Mulkin Buhari Zai Tarwatsa Najeriya – Tsohuwar Ministar Ilimi

Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Tsohuwar ministan ilimi, Oby Ezekwesili, ta maida martani ga hukumar tsaro DSS kan cewa masu sukar shugaban ?asa Muhammadu Buhari na shirin tarwatsa Najeriya. A cewar tsohuwar ministar, babu wanda ke son tarwatsa Najeriya face salon mulkin shugaba Buhari da halin ko inkula da yake nunawa, shine babban abinda zai tawatsa Najeriya. Ozekwesili ta bayyana haka ne a shafinta na dandalin sada zumunta Tuwita ranar Litinin. Rahotanni sun bayyana cewa, a ranar Lahadi hukumar DSS ta bayyana masu sukar shugaba Buhari da…

Read More

Da ?umi-?umi: ‘Yan Boko Haram Sun Dira Jihar Bauchi – Gwamnati

Gwamnatin Jihar Bauchi tace wadansu da ake Zargin ‘yan ta’adda ne na Kungiyar Boko Haram sun bullo a kananan hukumomi hudu na Jihar a sakamakon bullarsu a harin da suka kai a Gaidam ta Jihar Yobe, wacce take makubtaka da Jihar Bauchi Hakan ya fito ne ta bakin Sakataren Gwamnatin Jihar, Alhaji Sabiu Baba, bayan wani zama na gaggawa da gwamnatin tayi da shugabanin Jami’an tsaro a dukkan fadin jihar. Sakataren ya kara da cewa rahotanni na nuni da cewa kana nan hukumomin da abun ya shafa, sun hada da…

Read More

Kaduna: Za Mu Kashe Sauran ?aliban Dake Hannun Mu – ‘Yan Bindiga

Shugaban gungun barayin da su ka sace daliban jami’ar Greenfield a Kaduna Sani Idris Jalingo da a ka fi sani da “BALERI” ya yi barazanar hallaka sauran daliban matukar ba a turo Naira miliyan 100 da baburan Boko Haram 10 ba. A hirar shi da Muryar Amurka, ta wayar tarho daga daji inda ya ke tsare da daliban 17 bayan kashe 5 daga ciki,Baleri ya ce ranar talata zai dau mummunan matakin matukar ba a turo sakon ba. Baleri wanda ke nanata cewa da gaske ya ke yi wajen barazanar,…

Read More

‘Yan Bindiga Sun Yi Ta’asa A Jihar Kogi

Rahotanni daga Lokoja babban birnin Jihar Kogi na bayyana cewar wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun hallaka kwamishinan hukumar fansho na jihar Kogi, Solomon Akeweje. An ruwaito cewa an kashe shi ne da yammacin ranar Asabar yayin da yake dawowa daga Ilorin zuwa Kabba. An ce ‘yan bindigan sun harbi motarsa a Eruku, tazarar kilomita kadan daga Egbe a jihar.lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar shi nan take. Har yanzu ba a san inda Shugaban Karamar Hukumar Yagba ta Yamma, Pius Kolawole yake ba…

Read More

Harka Da ‘Yan Bindiga: Masarautar Katsina Ta Dakatar Da Hakimi

Rahotanni daga Jihar Katsina na bayyana cewar Masarautar Katsina ta dakatar da da Hakimin Garin Kankara, Abubakar Yusuf, kan zargin hada baki da ‘yan bindiga da suka addabi al’ummarsa. Kakakin majalisar Sarki, Iro Bindawa, a ranar Asabar ya bayyana cewa an dakatar da Hakimin ne bisa korafe-korafen mazauna gari da kuma binciken jami’an tsaro. Kakakin ya kara da cewa an dakatar da shi ne domin taimakawa gwamnati wajen kawo karshen ayyukan ‘yan bindiga a fadin Jihar. Majalisar ta kaddamar da kwamiti don binciken Hakimin bisa zarge-zargen da ake masa na…

