Rahotannin dake shigo mana daga Gusau babban birnin Jihar Zamfara na bayyana cewa a yayin da ake cika kwanaki bakwai da ‘yan bindiga suka yi dirar mikiya a garin Gidan Dan Zara na yankin karamar hukumar Zurmi a jihar Zamfara, maharan sun bukaci ragowar jama’ar garin su biya kudin fansar mutanen da ake garkuwa da su, kuma su biya wa garin harajin zama lafiya. ‘Yan bindigan da suka kai hari garin Gidan Dan-Zara na yankin karamar hukumar Zurmi a jihar Zamfara a makon da ya gabata, inda suka kona gidaje…
Read MoreECOWAS Ta Ware Dala Miliyan 25 Domin Yaki Da Ta’addanci A Najeriya Da Nijar
Kungiyar raya tattalin arzikin ?asashen Afirka ta Yamma Ecowas ta ware dala miliyan 25 da zimmar ya?i da ta’addanci a ?asashen Najeriya, da Nijar, da Mali, da Burkina Faso. Ecowas ta tsara kashe ku?in ne a shekarar 2024, kamar yadda Kwamashinar Raya Al’umma ta Ecowas Farfesa Fatou Sarr ta bayyana a hedikwatar ?ungiyar da ke Abuja yau Juma’a. Farfesar ta ce an ware miliyan hu?u daga cikin ku?in don ayyukan agaji musamman ga mutanen da bala’o’i suka shafa. “Haka nan, Ecowas ta ware dala miliyan ?aya da zimmar daidaita rayuwar…
Read MoreAn Kafa Kwamitin Shirya Bikin Cikar Tinubu Shekara A Karagar Mulki
Kusan shekara ?aya bayan hawa mulkin Shugaba Bola Tinubu, Gwamnatin Tarayya ta kafa kwamitin mutum 28 domin su shirya shagulgulan cikar mulkin Tinubu shekara ?aya. Sakataren Gwamnatin Tarayya, George Akume ne ya kafa kwamitin, kuma ya rantsar da su a ofishin sa, a ranar Juma’a, kuma ya bayyana masu cewa dalilin hakan shi ne domin a bayyana wa ‘yan Najeriya irin ci gaban da wannan gwamnati ta samar cikin shekara guda. Akwai Kwamitin Addu’o’i a Coci, Kwamitin Addu’o’i a Masallaci, Kwamitin ‘Yan Kai-kawo, Kwamitin Ka?e-ka?e da Raye-raye, Kwamitin Kula da…
Read MoreFarfado Da Darajar Naira: Tinubu Ya Gwada Kwarewa A Mulkin Najeriya – Kashim Shettima
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa mataimakin shugaban kasa Alhaji Kashim Shettima ya bayyana cewa shugaban kasa Tinubu ya yi rawar gani wajen sake dawo da martabar Naira wadda a baya ta durkushe. Mataimakin Shugaban ?asar, Shettima, wanda ya fa?i hakan ranar Juma’a lokacin da tawagar Cibiyar Kasuwanci da Masana’antu ta Legas (LCCI) ta kai masa ziyara a ofishinsa da ke Abuja, ya ce sun san ?alubalen da ake fuskanta amma duk da haka suka zagaye ?asar suna neman a za?e su saboda sun san…
Read MoreKafa Kwamitin Bincikar El-Rufa’i Babban Darasi Ne Ga ‘Yan Siyasa – Aisha Yesufu
Fitacciyar ‘yar fafutuka a Najeriya, Aisha Yesufu ta yi shagu?e ga tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai da na Kogi, Yahaya Bello. Aisha ta yi hakan ne yayin da tsoffin gwamnonin ke cikin mawuyacin hali bayan kammala wa’adinsu a matsayin gwamnoni. Yesufu ta bayyana haka ne a shafinta na X inda ta ce ‘yan siyasar Najeriya sun dauka shekaru takwas za su tabbata. Ta ja kunnen ‘yan siyasar Najeriya da su mayar da hankali yayin da suke kan madafun iko. “A wurin ‘yan siyasar Najeriya, shekaru takwas za su tabbata, abin…
