Jami’ar Ahmadu Bello (ABU) dake karamar hukumar zariya a arewacin jihar Kaduna ta fitar da sanarwan sace yan bindiga sun shiga jami’an inda su kayi garkuwa da babban malamin jami’ar da mai dakinsa da kuma diyar sa guda daya. Daraktan sashen yada labarai na jami’ar Ahmadu Bello Zaria Malam Auwalu Umar ya fitar da sanarwan a yammacin yau litinin inda ya bayyana cewa a safiyar yau Litinin da misalin karfe 12.50 na dare masu garkuwa da mutane suka shiga gidajen malaman jami’ar ABU dake Samaru inda suka dauki wani ma’aikacin…
Read MoreCategory: Tsaro
Tsaro
Kano: An Yi Wa Uba Da ?an Shi Yankan Rago
Wasu miyagu wa?anda ba’a san ko su wanene ba sun yi wa wani mutum mai suna Malam Nuhu da ?ansa Nasir yankan rago, a ?auyen Tunfafi da ke ?aramar hukumar Garko ta jihar Kano a daren jiya. Rahotanni sun nuna cewar wanda ya yi kisan da misalin ?arfe biyun daren jiya, dama ya ta?a zuwa watanni biyu da suka wuce ya yi garga?in cewa sai ya ?ona gidan. ?aya daga cikin ?an uwan matatan, ya ce an yi jana’izarsu da misalin ?arfe 9 na safiyar yau Litinin, kuma Hakimin yankin,…
Read MoreKaduna: Kashe-Kashe Na Faruwa Ne Dalilin Lalacewar Manyan Hanyoyi – Uba Sani
Sanata mai wakiltar mazabar Kaduna ta tsakiya, Mallam Uba Sani, ya alakanta hare-hare da garkuwa da mutanen da ake yi a jihar Kaduna da mummunan yanayin titunan gwamnatin tarayya na jihar, musamman titin Abuja zuwa Kaduna har Zaria. Sanatan ya bayyana abinda yake zuciyarsa a kan gyare-gyaren da ya kamata a yi a jihar, a taron masu ruwa da tsaki da aka yi a garin Kaduna. Ya nuna damuwarsa matuka a kan lalacewar titin Abuja zuwa Kaduna zuwa Zaria, ya nuna takaicin yadda gyaran titinan suke daukar lokaci mai tsawo.…
Read MoreBabu Wanda Ya Kai Mini Hari A Baga – Zulum
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya musanta labarin kai masa hari da ‘yan ta’adda suka kara kai wa tawagarsa, kamar yadda wasu kafafen yada labarai na gida da kasashen waje suka bayyana. Malam Isa Gusau, hadimin Zulum na harkar watsa labarai ya sanar a wata takardar sanarwa da aike wa manema labarai a Maiduguri babban birnin Jihar. A cewar Gusau, Zulum ya je Baga, inda yayi kwana daya yana kula da rabon kayan abinci da sauran kayan tallafi, sannan ya koma Maiduguri ba tare da wani abu ya same shi…
Read MoreNasarawa: An Tsinci Gawar Shugaban APC Bayan Garkuwa Da Shi
An tsinci gawar shugaban jam’iyyar APC na jihar Nasarawa, bayan an yi garkuwa da shi. Wata majiya da take kusa da iyalan mamacin ne ta sanar wa majiyarmu haka a ranar Lahadi da rana. Sannan wani shugaban jam’iyyar APC na jihar Nasarawa, wanda bai so a ambaci sunansa ba, shi ma ya tabbatar da mutuwar. Duk da dai har yanzu jam’iyyar APC ba ta riga ta yi magana ba a kan garkuwa da shi da aka yi ba. Shugaban karamar hukumar Karu, Samuel Akala, ya tabbatar da mutuwar a shafinsa…
Read MoreAn Sako ?aliban Jami’a 9 Bayan Biyan Ku?in Fansa
An sako daliban jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya su tara da aka yi garkuwa dasu a makon da ya gabata. An yi garkuwa da su ne a wani hari da aka kai wa masu motoci a babbar hanyar Kaduna-Abuja. Daya daga cikin daliban mai suna Dickson Oko ya tsere amma ya samu rauni sakamakon harbin bindiga, ya ce dama masu garkuwan sun tuntubi iyalan daliban sannan suka bukaci naira miliyan 30 kafin a saki kowannensu. Amma daga baya masu garkuwa da mutanen sun rage kudin fansar zuwa naira miliyan…
Read MoreAn Sako ?aliban Jami’a 9 Bayan Biyan Ku?in Fansa
An sako daliban jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya su tara da aka yi garkuwa dasu a makon da ya gabata. An yi garkuwa da su ne a wani hari da aka kai wa masu motoci a babbar hanyar Kaduna-Abuja. Daya daga cikin daliban mai suna Dickson Oko ya tsere amma ya samu rauni sakamakon harbin bindiga, ya ce dama masu garkuwan sun tuntubi iyalan daliban sannan suka bukaci naira miliyan 30 kafin a saki kowannensu. Amma daga baya masu garkuwa da mutanen sun rage kudin fansar zuwa naira miliyan…
