Takarar Ahmad Lawan: Buhari Ya Yi Harshen Damo

Labarin dake shigo mana daga babban birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ba za a ?a?aba dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC a zaben 2023 mai zuwa ba, za a kasa kowa ya ?auka.

A cewar wata sanarwa da Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban kasa Buhari ya fitar, Buhari ya bayyana haka ne a ranar Litinin a wani taro da gwamnonin APC na yankin Arewa suka yi da shi.

Kalaman shugaban na zuwa ne a daidai lokacin da rahotanni ke cewa Abdullahi Adamu, shugaban jam’iyyar APC na kasa, ya amince da shugaban majalisar dattawa Ahmad Lawan a matsayin dan takarar jam’iyyar.

Related posts

Leave a Comment