Read More

Har Yanzu Ba A Ga Gawar Daudawa Ba – Gwamnatin Zamfara

Kwamishinan Tsaron jihar, Abubakar Muhammad Dauran, ya shaida wa BBC cewa an kashe shugaban ‘yan fashin dajin ne sakamakon rikicin da ya barke tsakaninsa da kungiyoyin ‘yan fashi da ke hamayya da shi. A cewarsa, an kashe dan fashin ne tare da wasu mabiyansa. “A daren da ya gabata ne [Juma’a] muka samu labarin cewa an kashe Auwalun Daudawa…har ya dauki shanun wasu, kuma su ma wadannan ‘yan fashi da ke yankin sun dauki alkawarin ajiye makamansu. To, a wannan ne hadari ya same shi aka kashe shi. Labarin da…

Read More

Boko Haram: Jama’a Na Tserewa Daga Jihar Yobe

Jama’a na ci gaba da tserewa daga garin Kanamma na yankin karamar hukumar Yunusari ta jihar Yobe, bayan wani gagarumin hari da ake zargin ?an kungiyar Boko Haram sun kai garin. Bayanai sun ce maharan sun ?ona gidaje, suka ?alle shaguna suka kwashi kayan abinci da na masarufi. Wani mazauni garin na Kanamma Umara Famfasa, wanda ya sami kwashe iyalinsa suka tsere ya ce mata da yara ?anana ne ke tserewa suna tsallakawa zuwa Nijar.

Read More

Shugaban ‘Yan Sanda Ya Yi Wa Manyan ‘Yan Sanda Garambawul

Babban Baturen ‘Yan Sandan Najeriya, Usman Alkali Baba, ya sauyawa manyan jami’an ‘yan sandan yankin kudu maso gabas wurin aiki a matsayin hanyar shawo kan matsalar tsaro a yankin. A cikin wata takardar sanarwa da Frank Mba, kakakin rundunar ‘yan sandan Najeriya ya ya fitar a ranar Juma’a, yace sauyin ya fara aiki ne nan take. Daga cikin wadanda aka sauyawa wurin aikin akwai Monday Bala Kuryas, kwamishinan ‘yan sanda na jihar Anambra. Mataimakan kwamishinonin ‘yan sanda 16 lamarin ya shafa kuma hakan ya gangara har zuwa jihohin kudu maso…

Read More

Da ?umi-?umi: An Bindige Daudawa A Dajin Zamfara

Idan ba a manta ba, dan bindigan da ya shirya kuma ya jagoranci sace daliban makarantar sakandaren Kankara Awwal Daudawa ya mika kai inda ya mika makaman sa, akalla bindigogi kirar AK-47 20 tare da wasu makarrabansa 5. Daily Trust ce ta yi hira da Daudawa a wancan lokaci inda ya ke bayyana cewa yayi na’am da sulhu kuma ya yarda ya ajiye makamanta ya tuba. Sai dai kuma ko cikakken wata uku ba a yi ba, sai gashi jaridar ta sake ruwaito wa cewa wannan gogarman masu garkuwa da…

Read More

Zargin Cin Amana: Shekau Ya Datse Kan Na’ibinshi

Shugaban haramtacciyar kungiyar ‘yan ta’adda na Boko Haram, Abubakar Shekau, ya nada Abu Muhammad a matsayin sabon Amirul Jaysh ‘Kwamandan Yaki’, ga bangaren da yake jagoranta bayan kashe tsohon Kwamandan ya?in shi Abu Fatimah. An ruwaito cewa Shekau da kansa ya sa wuka ya datse kan Abu Fatimah, a makon da ya gabata, bisa zargin cin amanar mazhabar su, da ?o?arin aiwatar da wasu miyagun abubuwan da suka yi karo da karantarwar ?ungiyar tasu. Wata majiya ta bayyana cewa wasu manyan kwamandoji biyu suma ‘Hatsabibi’ Shekau ya kashe su. Majiyar…

