Kano: Saurayina Na Fara Garkuwa Da Shi – Shugabar Masu Garkuwa

Rundunar yan sandan Jihar Kano a ranar Laraba ta cafke wasu masu garkuwa da mutane su hudu cikin su har da mace yar shekara 23, Maryam Mohammed, kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. Ta shaida cewa aikin ta na farko a matsayin mai garkuwa da mutane ya fara ta kan tsohon saurayin ta wanda yaki auren ta bayan shafe shekaru suna soyayya. Maryam Mohammed, wanda aka fi sani da Hajiya, an kama ta a ranar Talatar da ta gabata tare da wasu mutane uku yan tawagar ta a unguwar Jaba,…

Read More

Kul! Da Korar Fulani Daga Jihar Ondo – Buhari Ga Gwamna

Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta soki umarnin gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, na korar makiya daga dazukan Jihar Ondo. Idan baku manta ba, gwamnan ya bawa kwana Bakwai da su bar dazukan jihar nan, daga ranar Litinin 18 ga Janairun 2021,” a cewar gwamnan. A martanin ta ranar Talata, fadar shugaban kasa ta bakin mai magana da yawun shugaban kasa, Garba Shehu, ya ce Mr Akeredolu, babban lauya, “ba za a tsammaci ya kori dubban makiyan da rayuwar su ta dogara da jihar ba bisa yan ta’addan da suka mamaye daji…

Read More

Kano: Uwargida Ta Yanka Amarya Dab Da Aure

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama wata matar aure mai suna Suwaiba Shuaibu a kan zarginta da kashe budurwar mijinta mai suna Aisha Kabir ta hanyar dadda?a mata wuka ana sauran kwanaki kadan aurenta da mijinta mai suna Alhaji Sharri Ali dake kauyen Gimawa ?aramar Hukumar Doguwa. Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Kano, DSP Abdullahi Haruna Kiyawa, wanda ya tabbatar da aukuwar lamarin a ranar Talata, ya ce an nemi amaryar an rasa amma daga baya sai aka ga gawarta a wani kango. “A ranar 2 ga…

Read More

An Cafke Matar Kwamandan ‘Yan Bindigar Zamfara A Kano

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta sanar da cewa ta kai samame gidan wasu batagari da ake zargi da garkuwa da mutane a jihar Kano. A cewar rundunar, jami’anta sun samu nasarar cafke mutane hudu gidan, cikinsu har da wata mace. Da yake tabbatar da hakan ga manema labarai DSP Abdullahi Haruna Kiyawa, kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ya ce an kama mutanen yayin samamen da jami’an tsaro suka kai gidan da ke kauye Jaba, karamar hukumar Ungogo. A cewar kakakin, binciken rundunar ‘yan sanda ya gano cewa matar…

Read More

An Cafke Matar Kwamandan ‘Yan Bindigar Zamfara A Kano

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta sanar da cewa ta kai samame gidan wasu batagari da ake zargi da garkuwa da mutane a jihar Kano. A cewar rundunar, jami’anta sun samu nasarar cafke mutane hudu gidan, cikinsu har da wata mace. Da yake tabbatar da hakan ga manema labarai DSP Abdullahi Haruna Kiyawa, kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ya ce an kama mutanen yayin samamen da jami’an tsaro suka kai gidan da ke kauye Jaba, karamar hukumar Ungogo. A cewar kakakin, binciken rundunar ‘yan sanda ya gano cewa matar…

Read More

An Cafke Matar Kwamandan ‘Yan Bindigar Zamfara A Kano

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta sanar da cewa ta kai samame gidan wasu batagari da ake zargi da garkuwa da mutane a jihar Kano. A cewar rundunar, jami’anta sun samu nasarar cafke mutane hudu gidan, cikinsu har da wata mace. Da yake tabbatar da hakan ga manema labarai DSP Abdullahi Haruna Kiyawa, kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ya ce an kama mutanen yayin samamen da jami’an tsaro suka kai gidan da ke kauye Jaba, karamar hukumar Ungogo. A cewar kakakin, binciken rundunar ‘yan sanda ya gano cewa matar…

Read More

Katsina: ‘Yan Bindiga Sun Karkashe Mutane Da ?one Rumbunan Abinci

A ranar alhamis din da ta gabata ne, yan bindigar suka hari a garin Kabuke, da ke gundumar Runka da ke karamar hukumar Safana ta jihar Katsina, inda suka kashe mutane goma sha daya, da cinnama rubunan hatsi wuta. Majiyarmu ta shaida mana cewa yan bindigar sun kwashe sama da awa ukku suna ta’addanci a garin, kuma mafi yawancin wadanda suka kashe ‘yan banga ne wadanda suka kawo wa garin dauki ne, sun kashe har mutum goma sha daya, wadanda makwabtan garin Kabuke ne. A garin Jarkuka sun kashe mutum…

