Harkar Fim Har Yanzu Ina Jan Zarena Bai Tsinke Ba – Abba Al-Mustapha

Fitaccen Jarumi a Masana’antar shirya fina-finai ta Kannywwod Abba Almustapha yace har yanzu ba a daina yayin sa ba, a cikin Masarautar kannywwod, duk da ba Koda yaushe ake ganin sa a cikin harkar fim din ba. Jarumin ya bayyana Hakan ne a lokacin tattaunawar su da Jaridar Dimukaradiyya dangane da masu cewar an daina yayin sa a harkar fim. Sai yace “Gaskiya ba daina yayina aka yi ba domin mun kafa tarihi a Masana’antar da baza a taba manta damu ba” Inda ya Kara da cewar “Kowa ya san…

Read More

Na Wahala Kafin Mahaifina Ya Amince Na Shiga Gasa – Sarauniyar Kyau

Shatu Garko, Sarauniyar kyau ta 44 a Najeriya ta shaida yadda ta samu nasarar shawo kan mahaifinta har ya amince ta shiga gasar. Budurwar mai shekaru 18 ta zama mace ta farko mai hijabi da ta lashe gasar tun da aka fara a shekarar 1957 kamar yadda ta shaida wa The Punch a wata hira da jaridar ta yi da ita. “Mahaifiyata dama tana goyon bayana kuma ta na nuna min ba wani abu mai wahala bane, amma mahaifina ne baya so. “Ya damu don gudun kada su tilasta ni…

Read More

Nafisa Ta Shiga Jerin Manyan Jaruman Fina-Finai A Najeriya

Tauraruwar fina-finan Hausa Kannywood Nafisa Abdullahi na daya daga cikin jaruman da ake yawan nema a Google 2021 a Najeriya. Dimokuradiyya ta rawaito cewa Tauraruwar Labarina ta shiga sahun jaruman Nollywood na Najeriya kamar su Destiny Etiko, Tonto Dikeh da Zubby Michael. Ita ce ta shida a rukunin taurarin fim bayan Destiny Etiko, Zubby Michael, Pere, Tonto Dikeh, Iyabo Ojo da Olu Jacobs. Haka kuma, Nafisa ita ce tauraruwar Kannywood daya tilo da ta samu matsayi na 10 a fagen bincike na Google. Duk da cewa Google ya ware Nafisa…

Read More

Da Dumi-Dumi: Za A Gurfanar Da Jarumi Sadik Sani Sadik A Kotu

Kotun shari’a da ke unguwar Hotoro masallacin Juma’a a birnin Kano za ta saurari karar da aka shigar kan Jarumin masana’antar Kannywood Sadiq Sani Saniq bisa zargin ruf da ciki kan kudaden wani bawan Allah. Aliyu Muhammad Hanas wanda Darakta ne kuma Furodusa a masana’antar shirya fina-finan hausa, ya shigar da korafin Jarumi Sadiq Sani Saniq cewa yana bin sa kudade amma Jarumin ya ki ya biya shi, ya kuma yi masa alkawari fiye da shurin masaki bai biya ba, karshe ma sai ya daina d’aukan wayarsa. “Na tuntubi Gambo…

Read More

Miji Nagari Nake Nema – Jaruma Maryam Booth

Duk da cewar an dade ba a ganin jaruma Maryann Booth a cikin harkar fim Amma dai ta bayyana irin burukan da take da su a nan gaba a lokacin tattaunawar su da Wakilin Jaridar Dimukaradiyya inda take cewa. “Burina gaskiya ba karami ba ne, saboda a yanzu da aka daina gani na a fim akwai wajen gyaran gashi da na bude da kayayyaki irin na Mata da Kuma cin abunci a Kano, idan ya bunkasa Ina son ya zama na samar da shi a wasauran manyan garuruwa.” Ta Kara da cewar…

Read More

Allah Ya Yi Wa Jarumi Sani Garba SK Rasuwa

Allah Ya yi wa fitaccen ?an wasan fina-finan Hausa Sani Garba SK rasuwa a yau Laraba a birnin Kano, bayan ya sha fama da rashin lafiya. Wani fitaccen furodusa Abdul M Amart Mai Kwashewa ne ya tabbatar wa da BBC rasuwar ?an wasan. Marigayin ya rasu ne a Asibitin Muhammadu Abdullahi Wase da ke Nasarawa a ranar Laraba da yamma. “Sani SK ya kai kusan shekara uku yana jinya a tsattsaye, amma rashin lafiyar ta taso masa sosai ne a baya-bayan inda ya shafe mako biyar yana jinya a asibitin,”…

Read More

Tsohuwar Matar Adam Zango Ta Dawo Fim

Rahotanni sun bayyana cewar matar Jarumin Kannywood ta farko Adam A Zang, mai suna Amina Uba Hassan, ta dawo harkar fim gadan gadan. Tsohuwar matar Jarumin wacce aka fi sani da Maman Haidar, ta fara shirin fim ne tun a shekarun 2000 kafin daga bisani kuma suka yi auren sunnah da Jarumi Adam A Zango a Shekarar 2007. Babu wani cikakken dalili a hannu sai dai bayan sun haifi ?an su na farko a shekarar 2008, sai kuma aka sami labarin ya sake ta bayan watanni biyar da haihuwar ta.…

