Hukumomin Tsaron Najeriya Ba Su Da Amfani – Ali Nuhu

Fitaccen dan Fim din nan wato Ali Nuhu ya fusata da matsalar tsaron da ya addabi yankin Arewacin Nijeriya, inda ya caccaki hukumomin tsaron kasarnan bisa gaza shawo matsalar tsaron da ake fuskanta musammana Arewacin Nijeriya. Ali Nuhu ya wallafa a sahihin shafinsa na Facebook mai suna Ali Nuhu Mohammed inda ya ce; “wannan al’amari na rashin tsaro ya dade da wuce Misalin, hakika in har akwai hukumomin tsaro a kasar nan to sun tabbata marasa amfani”. Inda ya ci gaba da cewa; “saboda kullum maimakon al’amari nan ya yi…

Read More

‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane Da Dama A Kudancin Kaduna

An shiga matsananciyar firgita a yankin Kudancin Jihar Kaduna biyo bayan wani harin sanyin safiya da wasu ‘yan Bindiga ?auke da manyan makamai suka kai a kauyen Ungwan Bido da ke karamar hukumar Jema’a. Rahotanni sun bayyana cewa wasu yan bindiga da ba’a san ko su wanene ba, su suka kaddamar da harin da sanyin safiyar ranar Lahadi suka karkashe mutane da dama. Samuel Aruwan, kwamishinan tsaron cikin gida na jihar, wanda ya tabbatar da lamarin ya kuma bayyana cewa harin ya biyo bayan rahoton kisan wani Isiyaka Saidu. An…

Read More

Boko Haram: Na Yi Alkawarin Kai Kukan ‘Yan Arewa Ga Buhari – Pantami

Ministan Sadarwa da tattalin arzi?in fasahar yanar gizo, Dr Isa Ali Pantami ya ce zai mi?a sa?wannin jama’ar Arewa ga Shugaban ?asa Muhammad Buhari bisa kisan gillar da ?an Boko Haram suka yi na manoma 43 a jihar Borno. A ranar asabar, ne rahotanni suka bayyana cewa ?an Boko Haram sun shiga ?auyen Zabarmari, dake ?aramar hukumar Jere, jihar Borno, sun bi manoma har gonakinsu sun yi musu yankan rago. Sheik Pantami ya bayyana hakan ne a shafinsa na sadarwarsa a manhajar Tuwita bayan wani mai amfani da shafin ya…

Read More

Kisan Manoma: Rundunar Soji Ta Cire Kwamandan Ya?i

Mahukunta a sashen rundunar soji dake ya?i da ‘yan ta’addan Boko Haram a jihar Borno sun cire Kwamandan Bataliyar Soji da aka jibge a Zabarmari da ke yankin karamar hukumar Jere a jihar Borno, biyo bayan kisan gillar da aka yi wa Manoma 43 a yankin. A ranar asabar, ne rahotanni suka bayyana cewa ?an Boko Haram sun shiga ?auyen Zabarmari, sun bi manoma har gonakinsu tare da hallakasu ta hanyar yi musu yankan rago. Zabarmari kauye ne mai nisan kilomita 20 kacal daga hedikwatar rundunar atisayen Lafiya Dole wacce…

Read More

Buhari Ba Zai Iya Mulkin Najeriya Ba – Dr Mohammed

Tsohon dan majalisa daga jihar Kano a Jamhuriya ta biyu, Dattijo Dakta Junaidu Mohammed ya ce ba za’a taba samun zaman lafiya a Najeriya ba matukar shugaba Buhari da APC suna kan mulki. A cewarsa, batun gyaran Najeriya fa ya fi karfin karfin shugaban kasa, Muhammadu Buhari. Dakta Junaid ya bayyana hakan ne yayin da yake martani a kan kisan manoma 43 da mayakan Boko Haram suka yi wa yankan rago a ranar Asabar. “Na san ya zuwa yanzu ‘yan Najeriya sun gaji da labaran kisan fararen hula a yankin…

