Karancin Albashi: Gwamnonin PDP Sun Goyi Bayan Kungiyar Kwadago

IMG 20240229 WA0092

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa Gwamnoni wa?anda aka za?a a ?ar?ashin inuwar Jam’iyyar PDP sun bayyana goyon bayansu ga ?ungiyar ?awadago ta ?asa a yun?urin da take yi na ganin gwamnatin Najeriya ta yi ?ari a albashin ma’aikatan ?asar mafi ?an?anta. Gwamnonin sun bayyana haka ne a sanarwar ?arshen taro da suka fitar a bayan taron su na ?asa da suka gudanar a jihar Enugu, da ke kudu maso gabashin Najeriya. Yayin da suka koka kan tafiyar hawainiyar da tattaunawar gwamnati da ?ungiyar ?wadago…

Read More

Tinubu Ya Bukaci Majalisa Ta Amince Da Karin Tiriliyan 6.2 A Kasafin Kudin 2024

images 2024 03 14T070645.613

Shugaban ?asa Bola Tinubu, ya bukaci majalisar dattawa da ta yi wa dokar kasafi ta 2024 da kuma dokar kudi ta 2023 gyaran fuska ta hanyar amincewa da ?arin naira tiriliyan 6.2 a cikin kasafin ku?in. Bu?atar ta Tinubu na ?unshe ne a cikin wata wasi?a da ya aika wa shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, kuma aka karanta a zauren majalisa ranar Laraba. A cikin wasikar, Shugaban ya ce yana son ?aukar matakin ne bisa dogaro da sashe na 58, ?aramin sashe na biyu na kundin tsarin mulkin Najeriya na…

Read More

Gwamnatin Tarayya Ta Roki Gwamnoni Su Tabbatar Shinkafar Da Aka Basu Ta Kai Ga Talakawa

IMG 20240708 WA0041

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Tinubu ta yi kira ga gwamnonin Jihohi su tabbatar shinkafar da aka basu takai ga hannun talakawa. Mnistan ya?a labarai Alhaji Mohammed Idris ne ya yi wannan kiran a Abuja, lokacin da yake karin haske dangane da matakan da gwamnatin Tinubu ke ?auka na magance matsalar yunwa dake addabar ‘yan ?asar. A ranar Litinin ?in wannan mako ne gwamnatin tarayya ta sanar cewa ta bai wa gwamnoni tirelolin shinkafa wa?anda za su…

Read More

Babu Gaskiya A Zargin Sanata Ndume Na Cewar Ba A Ganin Tinubu – APC

Jam’iyyar APC ta yi abin da Bahaushe ke cewa ‘ka fi mai kora sosawa’, yayin da ta nuna jin ciwon zafafan kalaman da Sanata Ali Ndume ya yi wa Shugaban ?asa Bola Tinubu. APC ta yi masa raddin cewa kasa samun damar ganawar da Ndume ya yi da Tinubu ba zai ta?a zama dalili ko hujjar cewa wasu sun kange shugaban ?asar daga ganawa da ‘yan Najeriya ba. Sakataren Ya?a Labarai na APC na ?asa, Felix Morka ne ya yi wa Ndume wannan raddi, wanda ke ?unshe cikin sanarwar da…

Read More

Tinubu Zai Binciki Diddigin Kwangilolin Tituna Da Gwamnatin Buhari Ta Bayar

Muhammadu Buhari, President of the Federal Republic of Nigeria (cropped3)

Shugaban ?asa Bola Tinubu ya bada umarnin a binciki dukkan kwangilolin kwantai ?in ginin titina da ya gada, musamman wa?anda aka ce su na bu?atar ?arin ku?i a Ma’aikatar Ayyuka, domin tantance gaskiya, bin-diddigi da kuma ?a’ida wajen ?arasa ayyukan. Ministan Ya?a Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris ne ya bayyana haka, lokacin da yake wa manema labarai ?arin bayani a Fadar Shugaban ?asa, bayan tashi daga Taron Majalisar Zartaswa a ranar Laraba. Ya ce majalisar zartarwa ta yanke shawarar jingine ayyukan kwangilolin Ma’aikatar Ayyuka ta Tarayya, wa?anda gwamnatin…

Read More

Cin Gashin Kai: Yadda Aka Raba Gwamnoni Da Harkar Kudi, Muna Kiran A Raba Su Da Zaben Kananan Hukumomi – Edward Auta