Read MoreBadakalar Yahaya Bello: Babban Lauya Ya Yi Kiran A Yi Gaggawar Tsige Gwamnan Kogi
Yayin da ake ci gaba da neman tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello, Gwamna Usman Ododo ya sake shiga matsala. Wani fitaccen lauya a Najeriya, Deji Ajare ya bukaci Majalisar jihar Kogi ta tsige Gwamna Ododo kan hawan ?awara ga dokokin kasa. Ajare ya ce abin da gwamnan ya aikata na tserewa da Yahaya Bello ya saba dokar kasa wanda ya cancanci hukunci, kamar yadda ya wallafa a shafin Facebook. Ya bukaci kakakin Majalisar, Umar Yusuf da ya fara shirin tsige gwamnan da gaggawa saboda neman maslaha kan abin da ya…
Read MoreKananan ‘Yan Kasuwa 100,000 Sun Karbi Tallafin N50,000 Daga Gwamnatin Tarayya – Minista
Ministar Masana’antu, Ciniki da Zuba Jari, Doris Uzoka-Anite, ta bayyana cewa, ‘yan kasuwa Kimanin 100,000 a fadin tarayyar kasar nan ne suka Karbi Naira 50,000 ta hanyar tsarin bayar da tallafin sharadi na Shugaban kasa, Wanda kuma aka fi sani da Shirin Tallafin Kasuwanci. Ministar, wacce tayi magana ta bakin mai taimaka mata, Terfa Gyado, ta tabbatar da cewa an fara rabon kudaden ne makonnin da suka gabata, Kuma za a raba wa masu ?ananan sana’o’i kimanin 1,291 a kowace karamar hukuma. Gwamnatin Tarayya ta sanar da Shirin Ba da…
Read More‘Yan Bindiga Na Dab Da Zama Tarihi A Najeriya – Ribadu
Mai ba wa shugaban kasa shawara a kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya sanar da haka, lokacin da yake ganawa da manema labarai a Jami’ar Usman Dan Fodio dake Sokoto. Ribadu yace gwamnati na iya bakin kokarin ta wajen kubutar da mutanen da aka yi garkuwa da su a shiyar arewa maso yammacin Najeriya, da zaran ta samu labari, kuma wannan na daga cikin nasarorin da gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ke samu tun daga watan Yunin da ya gabata. Mai bada shawarar ya tabbatar da matsalolin tsaron da…
Read MoreMatsalar Tsaro: Najeriya Ta Zama Abin Dariya A Tsakanin Kasashen Duniya – TY Danjuma
Tsohon babban hafsan tsaron Najeria, Janar Theophilus Danjuma ya bayyana matsalar tsaron da ta addabi kasar a matsayin abin kunyar da ya sanya Najeriya zama abin dariya a tsakanin kasashen duniya. Danjuma ya bukaci gwamnatin kasar da ta tashi tsaye wajen daukar matakan da suka dace na dawo da kimar Najeriya da kuma tabbatar da tsaron jama’a. Janar Danjuma yace ‘yan kasashen waje ba za su yi sha’awar zuwa Najeriya ba domin zuba jari a cikin irin wannan yanayin da kasar ta samu kanta na rashin tsaro. Tsohon ministan tsaron…
Read MoreManyan Kasa Sun Halarci Nadin Sabon Sardaunan Dutse Alhaji Nasuru Haladu Danu
Rahotannin dake shigo mana daga Dutse babban birnin Jihar Jigawa na bayyana cewar manyan ‘yan Najeriya da dama ne suka halarci nadin sabon Sardaunan Dutse Alhaji Nasuru Haladu Danu da masarautar Dutse ta yi. Mai girma mataimakin shugaban ?asa Alhaji Kashim Shettima da tsohon shugaban ?asa Muhammadu Buhari da mai girma Gwamnan Jihar Jigawa Umar Namadi da ministan zirga-zirgan jiragen sama Festus Kayemo duk sun halarci nadin. Sauran manyan da suka halarci bikin nadin sun ha?a da mai martaba Sarkin Daura Alhaji Umar Faruq Umar da mai martaba Sarkin Nasarawa…
