Tsohon shugaban jam’iyyar APC na kasa, Kwamared Adams Oshiomhole, ya bayyana cewa duk da batutuwan da suka dabaibaye tsige shi daga mukaminsa, har yanzu yana nan a ?an jam’iyyar APC, Inji shi.
Oshiomhole ya ce bai shiga APC don zama shugaban kasa ko shugaban Jam’iyya ba, Ya shiga ne don ya kwace mulki daga hannun jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), wanda a cewarsa, ko yanzu ya cimma burin sa.
Dimokura?iyya