IMG 20240626 WA0229

An bayyana matakin da Kotun kolin tarayya ta dauka na ba wa ?ananan hukumomi ‘yancin gashin kansu da hana gwamnoni yi musu katsalandan, da cewar mataki ne na nasara kuma abin a yaba. Bayanin hakan ya fito ne daga bakin wani jigo a jam’iyyar PDP na Jihar kaduna, kuma ?an takarar Shugabancin jam’iyyar a jihar Mr Edward Auta, a yayin wata ganawa da suka yi da wakilinmu a Kaduna. ?an Siyasar ya kara da cewar sai dai wani hanzari ba gudu ba, ya kamata a fa?a?a al’amarin ya zuwa ga…

Read More

Muna Maraba Da Hukuncin Kotu Kan ‘Yancin Kananan Hukumomi – Gwamnoni

images 2024 07 13T062555.763

Kungiyar gwamnonin Najeriya ta ce ta yi maraba da hukuncin kotun ?olin ?asar wadda ta umarci gwamnonin su daina ri?e wa ?ananan hukumomi ku?a?ensu da ake ware musu daga asusun gwamnatin tarayya. Shugaban ?ungiyar, wanda kuma shi ne gwamnan jihar Kwara, AbdulRazaq AbdulRahman ya ce ?ungiyarsu za ta yi biyayya ga hukuncin kotun, yana mai cewa a yanzu lauyoyinsu sun bu?aci kwafin hukuncin kotun wanda za yi nazari a kai. Ya ?ara da cewa gwamnonin na murna da karkasa iko dangane da ‘yancin ?ananan hukumomin. ”Hakan zai rage wa gwamnoni…

Read More

Gwamnan Sakkwato Ya Sa Hannu A Dokar Da Ta Rage Karfin Ikon Sarkin Musulmi

IMG 20240310 WA0184(1)

Gwamna Ahmad Aliyu Sakkwato ya sanya hannu ga gyaran dokar rage ikon Majalisar Sarkin Musulmi wadda Majalisar dokoki ta jaha ta amince da ita. Ahmad Aliyu ya saka hannu ga dokar ne da wasu dokoki 7 yau Alhamis a fadar gwamnati dake Sokoto. Dokokin sun hada da ta Hukumar Zakka da Waqafi, Hukumar Ilimin Larabci da Addini Musulunci, Hukumar kula da gidajen haya, Hukumar samarda Titunan karkara, Hukumar kula da Asusun Tallafin Tituna da kuma Hukumar kula da masu lalura ta musamman. Mataimakin Shugaban Majalisar dokoki Hon. Kabiru Ibrahim ne…

Read More

Zargin Cin Hanci: Za A Cigaba Da Shari’ar Ganduje Da Matarsa Ko Basu Halarci Kotu Ba – Babbar Kotun Kano

images 2024 03 06T195109.222

Babbar Kotun Jihar Kano ta ce za a ci gaba da shari’ar Shugaban Jam’iyyar APC Abdullahi Ganduje da wasu da ake zargi da cin hanci da rashawa ko da basu Halarci Zaman Kotu ba. Gwamnatin jihar ta shigar da karar Ganduje da matarsa ??Hafsat Umar dangane da tuhume-tuhume guda takwas; Abubakar Bawuro; Umar Abdullahi Umar; Jibrilla Muhammad, Lamash Properties Limited, Safari Textiles Limited, da Lasage General Enterprises Limited. Laifukan sun hada da zargin karbar rashawa, almubazzaranci, da karkatar da ku?a?en jama’a da suka kai biliyoyin naira. Mai shari’a Amina Adamu-Aliyu…

Read More

‘Yancin Kananan Hukumomi: Hukuncin Kotun Koli Nasara Ne Ga ‘Yan Najeriya – Atiku

IMG 20240316 WA0103

Tsohon Mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, ya ce hukuncin da kotun koli ta yanke na Tabbatar da ‘yancin cin gashin kan kananan hukumomin kasar nan nasara ce ga al’ummar Najeriya. A cikin watan Mayu, Gwamnatin tarayya ta shigar da kara a Gaban kotun koli a kan Gwamnonin jihohin kasar 36, inda suka bukaci cikakken cin gashin kansu ga kananan hukumomi 774 na kasar. A karar da Lateef Fagbemi, babban lauyan Gwamnatin tarayya kuma ministan shari’a ya shigar, Gwamnatin tarayya ta kuma bukaci kotun koli da ta ba da izinin mika…

