Jaruma Rahma Sadau Za Ta Fito A Finafinan Indiya

Da yammacin juma’a, Rahama Sadau ta bayyana cikin hotuna tare da yan wasan Indiya Hotunan sun nuna alamun cewa tana wajen daukar Fim ne Rahama tana tare da wani shahrarren dan wasan Bollywood, Vidyut Jammwal.

Shahrarriyar yar wasar kwaikwayon Hausa watau Kannywood, Rahama Sadau, ta saki sabbin hotunanta tare da shahrarren dan wasan Indiya watau Bollywood, Vidyut Jammwal.

Sadau wacce ta saki hotunan a shafinta na Instagram da yammacin Juma’a ta nuna cewa tana ?asar Indiya yanzu haka a cikin gudanar da ?aukar shirin fina-finai a kasar.

Jarumi Vidyut Jammwal ne babban dan wasa a shirin Khuda Haafiz dake gudana. Rahama Sadau tace: “: “Hello Bollywood . . . ” “Muna nan tare da Vidyut Jammwal “We Out Here with Vidyut Jammwal Vidyut Jamwalions’.

Baya ga Finafinan Hausa Jaruma Rahma Sadau tana fitowa a Finafinan kudancin Najeriya, yanzu kuma likafa ta yi gaba zata fara fitowa a Finafinan kasar Indiya.

Related posts

Leave a Comment