Read MoreBorno: Boko Haram Sun Sake Yun?urin Hallaka Zulum
‘Yan bindiga da ake kyautata zaton mayakan boko haram ne sun sake kai wa ayarin Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum hari a kokarinsa na shiga duba ’yan gudun hijira a garin Baga jiya asabar 21 ga watan nuwanba. Majiyar jaridar muryar yanci ta shaida mana cewar nn kaiwa gwamnan harin ne a safiyar jiya asabar a dai-dai kauyen da ake kira Kwayamti da ke da nisan kilomita 60 daga Maiduguri. Sai dai kuma rashin sabis na salula a wurin ya hana fitar labarin har sai a daren Asabar wayewar…
Read MoreBorno: Boko Haram Sun Sake Yun?urin Hallaka Zulum
‘Yan Bindiga da ake kyautata zaton mayakan boko haram ne sun sake kai wa ayarin Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum hari a kokarinsa na shiga duba ’yan gudun hijira a garin Baga jiya asabar 21 ga watan nuwanba. Majiyar jaridar muryar yanci ta shaida mana cewar nn kaiwa gwamnan harin ne a safiyar jiya asabar a dai-dai kauyen da ake kira Kwayamti da ke da nisan kilomita 60 daga Maiduguri. Sai dai kuma rashin sabis na salula a wurin ya hana fitar labarin har sai a daren Asabar wayewar…
Read MoreBorno: Boko Haram Sun Sake Sake Yunkurin Hallaka Zulum
‘Yan bindiga da ake kyautata zaton mayakan boko haram ne sun sake kai wa ayarin Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum hari a kokarinsa na shiga duba ’yan gudun hijira a garin Baga jiya asabar 21 ga watan nuwanba. Majiyar jaridar muryar yanci ta shaida mana cewar nn kaiwa gwamnan harin ne a safiyar jiya asabar a dai-dai kauyen da ake kira Kwayamti da ke da nisan kilomita 60 daga Maiduguri. Sai dai kuma rashin sabis na salula a wurin ya hana fitar labarin har sai a daren Asabar wayewar…
Read MoreBorno: Boko Haram Sun Kashe Soji Shidda A Harin Kwantan ?auna
Rahotanni daga Maiduguri babban birnin Jihar Borno na nuna cewa Mayakan Boko Haram sun hallaka wasu dakarun soji har guda shidda a wani harin kwantan ?auna da suka kai musu a yankin Baga. Rahotanni sun nuna cewa lamarin ya auku ne a jiya Asabar a daidai kauyen Kwayamti dake kan hanyar zuwa Baga. Sannan kuma bincike ya nuna cewa har da wani dan bangan sa kai shi ma ya rasa ransa. Idan ba a manta ba dai, a jiya Asabar din ne Gwamna Zulum da tawagar sa suka sake kai…
Read MoreKaduna: ‘Yan Bindiga Sun Kira Iyali Sani Rigasa
?aya daga cikin wanda ake ta nema cikin mutane uku da ‘yan bindiga suka budewa wuta a garin rigasa dake karamar hukumar igabin jihar Kaduna mai suna Sani Khalil Rigasa an fara samun duriyar sa biyo bayan kirar da masu garkuwa da mutanen sukai wa a iyalan sa da ranar yau. Idan ba a manta ba, jaridar muryar yanci ta kawo maku ruhoton yadda yan bindiga suka budewa matasan wuta a daren jiya a hanyar titin jirgin kasa dake Rigasa.Harin yayi sanadiyyar wani matashi Auwal Rabiu mai kimanin shekaru 30.…
Read MoreZamfara: ‘Yan Bindiga Sun ?auke Limami Da Mamu 30 A Masallacin Juma’a
Rahotanni daga jihar Zamfara sun bayyana cewar ‘yan ta’adda masu Garukwa da mutane sun shiga garin Kanoma dake karamar hukumar Maru ta jahar Zamfara a jiya juma’a dai dai lokacin da ake gabatar da sallar juma’a suka tafi da mutane 30 cikin har da Limamin garin na Kanoma. Lamarin satar jama’a a yankin Arewacin Najeriya na ?ara ?aukar sabon salo, inda a kusan kullum ‘yan Bindiga ke kai farmaki akan jama’a su kashe na kashewa su kama na kamawa sannan su nemi ku?a?en fansa. Gwamnatocin Jihohin Zamfara da Katsina inda…
Read MoreZamfara: ‘Yan Bindiga Sun ?auke Limami Da Mutane 30 A Masallacin Juma’a