Read More

Karancin Albashi: Tinubu Ya Gana Da Shugabannin Kwadago

Shugaban ?asa Bola Ahmed Tinubu ya gana da shugabannin ?ungiyoyin ?wadago a fadarsa a Abuja. Shugaban ya ce yana bu?atar lokaci kafin ya aika da ?udirin neman ?arin albashi mafi ?an?anta zuwa Majalisar Tarayya. Sai dai bayan ganawar, shugaban ?ungiyar ?wadago ta NLC Joe Ajaero, ya ce suna nan kan bakarsu ta neman N250,000 a matsayin albashi mafi ?an?anta ga ma’aikatan Najeriya. Ya ce tattaunawa suka yi da shugaban amma ba sasanci ba kan batun ?arin albashin. “Mun amince mu koma mu yi nazari kafin makon gobe,” inji Kwamred Ajaero.…

Read More

‘Yancin Kan Kananan Hukumomi: Tinubu Ya Yaba Hukuncin Kotun Koli

Shugaban ya bayyana cewa, babban abin da ke kawo cikas ga ci gaban kasar nan shi ne rashin gudanar da ayyukan kananan hukumomi masu inganci, saboda akwai rashin gudanar da mulki a matakin farko na tsarin zamantakewa da siyasa. Shugaban ya jaddada cewa a yanzu alhakin shugabannin kananan hukumomi ne su tabbatar da cewa duk ‘yan Najeriya mazauna wannan matakin sun gamsu da samun ayyukan da suka dace da bukatun su. Ya ce, “Ajandar sabunta fata ta shafi al’ummar kasar nan, a kowane mataki, ba tare da la’akari da addini,…

Read More

Gwamnoni Sai Hakuri, Kotun Koli Ta Tabbatar Da Cin Gashin Kan Kananan Hukumomi

images 2024 07 12T074857.458

Kotun koli ta tabbatar da cin gashin kan kananan hukumomi 774 na Najeriya, ku?a?en su su shiga aljihun su darek ba tare da gwamnoni sun yi musu katsalandan ba. A hukuncin da ta yanke a ranar Alhamis, kwamitin mutane bakwai na kotun ya amince da kararrakin da gwamnatin tarayya ta gabatar na karfafa ‘yancin kananan hukumomin kasar nan. ?aya daga cikin mambobin kwamitin, Emmanuel Agim, wanda ya gabatar da hukuncin kotun, ya ce daga ranar Alhamis ya kamata kananan hukumomin kasar nan su karbi kason su kai tsaye daga hannun…

Read More

‘Yan Hana Ruwa Gudu Sun Killace Tinubu, Sun Hanashi Sanin Halin Da Kasa Ke Ciki – Ndume

IMG 20240512 WA0033

Sanata Ali Ndume na jam’iyyar APC, ya bayyana cewa akwai wadanda suka yi bababkere suka tattare ko’ina shugaban Tinubu bai san cewa ‘yan Najeriya na fama da tsananin bakin yunwa ba. ” Ina tabbatar muku ku sani cewa shugaba Tinubu baa su i san halin da ake ciki a kasar nan ba. Wasu sun tattare ko ina bai iya hangen abinda ke faruwa da talawa ‘yan Najeriya ba. “’Yan Najeriya na kara fusata matuka, gwamnati ba ta yin komai kan karancin abinci, don haka akwai bukatar ta yi wani abu…

Read More

Sokoto: Majalisa Ta Amince Da Rage Karfin Ikon Sarkin Musulmi

Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Sokoto na bayyana cewa Majalisar dokokin jahar a zamanta na ranar Talata ta amince da gyaran dokar Majalisar Sarkin Musulmi wadda zata rage ikon Sarkin Musulmi wurin nadawa ko cire Hakimmai, Uwayen ?asa da sauransu. Majalisar ta kuma amince da gyaran dokar ?ananan hukumomi wadda zata baiwa zababbun Shuwagabanni ?ananan hukumomi da Kamsiloli damar shekaru 3 saman mulki amadadin shekaru 2. Batun kudirin rage ?arfin ikon Sarkin Musulmin wani al’amari ne da ya dauki hankalin jama’ar Najeriya, inda wasu malaman addini ke ganin ta?a…