Read More

Neja: Jama’ar Gari Sun ?ulla Yarjejeniya Da ‘Yan Bindiga

Al’ummomin wasu garuruwa na yankin karamar hukumar Shiroro ta jihar Neja a Najeriya sun fara bin matakin yin sulhu da ‘yan bindiga, don su samu zaman lafiyar da zai ba su damar yin aikin gona a daminar bana. Shugabannin al’ummomin da na ‘yan bindigar ne ke zama su kulla yarjejeniya, cewa maharan za su daina addabar garuruwan da hare-hare. Yayin da su kuma jama’ar garuruwan za su biya ‘yan bindigar wasu kudade, da kuma sama musu ababen hawa da kayan masarufi.  Jama’ar garuruwan sun ce dole ce ta sa su…

Read More

Lalacewar Tsaro: Masari Ya Bada Mafita

Mai girma Gwamna Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya bada shawarar cewa matakin sanya dokar ta-baci ba za ta magance matsalolin tsaro da kasar ke fuskanta ba, illa ma kawai ta sake dagula al’amurra. Masari ya ba da wannan shawarar ne a ranar Alhamis yayin da yake amsa tambayoyin manema labarai na gidan Gwamnati bayan ganawa da Shugaban Ma’aikata na shugaban kasa, Farfesa Ibrahim Gambari, a Fadar Shugaban Kasa, Abuja. Idan za a iya tunawa, majalisar wakilai a ranar Talata ta nemi Shugaba Muhammadu Buhari da ya gaggauta sanya…

Read More

Tinubu Ya Fusata Da Yawaitar Kashe-Kashe A Najeriya

Sakamakon ci gaba da kashe-kashe da sace-sacen ‘yan kasa da ake zargin‘ yan bindiga da ‘yan fashin daji suna yi a fadin kasar nan jigo a jam’iyyar APC mai mulki na kasa, Asiwaju Bola Tinubu, ya mayar da martani da kakkausar murya. A cikin sakon da ya wallafa a shafinsa na Twitter, @AsiwajuTinubu, a ranar Alhamis, 29 ga Afrilu, babban jigon na APC ya ce ya damu da ta’addanci da zaluncin da ake kai wa mutane musamman a jihohin Borno, Yobe, Benuwai, Neja, da Imo. Ya bayyana cewa hare-haren sun…

Read More

Tinubu Ya Fusata Da Yawaitar Kashe-Kashe A Najeriya

Sakamakon ci gaba da kashe-kashe da sace-sacen ‘yan kasa da ake zargin‘ yan bindiga da ‘yan fashin daji suna yi a fadin kasar nan jigo a jam’iyyar APC mai mulki na kasa, Asiwaju Bola Tinubu, ya mayar da martani da kakkausar murya. A cikin sakon da ya wallafa a shafinsa na Twitter, @AsiwajuTinubu, a ranar Alhamis, 29 ga Afrilu, babban jigon na APC ya ce ya damu da ta’addanci da zaluncin da ake kai wa mutane musamman a jihohin Borno, Yobe, Benuwai, Neja, da Imo. Ya bayyana cewa hare-haren sun…

Read More

Asiri Ya Tonu: An Gano Ma’aikatan Gwamnatin Zamfara Da Hannu A Ta’addanci

Rahotanni daga Gusau Babban birnin Jihar Zamfara na bayyana cewar an bankado wasu ma’aikatan gwamnati da ake zargin cewa suna da hannu dumu dumu a ayyukan ta’addanci da ya addabi Jihar da yankin Arewa gaba ?aya. A cewar wata sanarwa da kwamishinan yada labarai na jihar Ibrahim Magaji Dosara ya sanyawa hannu, ma’aikatan na cikin mutum 35 da aka kama a Gusau, babban birnin jihar. Gwamnatin ta bayyana mamaki kan yadda wasu daga cikin mutanen da aka kama suka kasance ma’aikatan gwamnati. A cewar sanarwar, tuni aka yi bincike a…

