Daukakata A Fim Daga Allah Ne – Jaruma Amal Umar

Fitacciyar Jaruma a Masana’antar fina-finai ta kannywwod mai suna Amal Umar, ta bayyana daukakar da Allah ya ba ta, da cewa wani Abu ne da Allah ne kawai ya tsara hakan. Jarumar ta bayyana Hakan ne a lokacin tattaunawarta da Jaridar Dimukaradiyya a ranar Alhamis. “Da farko lokacin da na shigo harkar fim ban yi zaton zan samu daukaka da wuri ba, Amma cikin ikon Allah, a karamin lokaci Allah ya daukaka Ni na zama Fitacciyar jaruma ta yadda har na zamo abin kwatance” Amal ta ce “Yanzu babu abun…

Read More

Ina Nan A Raye Ban Mutu Ba – Jarumi Sani Garba SK

Labarin dake shigo mana daga Jihar Kano na bayyana cewar Jarumin masana’antar shirya fina-finan Hausa Kannywood, Sani Garba, ya musanta jita-jitar da ake ya?a wa cewa ya mutu a kafafen sada zumunta. A makon da ya gabata ne akai ta ya?a jita-jitar cewa shahararren jarumin mai wasan barkwanci ya kwanta dama musamman a kafafen sada zumunta. Sai dai a wani sakon bidiyo da jarumin ya yi, kuma abokin aikinsa a masana’antar Kannywood Abba Almustapa, ya saki a Instagram, Garba yace yana nan da ransa bai mutu ba. “Ga ni kuna…

Read More

Sana’ar Fim Ta Yi Mini Komai A Rayuwa – Teema Makamashi

Fatima Isa Muhammad wadda aka fi Sani da Teemah Makamashi a harkar fim ta Masana’antar fina-finan Hausa ta Kanywood. Ta na daya daga cikin manyan Jarumai da za a iya cewa ta wuce sahun yaran Jarumai duk da dai ba ta Kai sahun tsofaffi ba. Ta dauki lokaci a cikin harkar don haka jaridar Dimukaradiyya ta zanta da ita Kan rayuwar ta a Masana’antar kannywwod. Fatima Isa Muhammad ta ce “To Alhamdulillahi, Ni harkar fim babu abun da zan ce, domin na samu rufin asiri a cikin ta, don haka…

Read More

Da Kafar Dama Na Shigo Harkar Fim – Jaruma Sabira Mukhtar

Sabuwar jaruma da a yanzu a ke ganin nan da dan wani lokaci ita ma za ta shiga cikin sahun manyan Jarumai a Masana’antar finafinai ta kannywwod Sabira Mukhtar ta bayyana jin dadinta da irin karbuwar da ta samu tun daga lokacin da aka fara haaka Fim din Fanan wanda tsohuwar jaruma Mansurah Isah ta shirya. Jarumar ta bayyana Hakan ne a lokacin tattaunawar su da Dimukaradiyya in da ta ke cewa. “Gaskiya tun da nake ban taba jin dadi irin na wannan lokacin da aka fara haska fim din Fanan ba, domin…

Read More

Daukakata A Fim Daga Allah Ne – Azeema Gidan Badamasi

Jarumar Kannywood mai tashe, Hauwan Ayawan wacce aka fi sani a matsayin Azeema a cikin shiri mai dogon zango na tashar Arewa24 wato ‘Gidan Badamasi’ ta yi bayani kan yadda ta shahara a lokaci guda a masana’antar. A cikin wata hira da Daily Trust ta yi da ita, jarumar haifaffiyar jihar Kaduna ta bayyana cewa bata ta?a sanin cewa wata rana za ta shahara haka ba duk da cewar ta taso da sha’awar yin fim tun tana yarinya. Jarumar ta yi godiya ga Allah kan wannan mataki da ya kai…

Read More

Ba Na Shakkar Kowa A Kannywood – Jaruma Hussaina Musa

“Duk a cikin Matan Kannywwod a yanzu babu wata jaruma da ne ke ganin za ta shiga gaba na da za a ce za ta yi wani abin da ni ba zan iya yin sa ba, domin kuwa a yanzu nima lokaci na ya zo a na damawa da ni”. Wadannan kalaman sun fito ne daga bakin jaruma mai tasowa Hussaina Musa, wadda ta fito a matsayin Samira a cikin fim Mai dogon zango na Izzar so, a yayin tattaunawar ta da Jaridar Dimukaradiyya. Jarumar wadda ta Dade a cikin Masana’antar, Sai…

Read More

Ina Neman Miji Ruwa A Jallo – Rashida Mai Sa’a

Tsohuwar jaruma a Masana’antar fina-finai ta kannywwod, Rashida Adamu Abdullahi, wadda aka fi Sani da Rashida Mai Sa’a, ta yi yekuwar neman mijin aure ga duk wanda ya shirya auren su ya zo sun shirya. Jarumar ta Kara jaddada maganar ta ne bayan wadda ta yi a shafukan ta a lokacin tattaunawar su da wakilin Jaridar Dimukaradiyya, in da ta ke cewa. “Jama’a su Sani ni Rashida Adamu Abdullahi Mai Sa’a da kawaye na su Hadiza Kabara da Teemah Yola da Jamila Nagudu, duk cikakkun Zaurawa ne idan akwai Mai son…