Read More

Akwai Hannun Manya A Kashe-Kashen Arewa – Sheikh Gadon ?aya

Shahararren Malamin addinin musulunci a jihar Kano, Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya ya ce duk abunda ke faruwa na zubar da jini da kashe rayukan mutane a kasarnan da hannun wasu manyan kasarnan yan Arewa musulmi a ciki kuma shugaban kasa ma ya sani, munafurci yasa ake boyewa ba a son a fada. A wani bidiyo mai tsawon minti 01:03 da wakilin mu ya kalla ya ji Shehin Malamin yana cewa ” Duk abunda kuka ga anayi a kasar nan na zubar da jini da kashe mutane wallahi akwai hannun…

Read More

Akwai Hannun Manya A Kashe-Kashen Arewa -Sheikh Gadon ?aya

Shahararren Malamin addinin musulunci a jihar Kano, Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya ya ce duk abunda ke faruwa na zubar da jini da kashe rayukan mutane a kasarnan da hannun wasu manyan kasarnan yan Arewa musulmi a ciki kuma shugaban kasa ma ya sani, munafurci yasa ake boyewa ba a son a fada. A wani bidiyo mai tsawon minti 01:03 da wakilin mu ya kalla ya ji Shehin Malamin yana cewa ” Duk abunda kuka ga anayi a kasar nan na zubar da jini da kashe mutane wallahi akwai hannun…

Read More

Filato: Rikicin ?abilanci Ya ?arke A Jos Babban Birnin Jihar

Rahotanni daga Bukur na ?aramar Hukumar Jos ta Kudu a Jihar Filato na cewa ana arangama tsakanin ?abilun yankin. Mazauna yankin sun shaida wa BBC cewa yanzu haka jami’an tsaro na harbi a sama domin tarwatsa matasan da ke jefe-jefe da duwatsu. Mai magana da yawun ‘yan sandan Jihar Filato Uba Gabriel bai tabbatar da faruwar lamarin ba amma ya ce zai bincika. An fara rikicin ne tsakanin al’umma Hausa/Fulani da kuma sauran ?abilun yankin bayan zargin juna da fara aikata kisa. Jihar Filato da ke sashin Tsakiyar Arewacin Najeriya…

Read More

Bauchi: An Dam?e Matar Dake ?oye ‘Yan Bindiga

Rundunar ?an sandan jihar Bauchi sun kama wata mata da ake zargi da baw masu muggan laifuka mafaka sakamakon kama ?arayi biyu da ?an fashi a gidanta. Kakakin rundunar ?an sandan jihar Bauchi, DSP Mohammed Ahmed Wakili, shine ya bayyana hakan ranar a Alhamis.Ya ce jami’an rundunar, bayan samun bayanan sirri, sun kama wata Sadiya Mohammed Yaro wacce aka fi sani da Sadiya ?aura, ?ar shekara 28, a unguwar ?ofar Dumi ta garin Bauchi. A cewarsa, matar ta ba masu laifi mafaka a gidanta dake ?ofar ?umi jim ka?an bayan…

Read More

Yankan Rago Ga Manoma 43: Atiku Ya Yi Ta’aziya Ga Jama’ar Borno

Zuciya ta na cike da bakin ciki da kunci saboda kisan gillar da aka yiwa manoma 43 a Zabarmari na jihar Borno, hakika zuciya ta na tare da ‘yan uwa da abokan arziki na wadannan bayin Allah da aka kashe su kisan zalunci ba tare da hakki ba. Na sami wannan mummunan labari cikin yanayi na kaduwa da tashin hankali, kasancewar babu wata hujja ko dalili da za a iya fakewa da shi a aikata irin wannan danyen aiki, walau a addinance ko wata akida ta daban a jinsin dan…