Read More

Da Dumi-Dumi: Gombe Ya Zama Shugaban Kungiyar ‘Yan Fim

HA?A??IYAR ?ungiyar masu shirya finafinai ta Nijeriya (MOPPAN) ta na?a fitaccen jarumi Umar Mohammed Gombe matsayin shugaban ri?o na reshen ta na Jihar Kano. Na?in nasa ya biyo bayan kafa kwamitin shugabanni na wucin gadi na jihar da ?ungiyar ta yi bayan aje aiki da tsohon shugaban ya yi kwanan baya. A cikin sanarwar da shugaban Hukumar Amintattu (BoT) na MOPPAN, Alhaji Sani Mu’azu, ya bayar a daren yau, ?ungiyar ta bayyana cewa ta yi haka ne domin ta cike gurbin da rashin kwamitin gudanarwa na ?asa na ?ungiyar ya…

Read More

Ina Da Wani Buri Kafin Aure – Jaruma Ummi Gombe

“Na samu shekaru masu yawa Ina cikin harkar fim sai dai ban samu damar dana samu ba sai a wannan lokacin, don haka na ke ganin a yanzu na zama cikakkiyar Jarumar da ba zan yi shakkar kowa ba.” Jaruma Hadiza Abubakar wadda aka fi sani da Ummi Gombe a Masana’antar Kannywwod ce ta bayyana hakan a lokacin tattaunawar su da Dimukaradiyya. Ta ci gaba da cewa” kamar yadda sauran Jarumai masu aji su ke ji da Kan su to nima a yanzu jaruma ce mai aji don haka a…

Read More

Aure Ba Zai Hanani Harkar Fim Ba – Rahama MK

Tun bayan auren Fitacciyar Jarumar shirin Kwana Casa’in Rahama M K wato Fulani Matar Bawa Maikada, a watan daya gabata mutane suke ta tofa Albarkacin bakin su a game da auren nata da Kuma makomar ta a cikin harkar fim Musamman shirin Kwana Casa’in. To sai dai Jarumar ta yi magana da Jaridar Dimukaradiyya a Karo na farko inda ta tabbatar da zata ci gaba da fitowa a harkar fim ba ma shirin Kwana Casa’in ba har ma da sauran finafinai da ta ke yi. Jarumar ta bayyana cewar “Ai…

Read More

Na Gaji Da Aikata Zina Aure Zan Yi – Jarumar Kudancin Najeriya

Jarumar wasan kwaikwayon Nolywood, Sylvia Ukaatu, ta lashi takobin komawa ga Allah har zuwa lokacin da zata samu mijin aure. Sylvia Ukaatu ta bayyana hakan ne a hirar da tayi kwanakin nan kuma Allure Vanguard ta ruwaito. Ta yi nadamar biyayya wa Shaidan da tayi shekarun baya kuma yanzu ta shirya tuba da komawa ga Allah. “Na koma ga Allah. Ba zan sake fifita kudi kan tsoron Allah ba. Dukkan shekarun nan ba tare da biyayya ga Allah ba sun zama aikin banza, shi yasa nayi alkawarin cewa ba zan…

Read More

Dalilin Cire Salma A Shirin Kwana Casa’in – Daraktan Fim

Cikin wata tattaunawa da BBC Hausa tayi da Daraktan shirin fim ?in Kwana Casa’in Salisu T. Balarabe, ya bayyana dalilinsu na sauya tauraruwar shirin Maryuda Yusuf wacce aka fi sani da Salma. “Lokacin da muka shirya zamu fara ?aukar shirin Kwana Casa’in Zango na shida mun tuntu?i Salma, sai ta fa?a mana cewa gaskiya ba za ta samu dama ba.” “Mun so mu san dalili sai ta fa?a mana cewa yana da nasaba da iyayenta wanda ba lallai ne ta iya bayyanawa ba.” Inji Darakta T. Balarabe

Read More

Neman Suna Ya Kaini Masana’antar Kannywood – Jaruma Amina Sani

Jaruma Kuma mawakiya a Masana’antar shirya fina-finai na Hausa Kannywwod Amina Sani, ta bayyana manufar da ta kawo ta cikin harkar fim, wanda ta ce neman suna domin ita ma Duniya ta san da zaman ta. Amina Sani ta bayyana Hakan ne a lokacin tattaunawar su da wakilin Dimokaradiyya, kamar yanda aka saba kawo muku tattaunawa da su masu wannan sana’a ta fim. “Kamar yanda kowa ya ke da manufa ta shigar sa duk wani abu da ya ke so ya fara, to nima haka na zo da tawa manufar…

