‘Yan Najeriya Ne Suka Zabi Buhari Ba Mutum Guda Ba – Fadar Shugaban Kasa Ga Tinubu

Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Fadar shugaban ?asa ta bayyana cewa Miliyoyin ‘yan Najeriya ne suka fito ?wai da ?war?warta sukaza?i Buhari ya shiga ofishin shugaban ?asa a shekarar 2015.

Babu wani mutum ?aya da zai yi ikirarin cewa shi ya taimaka wa Buhari ya zama shugaban ?asa a za?en 2015, a cewar fadar ta shugaban ?asa.

Fadar shugaban ?asa ta yi wannan kalaman ne yayin martani ga ikirarin jagoran jam’iyyar APC na ?asa, Bola Ahmed Tinubu dake ikirarin shine silar zaman Buhari Shugabŕn ?asa.

A wata sanarwa mai ?auke da sa hannun kakakin shugaban ?asa, Malam Garba Shehu, fadar ta ce abin da yawuce ba shi da ala?a da za?e na gaba, abinda ya dace shi ne ta ya za’a zakulo shugaba, “Wanda zai ?aga Najeriya fiye da yadda take.”

“Ba wani abin mamaki bane a lokacin da za?en fidda gwanin APC ke gabatowa wani ?an takara ya ala?anta kansa da nasarar shugaban kasa shekara 7 da ta wuce.” “Mutane da yawa sun ba da gudummuwa, karami da babba, har ya kafa tarihi a matsayin ?an takarar adawa na farko da ya kayar da shugaban kasa mai ci cikin kwanciyar hankali a akwatin za?e.”

“Mutane sun shawarci shugaban ?asa ya nemi takara, wa?anda su suka yanke ha?a sabuwar jam’iyya (APC) wacce ta zama sanadin lallasa dukkan sauran jam’iyyu kuma ta samu nasara.”

Related posts

Leave a Comment