Read More

Hankalina Ya Tashi Da Kisan Da Aka Yi Wa Manoma A Borno – Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana kaduwa da labarin yanka Manoma da Boko Haram suka yi a Borno, jiya. Ya bayyana cewa wannan abin Allah wadai ne da kuma ya taba duka Najeriya. Yace yana jajantawa iyalan mamatan da kuma fatan Allah ya jikansu. Shugaban a sakon da ya fitar ta bakin kakakinsa, Malam Garba Shehu ya bayyana cewa, gwamnati ta baiwa jami’an soji dukkan abinda ya kamata dan tabbatar da tsaro. Matsalar tsaro dai na cigaba da ?azancewa a sashin Arewacin Najeriya, rayukan jama’a musamman Manoma na ?ara shiga…

Read More

Ba Za Mu Lamunci Tsagerancin ‘Yan Bindiga – Zulum

Mai girma Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bayyana cewa ya zama wajibi Arewa ta tashi tsaye ta dauki matakin da ya dace kan ‘yan bindigan da suka addabi mutane a gidajensu. Zulum ya bayyana hakan ne a taron kungiyar gwamnonin Arewa maso gabas karkashin jagorancin sa, wannan shine karo na uku da suka hadu wajen tattaunawar rashin tsaro. Zulum ya ce dubi ga yadda matsalar rashin tsaro ta tabarbare a Arewa maso yamma irinsu Katsina da Kaduna, akwai bukatar su tashi tsaye kada hakan ya shigo yankinsu.…

Read More

Najeriya Ce Ta Uku A Duniya ?angaren Rashin Tsaro – Hukumar ?ididdiga

Najeriya ta zo a mataki na uku a jerin kasashen da ta’addancin ya yi wa katutu a fadin duniya, kamar yadda rahoton ?ungiyar ?ididdigar ta’addanci ta duniya (GTI) ta bayyana. Rahoton ya bayyana cewa adadin mutanen da suka mutu sakamakon yakin Boko Haram ya nunka daga shekarar 2018 zuwa 2019, zubar da jinin jama’a ya yawalta sosai. ?asar Afghanistan ce a mataki na farko, sai kuma kasar Iraq a mataki na biyu, a jerin kasashen da ta’addanci ya shahara Najeriya ta na mataki na uku, wato tana kafa?a da kafa?a…

Read More

Najeriya Ce Ta Uku A Duniya ?angaren Rashin Tsaro – Hukumar ?ididdiga

Najeriya ta zo a mataki na uku a jerin kasashen da ta’addancin ya yi wa katutu a fadin duniya, kamar yadda rahoton ?ungiyar ?ididdigar ta’addanci ta duniya (GTI) ta bayyana. Rahoton ya bayyana cewa adadin mutanen da suka mutu sakamakon yakin Boko Haram ya nunka daga shekarar 2018 zuwa 2019, zubar da jinin jama’a ya yawalta sosai. ?asar Afghanistan ce a mataki na farko, sai kuma kasar Iraq a mataki na biyu, a jerin kasashen da ta’addanci ya shahara Najeriya ta na mataki na uku, wato tana kafa?a da kafa?a…

Read More

Muna Dab Da Kawo ?arshen Rashin Tsaro A Najeriya – Hedikwatar Tsaro

Hedikwatar tsaro ta Najeriya ta tabbatar da cewar kwanan nan bada dadewa ba za ta kawo karshen matsalar rashin tsaro da ya da?e yana addabar Najeriya gaba ?aya, zaman lafiya ya namaye ko ina. Kakakin rundunar soji, John Enenche, ya sanar da hakan a ranar Alhamis yayin taron bayar da bayani a kan ayyukan rundunar dakarun sojin Najeriya. A cewarsa, yadda sojoji suke ragargazar ‘yan ta’adda, kwanan nan za su zama tarihi. Ya kara da cewa: “Rundunar Operation Hadarin Daji da sauran rundunoni masu taimakonsu suna ragargazar ‘yan ta’addan arewa…

