‘Yan Bindiga Sun Kaddamar Da Mummunan Hari A Jihar Neja

Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Neja na bayyana cewar gungun wasu ‘yan Bindiga ?auke da muggan makamai yankunan Kadna da Naknuwape da ke Gwada a karamar hukumar Shiroro ta jihar Neja ruwan makamai.

Majiyoyi sun tabbatar da cewa ‘yan ta’addan sun halaka dan sanda da wani mazaunin kauyen yayin da suka yi garkuwa da wasu mutum mutane.

Jihar Neja na ?aya daga cikin Jihohin da ‘yan Bindiga ke addaba da yawan kashe kashe da garkuwa da mutane a ‘yan shekarun nan, lamarin da ya tilasta jama’a da dama yin hijira da barin garuruwan su.

Related posts

Leave a Comment