Rahotanni daga jihar Zamfara sun bayyana cewar ‘yan ta’adda masu Garukwa da mutane sun shiga garin Kanoma dake karamar hukumar Maru ta jahar Zamfara a jiya juma’a dai dai lokacin da ake gabatar da sallar juma’a suka tafi da mutane 30 cikin har da Limamin garin na Kanoma. Lamarin satar jama’a a yankin Arewacin Najeriya na ?ara ?aukar sabon salo, inda a kusan kullum ‘yan Bindiga ke kai farmaki akan jama’a su kashe na kashewa su kama na kamawa sannan su nemi ku?a?en fansa. Gwamnatocin Jihohin Zamfara da Katsina inda…
Read MoreAn Ceto ‘Yan Sandan Da ‘Yan Bindiga Suka Sace
Rundunar ‘yan sanda ta sanar da cewa an kubutar da manyan ‘yan sanda tara, dukkaninsu masu mu?amin ASP, da ‘Yan Bindiga suka sace tun ranar takwas ga watan Nuwamba na wannan shekarar a tsakanin jihar Katsina da Zamfara. An sace manyan ‘yan sandan ne yayin da suke kan hanyarsu ta zuwa Gusau, babban birnin Jihar Zamfara, domin aiwatar da wasu muhimman ayyuka na musamman. A cikin wani jawabi da kakakin rundunar ‘yan sanda, Frank Mba, ya fitar ranar Juma’a, ya ce wani binciken karkashin kasa da suka gudanar, bayan samun…
Read More‘Yan Bindiga Na Neman Miliyan 100 Na Fansar ‘Yan Sanda
‘Yan bindiga na neman kudin fansa milyan N100 kafin su sako ‘yansanda ‘Yan bindigar da ke rike da ‘yansanda masu mukamin anini su 6 sun nemi da a ba su kudin fansa milyan 100 kafin su sako su. ‘Yansandan dai sun kwashe sama da mako daya bayan da aka yi garkuwa da su kan hanyar Zamfara-Katsina. Jarifar Punch ta rawaito cewa ‘yan sandan na daga cikin wadanda ba da dadewa ba suka samu karin girma da ke aiki da “Mobile Squadron 6”, Maiduguri jihar Borno. Bayanai sun ce an tura…
Read MoreBorno: Buhari Ya Bada Biliyan Uku Domin Gina Gidaje Ga ‘Yan Gudun Hijira
Gwamnatin Nijeriya ta bayar da kudaden da yawansu ya kai kimanin Naira biliyan uku domin gina kashin farko na gidaje dubu 10 da za a sake mayar da ?an gudun hijira a jihar Borno. Gwamna Farfesa Babagana Umara Zulum ne ya bayyana haka yayin da yake zantawa da manema labarai a ziyarar gani da ido da ya kai a sashen da za a gina sabbin gidajen a garin Dalori da ke karamar hukumar Konduga. Zulum ya ce gwamnatin ta bayar da kudaden ne ga jihar domin tabbatar da aiwatar da…
Read MoreAn Shiga Cacar Baki Tsakanin Shugaban ‘Yan Sanda Da Tsohon Janar
Babban Baturen rundunar ?ansanda na ?asa, IGP Mohammed Adamu, ya maida martani ga wani tsohon janaral ?in soja, Garba Wahab, mai ritaya, wanda ya zarge shi da rashin kula da ragamar rundunar ?ansanda yadda ya kamata. A wani jawabin maida martani da mai magana da yawun rundunar ?ansanda, DCP Frank Mba, ya sawa hannu kuma ya rabawa manema labarai, Shugaban ‘Yan Sandan ya yi watsi da kalaman Wahab, inda yace kalamansa ba dai-dai bane domin kuwa yana kula da ragamar rundunar yadda ya kamata. Yace Wahab yayi magana cikin rashin…
Read More‘Yan Bindiga Sun Hallaka ‘Yan ?ato Da Gora A Kaduna
Rahotanni daga Kaduna sun bayyana cewar wasu Jami’an sintirin jihar wa?anda aka fi sani da ‘yan ?ato da gora sun gamu da ajalinsu yayin wata arangama da ‘yan bindiga a karamar hukumar Chikun, da yammacin Talata. Kwamishinan tsaron cikin gida, Samuel Aruwan, shine ya bayyana haka ranar Laraba a wata takardar sanarwa da ya fitar. Ya kuma ce daga baya sojoji sun yi nasarar kashe ‘yan Bindigar da suka kaiwa jami’an hari, a kauyen Dande a babban garin Bukuru dake yankin ?aramar Hukumar Chikum.“Jami’an sun kuma lalata maboyar yan tawayen…
Read MoreKaduna: An Fasa Kotun Da Ake Shari’ar Sarkin Zazzau
A daren ranar Talata ne wasu bata-gari da ba a san ko su wanene ba, suka fasa ofishin babban Alkalin kotun Dogarawa, Mai Shari’a Kabir Dabo, wanda yake shari’a tsakanin sabon sarki, Ahmed Bamalli da Iyan Zazzau, Bashir Aminu. Sai da bata-garin suka fasa kotun, tukunna suka samu damar shiga har ofishin babban alkalin. Bata-garin sun yi kaca-kaca da wasu takardu, sun kuma kwashe kayan da alkalin yake amfani da su idan zai zauna a kotu, da wasu abubuwa da har yanzu ba a gama tantancewa ba. Wakilin jaridar Aminiya…
Read More