Read More

Zaluncin Shugabanni Ya Haifar Da Rashin Tsaro A Arewa – Sheikh Gadon ?aya

Babban malamin addinin islama Sheikh Abdullahi Gadon Kaya ya bayyana cewa rashin adalcin Shuwagabanni na daya daga cikin abinda ya kawo rashin Tsaro a arewacin kasar nan. Malamin ya bayyana hakan ne yayin zantawa da wakilin jaridar muryar yanci a Kaduna inda ya bayar da misalai da dama kamar haka: Muddin gwamnati da Shugabanni ba zasu dinga adalci ga kowa ba dole ne ayyukan ta’addanci suyi kamari a kasar nan. Babu yadda za a ware wasu mutane daban ace su kadai ne gwamnati zata dinga tallafa masu ko kuma wasu…

Read More

Matsalar Tsaro: Na Ji Da?in Gayyatar Da Majalisa Ta Yi Wa Pantami – Zangina

Muna ganinsa malami Muna ganinsa Dan Arewa amma Babu Anfani munji Dadi Kuma mu ‘yan jihar katsina Muna goyon Bayan Majalisar dattijan Nageriya Kan gayyatar Malam Kan Batun Matsalar tsaro da masu satar Mutane ke damunmu. Shine Ministan Sadarwar na Nageriya Amma kullum masu garkuwa da mutane sai anfani suke da kafofin Sadarwa suna sace Jama’a.Malam Pantami shine Wanda ya dunga Rusa kuka domin Matsalar tsaro da Waccan Gwamnatin ta Kasa magancewa. Yanzu Kuma gashi an bashi mukamin da zai iya kawo karshen wani fanni na Matsalar tsaron Amma yayi…

Read More

Zamfara: Dakarun Soji Sun Yi Wa ‘Yan Bindiga Kisan Kiyashi

Rundunar Sojojin Najeriya karkashin atisayen Hadarin Daji ta hallaka ‘yan masu tarin yawa a jihohin Zamfara da Katsina, tare da raunata wasu bila adadin. Rundunar ta kuma kawar da ‘yan ta’adda 67 a dajin Birnin Kogo da ke Katsina, sun kuma kawar da wasu 15 a dajin Ajjah da ke Zamfara. Da ya ke bayyana haka a ranar Laraba a wata sanarwa mai taken, ‘Operation Hadarin Daji: Sojojin sama sun kakkabe yan bindiga a wani harin sama a dajin Birnin Kogo da kuma Ajjah a jihar Zamfara,’ mai magana da…

Read More

Saura ?iris A Gama Da Arewa – Sheikh Gadon ?aya

Shahararren malamin addinin musuluncin nan Sheikh Abdullahi Gadon Kaya ya bayyana cewar ana dab da cin arewacin kasar nan da ya?i muddin Shugabanni yankin basu dauki matakin da ya dace ba. Malamin ya bayyana hakan ne a wata huduba da yayi a masallacin Khalid bn Walid dake bakin ruwa Kaduna. ‘ A halin da muke ciki a arewacin kasar nan an bar yaran mu kusan kimanin shekara daya a gida sakamakon yajin aikin da malaman jami’o’i suke yi saboda wasu dalilai da wasu marasa kishin kasar nan basa son a…

Read More

Iyalan Mai Tallan Jarida Sun Nemi Diyyar Miliyan 500 Wurin Kakakin Majalisa

Iyalan Marigayi Ifeanyi Okereke, wani mai sayar da jarida da mai tsaron lafiyar Femi Gbajabiamila, kakakin majalisar wakilai ya bindige har lahira sun bukaci naira miliyan 500 daga gare shi a matsayin diyya. A makon da ya gabata ne wani jami’in hukumar tsaron farin kaya (DSS) Abdullahi Hassan da ke tsaron shugaban majalisar, ya harbe Okereke, a yayin da yake gudanar da sana’arshi ta sayar da Jarida a birnin tarayya Abuja. An ruwaito cewa bukatar neman biyan diyyar na kunshe ne a cikin wata takarda da lauyan iyalan Marigayin Mike…

Read More