Read More

Gwamnatin Oyo Ta Kori Makiyaya Daga Jihar

Gwamnan Jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, ya bada wa’adin mako daya ga makiyaya su bar kungurumin jejin da ke cikin jiharsa.Gwamnan Ondo ya bada wannan wa’adi ne a yunkurin da yake yi na kawo karshen matsalar garkuwa da mutane da sauran ta’adin da ake yi a jihar. Sanarwar Rotimi Akeredolu ta fito ne kai tsaye a shafinsa na Twitter, a ranar Litinin 18 ga watan Junairu. 2021. Rotimi Akeredolu a jawabin na sa yake cewa an maida jejin jihar Ondo wuraren tafka ta’adi, don haka a matsayinsa na gwamna ya dauki…

Read More

Katsina: An Ceto Mai Gari Da Jama’arshi Daga Hannun ‘Yan Bindiga

Jami’an tsaro a jahar Katsina sun yi nasarar ceto wasu mutane 9 da masu satar mutane suka yi garkuwa da su. Mutanen 9 sun hada da maza 5 ciki har da yaron goye da kuma mata 4 wadanda suka ce an sato su ne daga kauyen Bima dake kasar Nijar. Gwamna Aminu Masari ya karbi mutanen a gidan gwamnatin jahar Katsina a ranar Litinin dinnan daga hannun jami’an tsaron a karkashin jagorancin Kwamishinan ‘yan sandan jahar, CP Sanusi Buba. Mai Garin Bima, Sama’ila Ali, na daga cikin wadanda aka kubutar…

Read More

Akwai Kiristoci Masu Yawa A ?ungiyar Boko Haram – Zulum

Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, ya yi kira ga ‘yan Nijeriya da su daina ganin fitinar da ke faruwa a jihohin arewa maso gabashin jihohin Borno, Yobe da Adamawa a matsayin matsalar arewa; kalubale ne da ya shafi kowa da kowa. Zulum ya bayyana haka ne a wajen taron karawa juna sani na shekara ta 17 na Gani Fawehinmi wanda Kungiyar Lauyoyi ta Najeriya, reshen Ikeja ta shirya ranar Juma’a. A cewarsa, mambobin kungiyar ta Boko Haram sun hada da fararen fata, ‘yan Asiya, ‘yan Afirka, Musulmai da Kirista.…

Read More

Kaduna: ‘Yan Bindiga Sun Sace ‘Yan Sanda 18

Rahotanni daga Jihar Kaduna sun bayyana cewar gungun wasu ‘yan Bindiga ?auke da makamai sun sace ayarin wasu ‘yan sanda har su 18 akan hanyar Birnin Gwari hanya mafi hatsari a fadin Jihar Kaduna. Rahotanni sun bayyana cewa an nemi ‘yan sandan an rasa bayan harin da aka kai musu a hanyar Funtuwa zuwa Birnin Gwari, an ruwaito cewa ‘yan sandan na hanyarsu ta zuwa Kano daga Minna, jihar Neja ranar Juma’a. Amma majiyoyi sun bayyana cewa Sojoji sun ceto kimanin ‘yan sanda 10 a Maganda ranar Asabar. Shugaban kungiyar…

Read More

Jahilci Ne Silar Matsalolin Da Najeriya Ke Ciki – Masari

Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina, ya bayyana ce duk matsalolin da mu ke ci a halin yanzu a kasar nan, babban abinda ya haddasa shi rashin ilimi ne, watau bakin Jahilci da farin jahilci, wanda ya ke kawo matsalar ‘yan bindiga da kuma shaye-shayen miyagun kwayoyi da yin biris din hukumomi ga matasa shi ne musababbin matsalolin da kasar nan ta samu kanta. Alhaji Aminu Bello Masari ya bayyana haka a karamar hukumar Kaita, a lokacin da ya ke hannanta gidan marayun da makarantar islamiyya da Sanata Abubukar…

Read More

Bauchi: ‘Yan Bindiga Sun Sace ?an Majalisa

Wasu ‘yan bindiga sun sace tsohoon ‘dan majalisar dokokin jihar Bauchi, Abdulmumuni Ningi. Rundunar ‘yan sandan jihar ta tabbatar da sace tsohon dan majalisar, wanda ya taba wakiltar mazabar Ningi a majalisar jihar. Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yansandan jihar ta Bauchi, Ahmed Wakil, ne ya bayyana haka, inda yace an yi garkuwa da tsohon dan majalisar a cikin garin Bauchi. Sha’anin satar mutane da yin garkuwa da su wani abu ne wanda ya zama ruwan dare yanzu a Najeriya musamman yankin Arewacin Kasar, inda ‘yan Bindiga da barayin…

Read More

‘Yan Sanda Sun Cafke Matasan Aljannu Biyu A Katsina

Rundunar ‘yan Sanda ta jihar Katsina ta yi nasarar damke wadansu shahararrun ‘yan damfarar da ke make murya a matsayin fararen aljannu, inda suke kiran mutane da cewa su aljannu ne, inda suke tambayar sirrin katin fitar da kudi wato (ATM). Akwai Kabiru Bashir, dan shekara ashirin da bakwai da kuma Sadiq Ashiru, dan shekara talatin da haihuwa, dukkan su yan asalin karamar hukumar Danbatta a jihar Kano. Kakakin rundunar’yan sanda ta jihar Katsina, SP Gambo Isa ya baje kolin su gaban manema labarai a yau Laraba, a helkwatar rundunar…