Read More‘Yan Bindiga Sun Kaddamar Da Sabon Hari A Jihar Kaduna
Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewa wasu ‘?an bindiga sun kashe mutum uku a wani hari da suka kai wasu ?auyuka na ?aramar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna. An ruwaito cewa ?an bindigan sun kai harin ne a ranar Talata, 16 ga watan Afirilun 2024. Mazauna yankin sun bayyana cewa an hallaka mutum biyu a wani ?auye da ke kusa da Anguwar Tanko Dogon Sarki da ke ?ar?ashin maza?ar Kakangi a ?aramar hukumar Birnin Gwari da misalin ?arfe 9:00 na safe. ?an bindigan sun kuma…
Read MoreBa Da Amincewar Majalisa Bane El-Rufa’i Ya Ciyo Bashin Dala Miliyan 350 – Zailani
“Tsohon Gwamnan Kaduna Elrufa’i Ya bijirewa Umarnin Majalisar Dokokin Jihar A lokacin da Ya Karbo bashin $350m” A Cewar tsohon kakakin majalisar ta 9 na majalisar dokokin jihar Kaduna, Yusuf Zailani yace bai yi amince da bashin $350m ba amma El-rufai ya yi gaban shi. Amma Gwamnatin Elrufa’i tayi fatali da Umarnin Majalisar Inda Ta karbi rancen ba tare da amincewar Majalisar ba. Ya bayyana hakane a zauren majalissar jihar yayin da aka kafa Committe ta binciko Badakalar da akayi lokacin Mulkin Nasiru El-rufai Daga 2015 Zuwa 2023
Read MoreEFCC Ta Kai Samame Gidan Tsohon Gwamnan Kogi Yahaya Bello
Rahotanni sun bayyana cewa an yi harbe-harbe a wannan Larabar yayin da Gwamnan Kogi, Usman Ododo, ya tsere da tsohon gwamnan jihar, Yahaya Bello. Lamarin na zuwa ne yayin da Ododo ya kai ziyara gidan Yahaya Bello da ke titin Benghazi a Unguwar Wuse Zone 4 da ke Abuja. An ruwaito yadda jami’an Hukumar Ya?i da Yi wa Tattalin Arzikin ?asa Ta’annati (EFCC) suka yi wa gidan Yahaya Bello ?awanya tun da misalin ?arfe 9:25 na safiyar Laraba da nufin kama shi. Sai dai jami’an na EFCC tare jami’an tsaro…
Read MoreDangote Ya Karya Farashin Man Dizel
A wani yunkuri na rage wahalhalun da ?an Nijeriya ke fuskanta, matatar man Aliko Dangote ta sanar da ?ara rage farashin man dizel daga naira 1200 zuwa 1,000 kan kowacce lita. A cikin wata sanarwar da kamfanin ya fitar ranar Talata ya ce ana sa ran ”rage farashin man dizel ?in zai yi tasiri sosai a dukkan ?angarorin tattalin arziki da kuma rage hauhawar farashin kayayyaki a Nijeriya.” A watan Janairu ne matatar man Dangote ta fara samar da man dizel da na jiragen sama. Tun daga lokacin matatar take…
Read MoreAn Zabi Ahmed Tijjani Ramalan Shugaban ?ungiyar Gidajen Yada Labarai Masu Zaman Kansu Na Kasa
Kungiyar Gidajen Ya?a labarai masu zaman kansu na ?asa (IBAN) sun zabi Alhaji Ahmed Tijjani Ramalan a matsayin sabon shugaban riko na kungiyar. Hakan ya biyo bayan ?arewar wa’adin shugabannin kungiyar a yayin wani taron gaggawa da suka gudanar ranar Laraba 17 ga watan Afrilun 2024. Taron ya bayyana an Sir Godfrey Ohanbuwa a matsayin shugaban kwamiti na musamman da zai jagoranci ganawar ?ungiyar da bangaren Gwamnatin tarayya domin tattaunawa da lalubo hanyoyin magance matsalolin da kungiyar ke ciki. Da yake mayar da jawabi sabon shugaban rikon ?ungiyar Alhaji Ahmed…