Read More

Siyasa: Wike Ne Matsalar Jam’iyyar PDP – Mustapha Inuwa

IMG 20240710 WA0038

?aya daga cikin jagororin jam’iyyar PDP a jihar Katsina kuma tsohan sakataren gwamnatin jihar Katsina, Dakta Mustapha Muhammad Inuwa ya bayyana cewa duk matsalolin da jam’iyyar PDP ke ciki a kowacce jiha har ma da kasar baki daya, Ministan Abuja kuma tsohan gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya jefata, saboda shi ke juya ragamar jam’iyyar PDP daga waje kuma jam’iyyar APC ya ke yi wa aiki. Malam Mustapha Inuwa ya bayyana haka a lokacin da ya ke tattaunawa ta musamman da masu ruwa da tsaki na jam’iyyar PDP kan zaben…

Read More

Kirkiro Ma’aikatar Kula Da Dabbobi: Miyyeti Allah Ta Jinjina Wa Shugaba Tinubu

IMG 20240317 WA0065

Kungiyar Miyetti Allah Cattle Breeders Association of Nigeria, MACBAN, ta bayyana Godiya ga shugaban kasa Bola Tinubu bisa kafa ma’aikatar kula da dabbobi. A wata sanarwa da shugaban kungiyar Baba Othman-Ngelzarma ya fitar a Yau Talata a Abuja, ya bayyana cewa kafa ma’aikatar zai samar da damar sana’ar kiwo a fadin ?asar. Bugu da kari, ya bayyana cewa ma’aikatar ta kudiri aniyar samar da ingantattun guraben ayyukan yi masu inganci a duk fadin tsarin kimar dabbobi da nufin bunkasa tattalin arzikin Najeriya. Yace, “Da wannan ci gaban, MACBAN ta yi…

Read More

Karancin Fetur: Sai An Bada Cin Hanci Kafin A Sha Mai A Kano Da Kaduna

Labarin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana yadda ?an ?asa ke cigaba da nuna ?acin ransu yayin da ?arancin man fetur ke ?ara ?amari a Kaduna, Katsina, Kano Yayin da karancin man fetur ke kara ta’azzara a fadin Najeriya, masu ababen hawa a jihohin Kaduna, Kano da Katsina na biyan cin hanci don samun man fetur ?in. Binciken da Wakilan Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya suka yi a jihohi ukun ya nuna bakin ciki da bala’in da ‘yan kasar ke ciki. NAN ta kuma tattaro cewa galibin…

Read More

Zargin Luwadi Da Madigo: Majalisar Wakilai Ta Bukaci Tinubu Ya Soke Yarjejeniyar SAMOA

IMG 20240226 WA0252

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa bayan da Honorabul Aliyu Sani Madaki ya kai kudurin gaban majalisar wakilai ta nemi a dakatar da Yarjejeniyar Samoa da ake zargi da Auren Ji’nsi. Rahotanni sun bayyana Majalisar Wakilai ta nemi Gwamnatin tarayya da ta dakatar da aiwatar da yarjejeniyar Samoa bisa zargin Maganar “LGBTQ Majalisar ta umarci kwamitinta mai kula da tsare-tsare na kasa da ya binciki yarjejeniyar cikin makonni hudu. Kudurin Majalisar ya biyo bayan kudirin da shugaban marasa rinjaye, Aliyu Madaki, da wasu mutane 87…

Read More

Yunwa: Gwamnatin Tarayya Ta Amince A Shigo Da Shinkafa Da Sauran Kayayyakin Abinci Daga Waje

images 2024 03 14T070645.613

Gwamnatin tarayya ta amince da shigo da muhimman kayan abinci kamar su shinkafa wake da alkama da sauran kayayyakin masarufi a fa?in ?asar. A wani taron manema labarai da ya kira wannan Litinin, ministan noma da samar da abinci na Najeriya, Sanata Abubakar Kyari, ya bayyana hakan, inda ya ce shugaba Tinubu ya amince da janye ?udin fito kan muhimman kayan abincin ne har tsawon kwanaki 150, domin neman wadatuwar kayan a Najeriya. ?an Najeriya dai na fama da tsa?ar kayan abinci tun bayan da shugaban ?asar ya bayyana janye…

Read More