Matashiyar ‘Yar wasar kwaikwayo ta masana’antar Kannywood, Ummi Rahab, ta yi magana kan dambarwar da ke tsakaninta da dan wasa kuma mawaki, Adam A. Zango. A hirar da tayi da DailyTrust, Ummi Rahab ta bayyana cewa Adam A Zango ya cire ta daga wasu fina-funai da ya kamata ace ta fito. Amma a ra’ayinta, wannan ba komai bane saboda a matsayinsa na ubangidanta, yana da ikon cireta daga Fim. Yayinda aka tambayeta kan lamarin cire a Fim tace: “Gaskiya haka ne, amma wannan ba komai ba ne, tunda yana da…
Read MoreCategory: Nishadi
Nishadi
Na Shiga Masana’antar Kannywood Da Kafar Dama – Fati Shu’uma
Fitacciyar jaruma a masana’antar fina-finai ta Kannywood Fati Abubakar, wacce aka fi sani da sunan Fati Shu’uma, ta bayyana irin sa’ar da take da ita ta shiga harkar fim, wanda hakan ya sa ba ta sha wata wahala ba, ta samu shiga kuma lokaci guda ta zama fitacciyar jaruma. Fati Shu’uma ta bayyana hakan ne a lokacin tattaunawar su da wakilin Jaridar Dimukaradiyya, in da ta ke cewa: ” Gaskiya ina kallon kaina a matsayin wacce ta yi sa’ar shiga harkar fim, domin na shiga harkar fim ban yi ko sati biyu ba aka…
Read MoreNa Gamu Da Manyan Kalubale A Masana’antar Kannywood – ‘Yar Agadez
Fitacciyar jaruma a Masana’antar fina-finai ta Kannywood Masauda Ibrahim wacce aka fina da Yar’agadaz ,wacce kuma ta yi suna a cikin shirin Dadin Kowa wato Zuby, ta bayyana irin wahalar da ta sha a harkar fim kafin ta samu ta zama fitacciyar jaruma. Masa’uda’ Yar’agadaz ta bayyana hakan ne a lokacin tattaunawarta da wakilin Jaridar Dimokuradiyya, inda ta fara da cewar : “To gaskiya na sha wahala, kuma na hadu da Kalubale da dama a cikin harkar fim musamman ma dai sai ka ga wani ya nuna yana son ka a fili,…
Read MoreRashin Ubangida Na Kawo Mana Cikas – Jaruma Suwaiba Abubakar
Tsohuwar jaruma a masana’antar fina-finai ta Kannywood, ta ce, rashin tsayayyen Ubangida yana zama matsala ga jarumai, da dama a wajen samun ci gaba a cikin harkar fim, duk da kuwa suna da Kwarewa. Jarumar ta bayyana hakan ne a lokacin tattaunawar su da wakilin jaridar Dimukaradiyya in da ta ke cewa “na shafe tsawon shekaru a wannan masana’antar Amma da ya ke ba ni da tsayayyen Ubangida, har yanzu ba kowa ne ya sanni ba saboda rashin Ubangida, don ka san ita harkar fim duk yadda ka kai ga iyawa to ba…
Read MoreKofata A Bude Take Ga Duk Mai Bukatar Aure Na – Fati Gwammaja
Fitacciyar jaruma a cikin shirin Kwana Casa’in Fati Gwammaja wacce aka fi sani da Amina matar Sambo, ta yi kira ga mata abokan sana’ar ta na fim cewar, lallai su rinka kiyaye duk wata mu’amala da suke yi da jama’a, saboda gudun abin da zai bata musu suna. Jarumar ta bayyana hakan ne a lokacin tattaunawar su da wakilin Jaridar Dimukaradiyya, dangane da irin Matsalolin da a ke kallon mata suna haifar wa, a cikin masana’antar fina-finai ta Kannywood. Jarumar ta ce “Abin da zan yi kira a gare mu mata…
Read MoreNa Dawo Ruwa A Harkar Fim – Jaruma Farida Jalal
An dade ba a ga tsohuwar jaruma Farida Jalal ba cikin harkar fim ba, sai a dan kwanakinnan da a ke ganin ta fara bayyana a cikin wasu wakoki na siyasa, da kuma fina-finan da a ke yin aikin su a wannan lokacin. Ganin ta fara shiga cikin harkar fim ne wakilin jaridar Dimukaradiyya ya nemi tattaunawa da ita a kan dawowar da ta yi, inda ta ke cewa “Gaskiya haka ne a yanzu na dawo harkar fim duk da dai mutane abin zai ba su mamaki ganin an dade…
Read MoreBurina In Zarce Tsararrakina A Harkar Fim – Nuwaira Abdullahi
A kowanne lokaci ana samun Sabbin jarumai da su ke shigo wa cikin masana’antar fina-finai ta Kannywood, kuma duk wanda ya shigo cikin masana’antar, babban burin sa bai wuce a ce ya yi suna ya zama fitaccen jarumi ba. Don haka, Sabuwar jaruma Nuwaira Abdullahi, wadda ‘yar asalin garin Jos ce kuma ba ta dade da shigo wa cikin harkar ba, Amma dai ita ma burin ta bai wuce ta samu dama ta yi fice a cikin masana’antar ba. Jarumar wadda ta fara fito wa a cikin wani sabon fim mai suna Gona Gari…
