Majalisar Dattawa Ta Yi Wa Kudurin Zabe Gyaran Fuska

Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Majalisar ?asa ta fara yin gyaran gaggawa kan ?udiri na 87, wanda ya yi magana kan irin za?en fidda-gwanin ‘yan takara daga kowace jam’iyyar siyasa.

A yanzu an amince kowace jam’iyya ta za?i gwanayen ta bisa tsarin ‘yar tin?e, ?ato-bayan-?ato ko za?en game-gari.

Da farko dai Kudirin Gyaran Dokar Za?e ya amince a yi za?en kai-tsaye, ba na wakilan jam’iyya ba, wato ‘delegates’.

Wannan tsari ne ake kai a ?asar nan, wanda kuma ?o?arin kawar da shi a za?en 2023 bai yi nasara ba, biyo bayan fatali da tsarin za?en kai-tsaye da Buhari ya yi bisa dalilin cewa zai ci ma?udan ku?a?e wajen gudanarwa.

An amince da ?udiri na 84, wanda ya bada damar ko jam’iyya ta yi za?en kai-tsaye ko kuma tsarin wakilan jam’iyya, wato ‘delegets’.

Related posts

Leave a Comment