Read More

?ungiyar Boko Haram Ta Kiristoci Ta Bayyana

An damke wasu fastoci biyu, Olumide Peter da Jasulayomi Adetola, kan laifin sauya tunanin mabiyansu domin watsi da iyayensu tare da kona takardun karatunsu saboda Boko Haramun ne. An gurfanar da su ne a kotun majistaren Ilori ranar Alhamis inda aka cajesu da laifin yaudara, tsorata mutane, boye mutane da kuma damfara. Alkalin kotun, Ibrahim Dasuki, ya bada umurin garkame Fastocin biyu a gidan kason Oke-Kura dake Ilori, kamar yadda jaridar Vanguard ta ruwaito.Bayan haka, ya dage karar zuwa ranan 28 ga Junairu, 2020. Lauyan hukumar NSCDC, Ajide Kehinde, ya…

Read More

‘Yan Bindiga Sun Sace ‘Yan Kasuwar Kantin Kwari 27 A Hanyar Abia

Wasu da ake zargin ?an bindiga ne sun sace wasu matasa ?an Kasuwar Kantin Kwari ta Kano a kan hanyarsu ta zuwa birnin Aba na jihar Abia da ke kudancin Najeriya. ?an bindigar sun tare matasan wa?anda dukkansu ?an jihar Kano ne, a kan hanyarsu ta zuwa Aba a cikin daren ranar Lahadi. A cewar ?ungiyar matasan arewacin Najeriya a Kasuwar Kantin Kwari da ke Kano, matasan sun tafi garin na Aba a ranar Lahadin da ta gabata don yin sayayya, da niyyar koma wa Kano a makon da muke…

Read More

Ana Cigaba Da Tsare Matashin Da Ya Yi Barazanar Harbe Buhari

Solomon Akuma mahaifin wani matashi da ke aiki da hukumar NAFDAC, Emmanuel Akuma, ya bada labarin yadda ?an sa ya shiga hannun ‘yan sanda bayan wani rubutu da ya yi a shafin sada zumunta na barazanar sa wa a kashe Buhari. Solomon Akuma wanda Fasto ne a Cocin Truevine Evangelical Mission da ke Delta, ya ce dakarun FCID sun cafke masa yaro, kuma har kawo ya zuwa wannan lokaci bai san halin da ?an nashi yake ciki ba. Solomon Akuma ya shaidawa manema labarai cewa tun watan Afrilun 2020, ‘yan…

Read More

Kaduna: An Yi Awon Gaba Da Almajiran ?ahiru Bauchi Cikin Dare

Rahotanni daga jihar Kaduna na cewa gamayyar jami’an tsaro sun kutsa cikin gidan Sheikh Dahiru Usman Bauchi, inda suka kwashe duka almajiran da ke kwance a tsakar gidan. Shugaban makarantun Dahiru Bauchi na Kaduna da kewaye kuma limamin masallacin bye pass na Kaduna, Fatahu Umar Pandogari, ya tabbatar wa BBC da faruwar wannan lamarin. “Da misalin 12:00 na dare Sojoji da ?an sanda da Kastelea da Road Safety suka shigo gidan Maulanmu Shehu, nan makaranta, suka kama almajirai suka tafi da su cikin daren,” in ji shugaban makarantar. Ya bayyana…

Read More

Muna Dab Da Kawo ?arshen ‘Yan Bindiga – Gwamnatin Katsina

A kokarinta na kawo karshen matsalar tsaro da wasu kananan hukumomin jihar Katsina, ke fama da ita, Kwararren masanin tsaro Kuma mai baiwa gwamna Aminu Bello Masari shawara kan harkokin tsaro, Alhaji Ibrahim Ahmad Katsina ya ce wannan sabuwar hanya da muka bullo da ita za ta kawo karshen matsalar rashin tsaro da jihar ke ciki. Ibrahim Ahmad Katsina ya bayyana haka ne a lokacin da ya ke tattaunawa da RARIYA a ci gaba da shirye-shirye wani taron karawa juna sani da ofishin sa zai shiryawa manema labarai a ranar…

Read More

Za Mu Tura Sabbin Kuratan Sojin Da Aka ?auka Dajin Sambisa – Buratai

Babban Hafsan Hafsoshin Najeriya, Tukur Buratai, ya bayyana cewa Hukumar Sojojin Najeriya za ta yi tankade da rairaye da zazzage a daukar kuratan sojoji, ta yadda sai wadanda su ka cancanta kadai za a dauka aiki. Ya ce babu wani gurbi ko guda daya da za a dauki wanda bai cancanta ba a jefa cikin aikin soja. Laftanar Janar Buratai dai ya yi wannan ban-tsoron a lokacin da ya ke jawabi wajen tantanace kuratan sojoji a Dajin Falgore, cikin Jihar Kano a ranar Litinin. Ya ce wannan aikin tantance sabbin…

Read More