Read MoreDuniyar Fina-Finai: Jarumi Ahmad Tage Ya Kwanta Dama
?an wasan fina-finan Kannywood na alhinin rasuwar abokin sana’arsu Ahmad Tage wanda Allah Ya yi wa rasuwa. Ahmad Tage ya rasu ne bayan jinyar rashin lafiya a asibitin Nasarawa da ke jihar Kano. Ya fi fitowa a fina-finan barkwanci a tsawon lokacin da ya kwashe a harkar, wadda ya fara a matsayin mai daukar bidiyo, kafin daga bisani ya rikide ya zama tauraro. ‘Yan uwansa sun shaida wa BBC Hausa cewa ya rasu ya bar mata biyu da ‘ya’ya 21. Tuni ‘yan wasan Hausa na Kannywood suka shiga alhini tare…
Read MoreFim Din Labarina Ya Yi Tasiri A Rayuwata – Amdaz Excellency
Daya daga cikin jarumai masu tasiri a cikin fim din Labarina Abdullahi Amdaz, wanda aka fi sani da Excellency a cikin shirin, ya bayyana irin daga martabar shi da shirin ya yi da cewar, shi ne ya zame masa tsani, na samun dumbun masoya a duniya. Abdullah Amdaz ya bayyana hakan ne a lokacin tattaunawar su da wakilin jaridar Dimukaradiyya. In da ya ke cewa”Duk da cewa ba wannan ba ne fim dina na farko da na yi, saboda na fi fina-finai masu yawa da wakokin Hausa da turanci da ka…
Read MoreMasana’antar Kannywood Ta Wuce Tunanin Mai Tunani – Aminu Saira
Fitaccen Darakta a masana’antar fina-finai ta Kannywood, Malam Aminu Saira ya yi kira ga masu gudanar da harkokin sana’ar su a cikin Kannywood da su mayar da hankali wajen yin sana’ar su, ta yadda masana’antar za ta tsaya da kimar ta kamar yadda sauran masana’antar fim take a kasashen Duniya. Darakta Aminu Saira ya bayyana hakan ne a lokacin tattaunawar su da wakilin Jaridar Dimukaradiyya, a kan yadda a ke ganin harkar fim ta koma a yanzu. In da ya ke cewa “Gaskiya harkar fim ko kuma in ce masana’antar ba ta komawa…
Read MoreJaruma Rahma Sadau Za Ta Fito A Finafinan Indiya
Da yammacin juma’a, Rahama Sadau ta bayyana cikin hotuna tare da yan wasan Indiya Hotunan sun nuna alamun cewa tana wajen daukar Fim ne Rahama tana tare da wani shahrarren dan wasan Bollywood, Vidyut Jammwal. Shahrarriyar yar wasar kwaikwayon Hausa watau Kannywood, Rahama Sadau, ta saki sabbin hotunanta tare da shahrarren dan wasan Indiya watau Bollywood, Vidyut Jammwal. Sadau wacce ta saki hotunan a shafinta na Instagram da yammacin Juma’a ta nuna cewa tana ?asar Indiya yanzu haka a cikin gudanar da ?aukar shirin fina-finai a kasar. Jarumi Vidyut Jammwal…
Read MoreHukumar NYSC Za Ta Zakulo Hazikan Dalibai Domin Jefa Su Harkar Fim
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Hukumar yi wa kasa hidima ta NYSC ta sanar da aniyarta na hadin gwiwa da kungiyar ‘yan wasan kwaikwayo na Najeriya (AGN) kan zakulo kwarewar mambobinta a fannin shirya fina-finai. A cewar kamfanin dillancin labarai na NAN, Shuaibu Ibrahim, babban daraktan NYSC, ne ya bayyana haka a ranar Laraba 8 ga watan Satumba lokacin da ya karbi bakuncin Emeka Rollas, shugaban AGN, a ofishinsa da ke Abuja. A cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun Adenike Adeyemi, mai magana da yawun…
Read MoreNi Da Fim Mutu Ka Raba – Jaruma Hadiza Kabara
Masu kallon fina-finai masu dogon zango na Dadin Kowa da Gidan Badamasi ba za su kasa gane Hauwa matar Adahama ko Lantana ba, saboda irin rawar da take Takawa a cikin fina-finan. To sai dai ba wannan ba ne fina-finan ta na farko, domin kuwa jaruma ce da ta ke cin lokaci biyu, sama da shekaru 20 da suka wuce. Jaruma Hadiza Kabara ta yi tashen da babu wata jaruma da ta sha gaban ta, saboda yadda tauraruwar ta take haskawa a wancan lokacin. Bayan tsawon lokaci da aka daina ganin ta, sai kawai…
Read MoreFim Kadai Ba Zai Wadatar Ba Sai Da ‘Yan Dabaru – Jaruma Safna Aliyu