Read More

Siyasa Ba Za Ta Hana Ni Harkar Fim Ba – Sani Danja

Fitaccen Jarumi a Masana’antar finafinai ta kannywwod Sani Musa Danja ya bayyana cewar Siyasa da wasu harkoki da ya ke yi, ba za su hana shi fitowa a fim ba. Jarumin ya bayyana Hakan ne a lokacin tattaunawar su da Dimukaradiyya dangane da Maganar da a ke yi a Kan sa cewar a yanzu ya fi mayar da hankalin sa a Siyasa fiye da fim da aka San shi da shi tun asali, in da ya ke cewa. “Duk wanda ya sanni da harkar fim ya sanni Kuma ta dalilin sa ne…

Read More

Sana’ar Fim Ta Yi Mini Komai A Rayuwa – Farida Jalal

Tsohuwar Jaruma a masana’antar Finafinai ta Kannywwod, Farida Jalal wadda a shekarun baya ta yi tashen da kusan babu wata Jarumar da ta Kai ta. Ta bayyana cewar abubuwa da dama sun faru a lokacin tana cin ganiyar ta a masana’antar wanda wasu tin tuni ta manta da su, wasu kama ba za ta taba mantawa da su ba. Jarumar ta bayyana Hakan ne a lokacin tattaunawar su da Dimukaradiyya a Kan irin rawar da ta taka a cikin harkar fim din. Farida Jalal ta ce “Duk da abubuwa masu…

Read More

Jarumar Kannywood Ta Soki Daso Kan Rawar TikTok

Wata jarumar Kannywood ta fito fili ta fadi abinda ya ke damun ta dangane da Saratu Gidado wacce aka fi sani da Daso a wani bidiyo da NaijaFamily su ka wallafa a shafin su na Facebook. Jarumar wacce ba ta shahara kwarai ba ta bayyana takaicin ta da alhini akan yadda Daso ta ke kwasar rawa a shafin ta na TikTok inda ta ce ya kamata manyan Kannywood su fada ma ta gaskiya. A cewar ta, Daso ta na zubar da mutuncin yaran ta, jikokin ta, zuri’ar ta da kuma…

Read More

Dalilin Mutuwar Aurena – Jaruma Ummi Kano

Fitacciyar Mawakiya a masana’antar finafinai ta Kannywood, wadda ta kware a wakokin siyasa Aisha Isah Usman Wadda aka fi sani da Ummi Kano Maidaraja, ta bayyana irin rabuwar da suka yi da mijin ta bayan sun samu arzikin yara biyu a tsakanin su da sunan abin al’ajabi ne da har yanzu tana tunanin sa. Ummi Kano ta bayyana hakan ne a lokacin tattaunawar su da wakilin Dimukaradiyya dangane da yadda ta gudanar da rayuwar ta ta baya kafin ta shiga harkar waka. In da take cewa “Duk da cewar na fara waka…

Read More

Da Niyyar Aure Nake Kwana Kullum – Adamar Kamaye

Fitacciyar jaruma a Zahra’u Sale, wacce aka fi sani da sunan Adamar Kamaye a cikin shirin Dadin Kowa, ta bayyana matukar bukatar ta ta samun miji domin ta yi aure. Jarumar ta bayyana hakan ne a lokacin tattaunawar su da wakilin Dimukaradiyya, dangane da baton auren a gare ta, ? Sai ta ce ” Ai aure ne ya kawo ni duniya, saboda haka ba zan ki aure ba, domin aure sunnar Manzon Allah ce.” Ta ci gaba da cewar “Ni kullum da niyyar aure na ke kwana, kuma da ita na…

Read More

An Damke Matashin Da Ya Yi Wa Maryam Booth Kazafi

Rahoton dake shigo mana daga masana’antar Kannywood na bayyana cewar Shahararriyar jaruma Maryam Booth, ta sa an cafke mata wani matashi da ta zarga da yada labarai na karya kan ta inda aka sa shi yin bidiyo domin neman afuwar ta da janye miyagun kalamansa. A kwanakin baya, labarin cewa Maryam Booth ta koka da yadda ba a saka ta fina-finai tun bayan bayyana bidiyon tsiraicin ta ya bazu. Kamar yadda kagaggen labarin ya bayyana, jarumar ta shiga damuwa kuma ta ce ta na neman miji ido rufe domin ta…

