Rahotannin dake shigo mana daga Jos babban birnin jihar Filato na bayyana cewar hare-haren ‘yan Bindiga a yankin ya hallaka Sama da mutane 150 yayin da
mutum fiye da 4,000 ne aka raba da muhallansu.
‘Yan bindigar sun afka wa ?auyukan na ?aramar Hukumar Kanam a kan babura ranar Lahadi da ta gabata, inda suka kashe mutum a?alla 150 da kuma ?ona ?umbin gidaje, kamar yadda mazauna yankin suka shaida wa BBC Hausa.
?an majalisar wakilai mai wakiltar maza?ar Pankshin/Kanam/Kanke, Yusuf Adamu Gagdi, ya fa?a wa BBC Hausa cewa akasarin ‘yan gudun hijirar mata ne da yara da suka tsere zuwa ma?otan ?auyuka.
“Suna cikin tashin hankali,” in ji shi. “Na nemi a tura ?arin jami’an tsaro yankin don a za?ulo ‘yan bindigar nan daga dazukan da suke sannan a kafa sansanin jami’an tsaro a wurin don kare ha??in al’umma.
‘Yan bindiga sun kashe mutane fiye da 130 a Jihar
Abubuwa biyar da gwamnatin Amurka ta ce game da matsalolin Najeriya.
Majalisar dokokin Najeriya na so a toshe layukan wayar mutanen da ‘yan bindiga suka sace.
Wasu daga cikin mutanen daga ?auyukan Kukawa, da Gyambau, da Kyaram, da Dungur na zaune ne a sansanin ‘yan gudun hijira, yayin da wasu ke zaune a gidajen mazauna yankunan.