Read More

A Gaggauta ?aukar Mataki Kan Masu Kisan Fulani A Kudanci – Miyyeti Allah

?aya daga cikin ?ungiyoyin Fulani makiyaya a Najeriya, Miyetti Allah Kautal Hore ta bu?aci hukumomin tsaron kasar su hukunta ?an bindigar da ke kashe Fulani makiyaya a yankin Kudu maso Gabashin kasar. Mai magana da yawun ?ungiyar Saleh Alhassan cikin tattaunawar da ya yi da jaridar The Punch, ya bayyana haka a matsayin martani ga kisan ?aya daga cikin kwamandojin haramtacciyar ?ungiyar IPOB mai fafutukar kafa ?asar Biafra da jami’an tsaro suka yi ranar Asabar. Tun farko jaridar ta rawaito yan sanda da takwarorinsu sojoji da jami’an hukumar farin kaya sun halaka…

Read More

Najeriya Ba Za Ta Durkushe Saboda Matsalar Tsaro Ba – Obasanjo

Tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya ce yana da yakinin cewa matsalolin tsaron da ake fama da su a sassan kasar ba za su ga bayan Najeriya ba har ta kai ta durkushe yana mai cewa kasar za ta fita daga kangin da ta tsinci kanta a ciki. Ya bayyana haka ne a wani taro da aka yi domin karrama shugaban kungiyar kiristoci ta Najeriya, CAN wato Dakta Samson Ayokunle. A jawabinsa, Obasanjo ya ce yana da imanin cewa Najeriya ba za ta durkushe ba duk da karuwar tabarbarewar tsaro.…

Read More

Buhari Ya Gaza A Yi Gaggawar Tsige Shi – Mbaka

Fitaccen malamin Cocin Katolikan nan da ke Kudancin Najeriya, Rabaran Fada Ejike Mbaka, ya ce ya kamata shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauka daga mulki idan ba haka ba a tsige shi. Rabaran Fada Mbaka, wanda a baya a goyi bayan shugaban kasar, ya kara da cewa ya yi kiran ne saboda Shugaba Buhari ya gaza shawo kan matsalolin tsaron da suka addabi Najeriya. Malamin Cocin ya bayyana haka ne a gaban dimbin mabiyansa a Enugu da ke Kudu Maso Gabashin Najeriya. “Idan da a kasashen da aka ci gaba…

Read More

Zamfara: Madugun ‘Yan Bindiga Ya Yi Tuban Muzuru

Rahotanni daga Gusau babban birnin Jihar Zamfara na bayyana cewar Shahararren dan bindigan nan da ya jagoranci satan daliban Kankara 300, Auwalu Daudawa, ya koma daji bayan kimanin watanni uku da alanta tubarsa daga kisan kai da satar mutane. An ruwaito cewa wata majiyar jami’an tsaro da wasu majiyoyi na kusa da ?an bindigan sun tabbatar da cewa Auwalu Daudawa ya koma dajin dake da iyaka da jihar Katsina. Auwalu Daudawa ne ya jagoranci satan daliban makarantar GSS Kankara ranar 12 ga Disamba, 2020. Bayan watanni biyu da hakan ,…

Read More

Mun Gano Dalilin Da Ya Sa ‘Yan Bindiga Ke Kashe ?alibai – Gwamnatin Kaduna

Gwamnatin kaduna ?arkashin jagorancin Gwamnan jihar Malam Nasiru Ahmad El Rufa’i tayi Allah wadai da kisan wasu ?alibai dake karatu a manyan makarantun gaba da sakandire da yan bindiga keyi a jihar, tare da bada tabbacin da?ile faruwar hakan anan gaba. A wani jawabi da kakakin gwamnan jihar, Muyiwa Adekeye, ya fitar ranar Talata, ya jajantawa iyalan da abun ya shafa, tare da mi?a ta’aziyar gwamnati garesu. “Wannan kisan matasan da masu garkuwa da mutanen keyi wani ?angarene na ?o?arin su yaudari gwamnati.” “Kuma suna aikata wannan mummunan ta’addancin ne…

Read More