunshi maza da mata da kuma kananan yara. Rahotanni sun ce wadannan ‘yan ta’adda sun kai harin ne a ranar alhamis inda suka kwashe sama da sa’oi 2 suna aika aika tare da jikkata mutane da dama a garin, kuma yanzu haka wasu daga cikin su na asibiti inda suke karbar magani. Shaidun gani da ido sun bayyanawa…
Read More