Read MoreKu Harbe Duk Dan Dabar Da Ya Shiga Hannu – Umarnin Gwamnan Neja Ga Jami’an Tsaro
Gwmnan jihar Neja, Umaru Bago, ya kafa dokar ta-baci saboda tabarbarewar tsaro a jihar, biyo bayan barkewar fa?ace-fa?acen ?an daba a babban birnin jihar, Minna. Gwamnan ya bayyana haka ne a lokacin da yake jawabi a wajen bikin bawan Sallah da tsohon gwamnan jihar, Babangida Aliyu ya shirya a gonarsa da ke Minna. Bago ya kara da cewa, ya umarci jami’an tsaro da su harbe duk wani dan daba da aka samu yana barazana ga zaman lafiya a jihar. Umarnin na gwamnan ya zo ne a daidai lokacin da ayyukan…
Read MoreAn Sace ‘Yan Makaranta 1,680 An Kashe 180 Cikin Shekaru 10 A Najeriya – UNICEF
Binciken Asusun Tallafawa Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya tabbatar da cewa a tsawon shekaru 10 an sace ‘yan makaranta sama da 1680 a Najeriya Kwararriya a fannin sadarwa ta UNICEF, Susan Akila, ce ta fitar da bahasin yayin wani biki domin tinawa da ‘yan matan Chibok bayan shekaru 10 da sace su Asusun Tallafawa Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya ya yi kira ga gwamnatin Najeriya domin inganta tsaro a makarantun kasar Sama da ‘yan makaranta 1,680 ne aka sace tare da kashe kusan 180 a hare-haren…
Read MoreAmurka Ta Gargadi Isra’ila Kan Shirin Kai Wa Iran Hari
Gwanatin Amurka ta yi wannan gargadi ne a yayin da Isra’ila ke tunanin kai hari a matsayin martani kan harin ramuwar gayya da Iran ta kai mata a karshen mako. Gwamnatin Biden ta bayyana karara cewa Amurka ba za ta sa hannu a hare-haren soji da Isra’ila ke tunanin kaiwa Iran ba, saboda fargabar barkewar yaki a Gabas ta Tsakiya. Wani babban jami’in kasar ya shaida wa ’yan jarida jim kadan bayan kawo karshen harin na Iran cewa “Mun yi imanin Isra’ila na da ’yancin ta kare kanta. Amma da…
Read MoreNajeriya Za Ta Sake Afkawa Cikin Kwazazzabon Talauci – Masana
Shugaban Cocin INRI Evangelical Church, Primate Ayodele ya shawarci shugaban kasa Bola Tinubu da ya canza salonsa na farfado da tabarbarewar tattalin arziki saboda har yanzu akwai tarin matsalolin a fannin tattalin arziki a Nijeriya. An ruwaito cewa, Ayodele ya bayyana haka a cikin wata sanarwa da mai taimaka masa kan harkokin yada labarai, Osho Oluwatosin ya sanya wa hannu Ya bayyana cewa har yanzu abubuwa za su ci gaba da tsada kuma za a kara samun hauhawar farashin kayayyaki matukar gwamnati ba ta inganta harkar noma da tabbatar da…
Read MoreMajalisar Dokokin Jihar Kaduna Ta Kaddamar Da Kwamitin Bincikar El-Rufa’i
Majalisar dokokin Kaduna ta kaddamar da binciken basukan da El-Rufai ya ciwo, kwangiloli, da kuma bankado harkallar da ake zargin gwamnatin ta tafka Majalisar dokokin jihar Kaduna ta kafa wani kwamiti da zai binciki kudaden da gwamnati tsohon gwamna Nasir El-Rufai ta kashe, basukan da aka ciwo, Lamuni da tallafin da gwamnatin ta samu kwangilolin da ka bada, su wa aka ba, wadanda ka kammala, wadanda ba a kammala ba, da dai sauransu. Hakan ya biyo bayan korafi ne da Gwamna Uba Sani ya yi a wurin taron masu ruwa…
Read More