A dai dai lokacin da a ke ganin harkar fim tana Kara ci gaba tana bunkasa, sai ga shi jaruma kuma Furodusa a masana’antar ta na kira da abokan sana’ar ta, da su gane lokaci ya yi da harkar fim kadai ba za ta rike su ba, musamman ma dai jarumai mata. Hakan ne ma yasa ta yi kira a gare su da su rinka hada wa da wasu sana’o’in ko kuma kasuwanci, kamar yadda ta ke a yanzu a matsayin yar fim, kuma babbar yar kasuwa. Jarumar ta bayyana hakan…
Read MoreHarkar Fim Sana’a Ce Ba Iskanci Ba – Jaruma Dawayya
A dai-dai lokacin da a ke yi wa yan fim kallon samu bata tarbiyyar Jama’a, fitacciyar jaruma a masana’antar fina-finai ta Kannywood, wacce a kasan ita kadai ce ta rage a cikin tsofaffin jarumai da a ke dama wa da ita haryanzu. Rukayya Umar Santa, wacce aka fi sani da Rukayya Dawayya. Ta yi kira ga Jama’a da su rinka yi wa yan fim kallo ya’yan da iyayen su ka yi aure suka haife su iyaye su, kuma suka ba su tarbiyya suka saka su a makaranta. ” Jarumar ta bayyana hakan…
Read MoreNa Tsani Kazamin Namiji A Rayuwata – Kyauta Dillaliya
Fitacciyar jaruma a cikin shirin Dadin Kowa Fati Nayo, wacce aka fi sani da sunan Kyauta Dillaliya, ta bayyana burin da ta ke da shi dangane da irin mijin da take so ta aura a duk lokacin da Allah ya kawo mata mijin aure. Jarumar ta bayyana hakan ne a lokacin tattaunawar su da wakilin Dimukaradiyya lokacin da ya ke tamabayar ta, burin ta da ta ke so ta cimma a nan gaba, tun da ta zama babbar Jarumar da duniya ta san ta. In da ta ke cewa “Babban burin…
Read MoreNa Shiga Harkar Fim Domin Fadakarwa Ne – Zee Pretty
Fitacciyar jaruma a masana’antar fina-finai ta Kannywood, Zulaihat Ibrahim wacce aka fi sani da Zpreety, ta bayyana cewa, kokarin ta fadakar da jama’a ne ya sa ta shigo harkar fim, don haka ta zo harkar ne, domin ta isar da sako domin fahimtar da mutane. Jarumar ta bayyana hakan ne a lokacin tattaunawar su da wakilin jaridar Dimukaradiyya, inda ya ke yi mata tambaya dangane da dalilin shigowar ta masana’antar. Jarumar ta bayyana cewar “Na dauka a raina na shiga harkar fim ne, domin na isar da wani sako mutane su fahimta kuma su…
Read MoreHarkar Fim Duk Wanda Ya Ce Mini Kule Zan Ce Mishi Cas – Baba Ari
“Babu wani dan fim da ya Isa na raga masa ,don haka duk wanda ya taka ni sai na taka shi, kuma duk wanda ya yi mun rashin mutunci, to sai na mayar masa, dona haka bazan ragawa kowa ba.” Wannan furicin ya fito ne daga bakin fitaccen jarumin Barkwanci Aminu Baba Ari, a lokacin tattaunawar su da wakilin Jaridar Dimukaradiyya, a kan yadda zaman masana’antar ya ke a halin yanzu. Ya ci gaba da cewa “Ita masana’antar fim akwai shika shikai na zama a cikin ta, har guda Goma zan…
Read MoreIna Jin Dadin Fitowa Muguwa A Fim – Saratu Daso
Fitacciyar jaruma a masana’antar fina-finai ta Kannywood Saratu Gidado wacce aka fi sani da Daso, ta bayyana cewar, ita fa tana alfahari da rol din da take fito wa na mugunta a cikin fim, domin kuwa tun da ta fara fim da shi aka san ta kuma abi har ya zama jinin jikin ta, don haka babu wani rol da za a ba ta wanda zai yi daidai da ita kamar wannan rol din na mugunta. Ta bayyana hakanne ya yin da take tattaunawa da wakilin jaridar Dimukaradiyya, inda ta ce “Duk…
Read MoreHar Yanzu Ban Samu Namijin Da Ya Dace In Aura Ba – Adamar Kamaye
Fitacciyar jaruma a cikin shirin Dadin Kowa Hajiya Zahra’u Sale wacce aka fi sani da Adamar Kamaye. Ta bayyana shirin ta na yin aure, a duk lokacin da ta samu kalar mijin da ta ke so. Jarumar ta bayyana hakan ne a lokacin tattaunawar su da jaridar Dimukaradiyya, a lokacin da mu ke tamabayar ta maganar ko nan gaba tana da niyyar yin aure ganin cewar, shekarun ta sun ja? Sai ta ce “Ba ni da aure a yanzu, sai dai ina da niyyar yin aure, idan Allah ya kawo mun…
Read More