Read More

Daso Ta Musanta Labarin Karbar Mota Daga Dubai

Wani labarin da ya cika kafar sadarwa na kyautar Mota da Gwamnatin kasar Dubai ta bai wa fitacciyar Jarumar Saratu Gidado ya zama kanun jarudu a ranar Alhamis wanda hakan ya sa wakilin Dimukaradiyya ya nemi jin gaskiyar maganar daga bakin Saratu Gidado, in da ta bayyana masa cewar. “Su masu yada labarin ba su saurari maganar da na yi a shafuka na ba ne, domin babu in da na ce wani ko Gwamnatin kasar Dubai sun ba ni kyautar Mota, kuma su je shafin nawa su Kara dubawa sosai.” Inji ta. Ni abin…

Read More

Ina Tsoron Harkar Fim – Jarumi Zaharaddeen Sani

Fitaccen jarumi kuma Furodusa a masana’antar finafinai ta Kannywood wanda ya dade ana damawa da shi a cikin harkar, ya bayyana irin fargaba da kuma tsoron da ya ke da shi a game da ita masana’antar. Jarumin ya bayyana hakan ne a lokacin tattaunawar su da Dimukaradiyya ina ya ke cewa “ita harkar tana da daukaka mutum lokaci guda ya ji kamar ba za a daina yayin sa ba, sai ya ji kamar shi kadai ne. Ba ya tunanin an yi wasu kafin ya zo duka sun shude, sai dai abin…

Read More

Ba A Kowane Fim Nake Fitowa Ba – Sani Danja

Fitaccen jarumi a masana’antar fina-finai ta Kannywood Sani Musa Danja, ya bayyana cewar, akwai wasu abubuwa da ko nawa za a ba shi to babu yadda za a yi ya fito a cikin fim. Jarumin ya bayyana hakan ne a lokacin tattaunawar su da wakilin mu in da ya ke cewa, “Ni Musulmi ne kuma suna na Muhammadu Sani ka ga ai Sani Muhammadu ne sunan Musulmi ne don haka a fim da na ke yi ba zan yi abin da ba daidai ba.” Ya Kara da cewar ” Ana shirya…

Read More

Za A Yi Fim Din Aisha Buhari

Tashar nishadantarwa Africa Magic mallakar rukunin kamfanin MultiChoice na duba yiwuwar shirya fim kan rayuwar matar shugaban kasar Najeriya, Aisha Buhari. Shugabar kamfanin na yammacin Afrika, Busola Tejumola, ta bayyana hakan ne a ranar Talata yayin da ta ke jawabi a taron kwana biyu da Africa Magic ta shirya na baje koli a jihar Kano, wanda aka kammala jiya Talata. A takardar da MultiChoice ta fitar, taron da ta shirya an samu ya hade da taron shekara- shekara na kungiyar watsa labarai na Najeriya, BON ya samar da dama ga…

Read More

Masana’antar Kannywood Ta Zama Ta ‘Yan Jari Hujja – Yawale

Daya daga cikin Dattawa a masana’antar finafinai ta Kannywood wanda su ke suka samar da masana’antar tun kusan shekaru 32 da saka gabata ya bayyana dalilan su na komawa baya su zuba ido duk da cewar yadda a ke gudanar da abubuwa a masana’antar ba sa tafiya daidai. Malam Shu’aibu Yawale, ya bayyana hakan ne a lokacin tattaunawar su da wakilin Dimukaradiyya, in da ya ke cewa” A yadda al’amura su ke faruwa, idan aka ce kai ba komai ba ne, sai ka zauna ka zuba ido ka gani. Lokacin da ka…

Read More

Kishin Addini Ya Hanani Shiga Finafinan Kudancin Najeriya – Umma Shehu

Fitacciyar jaruma a masana’antar fina-finai ta Kannywood Umma Shehu, ta bayyana cewar, ita fa ba za ta fito a cikin fina-finan kudu ba, saboda ya saba wa addinin ta. Jarumar ta ce “Ni Musulma ce, kuma addini na bai yarda da wasu abubuwa da a ke yi a cikin fina-finan kudu ba, kamar rungume-rungume da wasu abubuwa da suka saba wa addini na” inji ta “Ni mace ce gaba zan duba, idan na duba abin ba zai taba ni ba sai na yi, ba wani abu ba ne. Amma fa abu ne…

Read More

Da Yardar Iyayena Na Shiga Harkar Fim – Jaruma Sadiya Adamu

Daya daga cikin jarumai mata a masana’antar fina-finai ta Kannywood Jaruma Sadiya Adamu, ta nuna godiyar ta ga Allah bisa Nasarorin da ta samu a cikin masana’antar, wanda ta bayyana su da cewar suna da yawan da ba za su lissafu ba. Jarumar ta bayyana hakan ne a lokacin tattaunawar su da wakilin Dimukaradiyya da ya ke yi mata tambaya dangane da irin nasarar da ta samu a cikin harkar fim, in da ta ke cewa. “Na samu Nasarori da dama kuma ina alfahari da hakan, saboda na samu abubuwa ta dalilin…

Read More