Duniya Ba Ta Da Karfin Daukar Yaki A Yanzu – Majalisar Dinkin Duniya

IMG 20240415 WA0083

Sakatare Janar na Majalisar ?inkin Duniya Antonio Guterres ya yi Alla-wadai da harin da Iran ta kai wa Isra’ila, inda ya bu?aci dukkan ?angarorin da su kai zuciya nesa.

“Ina kira ga dukkan ?angarori da su kai zuciya domin guje wa duk wani abu da zai janyo yin fito na fito ta ?angaren soji a Gabas Ta Tsakiya,” kamar yadda ya rubuta cikin wata sanarwa.

“Na sha nanata cewa yankin ko ma duniya ba za su iya jurewa shiga wani ya?i ba.”

Related posts

Leave a Comment