Read More

Sana’ar Fim Ta Canza Rayuwata – Khadijah Yobe

Fitacciyar jaruma a Shiri mai dogon zango na Izzar so Khadija Yobe, ta bayyana irin yadda harkar fim ta sauya Mata rayuwarta a dan karamin lokaci. Jarumar ta bayyana Hakan ne a lokacin tattaunawar su da Dimukaradiyya a Kan sauyin rayuwar data samu in da take cewa. “Gaskiya rayuwa ta cikin lokaci guda ta sauya tun da na fara fitowa a cikin shirin Izzar so, duk da cewar ba shi ba ne fim din dana fara yi, Amma dai shi ne ya fito da daraja ta mutane suka sanni sosai…

Read More

Raina Yana Baci Idan Naji Ana Zagin ‘Yan Fim – Umma Shehu

Fitacciyar Jaruma a Masana’antar shirya finafinan Hausa ta kannywwod ta bayyana cewar duk lokacin da ta ji a nan zagin ‘yan fim tan jin rashin dadi a zuciyarta. Jaruma Umma Shehu wacce aka fi sani da Zuli a cikin shiri mai dogon zango na Gidan Badamasi ita ce ta bayyana Hakan a tattaunawar su da Dimokaradiyya, dangane da irin kallon da a ke yi wa ‘yan fim a cikin al’umma. Zuli ta ce “Magana ta Allah ba na jin dadi sam idan na ji a na zagin, sai dai Kuma…

Read More

Ba Ni Da Uban Gida A Kannywood – Bosho

Fitaccen jarumi a Masana’antar fina-finai ta Hausa kannywwod, Sule Yahaya Hamma wanda aka fi sani da Sulaiman Bosho ya ce shi a duk cikar masana’antar da batsewar ta ba shi da wani Uban gida, wanda zai ce shi ne ya koya masa harkar fim. Jarumin ya bayyana Hakan ne a yayin tattaunawar su da jaridar Dimukaradiyya in da ya ke cewa. “Ni harkar fim din nan da Ni aka fara ta ina cikin ta wajen shekaru 30 Kenan, don haka ba Ni da Uban gida a cikin ta, idan kuma…

Read More

Dalilin Da Ya Sa Nake Wakokin Gargajiya – Fati Nijar

Fitacciyar Mawakiya Hajiya Binta Labaran, wadda aka fi sani da sunan Fati Nijar, ta bayyana irin yadda ta ke riko da al’adar Hausa a matsayin abu mai muhimmamci a gare ta. Fati Nijar ta bayyana Hakan ne ga wakilin Dimukaradiyya a lokacin da ya ke tattaunawa da ita dangane da yanayin wakokin ta musamman a yanzu da ta fi mayar da hankali a Kan wakokin da su ka fi kama da tatsuniya, in da ta ke cewa. ‘To ni dai ka ga Bahaushiya ce Kuma Ina kishin yaren Hausa da al’adun Kasar hausa,…

Read More

Jaruma Laila Ta Shirin Labarina Ta Amarce

Jaruma Maryam Wazeery Wacce Akafi Sani Da Laila A Cikin Shirin LABARINA Ta Amarce A Ranar Jumma’a 26/11/2021, Inda Jarumar Tayi Auren Bazata, Ba Wanda Ya Sani Sai Lokaci Guda. An Sami Sanarwar Auren Nata Ne Bayan Da Shugaban Kamfanin Saira Movies Yayi Sanarwa A Shafinsa Na Sada Zumunta Inda Yayi Sanarwa Kamar Haka A madadina da Kamfanin @sairamoviestv Muna taya “Yar uwa @maryamwazeery Murnar Auren da tayi a yau. Allah ya basu zaman Lafiya, Allah kuma ya basu zuriya dayyiba ? congratulations ???? muna missing din ki LAILA ?…

Read More

Mayaudara Ne Ke Zuwa Neman Mu – Jaruma Zuwaira Abdussalam

Tsohuwar jaruma a Masana’antar finafinai ta kannywwod, Zuwaira Abdussalam ta bayyana Mazan da su ke zuwa neman “Yan fim da sunan za su aure su maza ne da su ke cike da yaudara. Jarumar ta bayyana Hakan ne a lokacin tattaunawar wakilin Jaridar Dimokuradiyya da ita dangane da zargin su da a ke yi na ruwan ido a Kan auren su, in da ta ke cewa ” Gaskiya ni ban yarda da wannan zancen ba, saboda mu Matan da mu ke yin fim in ka kula mafi yawancin Mazan da su ke…

Read More

Tuni Fim Din Labarina Ya Kare Sai Kame-Kame – Aliyu Gora ll

Shirin fin din labarina mai dogon zango na kamfanin saira movies ya ja hankalin jama’a da dama tun lokacin da aka fara haska shi a gidan talabijin na arewa 24 tun daga zango na farko har zuwa na hudu da ake ciki a yanzun, Saidai Kuma tsohon editan jaridar fim dinnan wanda yanzu shine babban editan hausa na sha sashen labaru da Alamuran yau da kullum na tashar Talabijin ta liberty ya bayyana cewa Shifa a fahimtarsa tuni fimdin ya kare ko kuma basirar marubucin ta kare domin yanzun kame…

Read More